← Book details Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 42

Sashe 39

Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

d'aukarta yyi har toilet din yyi mata alwalla sai shagwaba ta ke zuba masa, har suka fito tayi sallah.

Kamar yarinyar goge yacigaba da lallabata takoma bacci sannan yaje yahad'a mata break yagyara gidan.

d'akin yakoma yasamu tana adduar ta shi dg bacci, tana ganinsa tashagwabe fuska.

Murmushi yyi mata yace sulti nah kintashi lfy?

Murmushi itama ta yi masa cikin yarinta tace ah ah yaya wlh har yanzun bankoma normal ba,muje kamun wanka.

Y'ar dariya yyi yace um um nidai kunya nikeji,itama dariyar tayi dan tasan abinda ta yi masa ne yake ramawa.

Barkewa tayi da kuka ,ai asukwane ya ciremata kayan jikinta ,yadaura mata towel yanufi bath room.

Ko a toilet din basin soyayya da watse watsen ruwa bbu abinda suke ,Saida suka gaji tukum ,sannan yyi mata wankan shima yyi ,yayinda idonta yake rufe dan ta lura sir bashida ta ido ko nauyinta ma bataji harkar gabansa kawai yake yi.

Bayan sun shirya sukayi break ,mutuniyar tasa na lak'afe dashi ,ko ina yasaka k'afa sai shagwaba ta ke xubawa son ranta,shikuma yana biye mata ,har office yau yak'i xuwa kasancewar yakoma aiki .

****** ******* ******
Bayan kwana4 Hafsat ta warke sarai ,inda shakuwa tasake shiga tsakanin had'e da tsantsar son juna.ayanxun haka ita da shine a garden din gidan sai guje guje suke itadashi dan yanxun Hafsat ta maidasa tamkar yaro ,duk wannan zafin kannasa da miskilancin sa ajesu yake gu d'aya insuna tare da ita.

Idanta yadaurema ta duna wason buya, takasa kamasa sai dariya yake mata ,gashi duk ta gaji ,aisaita kwance fuskar tace ta fasayi sai dukansa take akirji tana kuka n shagwaba da rigima .

Murmushi yyi yadauketa yad'agata sama suka fashe da dariya ,gun swimming full yasauketa kasancewar yakoya mata ruwa ba bu musu suka shige sukayi ta wanka da wasa acikin ruwan,can da suka gaji suka fito,duk sun jike da ruwa musammun Hafsat duk kayanta sun lafe a jikinta komai gashinan.

Hakan yasa sir jin wani abu dama four days din nan adaddafe yayisu,kuma yagama alamar ta warke.

Dan haka ya dauketa yyi cikin gidan da ita,amamakinta taga ya wuce bed room insa da ita.

Kwantar da ita yyi yace mucire kayan muyi wanka ko baby nah?

Murmushi tayi bata kawo komai arantaba,tayarda yacire mata kafin tayi wani abu haryafara kissing dinta dg nan komai yakankama,duk da hafsat taci wuya amma bekai na farkoba,daurewa kawai take batason nuna gazawarta da bukatar sa ,gashi ta lura yanada yawan bukata.

Bayan sunyi wanka ya wuce masjid,sai bayan isha,I yadawo.

Ko da suka kwanta Saida ya sake maimaitawa,bewar ALLAH kuma bbu musu ta yarda.

Shikanshi yatausaya mata amma ganin yanaso tasaba da hakan shiya sa ,yake mata dan yasan zata saba watarana, ga shikuma yarinyar akwai ni ima atare da ita.

____________________
Bayan 3weeks shirye shiryen bikin su ,sa'ada ake ,su Hafsat kirjin biki anata hidima da ita, tun farkon fara event din bikin gashi yau ake deenar.

Sai dadi takeji dan sotake ta kwana gidansu sir kota huta da fitinarsa yau da dare.

Yanxun haka duk angama musu make up ,Hafsat da amaren tayi ,wani ftitinan nankyau fitowa tayi awaiting parlour ,Dede nan sir Aliyu yashigo su kabeer da Mubarak na bayan shi,Ai hafsat da gudu taje gun mijinta tayi hugging nasa dan idonta yarufe bata lura da su kabeerba.

Cikin jin dadi sir Aliyu yadaga ta sama yana murmushi had'e da juyawa da ita,zai dariyar su suke ,ahankali yace I miss you so much my dear.....muryar kabeer su kaji yana cewa ,to lailah da majnun ,aimuma munkusa bin layi gobe kamar yanxun Fatima ta zama mallakina.

