← Book details Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 29

Sashe 4

Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

....shikuwa a dakinsa zee CE ta kirawo sa inda tamasa ya ya sauka suka taba YAR hira kadan domin hankalinsa na wajen gimbiyar tasa ,sallama yamata ya fice sai dakin yana turawa kuwa tajuya kanta wayarta CE tayi ringing yasa hannu zai dauka tayi saurin dauka yazauna a gefen gadon yana jiranta ta gama,tafi 30 minutes sannan tagama Ta�a ajje wayar �ajowata tafada kanshi nika sakeni malam,,, tagama shure shurenta bai saketaba harta Gaji tadaina haba my baby shikenan kuma bazakiyimin uzuri ba nasone kawai nayi surprising dinki kuma ke kinkasa fahimta takodai kinadaina sonane ??? Yayi dai dai da dago kanta to ba Umma bace zataje dakkoka tacemin wai wata FRND dinta zata dauko .sorry baby na kinji bazan karaba tare dajan kunnensa ...ta kau da kanta gefe ...yadauki filo daya yajeta yafita da gudu aikuwa tabishi ta gudu sai dakinsa Tana zuwa tafada kan gado Tana haki ,kai amma bakyayin exercise yarinyar nan harkin Gaji.

Wayar shi ce tayi kara yana dubawa yaga zee a screen din yana dauka yai sallama,ya dai zee eh nakirane namaka saida safe OK tnx!!! But b4 den GA sweetie ta ki gaisheta yasakamata wayar a kunne,wulli tayi da wayar a kan gado Bazaa amsa din ba haba mn swt gaisheki FHA kawai zatayi yawwa zokiji yayi hugging dinta ya manna mata kiss a chick dinta ,,,duk zee tanajin abinda sukeyi .

Ta karbi wayan tasaka a kunne tare da cewa hello "Assalamu alaikum " cewar zee din waya fada miki baa koya mana sallama a gidanmu ba ?? Yakike lafia lao kekuma wacece HK kika zama chew gum sunana Zainab toh malama Zainab aje a kwanta takashe wayan.
Yakalleta yace kin kyauta kenan mutum DG gaisheki kuma FHA kinsan ta girmeki koh?zoma ki fada min waya koya miki rashin kunya da bananan,bakowa yawwa Yaya dama frnds dina suna taso kadawo su ganka wato labarina kikaje kikayita basu koh? Waike me masoyi ,hmmm tace Nidai ba wannan ba gobe da daddare zaa hada conference harda kai,ix OK! Yakamata na kwanta nahuta Kinga nagaji da safe saina Baku tsarabarku koh? A'a Yaya Ai yau anan zan kwana saboda Karka karayimin irinta rannan ka gudu kabarni hmmm,,,kedai bakya girma wallahi kuma kin fiya rigima ,,,naji whatever Nidai a wurinka zan kwana yace naji tareda kwantawa itama gefen shi ta kwanta baa dauki tym ba tayi bacci ya sauke ajjiayar zuciya ya dauketa yakaita dakinta yarufeta yayi mata off din light din dakin hade da janyo kofar yana cewa good night.

** Yana zuwa room dinshi yarage Kaya yakara watsa ruwa yafito har lokacin yanajin sauran gajiar don haka yafada kan gadonshi yabude datan wayarshi messages ne amma yawancinsu daga zee ne ya amsa sannan yamaida wayan ya kwanta bacci😴.

,,,,,,,,Asuba tanayi yayi sallah yakoma bacci,itama Rufaida bayan tayi Sallar tadanyi azkar takoma ba Wanda ya farka a cikinsu sai da Umma ta sakko tagama hada musu breakfast sannan taje dakin Yaya tatasheshi sannan tawuce na Rufaida akusan tare suka fito suna cin breakfast Rufaida tagaida yayan yacemata tazo ta kabar musu tsaraba tagudu tabishi ya janyo trolley dinsa yabude ring,dogayen gowns,make up kit,perfume Sune tsarabarta inda yabawa friends dinnata perfume daya daya sannan yabata doguwan rigan su Maryam tawuce da kayan dakinta tayi sama Tana faman kwala kiran sunan Umma!!!!.

