Sashe 11
Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani fad'uwar gaba yaji Wanda besan dalilinsaba.
Yadago dan niyar yawuce,suka had'a ido da Hafsat yabanka mata harara.
Da sauri tabar gun,harda dan gudunta, ta nufi sir Aliyu.
Da sauri tace yaya wlh nasansu ,dayan dan anguwarmu ne.
Tsaki yaja yace to sai me dan dan anguwarkune?
Kin ji nace miki wani abu ne ,zaki iya komawa gunsu,Ku cigaba da mgana.
Ni zancire hannuna akanki,tunda bakyajin magana,kinfi son kibatamun rai.
Bejira abinda zatace ba yashige hole din, ransa abace.
Hafsat ma bi bayansa dan shiga ciki,jiki a sanyaye.
Aranta tace oh mutumin nan yacika saurin fushi,ga zuciya, lallai matarsa na fama da shi wlh.
Jitayi gabanta yafadi data tuna koya yanada mata,wata zuciyar tace tome ruwanki in yanada mata.
Tsaki tayi a fili tace ballema daga ganin sa beda mata,da wannan tunanin ta zauna.
Tana satar kallonsa taga fuskar nan tasa murtuk,saitaga yafi kyau in yadaure fuska.
Shima sir Aliyu anasa bangaren bayan yashiga hole din, saidayaga Hafsat ta shigo sannan hankalinsa yakwanta.
Nan dai aka ida debate din, skul din su Hafsat ta yi weaning.
Nan suka shige mota, dan komawa skul din su.
Koda suka iso,ban sun firfito dg mota, sai satar kallonsa take,taga yarufe motarsa yawuce,beko kalli gun datake ba.
Nan suma su ka wuce hostel dan hutawa sbd agajiye suke.
Washe gari after break, labour ce da asistanta,bayan window din class dinsu suna mgna .
Ahankali labor tace wlh inaso kafin mubar skul din nan inyiwa yarinyar nan bakin fentin da bazata manta dani arayuwartaba.
Dayar tace ai matsalar wannan mugun dan zafin kan ,yayanta kinsan bazai bariba.
Lebou tace danaso muyi mata sharrin Sata,ko muhada Baki da js 1or2 muce tanason batasu wato tayi lesbian dasu.
Tafine raf raf raf sukaji abayansu ara Zane suka juyo,dan ganin wanene?
Sun dan tsorata,da ganinsa,bakowa bane sai uncle kamal ,kasancewar harda ss3 yake dauka chemistry.
Ahankali yace duk naji abinda kke tattaunawa akai ,bari naxagayo akwai gudumuwar da zan Baku aciki..
Nan yafita yazagaya yasamesu ,yace abinda nike so daku guda dayane kuyimun dubara ,Ku kamun ita sai nayi repping dinta inaga zaifi.
Shewa sukayi su kace uncle aikinka na kyau ka kawo shawara ,saidai yadda zamu kawota gunka batare da kowa yagammuba.
Dariyar keta kamal yyi yace shawara ta rage taku,dan nidai tunda naganta na kwadaita da ita.
Tunda a step quarters nake ,Kuma Ku Pripet ne baa hanaku zuwa bayan isha I yau sai Ku kaimun ita gidana.
Nan sukace kada kadamu ai burummu yacika sbd Pripet gaba daya muntsaneta .
Sir Aliyu yaci mana mutunci sbd ita ,yadixgamu sbd ita dan tana kanwarsa.
Kamal yace bari naje naga students na kallonmu kada agane akwai wani abu tsakanunmu.
Har yajuya yace ai zaku gne gidan danike ko?
Sukace eh sai bayan isha in ,nan yyi tafiyarsa ,sukuma suka koma class.
**********
Da dare bayan sungana shirya yadda plane nasu zai kasance .
Sai sukaje bakin dakinsu Hafsat suka tsaya,ckin sa sai ga Hafsat zata shiga ,dawowarta dg masjid kenan.
Dayake akwai hasken farin wata,sunganeta.
Da sauri daya tace ke zo nan ,ba musu Hafsat ta je ,kayane a trolley suka bata sukace biyomu dasu,ba musu taja trolley ta bi bayansu.
Fatima ce ta fito zuwa tape dan wanke hannunta.
Kafin ta ida isowa taji wasu Pripet na cewa yanxunnan naga yar iskar tabi bayansu da trolley ,din Muka bada shawara abata tabisu dashi yadda zasu kaita cikin sauki.
