Sashe 12
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakinta taje da gudu tasamo musu mayafai ta dawo parlour,key din Benz tafara gani ta dauka ta rike zee suka fita gudu suke yi sosai harta iso da ita Alamin special�st hospital.Suna s�igowa ta Nemo nurses taga suna nufar daki me mutane tsawa ta daka musu take her to the private room.
Bayan nurses da doctor sun rufa a kanta sannan tada� fito waje takira Yaya tafara Kuka Yaya kazo asibiti ANTY zee zata haihu toh yi shiru bae ganinan.
Mota ta nufa takoma gida tahado Kaya cikin trolley ta Debi kayan tea da abincin duk ta sanyasu a basket.
Hanyar gidansu yaya ta nufa tana zuwa tafadawa hajia maiyake faruwa suka ziro hijab ita da bilkisu suka fito sun isa asibitin sukaga yaya shida umma sun iso takarasa kusa da Yaya ta haihu gyada mata kai yayi .
Haka ta yini tana nakuda ba labari .
Aka bukace shi daya sa hannu amata c.s yasaka Rufaida kuwa ranar kamar itace mai haihuwar sai Kuka take yi yana bata hakuri.
After isha prayer aka gama aikin aka Ciro yarinya mace amma ba rai sanadiyyar wahalar da tasha aka turo mai jego Rufaida ta bisu Suna zuwa tace Sannu ANTY zee Yawwa sis kin warke gyada mata kai tayi.umma da hajiyansu Yaya sun koma gida daga Yaya sai RUFEEY. Lokacin sallah yawuce kuje kuyi toh,rufeey ta shiga toilet shikuma Yaya yafita waje yayi sallah.
Wata muguwar ishiri ruwa zee takeji tadan kalli gefenta taga maltina mai sanyi ta janyo ta bude ta hau sha sai gwangwanin ta ajje Ai kafin minti ta birkice ta buga wani ihu.da gudu Rufaida ta fito yayi dai dai da shigowar Yaya .subhanallahi ANTY meyasa kika dan Allah zee tace Rufaida kiyafemin nayafe miki zee Amma ba mutuwa zakiyi ba Yaya ya karaso shima hawayenne a idonsa yace la'ila ha illallahu Muhammad rasulillahi(saw) aikuwa tahau. Ihu tanafa can ta sake shi yakoma ya zauna akan kujerar yace Allah yayi miki rahama hakika nayi rashin mace ta gari mai hakuri halinki nagari yabiki.
Aikuwa Rufaida najin haka ta kwalla kara.
Sun tafi da zee inda yabukaci Ayi mata wanka a gidansa kafin yakai yaga harsu hajiyansa da sauran mutane anzo tayasu kwana Ai Rufaida tana zuwa ta zauna sai hawaye kawai takeyi.
A Daren hada ruwan wanka anzo a parlourn zaa mata wanka Yaya na zaune Rufaida a gefenshi har aka gama taga da gaske ansata a likkafani ta daka tsalle saigefenta ANTY zee dan Allah Ki tashi wayyo na shiga uku.
Aka janyeta aikuwa ta sume sai wuraren Asuba ta farfado tace ina ANTY zee aka yimata nasiha .
Karfe takwas aka ce Yaya ya rako Rufaida suyi sallama aitanazuwa tanaa magana kamar ta zare tace: Allah yamiki rahama Zainab ya kai haske kabarinki,annabi yasan da zuwanki Zainab halinki nagari yabiki Zainab Allah ya gafarta miki Allah ya rahamsheki Allah yazama gatanki,Annabi yazama shaidarki.
Ganin zata fara sako aka koma da ita ciki.
Sukaje suka kaifa gidan ta na gsky ita da yarta.
After a week Amma naga haryanzu ana ta fama da rufeey dan duk ta chanza.
*rayuwa kenan*
*Sorry 4 d short typing banajin dadine*
Taku har kullum Rufaida Yusuf.
.4 comments Ku tuntube ni via my email [email protected]
[3/8, 7:39 AM] Rufaidah: 💘🌹💃🏽 RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
1⃣0⃣5⃣ - 1⃣1⃣0⃣
**** *I dedicate dis page to all d groups dat love my novels and all other's like ;Rufaida novels,Seemah luv novels,Aysha wakili novels,Sadnaf novels,New ramcy,asykhaleel dama Saura baki daya.
Ina kuma Baku hakurin rashin typing dina kwana biyu,banajin dadine kuma network yana dan bani matsala.nagode .
*washegari*.
Da rana lokacin yaya yafita aiki zee ta iske Rufaida a parlour .
