Sashe 35
Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan aka fara daukar yan mata ana tafiya gun daza'ayi deenar din.
Acikin motar kuwa sir Aliyu duk yadda yaso suyi firada Hafsat Amma taki yarda sai wani sinne kai take da haka har suka isa gun daza'ayi deenar din.
Bayan sun yi parking suka fito Yana rike da hannunta sai abokanansa bayan su ,masu aure da matayensu agefe dan juyowa sir Aliyu yyi dan ganin wanene gefen Fatima?"kawai yaga kabeer."azuciyarsa yace lallai yaron nan duk sbd mace har yake shigowa cikinmu saikace wasu sa'anninshi .wata zuciyar tace masa kokaima ai bbu abinda bazaka iyaba akan hafsat.
"maganar MC tadawo dashi hayyacinsa."
Nan suka ida shiga hole din ,sai watsamusu flowers da turare da kud'i ake har suka zauna.
Nan MCyabuk'aci kawar amarya tafito tabada tarihinta ,nan Fatima ta fito kabeer na like da ita kamar bindi, bayan tayi jawabin da yadace,sannan aka kira aminin ango wato yy Ahmed, mutanan dasuka sansu sunsha mamakin ganin yaya abokin ango k'anwa k'awar amarya.
"bayan yan jawabe jawabe", MC yafa Kiran yan high table,bbu kunya kabeer yatashi zai biyo Fatima dan yana mugun kishinta gsky musammun yadda tasha wannan kyau din ,ganin zaibita yasa sir Aliyu yakirasa Yana d'agawa cikin isa yace inkabiyo yarinyar nan ranka xai baci.
Meyasa bakada kunya?
" shiru yyi "
Atsawace sir Aliyu yace inkabiyota wlh bazakaji da dad'iba.Fatima dke gefensa kuma taji komai nan ta lallab'a kabeer tace aitana kallonsa Yana kallonta kada yadamu.
"badan yasoba yahakura."
Bayan yan mintoci police bam suka saki kid'a nanfa guri yakaure da shagali sai liki akewa ango da amarya, gaba dayan y'an NIDA D'ALIBATA fans all Saida sukayi musu lik'i.
Hakafa ayita shagali anci ansha an cashe sannan kowa yakoma gida agajiye.
****** ***** ******
Washe gari da misalin karfe 11:00am dubban mutane suka shaida daurin auren sir Aliyu da Hafsat.
Ango yasha light blue din shadda yar ciki da babbar Riga,bakinnan nasa yaki rufuwa dan farin ciki, sai mutane ketayasa murna dayimasa ALLAH yasa alkhairi.
Koda akatashi dg gun daurin aure ,walima sukayi shida manyan abokanansa bayan sun gama kowa yakoma gida wad'anda ba garin sukeba.
Bangaren Hafsat kuwa tunda taji andaura auren hankalinta yatashi taga eh da gaske zata rabu da mamanta dakuma kawarta Fatima wadda tun da suka tashi tare ko bacci baya rabasu,gashi aure zai rabasu.
Anyi rarrashinta har angaji,idanunta sunyi jajir sunkunbura ,umman su Fatima tajata gefe guda tacigaba da yima ta nasihar ta zauna da mijinta lfy da danginsa ,nandai taitama ta fad'a da nasihar da akewa amare inza'akaisu gidan miji.
Bayan tagama mata tasakata tashirya dan masu daukar amarya suna waje suna jira.
Hakafa akagama shiryata akakaita gun babanta ,duk dauroyarsa Saida Hafsat ta karyar mai da zuciya yyi hawaye sbd yarinyar akwai shiga rai.
Mamadai itama da daure tasaka albarka,sannan umman su Fatima ta rufe Hafsat da mauafi suka fito.
"Awaje ko Beastie da mmn sultan sai kora yan NIDA D'ALIBATA fans grps suke akan kar subi kai amarya amma wasunsu su like sai sunbi.
Mota 1su Fatima suka shiga da Hafsat nan driver yaja suka nufi GRA gidan daza'a kai amarya Hafsat.... NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Mmn sultan marubuciyar MUBEENAH ina godiya sosai agareki da irin kulawar ki gareni ,inamugun jidake irin sosai din nan😍😍
🅿105&106
bayan duk yan kai amarya sunfito suna shiga cikin katafaren gidan amaryar dan ba karya yatsaru kamar ba a Nigeria ba lolx...dan duk yan kai amarya sun rud'e sai santin gidan suke.
