← Book details Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 42

Sashe 40

Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"" washe gari byn sun yi sallar asuba tasake kwanciya dan haryanxun ba tajinta daidai."da kansa yyi musu kayan break yagyare gidan yaxo yahad'a mata ruwan wanka ,yazo yasameta tana bacci."kuri yyi mata da ido ",yaga duk busassun hawaye afuskarta ,wani tausayinta yakeji shikanshi yarasa dalilin dayasa har yanzun ba tadena jin wannan zafinba,gashi shikuma kullum jinta yake kamar xuma sbd nice dinta."",,,,,,

Motsawa tayi had'e da bud'e idanunta, tana ganinsa ta dan zabura tace wlh yaya gun bedena mun zafinba pls kada kasakeyi.

Murmushi yyi yace sulti nah bazanmiki komaiba wanka ,zamuyi muyi break muje gidan mommy kinsan d'aurin auren nah11:00am ne.

Cikin jin dadi tace to my dear nah ,ta fada jikinsa ,yadauketa sai xixxille xixxille take yyi toilet da ita.

Bayan hour1sir ne Hafsat suka fito cikin shadda dark blue iri daya itadashi sai k'amshi sukeyi na musammun sunyi wani haske fatarsu tak'arayin fresh sai wani shining take sbd Hutu dajin dadi,sir y'ar ciki da babbar rigace akayimasa,saiyasa takalmi ,agogo,hula duka bak'i.
Itama Hafsat doguwar rigace sai tayi rolling da bak'i n gyale tasa takalmi da post bak'i.
"Hannunta cikin nasa suka shiga motar ",yana driving yana aikin kallonta ." ahankali yace sulti nah ",kallonsa tayi had'e dayin fari da ido cikin kissa tace na'am my dear nah.
Murmushi yyi yace pls babynah kiyi hkuri da'a bunda yafaru jiya ,wlh duk kishinki yasani yin hakan ,kinji baby nah?
'y'ar dariya tayi tace lah yaya ainahakura fa tunjiya fa,cikin jin dadi yace I love u my sulti.
" kanta ta aza abisa kafad'arsa tace I love u too my dear."lumshe idonsa yyi,ahankali tace yaya bayan azhar kazo muje gidan su Fatima dan dani za'a dauketa ,murmushi yyi yace to sulti aiduk yadda kkso hakan za'ayi.firarsu ta masoya sukaci gaba har suka iso gidan duk jama'a anfara taruwa ga mata yan biki na shiga ciki.
Bayan yyi parking a compound din gidan yafito da ita hannunsu sarke da juna ,suka shiga ciki,saikallonsu ake ganin irin dacewar dasukayi da juna."har cikin part din mommy sir yakutsa da Hafsat,mommy naganinsu ta washe baki ,taji sunburgeta dasuka saka kaya iri daya ita dashi.

"Bayan sungaisa da mommy da mutanen dke dakin,sir yakalli mommy yace mommy ga ajiyata nan dan ALLAH kikulamun da duk wani motsi nata zanfita gun daurin aure da angama zanxo nadauki abata."

Harararsa tayi tace oh babana yaushe ka fitsare kaima?

"Murmushi yyi yana Sosa kai yafita."

Itadai Hafsat batace komaiba tayi shiru,mommy kuwa tafara tausayinta dan tana tunanin ko cikine da ita, taganta kamar me ciki.

Dan haka tashiga lallabata, nan Hafsat ta fita gunsu sa'ada amare sunacan part din ta itada kawayenta.

"Shikuwa sir ana idar da daurin auren yaga kabeer da Mubarak da abokansu zasushiga ciki ai da sauri ya kutsa yashiga dan beson kowanne gardi yakalle masa mata.

Yanashiga yafara tambayar mommy ina Hafsat ?" Tace tana part din sa'ada kai tsaye yawuce can yana shiga yaga duk k'awayensune ciki,yyo baya yacewa sulti!sulti!!

Hafsat data lura duk yan matan sun k'yasa da mijinta atake taji wani mugun kishi musammun da ji wasu nacewa wow kai gsky wancan guy din yahadu,sa'ada wanene?

Adede lokacin Hafsat ta ji sir nakiranta ,hakan yasa taji wani dadi dan yanxun zata nuna musu cewa mallakintane ita daya.

Sa'ada kuwa nunamusu Hafsat dake shirin fita tayi murya kasa k'asa tace kunga balarabiyar matarsa nan wlh ba ruwana dan mugun jida ita yake .