💞yours Rufaida Yusuf. For comments and others pls text me via [email protected]
💘🌹💃🏽 RUFAIDAH💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

5⃣1⃣ - 5⃣3⃣

**** Happy jumaat to All my fans.

,,,,,Tana hawa sama ta nunawa Umma abinda yabasu angode madallah cewar umma Ai saikije kikaiwa Maryam din nata koh tace toh tareda sakkowa kasa ,dama jeans ne a jikinta da pink top tasamu mayafi ta yafa ta fice Tana zuwa bakin gate taga Yaya ,ina kuma zakije gidansu Maryam to jeki dakko hijab kizo Muje tare sanin halinsa yasata juyawa ta dakko Yakama hannunta suka tafi suna shiga gaida mama Zainab tayi tahaye sama tabarsu a kasa ,yan Canada yaushe a gari ,jiya muka dawo ya hanya toh alhamdulillahi ya karatu lafiya lau toh haka akeso kudage yanzu saura session daya kenan ??? Eh Bazaa mu dawo ba sai nan da 3 years zamu dawo kafin nan mungama har masters dinmu kai mashaallahu kaga lokacin dai dai su Rufaida sun gama secondry school nasu saimu sha biki koh ??? Eh umma.sakkowa sukayi mama Zainab tace sai ina kuma umma zamuje mu shirya in anjima Yaya zai kaimu gidansu fateema's mu kai musu tsaraba.toh shikenan sai yaushe zaku koma school sai first term OK! Nanda 2 month kenan koh??? Eh,toh sai kun dawo.Ku tsayani mana inkuka tafi naga mai kaiku Ai.

Yamma tanayi suka shirya cikin kananan kayansu suka Dora wata after dress da Yayan yakawo musu sukayi Rolling sunyi kyau sosai,kije kicewa yaya mun gama nikuma zan fadawa umma muntafi, toh .
Tana isa dakin ta tarar yafito daga wanka yawwa Yaya dama mungama shiryawa ne shine Nace Bari nazo na kiraka har tagama zancen bai San metake cewa ba saboda kallonta dayake harta karasa gabansa ta tafa hannayenta yadai?? Kinga kyan dakikayi kuwa dan Allah Yaya tadanyi tsallenta na murna ta dauki man ta tayashi shafawa yagama ya zura kayanshi ya taje gashinshi suka fito,yayi dai dai da sakkowar Maryam din daga sama.

Sun hau hanya inda ya kunna karatu kiraa'r sudais .yanzu kunkai juz'i nawane a haddar taku?? Izu ashirin Yaya kai amma kunyi kokari Ku kara dagewa kunji.
Sun isa gidansu m.taheer dayake a rijiyar zaki sun samesu lafiya sun bata tsarabarta sun kuma gaisa da yayan haka yafaru a gidansu dakata ma sai dai su ba a rijiyar zaki sukeba a unguwar Dakata suke.

**** Bayan sati dayane naga su Rufaida ana hada karamar trolley Maryam tashigo har ynz baki gama bane ke yanzu zan gama ,yaya FHA muyake jifa umman tafasa zuwa eh Wai Muje zasu taho daga baya,yesss!!!! Cewar Rufaida kice zabu bararraje a Motar suna fitowa suka ganshi a waje Maryam kuwa ko gigin shiga batayiba, sukaje gyadi gyadi wato gidansu yayan saboda da kanwarshi zaa tafi bilkisu bayan sun fito anan FHA naga ikon Allah ita bilkisu kafin Rufaida ta karaso harta shiga gaba aikuwa tana zuwa tabude ta tsaya akanta dama yasan zaayi hakan shikuma baice bilkisun ta fita ba saboda warning din da hajiar su tayimasa .
Rufeey ki zauna a bayan mana Ai saiki taya Maryam din hira koh .tabbbb!!! Aikuwa ta zagayo Barin driver ta danna abin bude boot shi bai lura ba kawai karan rufe boot din yaji .Barin gurin tayi Wai a lallai ita gidanku zata koma itama Tana da umma saisu taho tare yabita da sauri haryana tuntube haba baby muje wallahi ke zaki shiga gaban ko kallonshi bataiba ganin hakan kawai ya dauketa ita da jakar tata sai gaban Motar ke fito malama Ni Ai HAJIA tace na zauna bazaki fito ba tafito Tana wani turo baki tashige bayan .harsukayi kusan Rabin tafiar batace komai ba illa cin maganin datake .