Dariya daya tayi tace ai sir Aliyu in yaji amma kanwarsa fyade yazaiji?
Kuma mun shirya yadda za ayi ,bayan komai yafaru,sai ace ita tazo gunsa,har gidansa kinga sai akoreta ,kilama ahada da sir Aliyu shima mugu.
Nan sukayi shewa baki daya sukace ai duk Wanda yashiga gonarmu a skul din nan ,zaisha wuya.
Dede nan Fatima ta juya asukwane ,da mugun gudu tana kuka ,hade da adduar kada allah yabasu. Sa ar abinda suke shirinyi.
Ko 7 minit batayiba ta isa gidan sir Aliyu, ko knocking bbu ta banka kanta ciki.
A parlour tasamesa zaune yanashan coffee.
Ko sallama batayiba tana nishi ta kora masa , bayani.
Azabure ya mik'e yana cewa,meyasa sukeson ganin rayuwarta ta kuntata ne?
Muddin hakan ta faru wlh har principal din skul dinnan sai abun yasha feta.
Dan bazan dagawa wa kowa bace wlh dan sai sun koni wanene da dalilin dayasa nashigo skul din.
Ko ta kalmi besakaba suka fito asukwane shida Fatima.
Suna isa suka sami gidan kamal arufe,sun murda k'ofar amma gam take.
Azuciye had'e da fad'uwar gaba Sir Aliyu yyima k'ofar naushi biyu ta bude.
Suka kunna Kansu cikin gidan.........
Yawan comments yawan typing😍😍
Share pls
[1/3, 2:23 PM] El-hajj: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Wannan page nakune masoyan nida dalibata kuyi yadda kukeso dashi,naga comments da godiya had'e da fatan alkhairi agareni nagode sosai🙏🏻🙏🏻🌹🌹
🅿35&36
Suna shiga suka sami Pripet din na shirin daurewa Hafsat hannu ita Kuma tana k'okarin kwatar kanta.
Shikuwa kamal
harya tube kayansa dg shi sai gajeran wando da vest,yana jira du d'aureta ya cika aikinsa.
Kamar dg sama suka ga sir Aliyu ,idanunnan nasa sunyi jajir sai huci yake alamar ran yanmaza yabaci.
Atake kamal yyi suman tsaye,ganin da yyi sir Aliyu yanufosa azuciye,kamar mayunwacin zaki.
Hannu daya yasa yadamkoshi yakaimasa wani wawan punch atake hancinsa da bakinsa suka fashe.
Yafadi agurin Atake sir Aliyu yad'aga kafarsa yaiwa gaban kamal wani mugun Duka,wata kara kamal yasaki yadafe gun tamkar ransa zai fita.
Pripet naganin haka jikinsu yadau rawa suna Neman hanyar guduwa.
Fatimace cikin hade fuska ta tare bakinkofar fita dg gidan.
Ita kuwa Hafsat kuka kawai take tana godiya ga Allah da Kuma sir Aliyu.
Sir Aliyu bedena dukan kamalba saida yacanzamasa kamannu duk yakumbura masa fuska.
Yaga ko numfashin kirki beyi tukum yarabu da shi.
Yakalli Fatima yace kamata kutafi hostel,to tace ta mikar da Hafsat suka fita.
Wani kallon tsana yyiwa Pripet din ,cikin kakkausar murya yace, ainadauka guduwa zakuyi,miyasa Baku guduba.
Ni bazan dake kuba ,sbd sai lusarin nmj shike dukan mace ,sannan bakuda, kima da darajar dazan dakeku.
Amma zan muku abinda yafi Duka ciwo,yaja doguwar tsuka yace zaku iya biyoni,nan yafice dg gidan.
Straight gidn principal yawuce suna biye dashi ,bayan sun gaisa da PC yakora mata bayani.
Salati ta hauyi had'e da cewa lallai, wato kunaso Ku bata yar wasu kubata mana sunan skul.
Atake takira mlm rabe,bbu bata lokaci yazo,tareda zabgegiyar dorinarsa tasha mai dama haka yake so.
Nan PC tace yyita jibgarsu,haka ko akayi saida yyi musu mugun Duka duk yyi musu rudu rud'u ajiki ko tashi basu iyawa sbd azaba.
Sannan PC tace gobe da safe yatara Duka ss3 yyi musu bulala 30 sannan Duka Pripet yatarasu yyi musu50.
Nan yace to ,nan PC takalli sir Aliyu tace shi wannan dan iskan abarshi sai gobe insha Allah ,zumu mik'a case din can sama.
