Sashe 1
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
RASHIN GODIYA
RASHIN GODIYA ✂ 1
BISMILLAHIR RAHMANIR
RAHIM
Rana ta take sosai duk wanda ka gani a cikinta
dole ce ta fito dashi daga gida. Tana zaune a
bayan bus ita kadai kamar mayya saboda babu
mai zama kusa da ita...karnin da take yi yasa
ake gudunta. Daidai asibitin tace da kwandastan
akwai na nan. Bai ji abinda tace ba saboda
karar horn daga motocin da ke sintiri akan titin.
Ai kuwa mutanen ciki kamar hadin baki suka
fara cewa akwai na nan, kai baka ji ne ana yi
maka magana akwai mai sauka. Kusan duk
mutanen bus din fitowa suka yi suka bata hanya
ta wuce. Wata dattijuwa ta rike hanci...wai!
yarinya a rinka wanka don Allah. Kwandasta
yayi dariya ai irin matan nan masu gayu da
kazanta suna da yawa. Amma dai gaskiya
yanmata idan kika dore a haka sai dai kiji ana
biki a makota amma ba naki ba. Aishatu bata ce
komai ba har aka bata canjinta tayi gaba.
Wani daci ne ya tokare mata wuya ta kasa
hadiyar yawu saboda radadin da zuciyarta ke yi
mata. Inda sabo ya kamata ta saba da kyamar
da mutane ke yi mata a dalilin ciwon da take
fama dashi. Hawaye ne suka sauko mata tayi
saurin gogewa da kasan hijab dinta sannan ta
karasa gate din asibitin. AMC....Assalam
Medical Centre. Tabbas shine asibitin da Anti
Lawisa ta kwatanta mata. Daga kanta tayi tana
karewa ginin kallo, a rayuwarta tana son gida
mai kyau, ba don lalura ce ta kawota ba da ta
bawa idanunta hakkinsu.
Tana shiga ciki reception ta wuce ta tarar da
mata biyu tsaye. Sallama tayi musu suka amsa
tare. Daya daga cikinsu ta kalli dayar, ke
Jummai warin me nake ji haka, ko jiya a nan
kika bar flask din abincinki ne? Bana son
wulakanci ta bata amsa a harzuke, kila ma
shegen cover shoe dinki ne da baya samun iska.
Ta kalli Aishatu ke baki ji karnin bane don
Allah? Ai gara wari akan wannan silent bala'in.
Ita dai Aishatu bata ce komai ba don tasan ita
ke fitar da wannan abin kyamar. Likita zaki gani
ne taji an tambayeta. Eh ta amsa amma ina
neman wata nurse ne Risikat. To wanne zaki
fara? Likitan ko Sis Risikat din. Daga baya
Aishatu taji ance gani meye ake kiran sunana.
Hmmmm kai Jummai yau anyi shara kuwa? An
fitar da bola da wanke toilets? Wurin nan has a
terrible odour. Aishatu suka nuna mata, ga
wadda take nemanki. Risikat na matsowa ta
tabbatar daga ina warin yake sai tayi shiru don
a matsayinta na maaikaciyar lafiya bai kamata
tasa mara lafiya yaji ba dadi ba. Haka ta daure
ta matso kusa da Aishatu, gani how can I help
you?
Dan murmushi tayi tace Anti Lawisa ce ta turo
ni. Tuni Risikat ta washe baki Ahh kece yar
yayarta ko? Ai ta fada min zaki zo. Kinyi saa Dr
Rano bai dade da zuwa ba. Sai dai zaki sami
layi ta fada tana nuna matan dake zazzaune a
wurin da aka yi domin zamansu suna shan sanyi
AC. Ina fata dai akwai kudi ko. Zaki bude file ki
biya consultation fee. Nawa ne ta tambaya tana
kokarin bude jaka. Jummai tace dubu biyu kudin
file sai dubu da dari biyar na ganin likita.