"Ahankali umma ta fito da Hafsat rik'e a hannunta", tana mata addua itama Hafsat din Nayi suka shiga cikin gidan .
Wai masha ALLAH Ashe ciki yafi waje kyau ,abin sai Wanda yagani, sai yaba tsarin gidan jama'a keyi.dahaka fa mutane aka fara watsewa sannu a hankali.
Koda Hafsat ta fara lura da hakan saita rike Fatima da sa'ada wai nan zasu kwana,da to kawai suka bita dan da anyi magrib driver zaizo d'aukarsu .
" fira suketa dan tab'awa sbd ko Hafsat ta rage damuwa ".
Sunanan har akayi magarib ,sukayi sallah su duka sannan suka k'ara gyara mata waiting parlour, suka had'a mata ruwa tayi wanka ta fito tana shiryawa ,Dede nan kuma sir Aliyu ykira sa'ada ,yace su fito ga driver nan ya ajesa yamik'a su gida.
" to kawai sa'ada tace ta kashe wayar."
Kallonsu Fatima ta yi da ido alamar su tafi gida,itakuma Hafsat harta gama saka kayanta zata zauna ganin sa'ada tayi zata fita da sauri tace sa'ada ina zakije?
"kallonta tayi tace zan amsa wayane." Tafad'a had'e da fita dg bedroom din.
Tayi kamar minti biyar Fatima da Zakiyya sukace oh bari mubita muji lfy wai!nan suka fice suna dariyar mugunta.
Suna fita bbu b'ata lokaci driver yad'aukesu zuwa gida.
"""" shikuwa sir Aliyu yana gama waya da sa'ada ya wuce part din sa yyi wanka had'e da sallah. "
Yafito yaje yarufe gidan dan yaji fitarsu sa'ada.bayan yarufe yakoma ciki yadauko ledar daya shigo da ita.
daga shi sai farar jallabiya fuskar nan shar da annuri sai murmushi yake yanufi part din amarya ."";;
6angaren Hafsat kuwa tunda ta ji shiru yy yawa tasan su sa'ada sun gudu gida dan haka wani mugun tsoro yashigeta ga gidan yyi tsit ,ai saita rufe fuska taci gaba da kukanta,tana tunane tunane tana haka taji anmurda k'ofar dakin anshigo kafin ta dago taji sallamar sa.
"Wani mugun fad'uwar gaba taji da tsoro yashigeta ga gabanta sai dukan Tara Tara yake."
Shikuwa Aliyu cikin xumud'i yanufi gefenta ,had'e da janye mayafinta ,cikin sweet voice dinsa yace amincin ALLAH yatabbata agareki my sulti nah!
"Saurin runtse ido tayi batace komaiba ba."
Kallonta yatsaya yi ganin kuka ma Ashe take danga hawaye nan ,axuciyarsa yace kuka kuma kamar an had'a ta da mak'iyinta ,wata zuciyar tace k'ila dan tarabu da mamane dan batadad'e da ita sosai ba.
Cikin rarrashi yace pls sulti kidena wannan kukan banaso kinji?kitaso muyi sallah ,yafad'a hade da rik'e hannunta .
Wani yanayi yaji atattare dashi,ita kuwa da musu zatayi masa amma data tuna nasihar umma saita fasa jikinta na rawa ta janye hannunta ta wuce toilet bbu jima wa ta fito ,tasamu yashimfid'a prayer mat. "Nan yajasu raka'a 2", yajuyo yadafa kanta yyi mata adduar da annabi (SAW)yakoyar ayi adaren farko.
bayan sun idar ta tashi takoma kan bed ta dukar da kanta dan haryanxun tak'i masa magana ma.
Koda yaga haka sai yatashi yaje kitchen yadauko plate da cups yadawo,yasameta tana shashshekar kuka,yah salam!kawai yafurta,cikin damuwa ya isa gunta ," ahankali yace me kikeso ne kike kuka?
"cikin kukan shagwaba tace ni su sa'ada sudawo."
Murmushi yyi yace zasu dawo suna ma hanya ,amma muje kici wani abu kafin su dawo.
"Batare da ta kallesa ba tace nak'oshi."