Nan sir Aliyu yace ok atakaice yafita zuciyarsa cinkushe yakudirta yanzun dayakoma zai kira me girma governor da personal number sa.
Bangaren Hafsat kuwa ,suna fita, Fatima ta yi ta rarrashinta har tayi shiru.
Sannan ta tambayeta wai ya akayi hakan ta farune?
Hafsat ta ce trolley suka sani indaukar musu nabisu dashi,muna tafiya naga munnufo step quarters,
Nace musu ai an hana zuwa mlm rabe ke dukan duk Wanda aka kama yaje.
Zagina suka hauyi,sukace aisu Pripet bandasu aka hana,Kuma suke daukar sunan Wanda yaje quarters.
Nan nacigaba da binsu,har mukaje wani gida sukayi knocking aka bud'e ,
Suka shige,bankawo komai arainaba nabisu,kawai naji anmaida k'ofar anrufe.
Da sauri na juyo naga uncle kamal yana min shu umin murmushi,tsayawa nayi nak'i shiga ,kawai sai naji yace inbazata shigaba Ku kaimun ita.
Atake nayita maimaita inna lillahi wa inna ilaihir raju un.
Haka suka turani cikin gdan,har daki nafito da gudu dan ingudu ganin kamal yashigo dakin.
Ai sai suka rirrik'eni,nan yace su daureni,to anan kuka samemu dakuka shigo.
Amma ke sis ya akayi kuka sani keda sir Aliyu?
Nan Fatima ta labarta mata yadda akayi taji komai.
Hafsat ta tungume fatima ,tace sis kina kaunata kina kula dani Allah yabarmu tare, aminiya yar uwa kawa ta gari.
Nan suka ida isa hostel ,suka ba yan mate dinsu labarin abinda yafaru.
Nan sukayi tama Hafsat jaje,hade da tsinewa kamal dasu Pripet.
Shikuwa sir Aliyu, bayan yakoma gd yakira me girma Governor yyi masa bayanin komai.
Atake governor yace yabashi 30 minit zai kirashi.
Bayan 30 minit yakirashi yace gobe da safe dg board, za azo akawo masa takardar kora ,sannan nasaka anbata masa takardu yadda ko wata skul bazasu daukesaba.
Kuma suma yaran za a koresu dg skul din, Kuma za aturo masu gadi da yawa sbd kattin dake shigo musu.
Nan sir Aliyu yayi godiya ga governor, yakawanta farin ciki fal aransa,dama irin wannan hukuncin yakeso amusu.
*********
Washe gari gurin 8:am akayi ringin na Assembly, bayan antaru PC ta fayyace hukuncin da aka yankemusu.
Sannan ta kira mlm rabe tace yacika aikinsa datace yyi ayau.
Nan yafara da Pripet sannan yakoma ga sauran ss3 din.
Haka kamal yafito dg hole din da kumburarrar fuskarsa , takardar korarsa ga hannu yana aiyana saiya dau fansa akan abinda sir Aliyu yayi masa.
Hafsat ta dago ta kalli sir Aliyu tayi masa alamar jinjina da hannu,murmushi yasakarmata.
Nan PC tace tace kowa yawuce class, nan students aka watse ana tir da Hali irin na kamal da Pripet.
Bayan antashi dg class, su Hafsat sunfito,suka hadu da sir Aliyu yafito dg ajin kusa danasu.
Kallosa tayi ,shikuma yyi gaba harda dan gudunta tabisa tana cewa yaya ! Yaya!
Cak yatsaya yajuyo yakafeta da lumsassun idanunsa,turo baki tayi tace yaya...
Bata idaba yace ke yar kauye kibar kauyanci,kina tafiya kina gudu,in baki denaba to zan dunga shareki dan kada na zama villager kamarki.
Murguda Baki tayi tace wlh niba bakauya bace ai Kaduna ba kauye bace.
Kuma ma nafasa maganar da zan fada,natafi.
Murmushi yyi yaci gaba da tafiyarsa ,dama dan yatsokaneta ne yace mata hakan.
Amma tunani yake aransa dama Ashe Hafsat yar kadunace,Ashe ma agari daya suke besaniba.
Bayan kwana2
Ayanxun a skul din ansami cigaba sosai,ga wadatattun masu gadi da malamai.
Sannan kwata kwata anhana zuwa step quarters, duk Wanda aka kama yaje jikinsa zai gaya masa gun mlm rabe.