Sai da ta gama biyan kudin Risikat tace ta
zauna zaa kira ta. Idan tana bukatar wani abu
tayi mata magana. Kinsan farkon zuwana
unguwar mu Lawisa ta taimake ni sosai. Bana
manta alheri so feel free to ask idan kina son
wani abu. Godiya tayi mata sannan ta kara
shafa yar jakarta ta tabbatar kudinta yana nan.
Sai da babanta ya sayar da tumaki hudu aka
bata kudin don ance mata irin lalurarta tana cin
kudi sosai.
Kusan mintuna talatin tana zaune saura su biyu
a wurin taji ance Aishatu Yusuf. Gabanta ne yayi
mugun faduwa ta mike kamar an tsikareta.
Yanzu ta yaya zata yiwa likita bayanin ciwonta.
Gaba daya ta rude don saboda irin wannan
kunyar ta kasa fadawa kowa tana da ciwo har
sai da ya bayyana kansa.
RASHIN GODIYA ✂2
Sallama tayi tare da kwankwasa kofa taji muryar
namiji ya amsa daga ciki. Hantar cikinta ta sake
kadawa da ta shiga taga mutumin ba wanni kuka baro miskilar nagansu su biyu kobataje makarantar bh?maryam wai Tana mota,toh maza tashi Rufeey ku tafi Ai zaku hadu a islamiyya ki gaida ummanki kicemata takirani a waya kinji. Yaya kenan awurin Umma kuma matar shaharanran Custome dinnan..........
Daga Nan naga sun ajje maryam a gdn honourable sani, sun wuce gd Tana shiga tacire Jakarta tayar da takalmin dai dai Sakkowar wani Yaro dg sama tare da umma, bana hanaki wullar min dakaya ba neba maza zoki daukesu Tun Kafin ranki yabaci Tana kuka Tana tafia Wurin Kayan yayi dai dai da shigowar Yaya ah ah me akamiki matas juyowar dazai suka hada ido da umma Dama nasan bazai wuce hk ba umma Kinason sa princess kuka fha. Sorry🙏🏽tashi muje kicire Kayan kici abinci namikaki islamiyya. Aa cewarta Nidai nafasa cin abincin anan sainaje gdnsu sista maryam toh tashi muje nakaiki.
Suna shiga nanma nace Kai wannan Gida aradu yayi kyau wata mata muka tarar a zaune da glasses gunta ta Rufeey tanufa da gudu tafada ahh ahh babyn Yaya waya tabaki toh Mama zaynab ba Umma baceba tamin fada, ki dng jin magana kinji! Toh tace tareda mikewa tayi sama Tana kwala kiran sista Mary.
Haka rayuwa tacigaba cikin shakuwa tsakanin Shi Yayan da Rufayda. Bamai kaisu school sai Shi yakuma daukosu.
💘🌹💃🏽RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
1⃣6⃣➡2⃣0⃣
***sadaukarwa ga tsohuwa Mai ran karfe Wato kakata Hajia Fatima Musa GUMEL Allah yakara tsawon kwana ND I welcome our new born baby to d world ***❤
Bayan tadawo Daga islamiyya ne ta tarar da umma a cikin Ita da sauran siblings dinta. Umma Nadawo, toh Sannu dazuwa yakaratun,lfy lao. Yawwa umma Dama Daxu Anty tace nafadamiki kakirata a waya, Tohm.
Umma mekike dafama nah Tana kokarin bude tukunyar, Kull!! Kika budemin tukunya tunda bake kika doramin ba Koh? Kedai kinfiya tsirfa wlhy inkika girma bansan Mezaayi bh.
