← Book details Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 42

Sashe 37

Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannunta tasa talakuci man tafara shafa masa a lallausar fatarsa ,shikuwa ji hakan ajikinsa yasa yaji kamar wani salo take masa atake yafara sakin layi,ganin komai zai iya faruwa murya na rawa yace to sulti kingama bani kayan nasaka,da sauri ta mika masa tabar d'akin.

Murmushi yyi ya ida shafarsa yasaka kayan dama sune choice dinsa,nan yasameta zaune a parlour.

tsaye yyi yabud'e mata hannuwansa bbu musu da gudu kamar yarinya taje tyi hugging dinsa ,suna dariya itadashi.

Cikin shagwaba ta ce ni kad'uka kamun goyona ,bbu musu yacikata yaduka bbu kunya itakuma ta haye kan bayanshi .

sai xillo take masa a baya tana dariya tanacewa ALLAH yaya bayanka da dad'i, sunkuyowa tayi da fuskarta saitin kunnansa har sajensa na gugar mata fuska ta ce daga yanzun kullum sai kamun inbahaka zamu bata.

Shikuwa gogan naku mutuwar tsaye yyi jin na shanunta sun tokare masa baya ,cikin kasalallar murya yace to zanmiki ki sauka sai gobe sai ina k'ara yimiki.

Aisaitasa ihu ita ah ah sai yakara zagajewa da ita .

Bawan ALLAH Saida yama ta yadda takeso sannan ya duka tashid'a suna xama kuma tahaye saman cinyarsa saiyasoyo mata icea cream.

d'an murmushi yyi yace oh sulti rigimarki tayi yawa ,zokigama pics na biki,cikin murna tace to had'e da kwantar da kanta gefen kirjinsa suna kallon pics,basubar ginba Saida akakira magarib yafita masjid.

Bedawo ba sai bayan isha'i yasami Hafsat hartayi wanka,tsayawa yyi Dede k'ofar bed room din yana kallonta tana ,tana ganinsa da gudu taxo ta rungumesa tana dariya dan tasan abinda yakeso kenan.

Murya k'asa kasa yace shine kikayi wanka bakijiraniba.

Cakulkuli tayimasa tana cewa ba Kaine kadad'e ba,cikin dariya yace pls kibari ,itama dariyar tayi tadena yimasa.

Hannun ta yaja suka koma parlour sukaci naman rago kashashshe da freshmilk ,San taje ta had'a masa ruwan wanka.

Bayan yashiga toilet taje tayi brush ,tadawo tayi kwanciyarta kan bed dinsa tana shakar k'amshinsa tana lumshe ido......

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

My bestie Ameera inatayaki murnar kammala littafinki RAMIN MUGUNTA, hakik'a yafad'akantar hade da nuna darasi na rayuwa ALLAH yabamu ikon amfana da darasin dke cikinsa. gashi kuma kinfito da wani sabon salo a cikin sabon novel dinki wato K'ASATA yadda kk fara lfy yasa kigama lfy.😍😍

🅿109&110

"" gaba daya saitaga rashin kyautawarta gashi yy fushi sosai da ita, xama tayi tana yan kwallah."

Can tatuna ko break fast beyiba yafita ga lunch can najiransa,beyiba tunawa tayi da nasihar umma da tayimata akan kula da miji ai da sauri ta tashi ta nufi part dinsa.

Tana murd'a k'ofar tajita abud'e da hanxari tashige,kwance ta hangosa kan bed yyi rigingine ya k'urawa silin ido yana tunani.tana ganin haka da gudu tafad'a kan faffad'an kirjinsa tasaka kuka n shagwaba.

"" shikuwa da besan shigowarta saidai yajita kawai ajikinsa tana kuka."

Hannayensa yasa yazagaye bayan ta cikin damuwa had'e da mutuwar jiki yace menene kikeso ?gayamun kinji?

Cikin shagwaba had'e da sake shigewa jikin sa tace pls yaya kayi hkuri wlh na dena bazan sakeba dan ALLAH kaji?

"" shafa kanta yyi yace shikenan nahakura amma gsky raina na baci inkinamun hakan ,niba wani abu zanmikiba sulti gaba daya sai guduna kike jiyama nidaya na kwanta kika rabu dani amatsayina na mijinki ,kin kyauta kenan ?ni abinda kikewa gudu bazan mikiba Saida yardarki kinji kidena tsorona kinji tawan."";

Cikin jin dadin kalamansa tace to yaya nabari,kaga muje kaci abinci pls rabonka da cin wani abu tun jiya ta fad'a had'e da d'agowa taga jikin sa ta zauna kan cinyarsa.

