← Book details Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 29

Sashe 3

Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****Am sorry readers,4 not typing 4 2 dayx. I was very busy dats y but yanzu Eyn sha Allahu sai inda Mai yatsaya.

Misalin karfe 9 kenan na safe naga Rufaida tayi juyi akan Gado tayi adduar tashi Daga bacci Kamar hk:"Alhamdulillahil lazhi ahayana ba'adama amatana wa ilahin nushur ".
Tana dirowa dawata sleeping dinta iya gwiwa Tashige toilet Saboda fadan da Yaya yakemata akan Tana tashi tayi brush.
Tawuce Tana yar wakarta Tana bude kofar dakinsa tafada kan gadon. Tace kai Yaya Ashe bayanan. Tatashi tayi knocking toilet taji shiru.
Sama tawuce tace Umma ina kwana fuska asake tace lafia lao matar Yaya. Turo baki tayi bayan naje dakinshi naga Baya ciki kuma yatafi ya barni.
Zoki zauna. Aa zanje duba Shi a waje,baya waje zokiji inda yaje tahowa tayi da saurinta tazauna.
Umma tace yayanki yatafi makaranta can danisa Amma zai dawo kinji.

Karar danaji tasaka ne yasa nayar da Biro nah sai AYUSHA ce Tamiko min. Kuka takeyi Kamar ranta zai fita nikaina saida tabani tausayi.
Umma taji tausayinta sosai Tun Tana bata hakuri harta gaji. Sakkowa kasa tayi tatafi dakinshi da gudu ta hau gadon inka ganta duk ta galabaita.
Bata ci abincin ranaba Harma Nadare.kamar wasa Washegari mah Haka.

Baba yana sakkowa yaleka dakinta Yawuce yaga bata ciki. Kai Tsaya Yawuce dakin Yayan yana taba kofar yajita a rufe sama yahau yacewa umma tasakko tare suka sakko yasa extra key yabude dakin. Kwance suka ganta bata motsi dagudu suka shiga mota sai nearby hospital inda sukeda file (Hall mark clinic).
Emergency aka shiga da Ita Don abata taimakon gaggawa akamata Amma ba labari sai da aka saka mata oxygen Sannan aka samu tafarka allurar bacci yayi mata yajona mata drip.

Yana fitowa daidai nan family Sun Fara zuwa yace ina babanta yake sai honourable yabishi kasancewar Baban yashiga masallaci.
Suna zuwa yace masa Gsky abnd yake damun yarku yunwace da kuma damuwa Yakamata a dng kiyaye wa , yanzu Tana farkawa a zuba mata tea Mai kauri kubata. In hanjin ta yabude sai abata abincin.
Mikewa yayi tareda mikawa doctor hannu thank you very much doctor.

Umma Gida takoma Don ta Hado abnd ake bukata tabar Anty Rakiya a wurinta. (can na hango saa da maryam sunyi tagumi nace dan uwa Rabin jiki).

** Yaya take ambata nan duk suka Matso kusa da Ita Sannu Rufayda. Kau dakai tayi Nidai ku kiramin Yaya.

** Shima a bangarenshi tunda suka sauka JAMBROS yake ta bashi baki.
Hawaye ne yazubo masa yace; bazaka gane menake nufi ba Koda ni Nayi kokarin jurewa Ita bazata iya ba Saboda batada wasu shekaru km Kasan macece Tana zucia mai rauni.
Wayarshi yajawo ya Danna kiran babanshi nan yasanar masa cewa Sun sauka lafiya.
Ka kira kaji lafiyar su rufaydan ne?yace yanzu nake shirin inmun gama, toh maza kakira Su.
Gabansane yayi mummumar faduwa yace bro banagayamaka ba, tare da Danna number din Umma Tana dauka suka gaisa yace ina Rufayda gata tace tareda Mika mata wayar.
Tana kuka takarba. Hello! Yayana na'am Babyna yakike tace katafi ka barni yace Bazan Dade ba zan dawo. Kinacin abinci dai ko tace likita yace sai anjima. Waye kuma likita?banida lafia ankaini asibiti daurewa yayi yabata hakuri Sannan yace tamikawa Umma wayar. Nanne tafadamishi yanda akayi.

