Sashe 7
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yakara umma harta kusa katsewa umma yadauka yasamu suka gaisa yamata bayanin komai,,,uhmmmm tace "Innanillahi wa inna ilaihir rajuuna.takashe wayar ta taya yaratata Kuka ta share....
*** bayan ya dawo yayi wanka yafito yaci abinci yakoma yakara zee yamata albishir zaa gidansu next week sannan 1 month zaa saka murna sukeyi,,inda a wani bangaren zee Tana mamakin yanda yayan nata ya chanza kamar ba shiba.
Bayan ya gama wayar Rufaida tashigo da sallama yayi saurin kawar dakai takarasa har inda yake ta tsugunna a kasan gadon yaya naga ka chanzamin ne kwana biyu kuma sanin kankane bazan iya wasu abubuwa dadamaba arayuwa Indai bakai.keee!!! Ya buga mata uban ihu tashi kifice aikuwa da gudu tafice ta koma dakinta tafara wani Kuka mecin rai Wanda duk Wanda yaji saita tausaya mata.
Shikuwa tada baro shi a daki yaji duk ba dadi abinda yamata sai dai yakasa zuwa ya bata hakuri.
.....
💞taku har kullum Rufaida Yusuf.
.domin tsokaci k tuntubeni a kan adireshina ya yanar gizo wato [email protected]
💘💃🏽🌹RUFAIDAH🌹💃🏽💘
Written by Rufaida Yusuf.
6⃣2⃣ - 6⃣4⃣
I Dedicate dis page to my luvly friend Hauwa Bashir Karaye( Mr's Mahmoud).
***** am so sorry readers 4 d short typings it happens under some circumstances and eyn sha Allah by next week ever�thing will be OK!!
.............Tayi Ku kanta mai isarta ta godewa Allah amma duk da haka tanajin �uciyarta na tukuki,tashi tayi ta dauko hijab ta sanya dama da alwalar ta tayi sallah rakaa biyu tayi adduar Allah ya dai dai ta tsakaninsu da Yaya yakuma rage mata sonshi.bayan tashafa adduar ne takishigida a wurin Tana tunanin laifin datayimasa haka,ita dai tasan koma wane irin laifi ne haka babba ne domin tun tasowarta ita dai tasan koh umman tace tamata tsawa sai yaji haushi bare wani bare kuma ace yau da kanshi yakamata haka, ajjiyar zuciya ta sauke.
Ganin ba �nda tunanin zai kaita kuma takasa runtsawa yasata tajanyo Qur'an ninta Tana karantawa har bacci ya dauketa,bata farka ba sai da asuba ganin ta tayi akan sallaya,taje tayo Alwala ta tashi Yaya Maryam sallah.
Bayan ta idar da sallar ne tayi azkar din safia tadanyi karatu shafi 3 kasancewar wani bacci datake ji,tana kai ayat tahaye gado sai bacci .
**** toh Tana farkawa taga har Maryam ta tashi ta shirya itama wanka tayi ta shirya da summer gown Mara nauyi da daura hula akanta,tanufi sama.
Tana isa taga umma saoan gado ta durkusa tareda cewa UMMA ina kwana? Lafia lao Rufeey antashi lafia? Lafia kalao.toh madallah dazu Ai na leka dakin naku naga Maryam ce kadai ta tashi,eh nazatama Tana saman,Aa dazu tashigo,amma yanzu Tana kitchen ita.
Zoki samu guri ki zauna inaso muyi magana kinji,toh UMMA .
Kinsan kowanne bawa da Abnd Allah yatsara masa zakiga kina taki Allah shikuma yana nasa ,ba abinda kakeso ne zaiyi takansancewa bah.nikaina lokacin da naji zancen hakika abin ya girmame min sosai sai dai Dana tsaya nayi tunani nabar abin akan cewa kaddarar kici hakan,Ni kaina dabani akaiwa abin ba banji dadi ba bare ke yanzu abinda nakeso dake shi ne koda kinji zancen Indai kin haifu kinuna ba komai bane kuma Inason yafi ruwa gudu dan wucewa domin banason kidamu kanki akan abinda bazai damu dakeba kokuma damuwar bazata kara miki komai ba,,,,,,UMMA wai menene Niki fadamin Yaya ne yamutu kome???? Koh daya Rufaida yayanki jiya yasamu babanki akan zaiyi aure da wata Zainab zaa hada dana Jambros wata daya maizuwa sabo...... Harta karasa zancen sannan takalli barin da Rufaidan take ganin mutum tayi a kwance babu ko numfashi ,Innanillahi wa inna ilahir rajuun !!! Maryam!!Maryam!!!!! Tana karasowa suka dauketa suka sakata a mota umma da kanta tayi driving motan.