Jin nuryasa da kalaman sa yaba Hafsat kunya da sauri ta janye jikinta dg nah sir tana sunne kai.

Shidai sir murmushi yyi dan yanxun yasaba da rashin kunyar kabeer.

Cikin jin kunya Hafsat suka gaisa da kabeer,cikin tsokana kabeer yace hmm antinmu kadafa kifi amarenmu kyaufa agun deenar dinnan, duk da nasan Fatima karshe ce gun kyau,da sauri Mubarak yace hakama my sa'ada ba.

Wata uwar harara sir yasakarmusu ,hade da cewa mai yakai idanku akan adon matata?

Tsaki yaja had'e da kama hannun Hafsat ya wuce da ita part dinsa na da..

Pls share.NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by Mmn fareesa

🅿115&116

Suna shiga Hafsat ta zauna sir yyi matashi da cinyarta ,tasa hannunta ta na shafa sumar kanshi "ahankali tace pls yaya nakawo maka wani abu kaci" kafinmuje gun deenar din nan.
,,,,dan zaro ido yyi yace wato ni bani akayiwa kwalliyarba ,tama gun xuwa deenar ce ko? Yafad'a had'e da had'a rai.
"Cikin marairaicewa Hafsat ta ce pls yaya kada kamun haka "aitare xamuje dakai ,inbanjeba Fatima bazataji dadiba.
" kansa yasauke dg cinyarta "cikin fushi yace tunda aka fara event din bikin nan nak'yaleki ,kuna hidimarku dukda kina iya bakin kokarinki akai,saninkanki ne banayin cikakken awa 1banji muryarki,amma daxun namiki7miss call baki peaking ba,sbd Ku kuna biki ko?" To yyi kyau in kin tashi kiwuce abinda yafi deenar ma gaba d'aya ".
Batace komaiba kanta aduke har yagama fadansa,sannan ta d'ago idanunta duk sun cika da kwalla tasan tabbas indai bata je gun deenar dinba,gsky batayiwa Fatima adalciba,amma tunda bayaso zatayi masa biyayya tak'i xuwa gun deenar din."ahankali tace yaya kayi hakuri dan ALLAH ",in ranka yabaci,nafasa xuwa gun deenar din ,tana kaiwa nan tayi saurin barin dakin sbd kukan dayataso mata.shikuwa kishine kawai yatunxurashi har yyi mata wadannan kalaman dan bayaso maza suyita kalle masa ita,amma kuma ganin yanayin yadda tafita saiyaji jikinsa yyi sanyi..

Hafsat kuwa ta na fita part din sa'ada ta wuce taje taci kukanta ,sannan ta gyara fuskarta,saidai daka lalleta kasan ranta bbu dadi.

" wata k'awar sa'ada ta shigo tace taxo suwuce ita ake jira."

Kallonta tayi tace kuje kawai, nitare da mijina zamuje ,murmushi yarinyar tayi tace ok ,had'e da fita.

Sa'ada bata wani damuba ,ta dauka eh tareda sir zasu taho ,dan haka nan yan mata suka mata jagora tashige motar angonta Mubarak.

"" mommy kuwa bayan duk yan matan sun watse yashiga part din sa'ada kai wasu bak'i by surprise taga Hafsat,da mamaki tace y'ata zaman me kike bakibisu kunje gun deenar din ba? "";

Cikin inda inda Hafsat ta ce eh ah ah banjin dadi ne.

" da sauri tace meke damunki?"

"Hafsat ta ce kaina ke ciwo."

Ai da sauri mommy ta dannawa sir Aliyu kira ,shikuwa yana can yana hangen mutane a window kuma tunda yaga bega Hafsat ba yasan tana cikin gidan batajeba ,yana wannan tunanin mommy ta kirasa ,haryaji gabansa yafad'i yana tunanin ALLAH yasa ba Hafsat takaisa k'ara yaki barinta zuwa gun deenar ba.

"dagawa yyi had'e da sallama,mommy tayi saurin cewa ,babana kana ina ?ga Hafsat nan batama je gun deenar ba sbd kanta ke ciwo,maza kasiyo mata magani tasha ka lallabata kakaita da kanka,ai inbatajeba bazasuji dadiba dukda Saida lfy ake komai."

Ajiyar zuciya yyi jin ba kararsa takaiba ,nan yace to mommy yadatse kiran.

