Sashe 34
Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
b'angaren su sir Aliyu kuwa,koda suka isa gida ,duk aka zauna a waiting parlour anahira da farin ciki. "Sir Aliyu da yalura",mama mairo najin nauyinsa dan taki sakin jikin ta ma gaba daya.
Hakan yasa yabar parlourn yakoma part din sa." Aikamar jira kabeer yake yafita".kasancewar kabeer bawata kunya gareshiba,yakalli mommy yace mommy nifa inada mata!gsky azo ayi bikin yaya ko anyi nawa,Allah kuwa dan amatse nak...dakk'uwarda mommy ta yi masa yasashi kasa ida maganar.
"Mairo kuwa y'ar dariya tayi", tace ah ah mommy aibakya hanasaba xonan kagayamun wacece y'ar tawa.mommy ta harareshi tace hmm kedai rabu da marar kunya ,bama kacewa kasami wadda zaka aura,ah ah matarka ma gaba daya.
" dan rashin kunya ko?"sunkuyadda da kai yyi hade da mik'e wa yabar parlourn mairo kuwa sai murmushi take.sa'ada tayi saurin cewa wlh mommy Fatima ce yaya kabeer keso kawar Anty Hafsat.
Cikin sakin fuska mommy ta ce hmm Allah yasa alkhairi, mairo tace ameen.
Sir Aliyu kuwa yanacan yana aikin nasa wato tunanin Hafsat dan ji yake kamar yakoma yasake ganinta,amma daya tuna d'azun ta wani share shi, saiyaji yafasa zuwa ma gunta duk da yasan kunya takeji.
Tashi yyi yafito dan lokacin lunch yyi nan yaje yasami kowa a dining area suna lunch ,ai yana zama mairo ta tashi dg gun.
"Murmushi mommy ta yi",tace oh ni kinmaida babana sirikinki dg gani sa har kintashi.
Kallonsa mommy ta yi tace kaje part din ka sa'ada zata kawomaka kaga mamarku najin kunyarka.
" yar dariya yyi yace to natafi".nan sa'ada tayi serving nasa takai masa a part din sa.
Bayan anyi lunch mommy ta saka mai kitsonta ta yarfa ma mairo kananun Kitso dama gata da gashi masha Allah yy kyau sosai sannan akayi mata lalle ja ."aitake mairo ta fito a amarya. "
Sannan mommy ta bada mata sabbin dinkuna ayi mata .
*******************
Washe gari da misalin karfe 12:am aka sake d'aura auren mlm aminu da mairo.
"Ak'ofar gidan senator."
Bayan angama ne senator yakira sir Aliyu yace yaje gidan mlm aminu yaduba girman d'akin da za akai mairo ciki.yaje yasa ayimata jere ,kasancewar sir Aliyu fannin Carpenter yakaranta kuma yanada company.
"nan yace to"
Yaje yadauki mota yyi anguwarsu Hafsat.
Agidan mlm aminu kuwa tun 10nasafe Laure ta tattara duk wasu kud'ad'e nata ta nufi gun boka mai yankan wuk'a.
Shikuma mlm aminu murna shar ,aransa dan haka yasa masu aiki suka rushe d'akin Hafsat aka had'a da wani fili dke kusa da dakin akafara ginawa mairo bed room da parlour.
"Ita kuwa Hafsat tana gidansu Fatima."
Koda Sir Aliyu yazo ,bayan sun gaisa da baba yyi masa bayanin xiwansa,nan suka shiga yaduba komai.
"Bayan yagama ,yaga bega Hafsat ba dukda dama bayaso ta zauna gidan sbd ga masu aiki."
Yanaso yatambayi baba ta na ina ? Amma yanajin kunya .da hakadai sukayi sallama yafita, Dede bakin k'ofar fita daga gidan suka had'u da Hafsat saura kiris tafad'a jikin sa.
Tana ganinsa ta fasa shiga ta sunkuyadda kanta had'e da rufe ido.Ku ra mata mayun idanunsa yyi yanajin wani sabon sonta nashigarsa,jiyake kamar ya janyota jikin sa amma yanaganin rashin dacewar hakan.
"Itakuwa ranta bata yyi",sir Aliyu yyi tafiyarsa da sauri ta bude idonta caraf idonta cikin nasa.da sauri yace my Hafsat meyasa kike guduna?
" cikin sanyin murya tace kayi hkuri yaya "bazan sakeba.