Basu tsaya ko ina ba sai nearest hospital HALL MARK CLINIC nandanan aka turata sai emergency aka bata taimakon gaggawa Tana farfadowa suka yamata Allurar bacci aka saka mata drip,sai a sannan aka bar su umma suka shiga ,takira Baba tasanar mishi da kuma mama Zainab.
*** bata farkaba sai gefin maghriba,Tana farkawa da salati a dakinta a lokacin umma taje gida ta dawo ,da sauri Maryam da mama Zainab suka karaso gefenta sannu meyake miki ciwo,keeh?!!!!!! Jiki kira likita maza maza ............
Bayan komai yalafa umma da mama Zainab suka karayimata nasiha suna mas tausayamata tayi musu alkawarin eyn sha Allahu zan manta dashi umma zanyi kokarin maida komai ba komai ba,su Kansu sunyi ganin yanda tayi tawakkali da wuri .toh shikenan mu bari muwuce Ku zauna da sassafe zamu dawo.
Sis Maryam ta taimakamata tayi alwala tafara sallah , karar wayar Rufaida tadawo da hankalin maryam daga chatting din dtakeyi,ganin sunan besty yasata dauka hello HABIBA maryam ce ...................................
Salamu alaikum,kai besty amma kunyi sauri kai Mara lafia ce take surutu haka. Nidai ince naga zakuzo islamiyya ba akwai dalili( habeeba da ummy kenan friends dinsu na islamiyya) bayan sungama gaisa wa UMMY tace bari Nidai bari nawuce kan mama tadawo kefa habeebah???ai Ni muna 2gether anan zan kwana Aa toh bari muraki ki UMMY toh sai kun dawo.
Bayan sun dawo ne sukabawa habeeba labari ita dai Rufaida hawaye kezuba a idonta ke malama yi kukan ki dan ammiki abin kukan.
***😞kunsan me abinda yake sani tunani shi ne Wai shi yayan bayajin yadda nakeji ne hmmm ,sis wallahi yanaji anfi karfinsane kawai amma addua ita tamu ynz.
Kinsan me besty cewar Beebah,nasan yadda kikeji a ranki amma abinda nakeso dake ki dake karki nuna kin damu kinji!!! Owk sis .....a haka harsuka shiga shirye shiryen bikin sis Mary .................
Taku har kullum Rufaida Yusuf. Domin taokaci Ku tuntubeni akan email dina [email protected]
. ina gayyatar kowa da kowa zuwa bikin yayata Wanda zaayi a KANO ranar asabar a st.Louis secondary school by 3:30pm promt.sai kunzo
💘💃🏽🌹RUFAIDAH🌹💃🏽💘
Written by Rufaida Yusuf.
6⃣5⃣ - 6⃣8⃣
**** I dedicate dis page to all my lovers and friends 4rm:-
*Rufaida novels*
*Sadnaf*
*AYSHA WAKILI NVL*
*Asy Khaleel novels*
*compassionate sisters*
*Da dai sauransu ina muku fatan alkhairi dukka*
*Shirye shiryen biki ya kankama ana tayi babu kafar yaro ta kowanne bangare biyu a Gumel Anty na shirin bikin babban da (jambros ) a KANO gidansu Yaya da amaryarsa da kuma su UMMA da suka dage wurin gyara amaryar tasu
*_Rufaida_* *kuwa da dake sosai ana Shirye Shirye da ita sai dai duk Wanda ya ganta yasan bata jin dadi don tarame sosai kullum su maryam da habeebah fada suke mata akan tadaina damuwa dashi ita kuma sai ta amsa da toh,a zuciyarta tana cewa wannan bazasu gane menakejiba "Yaya tun tasowata bamu taba rabuwa ba ,ya kasance kamar Uwa da kuma Uba a wurina saboda shi bana shawara dakowa sai shi,bana kula kowa saishi,munyi sabo na shekara 16 yazaayi kuma ace a lokaci guda na cireshi a raina" nan ta fashe da Kuka mai cin rai tanajin zuciyarta Tana mata wani irin zafi,saita tashi ta shiga toilet ta wanke face dinta tayi alwala,tazo tayi sallah rakaa biyu.yayi dai dai da shigowar su maryam,toh uztazu saiki taso mu karbo dinkin mu koh! Toh ta amsa tazira hijab dinta suka wulla mata key din Motar ta cafe suka tafi.