Hafsat kuwa ,kar'e bud'e k'ofar yadda zasu gansu da kyau dan sir tsaye yake yana passing k'ofar.

Tana xuwa taf'ada jikinsa had'e da sa hannunta ta zagaye bayan sa tana kukan shagwaba ,shikuwa duk yawani rud'e yarikiceyana tambayarta lfy?

Sukuwa ,k'awayen sa'ada suyi tsit Suna kallonsu kamar tb.

can Hafsat ta cikin kukan shagwaba ta ce bakai bane baka d'agani samaba kuma bakayi kissing dina ba.

Shikuwa sir da sauri yad'agata ,aiko takalesa tasaki murmushi shima yyi batare da bata lokaciba yacafke bakinta da azatonsa su sa'ada basa hangensu,tunda k'ofar arufe kuma gun dasuke corridor ne ba a yawan wucewa.

Itakuwa Hafsat tallabe kansa tana shafa wa, Suna maida numfashi, Saida sir yashanje duka janbakin dke bakinta tukum yacika ,itakuwa tayi wani kwance luf a k'irjin sa.

Kawayen sa'ada sun........

Share pls[1/12, 11:08 PM] El~hajj: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

🅿119

"" k'awayen sa'ada sunsha mamakin su sir da Hafsat ,ganin irin soyayyarsu,aisaikaji tsit .itakuwa sa'ada hakan ba bakonta bne agun su.
"dan ganin haka yasa ta tunada Mubarak dan irin yadda yarik'a nuna mata lokacin event din bikin tasan bbu d'aga k'afa intazo hannunsa."
Hafsat kuwa tana manne ajikin mijinta, can yad'ago kanta yace baby nah muje ko?to tace had'e da aza kanta gefen kafad'arsa,suka fito . gun motarsa ya wuce da ita ,bayan sun shiga har yafara driving yakalleta yyi murmushi yace ina zaki fara shiga gidan mama ko gidansu Fatima inmunje?"cikin shagwaba ta ce ",gidan mama nafara ganin ta ,rabona da ita tun sadda aka kani gidanka saidai muyi waya da ita.
Yar dariya yyi yace ai yanxun mama tafi ji dani akanki.turu baki tayi tace ai zantambayeta ,kuma nima aikasan yanxun mommy ta fi ji dani akan kowa dke gidan.
Murmushi yyi yace eh naji din,nidai mama tawace ni d'aya bansan kala." cikin shagwaba ta fad'a kan kafad'arsa had'e da jamasa sajen fuska ,y'ar kara yasaki had'e da cewa sulti Niko ?ALLAH zamu had'e da ke zankamaki yarinya dan kinga ina driving ko ?gwalo tayi masa tna dariyar mugunta.
"Adedenan yyi parking k'ofar gidan su Hafsat", hancinta yaja yace sulti ki gaidamun mama zan shigo anjima yanxun zanje na kula da bakin daddy dke hotel dasuka zo gun daurin aure.murmushi tayi tace to yaya nidai zan wuce gunsu Fatima ,abinda kenan munyi waya,nan tayi masa kiss akumatu ta fito dg motar ." shikuwa tabarsa da mamakinta dan yalura kalar soyayyar da Hafsat ke nuna masa ta yau tadabance nan yabar gun . itakuwa sakin baki da hanci tayi ganin yadda aka canxa wa gidan su fasali harda get ga fenti ,cikin mamaki ta tura get tashiga,a compound din gidan tasami shamsu da hanifa y'ayan Laure suna wasa.
"har kasa suka gaida ita suna cewa oyoyo Anty", cikin mamakin canxawar tarbiyyar yaran ta amsa musu cikin sakin fuska ,suka bita cikin gidan.
Mamace a tsakar gidan tana yanka latuce zasuci abinci." cikin ihun murnar ganin mamanta ta fad'a jikinta",itama tayi murnar ganin ta, bayan sungaisa ,Hafsat tace mata sir nagaida itah.
Yar dariya mama tayi tace ina ruwan Aliyu sarkin hidima kai ALLAH yyiwa yaronnan albarka gsky Hafsat kindace da miji nagari,abinda kawai zakiyi kibiyasa shine kimasa biyyaya.kingafa yadda yagyara gidan nan yamaidamu yan gayu ,harfa d'akinki yyi miki daban da komai aciki wai inkinxo kirik'a shiga abinki.kullum saiyaxo gidan nan yagaishemu da yimana hidima dan ma babanki yana hanawa,yanxun haka yasa ka su shamsu makarantar boko mai tsada,nima jiya yazomun da sabuwar freezer wai ko ruwa nadinga siyarwa ,kai ALLAH yakara bud'imai albarka Dan ALLAH kik'arayimasa godiya.
"Ajiyar zuciya Hafsat ta yi, tanajin wani tsananin son mijinta da k'aunarsa lallai ta yadda shigowar sir arayuwarta alkhairi ne.kallon mama tayi cikin farin ciki tace ni wlh duk begayamun ba mama,yar dariya tayi tace ai dan ALLAH yyi shiya sa.kije ga d'akin innarku Laure ki gaidota da jiki,kinga ga kwana can dakinbi sai d'akinki saiki bude kishiga.
Turo baki tayi dan ita wlh tama manta da wata Laure aduniya,dukda tasan ance tayi accident kuma bata gidan akayi bikinta.
"Kallon mama tayi tace bakije gun bikinba?"dan xaro ido mama tayi tace naje mana ,yanxun haka bandad'e da dawowaba munje mungama aiki sai anjima zankoma,kitashi kije mana gun Lauren.
Tashi tayi tana kumbure kumbure,girgixa kanta mama tayi tace hmmm babankuma naga baya tausayama dan shi soyayima su rabu dandai nahanasa nakuma sanarwa da mommynku tayiwa daddynku magana ,yahanasa da wlh bazaki sameta gidanba.kije inta nemi yafiyarki kiyafema mata dan ta yi nadama sosai ai ita rayuwa haka take nayarda ,duk Wanda baiyi cutaba to wlh yana tare da ALLAH, dan haka kigode masa.