Ina kwana Rufaida, daban kwana ba zaki ganni.tasami guri ta zauna tace dan Allah kiyafemin nasani na cancanci hakan amma kidubi Allah kiyafemin wallahi isn't my fault ta fashe da kuka ,tashi Rufaida tayi ta dawo kusa da ita kiyi shiru ba komai na yafe .
Amma nifa shishigi ne banaso kinji, naji sis.Yawwa bari in Dora girki Aa kibari da wannan katon cikin zaki wani ce zaki Dora girki.
[3/8, 4:37 PM] Rufaidah: Matsa nawuce ranar ita ta girka musu abinci,bayan ya dawo yaga Suna hirarsu ba laifi yaji dadi ba kadan ba.
Yana gamawa yatarasu yamusu fada sannan yace daga yau zai fara kwana bibbiyu a dakin kowacce suka amsa da toh.
Bayan ya raka Rufaida daki ya kwantar da ita ya koma gurin zee.
Yana zuwa dama a matse yake sunyi nisa a romance kawai Rufaida ta turo kofar dakin yajuyo bako Riga a jikinshi yace ke bakida hankali zaki shigowa mutane daki da daddare eyye?
Yaya dan Allah kayi hakuri Tafashe da Kuka ,meya faru toh ni tsoro nakeji bazan iya kwana ni kadai ba.
Hmmm zee tace kawai.toh dauko blanket kizo Ki shimfida anan Kasa kisa pillow Ki kwanta kinji.tafita zee yafashe da Kuka kiyi hakuri kinji Kinga yarinya ce koh.
Tana shigowa ta chanza kayanta zuwa wata Riga inba ka lura bama zakace akwai Riga ajikinta ta kwanta ta juya musu baya .
Zee kuwa bakin ciki ya isheta da kyar tasamu bacci ya dauketa.
Aikuwa tana bacci ya sakko ya janyota yasata a kirjinsa aikuwa takara shigewa sosai ahaka sukayi bacci ranar .
Washegari da Asuba zee ce tafara farkawa taga Yaya shida Rufaida jitayi kamar ta kashesu
[3/8, 5:12 PM] Rufaidah: Bayan Rufaida tatashi dakinta ta wuce tayi wanka tayi sallah .
Tafito tayimusu breakfast sannan takirawosu,bayan sun fito ta gaishesu.
Zai fita suka yimishi addua ya wuce.
*misalin karfe 1:00pm*
Rufaida tagama girki tazuba a flask. tashirya cikin maroon din atamfa da touch din yellow.
Takomo parlour ta zauna,zee ta hango Tana rarrafowa ta tashi da sauri Anty zee meya faru? Tace Ki kaini asibiti.
Dakinta taje da gudu tasamo musu mayafai ta dawo parlour,key din Benz tafara gani ta dauka ta rike zee suka fita gudu suke yi sosai harta iso da ita Alamin specialist hospital.Suna shigowa ta Nemo nurses taga suna nufar daki me mutane tsawa ta daka musu take her to the private room.
Bayan nurses da doctor sun rufa a kanta sannan tadan fito waje takira Yaya tafara Kuka Yaya kazo asibiti ANTY zee zata haihu toh yi shiru bae ganinan.

[3/10, 8:12 PM] Rufaidah: 💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH* 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
1⃣1⃣0⃣ - 1⃣1⃣5⃣
I dedicate dis page to all Rufaida readers and fans,I extremely feel happy with wat u ol did.thank you.
*Ina mika gaisuwata,yabo,jinjina,godia,a gareki Uwa ta gari uwargida gun yusuf mahaifiya a gareni hakika baniyi saida ke.nagode da adduarki da fatan alherinki a kullum.*❤
*****
****
***
Rufaida nagani cikin wani dakakken code lace,bakine da daura red din ashobi takalminta da mini hand bag dinta dukka red ne.
Woooow kawai naji ana exclaiming a parlour din murmushi tayi musu.
Kai tsaye dakin Yaya tanufa cox tunda akayi mutuwar basu koma ba sai after bikin Beebah.
Tana shiga da sallama wayarta ma ta dau kara ,Beebah ce:OK nima ganinan zuwa,shikuwa wani yawu ya hadiya yace: fa tubarakallahu ahsanul khaliqin.
Yaya key din Benz nakeso kaji.mezakiyi da ita? Zan tafi ladies eve dinsu Beebah mana.
Ok ni ba'a gayyaceni ba? A'a yaya tun yaushe nake fada maka.
Dan Allah kabani key na red din GLK dinnan.
Give me just 10minutes kidawo.Owk sir tace,dayake kina so bah.
Naganshi yafito cikin black suit ,red hat,red wrist watch,and shoes.
Wooow!!! Rufaida tace yakaraso parlour itama umma ta sakko taci baby pink gezner da komai pink.