Murmushi yyi yace muje mota mu gaisa ko? bbu musu tabisa ,bayan sun zauna yakalleta yace mekika shirya na bikinki?" Shiru tayi",tana maimaita bikinki a zuciyar ta.catake tabbas bayasona dan da yanasona zai ce bikinmu.
"batare data kallesaba", tace babu abinda na shirya.yace meyasa?
" ahankali tace sbd banshirya aurenba."
da sauri yace bakison auren kome,?tsintar kanta tayi da cewa eh.
Atake yaji mugun fad'uwar gaba had'e da bacin, aziciyarsa yace wato yarinyarnan bata sona kenan.
"Atake idanunsa sukayi jajir atsawace yace ok bakya k'aunata kenan ko? To kije gun Wanda kikeso ni zan tafiya.
" atsorace ta kallesa ganin yanayinsa dan batayi tunanin Wannan y'ar maganar zata b'ata masa rai,atsawace yace get out!
"cikin kuka Hafsat ta fita dg motar".
Shikuwa atsiyace yabar gun,ikon Allah kawai yasa yadawo gida lfy.
gaba daya cikin damuwa sir Aliyu yayini dan ya yarda Hafsat bata sonsa,saidai ya d'au alkawarin sai ya cusa mata sonsa sannan zai nuna mata shima yanasonta.
b'angaren Laure kuwa taje gun boka mai yankan wuka kuma yabata maganin dazata zubawa mairo ta tsallaka ,inta tsallaka to xata haukace,shikuma mlm aminu tazuba masa abinci to zai koma mijin tace.
" cikin murna ",ta nufo gd, kasancewar tana cikin farin ciki yasa tazo tsallaka titi bata lura da kyauba burinta taje gd ta aikata bak'in nufinta.
Atake babbar mota ta bigeta ,had'e da take mata k'afa daya ,atake kafar ta gundule ,cikin tsananin azaba Laure ta suma batasan inda kanta yakeba.
Wanda yakade ta yyi asibiti da ita.
________________
Washe gari byn sallar la'asar sir Aliyu yaje da ma aikatansa suka hau shirya d'aikin mairo kasancewar da dare za a kawota.
" dukda yanajin haushin Hafsat Amma ganin be ganta ba yasa sai yan waige waige yake a cikin gidan amma bata nan".
Gab da zasu tafi ta shigo gidan da yuni foam na islamiya jikinta ,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa.
"Wani irin tausayinta yaji," tunawa yyi itafa yarinyace abinda aka koya mata dashi zata tashi.
Itakuwa tanaganinsa ta nufo gunsa, inda yake zaune a tsakar gidansu, ta duk'a ta gaishi,fuska ba walwala ya amsa ,"ahankali tace dan Allah yaya kayi hkuri bazan sakeba ."
Murya kasa kasa yace ba komai yawuce goge hawaye nki,bbu musu ta goge.had'e da zama a gefensa cikin yarinta tace yaya yimun murmushi ka mana .
Kallonta yyi yamak'e kafad'a kamar wani yaro,yace um um bazanyiwa wadda bata sona murmushiba.
Shagwabewa tayi ita a dole sai yyi mata mata murmushi ganin ta fara dire dire yasashi jin wani yanayi gakuma masu aiki hakan yasa yyi mata,itama tayi masa so take sukadawo kamar bbu abinda yahad'asu,nan yajata sukaje suka siyo ice cream, cikin motar suketa shan abinsu suna firansu ta masoya har masu aiki suka gama ,dazai tafi yaga Hafsat bata wani nuna damuwa ba zaitafi,hakan yasa yagane dan mama zata dawone,kafin yyi magana har tace masa yaya wai yaushe maman zata dawo?
"Murmushi yyi yace sai nan da sati biyu."
Cikin zaro ido Hafsat ta ce Allah ban yarda,yar dariya yyi yace tsokanarki nake,murmushi tayi tace ainasan mommy bazata bariba ma tafad'a hade da fitowa dg motar tana yima sir Aliyu gwalo,kallonta yyi yanuna kansa yana cewa Niko?
"Murgud'a baki tayi tace eh din".
Kwafa yyi yace hmmmm haba yarinya zaki zo hannuna ai saura 13days bikin,zankamakine, yafad'a hade da Jan motar yyi tafiyarsa,itakuma ta yi shigewarya gd mamakin maganarsa ,tunowa tayi da sex ai atsorace ta rufe bakinta ,afili tace aibama haka yake nufiba yana nufin ya horani ne ai daga gani yaya ba ruwansa.
