Sashe 11
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya ke driving zee a gaba da afnan a hannunta a baya Kuma Jambros,Maryam a tsakiya sai Rufaida da afrah a hannunta .
Suna tafe anata hira Rufaida dai BT sa bakiba.
Ta mirror Yaya ya kalli su Jambros,kai waiku bayin Allah bakwa gajia da love Kubari sai kun hau aeroplane mana ,daria Jambros yayi yace Gara ni guda daya ce kaifa har biyu GA zee GA Rufeey.
Allah yakiyaye karka kara cemin matarsa.
Bayan sun kaisu saida suka GA tashinsu sannan suka juyo sun biya ta gidansu Yaya sannan suka wuce gidan umma.
Suna isa taje ta gaishe da umma sannan taje dakinta tacire doguwar rigar jikinta tabar 3 quarter da vest tai alwala tana jiran time din sallah yayi tadan kwanta da wayanta a gefe tanajin suratul baqara.
Ta manta bata rufe kofa ba Kuma akwai console a parlour Wanda yake kallo mudubin dakinta yana kallon abinda take batare da yasan itama zee ta Ankara ba.
Zee tahau sama kenan ,ya juya ya shiga dakin yana zuwa yahau kan gadon nata ya juyo da ita yahada da kirjinsa zatayi maganar yasaka bakinsa a nata wani deep kiss yake bata yakai daya hannun kan breast dinta yana wasa dasu ,ya shiga duniyar da bai taba jinsa ba ,cizon da ta mishi ne yasashi sakinta tace malam saikaje ka rarrashi matar ka donta ganka.
Hmmm yaga zee a parlour tayi tagumi yawuceta ya haye sama yashawo kan umma akan tabashi Rufaida sutafi da ita tacemasa in yaje yadawo sai su tafi tare .
Yana fita umma ta janyo wayarta tafawa mama zainab .
Aikuwa baa dauki lokaci ba tazo suka hau hadeta bayan laasar tayi wanka ta shirya cikin swiss lace aka doramata alkyabba .
Kuka tasaka ba Wanda ya fadomata illa Muhammad.
Baba ya sakko daga sama yahadasu ita da zee yamusu fada sosai ,kafin yagama Yaya yashigo bayan ya kara hadasu yamusu fada sannan yacewa su yayansu tafi shi zai kawota .
Baba yakaita shida umma.
Parlour biyu ne daya nata daya nashi sai kuma dakuna 2 nakowa.hakama part din zee yake abinda yarabasu kuma katon parlour ne a tsakiya.
Bayan sun tafi bayan tayi shafai da wutiri ta shiga toilet tai wanka ta chanza kayan jikinta,taji an bude kofar tana juyawa taga zee ce ,tace lafia Malama zaki shigowa mutane daki ba sallama tace kiyi hakuri dama nace kizo Muje central parlour muci abinci,banajin yunwa nace .
Toh sai da safe ta fita .
Tana fita kuwa ta murda key din kofar tayi adduar kwanciya bacci ta kwanta.
Shikuwa bangaren Yaya yanata rawar kafa yau muradinsa a dunia yacika domin ya mallaki abinda yafiso a dunia .
Yana isowa gida yashigo central parlour ya shiga part din zee tayi welcoming nashi suka taba hira sannan yashiga dakinshi na part dinta ya yi wanka ya sanya jallabiya sukayi sallama ya fito . a central parlour ya dauki kajin daya siyo mata har yana tuntube saidai kash yana zuwa dai dai kofar ta yaji a rufe dakin nata yajuya ya shiga kitchen dinta yasanya kajin a fridge yafito dakinsa ya shiga yayi alwala sannan yahaye kan gado .
Tunani yadinga yi na rayuwarsu yaji ba dadi yace duk mahaifiyar zee ce sila wacce ta Dade da rasuwa,lallai bai taba jin yana shaawar zee ba saidai kawai saboda yasan tana sonshi yake dannewa Amma yasani iya Rufaida ce kadai mace a idonshi.
Hmmmm Allah yabani ikon adalchi a haka bacci ya daukeshi.
Yana farkawa da asuba yayi alwala ya fita part din zee yatarar tana sallah ,yawuce masallaci.
💞 Taku har kullum Rufaida Yusuf.