*** dinkuna sunyi kyau sosai,sai suka wuce wurin gyaran jiki basu suka dawo ba sai daf da maghriba suna shigowa kowa yazube kafin au tashi sukayi sallah..am sis rufeey dan Allah kikiramana mai kunshin nan kinji kafin tace ta manta OK!! Sun taba hira sosai inda Jambros ya kira maryam yacemata ta fito,ita kuma Rufaida tace bacci zatayi.
*washegari* tun shida suka fita gidan kunshi anan aka yiwa amarya dilka ita Kuma Rufaida tace Ni a iya hannu zaayi min kai haba meyasa toh niba amarya ba mezai hadani da dilka kedai ayimiki karar wayarta ce ya tsaidasu hello sis beebah ,eh muna gandu gidan kunshin nan,OK sai kin karaso toh, basu suka bar gidan ba saida yamma liss suka koma gida,suna shiga gida aka hau guda amarori kunsha kyau irin wannan kyau kuma Allah ya nunamana naku da rai da lafia,kwalla taji ta tahomata Ai da sauri tashiga daki tasaka key tayi Ku kanta mai isarta kafin ta mike tashiga toilet tayi wanka ta saka nyt gown Mara nauyi tafito parlour tasamesu suna kallon *twist of fate*,shigowarsa ce ta katse musu ihun dasukeyi kaiii kudai bakwa gajia da wannan kallon to kumatsamin amarori kunji nima nayi kallon cewar Yaya,ina yini suka hada baki suka gaisheshi banda Rufaida wadda tacigaba da chatting gurin karsu hada ido domin yanzu ba Wanda ta tsana sama da shii.shikuwa satar kallon ta yayi yaga tayi wani kyau ,tsoki yaja to koma meruwana da ita.
***** A dayan bangaren kuwa Zainab ce tazo shiga dakin mommyn ta taji suna hira da aminiyarta wato HAJIA maijidda,kedai kibari yaro yaji aikin malam,waikuwa kin sanarwa da zee Aa Ai bazan fada mata ba har yaumul tanadi,itakuwa zee takasa gaba ta Kasa baya da sauri tabar wurin haba no wounder nasan ba banza bah yanda yake kaunar kanwarsa bazaiki aurenta ya auretaba,amma nasan abinyi bayan bikinmu eyn sha Allahu zan dukufa da addua sannan nabashi maganin sammu inya karye kuma ya auri wacce suka Dade suna soyyayya ta karshe zancen tana goge kwallarta ,dahaka bacci ya dauketa.
***** Yau ta kasance ranar Friday ranar da zaayi event din bikin dinner ne saikuma a kama amare,ranar Saturday kuma a daura aure da yinin biki sai Sunday akai amare.
Karfe hudu Rufaida tafara yiwa amarya kwalliya tagama wurin 5 amarya tafito masha allahu inda tayi shigar light pink and dark pink head,shoe and purse.
A gurguje Rufaida tayo wanka tazo tasaka white lace da golden head da shoe tai light make up habawa gida ya dinke da shewa yanda yammatan suka yi kyau nan suka tarar Jambros ya iso shida FRND dinshi T.K Maryam tashiga baya wurin angonta itakuma Rufaida tashiga gidan gaba.
**** A can bangarenma ma amarya ta shirya cikin light blue and dark blue ba laifi tayi kyau dai dai nata,suma Yaya ya isa ya dauki amaryarsa ya shirya cikin wata dakakkiyar blue din shadda an mata dark blue aiki a jiki haka ma takalminsa da hularshi yayi kyau har baa magana .