Ana gama isha'i mummy tarako mairo dakinta,hade dayimata nasiha gakuma sha tara ta arxiki data had'a mata.nan mairo dan Dadi har hawaye tayi tana godiya.
"""" dazasu tafi mommy ta ce mata jibi za'a kawo lefen Hafsat.nan kowa ya watse akabar mairo da Hafsat sunajin dadin ganin juna suka hau firar yaushe gamo.
Koda mlm aminu yadawo beyi mamakin ganin laure bata gidanba dan dama ko fits zatai bata wani tambayarsa.
Hakan yasa yyita hidimar sa da sabbin iyalinsa.
***** ***** *******
Mubarak ne zaune saman motarsa ,dan abbansu yabasu motarsu shida zakiyya ganin sun shiryu.tunani kawai yake dan acikin kwana biyunnan wani mugun son sa'ada yashigesa saidai yana tsoron furtawa duk da kowa yasan yanatsu,amma aganinsa kamar Aliyu bazai yardaba kuma itama sa'ada baza ta soshiba.
Gajiya yyi da zaman can ya yanke shawarar xuwa gidan yaga ,sa'ada koxaiji sanyi aransa.
Part dinsa ya wuce yadauki babban wanka, yafito cikin dark blue in suit yasharce gashin kansa da sajensa yafeshe jikin sa da turare yafito dg part din sa.
"Awaiting parlour yaga mommy nsu zaune ", da sauri ta kallesa tace my son sai ina ?naga kasha gayu haka.
Cikin jin kunya yace mommy kiyimun addua zance zanje ,Allah yasa yarinyar tasoni,dan yau nike so ingabatar da kaina gunta.
Jikin jin dad'in takusa samun suruka tace to my son insha Allah ma zata soka dan yadda kake haka babu yarinyar dazakace kanaso tak'ika .
Murmushi yyi yace mommy aibadole ne saika birge kowa bace,yafad'a hade da ficewa dg gidan yanufi gidansu sir Aliyu....
Share pls[1/7, 11:23 PM] El-hajj:
[1/7, 11:23 PM] El-hajj: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿103&104
Tsaki sir Aliyu yaja yace malamai dan ALLAH kurabu dani da surutunku nakira sulti nah wayar akashe kukuma kundameni,damekuke so naji ne?
"" gaba daya suka saka dariya ,"shidai mubeen betanka ba .nankowannansu yakira sahibarsa tukum sannan suka kwanta bacci.
Ango kuwa kinjin muryar sahibar tasa yasa duk yaji bbu Dadi , haka dai ya kwanta .nikuwa nace inkayi hkuri jibi tana gidanka.
Washe gari haka akayita hidima da jamaa, harxuwa marece .
Cikin gidansu Fatima na lek'a ,ainasha mamakin ganin irin kyawun dasukayi Hafsat hartagaji da kyau saidai ace masha ALLAH.
Farar arebiat gownt ce yar kanti jikinta ga milk post da takalmi masu mugun tsini tasaka.
"gaba daya bakin get din gidansu Fatima cike yake da motoci."
Wata arniyar jib ce baka aka Parker ak'ofar gidan bakowa bane face ango ,cikin takunsa na k'asaita ya fito dg motar fararan suit ne ajikinsa yawani kyau na musammun ga suman kansa da sajennan sunsha gyara , fara'a ce kwance a fuskarsa sai murmusawa yake wad'anda suke ganin murmushi namasa wahala yau sai gani suke suna mamakinsa. yakutsa jama'a dan da kansa xeje yakamo hannun abarsa.
"har cikin parlourn gidan yasaka kai". Adedenan kuma suma su Fatima sun sakata tsakkiyarsu zasu fito da ita, Yana ganinta ba kunya yyi saurin kama hannuwanta hade da rad'a mata mgana akunne,saurin kallensa tayi tana dariya had'e da cewa dagaske yayanah?
" kafeta yyi da sexy eyes dinsa kamar zai cinyeta yace eh my Hafsat."
Sudai su Fatima yan kallo suka zama ganin abin zaiyi yawa yasa sukayi gaba .
Sukuwa jerawa sukayi ,sir Aliyu yarik'e mata hannu suka fito idanuwan jama'a k'yam akansu.
Wani kishi yaji yataso masa ganin ga maza suna kalle masa mata da sauri yabud'e mota yasakata shima yashiga.