*** bayan andan kwana biyune naga Rufayda da maryam sunyi shiri da uniform brown nd milk sunyi kyau abinsu.(Juyowa Nayi nace da Seemahluv Nifa banga saadatu bah, tace Kina nan Yaushe zaki gansu. Bakisan sunkoma GUMEL ba dan anbawa mahifinsu Sarauta Acan. Nace; tohtoh Bari wataran makaimusu ziyara.

Harfa term yazo Musu karshe nga sunyi sababbin frnds kasancewar ba class dinsu daya ba Ita maryam Tana A Itakuma Rufeey tana"C".(sunzama Kamar tip da tyre Abokan juna Rufayda da Fatima m TAHEER dakuma Fatima I dakata).

Can kuwa Dana leka Canada dukkansu sun samu semester guda.
Yaya yana kwance a 3 sitter dake parlour din nasu saiyaga kiran sabuwar number yadauka tare da sallama. Tace baka gane Mai magana Bako? Uhmm ya amsa mata tace zaynab ce dakuka hadu Gurin shopping a naija Kaganeni Koh Eh ycemata tace nashigo Garin ne kuma Nima karatu zan Fara OK yacemata yakashe wayar. Balaifi sukan gaisa a whatsapp dan tagane Bamai son magana bane Saboda Haka bata cikasa da surutu.

**Malama duk kin ishemu Bakida zance saina Yaya Cewar su fatyma. Dakata tace Ai Garama yadawo kowa yahuta.

Daria sukayi suka dau hanyar komawa class.

Niii yar mutan....... Nake cewa kukasance cikin tsumayena.....

💕 Taku Har kullum..... Rufaida Yusuf.
💘🌹💃🏽RUFAIDAH💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

4⃣1⃣ - 4⃣5⃣

🙏🏽Am Really apologizing to my fans and readers 4 not typing after long.but am back 4 now eyn sha Allah.

*****Hakika Munyi Babban rashi,domin Haj.safiyya kinkasance Uwa tagari agaremu Allah yasa mutuwarki Hutu ce ,Allah kuma yamiki rahama.

Kwanci tashi bawuya yau su Rufaida suna zana jarabawarsu ta junior waec anzama yammata ba laifi,iyayi kuwa sai abinda ya dadu 😳.
Sun fito suna zaune a gaban class dinsu ita da Aminan nata wato M.TAHEER da Dakata,suna hirar dawowar yayan nata ,saiga Maryam tazo ,toh sarkin zuba Ni aramin calculator zan shiga exams kin cikasu da hirar dabata karewa kullum ke Yaya koh?? Watakila ma shiko tunaki baya......Ai kafin takarasa ta dauka karya kikeyi wallahi kice HK bakin ciki ne kawai ,daria tayi malama maida wukar taki inna fito fito mayi ,duk daria sukayi hade da barin wajen .

**A can Canada kuwa Ismail nagani (Yaya) yana waya yanata dariarsa kaikuma kaidawa cewar Jambros wallahi nida zee ne Tana bani wani labari ...Hmmm kodai ....Kodai haba malam Ai kasan banida Wanda yafimin Rufaida kuma bawanda zan so bayan ta koh?? Kaikasani dai �iba wannan ba katas�i Muje mu karasa siyo abnd zamu bukata kafin yamma kaga gobe zai rage tafia kawai koh ya kace hakane maza Muje toh.

*** �au ta kasance weekend kuma Maryam a wurin Rufaida ta kwana domin canji sukeyi in wannan yakwana sai gobe wancan ya kwana.

Rufaida Tana kwance a 3 sitter dake parlour din Tana chatting a waya Maryam tafito 😡Malama kayan dakika YAR a dakin bayan na nikike so na dauke miki koya ??toh kibarsu inda kika gani mana wani yace dole kiyi sharar nema.au haka kikace nibazan ma kara zuwa gdnmu na kwana ba Allah tunda abin naki hakane tajuya da niyyar ficewa aikuwa tayi saurin rikota haba swt sis mana aini dawasa FHA nakeyi maki bawani wasa ke Haka kike kullum inbaki Bata wa mutum rai ba bak�ajin dadi ,Rufaida taja kunnen ta sis kalleni bazan kara kamar zatai Kuka naji muje nayi wanka sai mutafi schook ..dayake duk weekend sukanje wata school AHIP inda sukeyin course din cooking and bakery,yaran suna birgeni SBD suna son girki musamman Rufaida dan ita sis Maryam tafi kauri wajen baking ta designing .