Ringing din wayarta naji lokacin suna dai dai dan ladin GUMEL m.taheeer ce take kiranta " hello besty wallahi kinganni a hanyar GUMEL zamuje kallon hawan sallar Gani,heeeeee!!! Kice kema kunacan to sai mun hadu,nida Maryam ne dawata saikuma yayana ,yaji dadi sosai SANDA ta kalleshi sannan taga yayi murmushi ita kuma ta harareshi".ta na ajje wayar bilkisu ta tabota ke bakisan sunana ba zakice min wata ,dallah can Ashe kunnenki anan yake munafuka ina ruwan mutum ma da wayana eyee,,shikuwa yaya yanajin haka yayi parking a gefen titi.wallahi niba munafuka bace toh meceece kekika sani ,Maryam tace dan Allah muyi hakuri ,Nidai kinsan bana fada sai anyimin magana koh danni bana tsoron kowacce YAR iska wallahi,,kece YAR iskar ganin abun nasu naneman yin yawa yamusu tsawa enough !!! You Bilkis why are doing dis rubbish kekuma Rufaida Bilkis bata girmekiba? naga dai kanaji ita tafara tsokanata koh kuma baa mata maganaba ...ya isa yacigaba da tafia ita kuwa RUFEEY earpiece ta buga a kunne harsuka isa suna zuwa kuwa SAADATU da m.taheeer suna kofar gidan suna jiransu kowa ya fita Rufaida nazuwa fita Yaya yariko hannunta ,tajuyo a fusace kasake Ni..sorry my baby kinji,yayi kissing lips dinta ya danyi hugging dinta Kinga banason wannan saurin hawan naki kinji nadaina tace yawwa good yace tare suka fito.

Kwanan su uku a GUMEL sunji dadin garin ba laifi.yau aka gama hawan.

Washegari da safe suka shirya sunyi tsarabar fura da zabi dayawa inda suka kama hanya ..

1:00pm a KANO tayi musu inda kowa gida yanufa suka watsa ruwa sukabi laciyar gado domin samun Hutu.

Taku har kullum Rufaida Yusuf .

Domin comment a tuntubeni ta yanar gizo [email protected]
💘🌹💃🏽 RUFAIDAH 💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

5⃣4⃣ - 5⃣6⃣

Washe gari bayan sun tashi sunyi breakfast suka tafi gidan kitso daganan suka wuce kunshi,basu suka dawo ba sai da yamma liss ..

Suna dawowa Maryam gida ta wuce ita kuma tashiga gida Tana zuwa ta nunawa Umma kunshin taje daki ta chanza pad da kuma kayanta zuwa doguwar rigar wani material Mara nauyi .

Tana isa dakinshi taga wayar shi akan gadon da alamar yana toilet,Tana dubawa taga zee da irin hirar dasukeyi tasamu Biro ta kwafi number a hannunta sannan ta goge da GA phone dinshi( nikuwa Nace yarinta mai dadi kina 13 din kike wannan kinibibin inaga anfi haka) tayi dialing number Tana shiga ta ajje mishi wayanshi ta dauka,,hello !!!! Toh YAR iska mai mannewa mutane wannan dai yafi karfinki Nace miki mijinane dayake ke jaka ce shi ne kika chatting dashi harda wani dear,,yana tsaye bakin kofar toilet din yana tsane kanshi yana mamakin kishi irin na cute Angel dinshi,ya karaso yariketa ta baya ya amsa wayan yace sorry zee yakashe wayan,zama yayi a bakin gadon tare da dorata kan cinyarshi baby meyasa kika fiya kishi,toh yaya bakaine kacemin nice matarka ba nikadai kuma shi ne hartake cemaka dear.
Sorry Babyna bazata karaba kinji naji oyaaa jeki kwanta ki huta Inkika tashi sainayimiki pictures saboda kinyi kyau sasai koh,Ai Yaya yamma tariga tayi kuma bakyau nasani at least kije ki huta koh aikuwa Tana kwanciya taji bacci ya dauketa.
Chapter 4 · 0% Book details