4 comments Ku tuntubeni via my email [email protected]
[3/5, 12:34 PM] Rufaida: 💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH* 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf..
1⃣0⃣0⃣ - 1⃣0⃣5⃣
Hy!! Readers nasan zakujini kwana biyu shiru,gaskia ina busy ne shiyasa bana samun damar yin typing ko kuma typing kadan.
**** *Innanillahi wa inna ilahir rajuun " Kullu nafsin zaikatil Yauma".Allah ya Rahamsheka sweet uncle may your gentle soul rest in peace**
** Yana dawowa daga masallaci ya je dakin Rufaida yana turawa yaga tana karatu ,yajuya ya koma dakinshi.
Itama tana gamawa takoma bacci .
Wuraren 9: 00 am zee tagama hada break fast ta jera a dining din centre parlour tashiga part din Rufaida taje dakin Yaya yayi dai dai da fitowarsa,ya akayi maman baby lafia lao,dama Nagama abincine nace Bari nataso Ku.Owk ina parlour jeki dakin taki tasota toh.
Tana zuwa tamurda kofar tareda sallama tsaya wa tayi tace ohhh Allah yayi halitta anan tubarakallahu,dama wata fitinanniyar sleeping dress ce a jikinta.
Tana karasa wa gefen gadon tadan bubbuga gadon,salati takeyi tana mika.tana juyowa suka hada ido, menene kuma kika shigomin daki? Dama Yaya yace a taso Ki muci abinci.naji jeki Malama.
Tana tashi tayi brush Tasa hula akanta tafita a haka.
[3/5, 1:06 PM] Rufaida: Yana ganinta yaji wani shock tun daga saman kanshi har kafafunshi,tsaf zee ta lura dashi duk da taji haushi ba yanda zatayi.
Tana isowa ta tafa hannayenta lafia malamai kuke kallona haka kamar zaku cinyeni.
Ke da saanki anan ne,nima bansaniba.
Toh kisamu wuri Ki zauna.
Suna cin abinci tana chatting,Beebah take cewa ke Ai kinsan dai dai nake dasu kuma sai ciwon zucia yakama wannan matar tashi cox ni tashi ce ni kadai.
Malama abinci kike ci ko chatting banson iskanci fha.toh ni Yaya fha dan Allah ba dadi abincin.
Banson sakarci kije Ki girka naki.
Tafara hawaye meye haka kuma yafada yana matsowa kusa da ita ya durkusa Ya�a ni shawarma,da safen nan😳eh .
Toh shikenan bari insamo miki yanata rawar jiki .
Zee kuwa tuni takai daki don wani zafi datakeji a ranta..
Ita dai Rufaida tana parlour yazo ya sameta ya bata shawarmar,shikenan nan koh? Eh .
Zee central parlour ta dawo ta kunna Am magic Hausa tana kallo,Rufaida tazo tasameta a Wurin ta zauna,tayi wanka tasaka wata half gown iya gwiwa.
Ya fito daga part din Rufaida cikin brown din shadda yayi kyau yace musu zai fita �adawo.
Allah yatsare inji zee,Ameen maman baby.
Haryakai bakin kofa da gudu Rufaida takarasa gurinsa tayi hugging dinshi sosai tafara Kuka ,ya dagota menene kuma Babyn Yaya?? Toh ba Anty zee bace ta taki ta kaimin zee world bah kuma Inaso ingani .kinji rigima koh toh kije parlour dinki Ki kunna mana a' a ni anan nakeso.
Aa plz kije taki mana ,sai dai in itama zata koma nata eh naji .tun kafin su karasa tabar parlourn.
[3/5, 1:29 PM] Rufaida: Bayan yadawo sunci abinci zee na kujerar gefenshi shikuma yana 2 sitter a zaune yana kallon news .
Itakuma Rufaida ta fito daga wanka tashafa colakca a jikinta tasanya wata rigar bacci shimi ce sai kuma gajeren wando,sai taga abu yana tashi kamar kuda .tanajuyawa taga fara ce ta kwalla kara tafito da gudu.
Menene yafaru tafada kanshi tana nuna daki menene wai?? Yaya fa..fara ce,mtsw waike yaushe zaki daina tsoron wannan abar? Nidai kaje ka fitar min ita.yatashj ta kalli zee ta harara.