" ji Hafsat ta yi jikinta yyi sanyi ."

dakin Laure ta nufa tayi sallama, zaune tasameta kan keken guragu ga k'afa d'aya nan me lfy ga kuma wadda aka yanke har dungun yakusa warkewa.

Salati kawai take a cikin zuciyarta.

Zama tayi suka gaisa ,nan Laure ta fara hawaye tana Neman yafiyar Hafsat,nan tace ta yafemata ,tabar d'akin cike da tausayinta.

"" inda akace shine dakinta ta wuce ta bude had'e da shigewa."

Mutuwar tsaye tayi ganin irin dukiyar da aka kashe a d'akin,komai na d'akin pink &white ne,murmushi tayi afili tace ai sana'ar mijinane had'a daki dole yamun Wanda yafi na kowa kan bed ta fad'a tayi kwance tana tunanin mijinta.

Can taduba agogo taga1:00pm nan tashige toilet tayi alwarsa tayi sallah ta gyara fuskar sannan ta rufe daikin ta nufo dakin mama.

Ainanma sakin baki tayi tana kallon dakin had'e da yabawa,nan mama ta kamata abinci taci zata fita baba yashigo.

"Rungumesa tayi tana murna,shima cikin jin dadin ganin yadda tayi kyau had'e da yin b'ulbul da ita,yake tambayar yasuke?"

Cikin farinciki tace lfy suke.nan baba ya zauna kusa da mama yana mata murmushi itakuwa ganin Hafsat yasa taki kallonsa tun bayan datayimasa sannu da zuwa.

Koda Hafsat ta lura da hakan saita fita tana cewa mama tatafi gunsu Fatima.

Bayan ta isa gadan gun umman su taje tayi mata ALLAH yasa alkhairi ,sannan tanufi gun yanmatan.

"Fatima na ganin ta tace ki koma sai yanxun kikagadamar xuwa ko?"

Cikin langabe kai tace sorry Mrs kabeer wlh ina gun mama kinsan tunda nabar gidan saiyau naje.

"Fatima tace eh hakane fa."

Nan k'awayensu na skul din su sai kallon Hafsat suke yadda sukaga tazama babbar yarinya da yawansu sunyi mamaki da akace sir Aliyu ta aura,Ashe soyayya suke ,amma yake nuna kanwarsace.

Nan dai akayita fira amarya da kawayenta,inda suketa jajjayarta ganin ankusa kaita.itakuwa duk atsorace take dan kabeer daga ganin sabazai saurara mataba,sukawa k'awayensu sai tsokanarta suke,suna nan akazo akatafi da Fatima akayomata fad'a tukum sannan mama ta fito da ita dan mik'ata gidan kabeer."nan su Hafsat yan kai amarya akayita fitowa anashiga mota,Hafsat motar amarya tashige dan sir tuni yaturo mata massege kada tasake ta shiga motar wani gardi yakalle masa ita,ta shiga motar da driver zaija akai amarya acikinta ,yaso yakaita to yana tare dasu Daddy.
Chapter 40 · 0% Book details