Tunani yake azuciyarsa yanajin wani sonta da tausayisa shigarsa ,lallai yagodewa ALLAH dayabashi Hafsat amatsayin mata,yarinya da ita tasan boye sirrinsu,yatabbata inwatace kararsa zatayi kotaje bbu ixninsa ,kodan yanda suke da Fatima amma ta hkura tamasa biyayya.

"tashi yyi yadauki key na motarsa yanufi cikin gidan ,awaiting parlour yasamesu kanta akan cinyar mommy ta yi shiru ga bak'i yan biki duk sun cika parlourn."

duk sai yaji be kyautaba akan abinda yyi mata.

"Ahankali yace mommy bari muje ko a mota tasha maganin."

Mommy ta ce to baby tashi kuje kinji kobazaki iyaba?da sauri ta ce zan iya mommy.

Mik'ar da ita mommy ta yi, sir dke kallonsu cikin birgewa da yadda Hafsat ta dauki mahaifiyarsa itama mommy ta dauketa,Yakama hannunta ,yace mommy saimun dawo,ALLAH yatsare tace nan suka fita.

Koda suka fita batace komaiba hasalima ko kallensa batayiba ,har yabude mata motar tashiga shima yashiga yatada motar yabar gidan.

"Tafiya suke ,amma Hafsat ta ki kulasa dayimasa magana,haryagaji yace ,sulti nah yau axumin magana kike?

Yatsina fuska tayi tace ,kawai dai yau banson yawan magana.

Shiru yyi yasan kawai laifin da yayi mata ne dazu shiya sa yashareta,dan haka yyi shiru har suka isa gun deenar.

Budewa tayi ta fito shima yafito,suka shiga hole din, masha ALLAH komai yyi Hafsat ta nufi gun rawa do nan tahangi amare nan taje tafara masu barin kudi.

Shikuwa sir kujera yasamu ,yazauna duk wani motsi na Hafsat akan idonsa yake .

Sunanan dai har taro yatashi lfy ,tabiyosa yabude mata mota ta shiga.

Shi har yagaji da rashin maganarta ,sai kokarin yimata magana yake amma saidai ta amsa masa atakaice.

Ko da taga yacanja hanya yanufi gidansa ,ba gidansuba ,batasoba amma sai ta kyalesa har suka iso gida.

" bayan sun shiga toilet ta wuce tayi wankan ta,batajirasaba dan tare sukeyi".

Shikuwa har yaxo dan suyi ,yaji motsinta atoilet sai ya koma part din sa yaje yyi wakan dan yasan yatab'o y'ar rigimar tasa yasan innata hau ,tandad'ewa baya sauka ba,sab'anin shi dke saurin hawa da sauka.

Yana gama shiryawa yawuce part din ta yasamu harta kwanta ta kashe fitila......

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by Mmn fareesa

🅿117&118

Murmushi yyi dayaga hakan,wayarsa yafito ya haska ya kwanta bayan ta."itakuwa Hafsat",sarai taji shigowarsa dan ba bacci takeba.
Amma sai tayi shiru ,hannunsa yasa yajuyo da ita gabansa yace sulti kibud'e idonki pls kinji?"cikin turo baki tace ank'i d'in me ruwanka dni"....
Bakinsu yahad'e gu d'aya yarik'a kissing tun tana jurewa har tafara maida masa murtani Suna maida numfashi.
"Ahankali yacigaba da bidata itakuma tawani saki jiki taki motsin kirki." Koda yaga hakan ,saiyacigaba da murxata da kyau aiko nantafara masa rigima da yan koke koke,tana cewa pls yaya nabari ,dan ALLAH zantsaya,nadena fushin dakai wlh nabari k........cafke bskin yyi mai maganar da ganan komai yacigaba da wakana.
Hafsat taji jiki gun sir bacin rad'ad'i da zafi ,bbu abinda takeji agabanta ,kuma tasan da asuba sai yasakeyi."juyawa tayi agajiye ta kwanta",rik'e mata hannu yyi yace sulti muje inmiki wanka.
"Murya na rawa kamar zatayi kuka tace ,yaya abarshi Saida safe."
Cikin tausayinta yace muje kishiga ruwan dumi, kinsan ba'ason kwana da najasa ko?da kyar ta tashi zaune dan batason yimasa musu ,yadauketa sukaje sukayi wanka suka dawo ,suka kwanta bacci ,bewar ALLAH sai hawaye take shikuwa sai aikin rarrashinta da lallabata yake tayi bacci.
Chapter 39 · 0% Book details