Saigashi yafito da ita ya bude kofa ya wullar da ita .
Yadawo ya zauna yacigaba da kallon news dinsa tamatso tahaye kan cinyarsa tashige cikin jikinsa Yaya kasan me ,Aa menene baby bacci nakeji toh kije Ki kwanta tabdi wallahi a dakinka zan kwanta fha .toh naji kibari in raka antynki tukunna Muje mu rakata tashi ANTY zee mai katon ciki,tamike tana murmushin yake.Suna zuwa takwanta yarufeta zai mata kiss a goshi Rufaida tarike shi tamata tajashi suka fita.....
Toh haka rayuwa ta cigaba da kasancewa a gidan kullum saita batawa zee rai.saidai intaje daki tai kukanta saboda tasani ita ta siya da kudinta.
💞💞Taku har kullum Rufaida Yusuf .

[3/8, 7:39 AM] Rufaidah: 💘🌹💃🏽 RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
1⃣0⃣5⃣ - 1⃣1⃣0⃣
**** *I dedicate dis page to all d groups dat love my novels and all other's like ;Rufaida novels,Seemah luv novels,Aysha wakili novels,Sadnaf novels,New ramcy,asykhaleel dama Saura baki daya.
Ina kuma Baku hakurin rashin typing dina kwana biyu,banajin dadine kuma network yana dan bani matsala.nagode .
*washegari*.
Da rana lokacin yaya yafita aiki zee ta iske Rufaida a parlour .
Ina kwana Rufaida, daban kwana ba zaki ganni.tasami guri ta zauna tace dan Allah kiyafemin nasani na cancanci hakan amma kidubi Allah kiyafemin wallahi isn't my fault ta fashe da kuka ,tashi Rufaida tayi ta dawo kusa da ita kiyi shiru ba komai na yafe .
Amma nifa shishigi ne banaso kinji, naji sis.Yawwa bari in Dora girki Aa kibari da wannan katon cikin zaki wani ce zaki Dora girki.
[3/8, 4:37 PM] Rufaidah: Matsa nawuce ranar ita ta girka musu abinci,bayan ya dawo yaga Suna hirarsu ba laifi yaji dadi ba kadan ba.
Yana gamawa yatarasu yamusu fada sannan yace daga yau zai fara kwana bibbiyu a dakin kowacce suka amsa da toh.
Bayan ya raka Rufaida daki ya kwantar da ita ya koma gurin zee.
Yana zuwa dama a matse yake sunyi nisa a romance kawai Rufaida ta turo kofar dakin yajuyo bako Riga a jikinshi yace ke bakida hankali zaki shigowa mutane daki da daddare eyye?
Yaya dan Allah kayi hakuri Tafashe da Kuka ,meya faru toh ni tsoro nakeji bazan iya kwana ni kadai ba.
Hmmm zee tace kawai.toh dauko blanket kizo Ki shimfida anan Kasa kisa pillow Ki kwanta kinji.tafita zee yafashe da Ku�a kiyi hakuri kinji Kinga yarinya ce koh.
Tana shigowa ta chanza kayanta zuwa wata Riga inba ka lura bama zakace akwai Riga ajikinta ta kwanta ta �u�a musu baya .
Zee kuwa bakin ciki ya isheta da kyar tasamu bacci ya dauketa.
Aikuwa tana bacci ya sakko ya janyota yasata a kirjinsa aikuwa takara shigewa sosai ahaka sukayi bacci ranar .
Washegari da Asuba zee ce tafara farkawa taga Yaya shida Rufaida jitayi kamar ta kashesu
[3/8, 5:12 PM] Rufaidah� Bayan Rufaida tatashi dakinta ta wuce tayi wanka tayi sallah .
Tafito tayimusu breakfast sa�nan takirawosu,bayan sun fito ta gaishesu.
Zai fita suka �imishi addua ya wuce.
*misalin karfe 1:00pm*
Rufaida tagama girki tazuba a f�ask. tashirya cikin maroon din atamfa da touch din yellow.
Takomo parlour ta zauna,zee ta hango Tana rarrafowa ta tashi da sauri Anty zee meya faru? Tace Ki kaini asibiti.