Tajuyi Tana fushi tatafi dakinta domin cire Kayan islamiyya domin Sarai taji fadan Umma Daxu. Tashirya tayi assignment dinta na verbal reasoning dayake lokacin suna primary 5 ne a makarantar Kano capital. Tagama gama assignment dinta kenan tajiyo horn din Motar Baba a kofar Gida Aikuwa ta runtumo da gudu dai -dai shigowar sa main parlour na gdn ta rungumoshi POPCY u are welcome.,Sannu mamana,saita fashe da kuka ya tmby ta Meya faru kuma tace:ba Umma bace komai Nayi Saitamin fada toh Shikenan zata daina Kema ki dinga jin magana kinji ga ice_cream nan nasiyo miki keda Kannenki maza kuje kusha.
Da gudu tatafi dai dai fridge din tabude ganin babu favourite din Nata aciki ta dauki strawberry a ciki guda biyu nace kaga hadama ko ina zata kai guda biu? Oho! Naganta gefen gadonta ta shanye guda 1 tayi tagumi tasa Dayan a gaba. Jin budewar kofar dakin Nata yasata juyawa da sauri da kau dakanta gefe guda, yakaraso da sauri tare da squatting a gabanta yarike kunnensa tuba nakeyi matar Yaya niba ba matarsa bace tunda Inata jiranka Kaki zuwa, sanin halin Rufeey sarkin rigima yace toh yi shiru Bazan kataba kinji Rufeey nah,daria tayi.
Ta dauko ice cream din data ajje masa ta bude tadinga bashi abaki Shima yana bata Har suka shanye. Ya rufeta da blanket yana bata labari Har tai bacci.Yace sarkin rigima tareda fita.
Washegari da sassafe Tagama shiryawa tafita da gudu sai gdnsu sista maryam, Bayan tashinsa yayi brush yai wankansa Yashirya cikin farar shadda yayi kyau yasa bakar hula da Takalmi kasancewar ranar Friday ne, yashiga dakin Umma yagaisheta, Sannan yacema ta Bari Namika Su Rufaida skul.
Yafito yashiga dakin Yna Babyna Kina ina ya Leka toilet din Nata shiru yafita Yaje kitchen nanma Bai gantaba ya Leka dakin Umma tare dacewa Rufayda bata shigo ba? Baka ganta dakinta bane? Eh naduba batanan. Toh kuma Meye na tashin hankalinka haka zata bata ne a gdn Nan .
Yana fita yafada gdn Anty Ayshatu kasancewa shike kallonsu tace wlhy bt shigo bh. Tafia yake ko gabanshi Baya gani sosai ya Isa gdnsu maryam Tana jin sallamar Shi a parlourn Abba sai taboye a bayan labule. Yana isowa yace ke maryam kinga Rufaida tace Aa kasancewar jan kunnen da rufeeyn tamata tasanta Sarai sarkin Bala'i saida taga Yagama tsurewa Sannan tafito Tana wata shegiyar Daria harda rike ciki. Abun yakular dashi bayanda zai iya tamatso kusa dashi, 🚶🏽♀kai Yaya gaganka duk ka wani tsure ya juyo ya kalleta ta zauna akan cinyarshi.
Yace mata Rufeey Badole natsureba,,kidainamin irin wannan wasan kinji kinsan Bazan iya daukaba. Yayi dai dai da Sakkowar Mama zaynab dg sama suka gaisheta, Ohhh Ñi yarannan Koyaushe kuka tafasa Har zaku kone..
Suka Tsaya suka dauki saadatu suna ta shirmensu yanajinsu Inna Daria ne yayi Har ya saukesu a makaranta tajuyo tamasa kiss a chick. Yawwa Babyna ayi karatu dakyau. Tace OK Yaya Amma dan Allah yau Kazo da wuri. Yace Bakomai Babyna Jia ma Daddy ne ya aikeni.
❤❤❤
Taku***
Rufaida Yusuf
💘❤🌹💃🏽RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
****Sadaukarwa ga kafitanin Malama, Abokan Arziki dake a makarantar Kano capital.
2⋣1⃣ - 2⃣5⃣