"Kallonta yyi suka had'a ido yace ke kinci abincin?"

Cikin sanyin murya tace ah ah nafiso muci tare da kai shiya sa banciba .

Wani Dadi yaji azuciyarsa ganin Hafsat dinsa tafara dawowa kamar yadda suke da.

Mikar da ita yyi suka fito ,kan dinning area sukawuce ,bayan tayi serving dinsu aplate daya suka faraci ,yana feeding dinta itakuma tana zuba shagawarta dan tunda ta ji yace bazai yimata abinda take tsoroba yasa tasaki jikinta dashi.

Bayan sun gyama ,ta kallesa tace yaya muje kayi wanka ,murmushi yyi yace yau dai anaji dani sosai ko?

Yar dariya tayi tace nifa kullum inaji dakai sosai.

Hannunta Yakama yace to muje ,bbu musu tabisa bedroom ,hannunta ta janye ta shiga toilet tahad'a masa ruwan wanka tana fitowa tagansa bbu Riga da gashi sai dan boxer ,aijitayi kamar taruga dan bata tab'a ganin nmj hakaba,ga kirar sa irinta karfafan maza ta fito jikin sa amurd'e ga suma cike a k'irjinsa.

Murmushi yyi ganin ta tsaya kanta aduke "ankali yace sulti zokiji", cikin jin kunya ta isa gunsa tana zuwa yajanyota jikin sa yarungumeta yana shafa bayan ta ,ahankali yace muje kitayani wankan ko?

da sauri ta ce yi hkuri yaya ba yanxunba zantayaka wani lokacin.

Saketa yyi yace matsoraciya ai bazaki iyaba ,yanzun kafin na fito ki zab'amun kayan da zansaka ,insunmin to zangoyaki naxagaye waiting parlour dke sau ukku.

Cikin murna ita yar aso banxa tace to yaya yi sauri ka fito to,murmushi yy yashige bathroom.

Ita kuma cikin jin dadi taje ta bude wardrobe dinda kayansa ke ciki,tasha mamakin ganin yawan kayansa fannin shadda daban,yadima boyel ,kananun kaya ma daban ,jallabiyoyi daban .fannin k'ananun kaya ta shiga ta fito masa da Riga me karamin hannu da 3quarter had'e wani dan boxer ta aje gefenta tana jiran yafito.

Sir Aliyu yana wanka yana sakawa sultin shi albarka Dan yaji dadin yadda ta wanke masa kayansa na ciki ta tsabtace toilet din.

Yana gamawa yafito ,towel daure ak'ugunsa ,yanasakar mata wani killer smile da hannu yyi mata alamar taxo.

Da kayan a hannunta ta je tana cewa nidai nasan sunyi kagama shirwayawa kazo kamun goyona ,ta fada cikin shagwaba.

Hannun ta yarik'e yace to nak'i sarkin son jiki to xokitayani shafa,rufe fuska tayi tace nifa kunya nikeji.

Juyawa yyi yanuna kamar yyi fushi da sauri ta bisa gun mirror tace yaya zantayaka kada kayi fushi yanxunfa Muka shirya.

Zama yyi kan Stol yace ai sulti bazan iya fushi dkeba ,kije zanshafa da kaina tunda kinajin kunya ta .

Hannunta tasa talakuci man tafara shafa masa a lallausar fatarsa ,shikuwa ji hakan ajikinsa yasa yaji kamar wani salo take masa atake yafara sakin layi,ganin komai zai iya faruwa murya na rawa yace to sulti kingama bani kayan nasaka,da sauri ta mika masa tabar d'akin.

Murmushi yyi ya ida shafarsa yasaka kayan dama sune choice dinsa,nan yasameta zaune a parlour.

tsaye yyi yabud'e mata hannuwansa bbu musu da gudu kamar yarinya taje tyi hugging dinsa ,suna dariya itadashi.

Cikin shagwaba ta ce ni kad'uka kamun goyona ,bbu musu yacikata yaduka bbu kunya itakuma ta haye kan bayanshi .

sai xillo take masa a baya tana dariya tanacewa ALLAH yaya bayanka da dad'i, sunkuyowa tayi da fuskarta saitin kunnansa har sajensa na gugar mata fuska ta ce daga yanzun kullum sai kamun inbahaka zamu bata.