Zaro wayarsa yyi had'e da cewa to shikenan tunda bazakiciba ,bari nakira su nace su koma yanzun.
"Aida sauri tace ah ah dan ALLAH yaya zanci."
Murmushi yyi yace to sakko muje kan carpet ba musu tabisa yazuba musu gasassun kaji a plate daya ,da kansa yafara bata tana karba shima yanaci, can yaxuba fresh milk a cup yabata tasha .
Bata wani ci sosai ba tace ta koshi,k'yaleta yyi ta wuce tayi brush a toilet ta fito lokacin har yagama ya kwashe kayan.kodataga baya dakin saita dakko kayan bacci dan canjawa.
Juyowa tayi jin motsinsa ,suna had'a ido tayi saurin sunkuyadda kanta k'asa ,murmushi yyi yace kisaka kayan baccin mana,turo baki tayi tace to kaje dakinka mana !kuma naga basuxuba lfy dai ko?
Sunanta yakira batare da ta kallesa ba tace na'am yaya,yace sai gobe zasuxo kinga yanzun dare yyi kisaka kayan bacci ki xo mu kwanta.
Zaro idanuwa tayi tace dan ALLAH kaje can part din ka ka kwana ni nidaya zan kwanta.
"Batare da yace komaiba yafita dg bed room din".
Nan Hafsat ta saka kayan sannan tayi addua ta kwanta.saidai me gaba d'aya saitaga maganar data gayasamasa kamar bata daceba ,gashi kuma saita tsinci kanta da jin tsoron kwana ita daya.dahaka bacci yyi gaba da ita.
sir Aliyu kuwa duk sai yaji bbu dad'i dan shi gani yake Hafsat batasonsa shiya sa take gudunsa tunda gashi hartana had'asa da ALLAH akan yabarta ita daya ta kwana yama lura kwata kwata bata wani farinciki da zuwanta gidansa shikadai kawai yake zumud'insa banda ita.saidai ya dau alkawari zai cusa sonsa aranta ,da wannan tunanin bacci yyi gaba dashi.
***** ***** ******
Washe gari tun 6:00am Hafsat ta tashi tayi sallah ,sannan tagyara bedroom din ta da toilet ta fito tagyare gidan ta fesheshi da air freshener, dandanan gida yadau k'amshi,sannan takoma ciki ta had'a ruwan wanka ta yi ta fito tashiga tsara kwalliyarta harta gama.
Wani Swiss lace ne pink Riga da siket tasaka yyi matukar kama jikinta abunka da mek'ugu sai juyawa suke cikin kayan.
Sir Aliyu kuwa bayan yyi sallah yakaoma yakwanta,can gurin 8:30am aka fara knocking, cikin bacci yaji knock da sauri yatashi yanufi waiting parlour, aiwani daddad'an k'amshi yabugi hancinsa ,lumshe sexy eyes dinsa yyi hade da k'arewa parlourn kallo yana yaba k'ok'arin Hafsat da tsabtarta dan bayason kazanta ko kadan.
"Xuwa yyi yaje yabud'e k'ofar, driven gidansune da basket ahannunsa da kayan break fast aciki".
Bayan sun gaisa ya karba had'e da rufe k'ofar,adede lokacin Hafsat ta fito dg part din ta kawai tagansa ya kafeta da firgitattun idanunsa yana kallo.
Cikin jin kunya tace yaya ina kwana?murmushi yyi yace kinyi kyau sosai ,rufe idanunta tayi tana dariya .
Kallonta yyyi yace nibaxan amsa gaisuwarki.
" cikin shagwaba ta ce meyasa yaya?"
Juyawa yyi yace aiba haka ake gaida mijiba, kina nesa ina nesa in kinaso na amsa saiki matso guna yafad'a had'e da kashe mata ido d'aya.
dan murmushi tayi tace ni kunya nkeji ai,hmm kawai yace had'e da cewa muje na nunamiki ko ina na gidanki ko?
Ba musu ta bisa suka jera sai tsokanarta yke itadai batacewa komai saidai tayi murmushi.
Hafsat ta yi k'auyanci sosai dakuma santin gidan misammun dasuka shiga gun shak'atawa na gidan ,bayan taga ko ina suka wuce part din sa ,namma ta yaba sosai ,tsaye tayi gaban mirronsa tana mamakin ganin yawan turarukansa dayake using dasu.