Nagansu sun shigo wuraren 4:00pm sun shigo sis Maryam tayi jifa da hijab dinta ke bari naje gida zanyomna baking na scoth egg,da fancake da kuma cake zuwa dare zan dawo,OK sis cewar Rufaida nima I will cook my favourite dishes I will start d work as soon As I pray,bye .

***Hmmm kamshi ne Mani ya shigo dani gdn domin abin baa magana .Umma nagani tafito Wai yau mezamu cine??? Munayin practicing ne na abnd mukayi a school kinga inbamayinshi practically Bazaa musan matsalarmu akan hakan ba.hakane bari Ni zanje airport Nadawo kai 😳umma nima zanje,Aa kigama girkinki,mezakiyi a can wata FRND dinmu zan dauko tazo Kano,toh saikin dawo.

*** Ta kammala dishesh nata Wanda a starter nata tayi normal potato salad,sannan tayi chicken pepper soul ta ajje a main dish kuma saitayi fried macaroni sannan tazo tayi cocunut rice tayi stew din a dessert kuma saita samu kankanarta da cire kwallayen ta yanka ta into small sizez a cikin bowl saita fasa kankara kanana akanta naga tabude gwangwanin peak dinta ta juye a ciki Tasa 1 spoon na sugar tayi mixing sannan tayi tasting wooow!!! Naji tafada Tana juyawa wurin fridge NASA spoon nadandana wai😳😳wannan Ai shi ne laban. A gurguje don jin ana kiran sallar maghrib ta kai komai kan dining tayi arranging din table din(ala~carte table laying)sannan ta kimtsa komai tafesa freshner tawuce saninta.

** bayan ta idar da sallarta ne ta saka wani skinny dinta 3 quarter da vest tafice parlour Tana faman kiran Maimunatu kizo na aikeki gidansu Yaya Maryam.ungo wannan flask din biyu kikaimata ki tsaya zata baki sako kitahomin dashi kinjiko,toh.

Bayan fitartane fateema's suka kirata anbada conference din gadon nasu tayi cikin daki sunata hira .waike yaushe yayan zai dawo bansaniba cewar tah....sallamar umma taji daga ciki ta amsa ta cigaba da wayar shikuwa gogan naka dakinsa yawuce kai tsaya danya watsa ruwa ........

💞 Taku har kullum Rufaida Yusuf .

Kukasance dani domin jin yanda zata kaya game comment GA 👉🏽[email protected] nagode🙏🏽
💘🌹💃🏽RUFAIDAH💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

4⃣6⃣ - 5⃣0⃣

**** I dedicate d whole page to our last pikin we dey house Abdallah Yusuf.

** Tana kammala wayar ta saka hularta sanin darene kuma dokar yayannata tafito kan dining domin kwasar garar dasuka girka ita da Maryam.balaifi sis ta iya girki cewar Rufaidan Tana cin scotch egg Tana lumshe ido.

Ganin Yaya na�i ta baya yana kallon ta yana mamakin girman dasukayi takgwa �ayi a hankali yarufemata ido,,ke Mar�am banason irin wannan wasan Allah kuwa sai kin samin germs ma da wannan hannun naki Tana �okarin cire hannun,kwantowa taji anyi dai dai satin wuyanta yarada mata a kunne"Babyna Kinga kyaun dakika kara wato ke ko kewata bakyayi kinata harkokin ki koh...........Gaban tane yayi mugun faduwa,,muryar watakeji? Muryar da bazata taba manatawa da ita ba,,,,,sakinta yayi a�kuwa mikewa tayi tai saurin juyowa.... Ido tazare Yaya yaushe kadawo ?? Kinyi mamaki koh? Juyawa tayi da gudu ta koma daki zai bita naji wayarsa tayi kara yadauka ita �uma Tana shiga dakin kan gado tafada sai hawa�e a cewar ta yama zaayi zai dawo bai sanarmata ba kuma harya dawo ba ita �afara nema ba (lallai ya tsokanowa �ansa rigima).
Chapter 3 · 0% Book details