Shikuwa gogan naku mutuwar tsaye yyi jin na shanunta sun tokare masa baya ,cikin kasalallar murya yace to zanmiki ki sauka sai gobe sai ina k'ara yimiki.

Aisaitasa ihu ita ah ah sai yakara zagajewa da ita .

Bawan ALLAH Saida yama ta yadda takeso sannan ya duka tashid'a suna xama kuma tahaye saman cinyarsa saiyasoyo mata icea cream.

d'an murmushi yyi yace oh sulti rigimarki tayi yawa ,zokigama pics na biki,cikin murna tace to had'e da kwantar da kanta gefen kirjinsa suna kallon pics,basubar ginba Saida akakira magarib yafita masjid.

Bedawo ba sai bayan isha'i yasami Hafsat hartayi wanka,tsayawa yyi Dede k'ofar bed room din yana kallonta tana ,tana ganinsa da gudu taxo ta rungumesa tana dariya dan tasan abinda yakeso kenan.

Murya k'asa kasa yace shine kikayi wanka bakijiraniba.

Cakulkuli tayimasa tana cewa ba Kaine kadad'e ba,cikin dariya yace pls kibari ,itama dariyar tayi tadena yimasa.

Hannun ta yaja suka koma parlour sukaci naman rago kashashshe da freshmilk ,San taje ta had'a masa ruwan wanka.

Bayan yashiga toilet taje tayi brush ,tadawo tayi kwanciyarta kan bed dinsa tana shakar k'amshinsa tana lumshe ido......

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿111&112

Acikin toilet kuwa Aliyu tunani yake ALLAH yasa Hafsat bata gudu part din taba da wannan tunanin yafito dg bathroom daure towel ak'ugunsa wani rataye awuyansa yana goge ruwan jikin sa.

"gefen bed din yakalla aiko yaganta tanata birgimarta atsakiyyar gadon."

Murmushi yyi had'e da jin dadi aransa ,gaban mirror yatsaya had'e da cewa sulti kinyi bacci?

"Cikin yarinta tace nakusanyi mana yaya."

Hmmm ki shirya min wani long story kafin inxo yanzun kibani yafad'a had'e da cigaba da shiryawa.

Bayan yasaka sleeping dress yafeshe jikinsa da body sprays, yanufi kan bed din ya kwanta agefenta,had'e da janyota jikin sa yana murxa hannunta dke cikin nasa.

"" dakewa kawai tayi dan duk atsorace take dashi batadai nuna ba."ahankali yace sulti kinyi shiru kibani labarin mana ya ida fada murya na rawa sbd had'uwar jikinsu gu d'aya yatado masa wani irin feeling.

Ita kuwa Hafsat duk jikinta ya mutu ga tsoro,ganin yakashe fitilar dke kan bed side yasa tace yaya ni bacci nakeji dan ALLAH ka lallab'ani nayi.

"gaba d'aya yagane ta tsorata ,haka bawanALLAH yyita lallabata yana rirrigarta kamar yarinyar goye akan kinjirsa har tayi bacci Yy ajiyar zuciya ya lumshe ido.

Saidai kwata kwata bewani samu bacci n kirkiba sbd ciwon Mara dke damunsa,amma duk da haka duk wani motsi da y'ar lelen tasa zatayi ,yadubata ko yagyara Mata kwanciya ko ya rirrigata har saita koma gashi tawani mak'ale masa ajiki.inkuma fitsari zatayi harbakin toilet yarakata yajira ta fito sannan yadauketa suka koma kan bed suka kwanta.

"" sai gab da asuba sannan bacci yakwashesa dan haka Hafsat ta rigasa tashi,ahankali ta bud'e idanunta ta azasu kan fuskarsar ,idanunnan nasa da gashin girarsa kamar anxana ga karan hancinsa yyi siriri jitayi kamar ta shafa fuskarsa,kallon jikinsu tayi taga yasa hannuwansa yazagaye mata baya ,itakuma hannunta nakan cikinsa ta zagaye masa ciki ,sannan kafafunta cikin k'afafunsa sai baccinsa yake hankali kwance."";

"Ahankali ta lallab'a ta zare jikinta dg nasa."

Tazo sauka dg kan bed din caraf yarik'e ta sukayi four eyes ,cikin jinkunya ta rufe idonta tana murmushi.

Shima murmushin yyi had'e da kallonta ganin yan kayan baccin dke jikinta komai gashinan ,da sauri yacikata had'e da cewa sulti lokacin sallah yyi muje muyi ko?
Chapter 37 · 0% Book details