← Book details Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 42

Sashe 33

Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****** ****** *****
Washe gari da misalin karfe 5:00pm,Hafsat ce da sir Aliyu cikin mota gidan baya. tana sanye da gown ta materiyar marun colour taci kwalliyar zamani tayi mugun kyau,kamar kasaceta kagudu tafito a amaryarta .shikuwa sir Aliyu milk din shadda ce yar ciki da babbar Riga yasaka tasha aiki da dark brawn din zare ga hula da agogo dark brown sai wani fitinannan k'amshi ketashi ajikinsu.

" gaba dayansu suna cikin farin ciki."

driver dake jansu yyi parking kasancewar an iso gun da za'ayi kamun.

Gaba daya gun yasha decoration din kayan kamu yyi kyau abun sai Wanda yagani. Ga wayayyun mata nan gefe suna azaune kan fararan kujerun dke gun.ga DJ yasaki kida abin gwanin sha'awa.
"waigowa Nayi naga su Fatima aminiyar amarya sunsha kyau har sun gaji ko wacce da saurayinta lik'e da ita.

MC ne yafara magana akan asaurara ga amaryar da ango, had'e da kawayensu sun iso gun.

Bbu bata lokaci Hafsat da Aliyu suka fito dg cikin mota ,wow kunga yadda couples din sukayi kuwa,atake masu video da photo suka fara aikinsu,aminin ango watao yaya Ahmed Yana tare da salmarsa gefe Yana ganin amarya da ango sun fara tafiya yaramasu b'arin kud'i ,sai lik'i yake musu da dollars. nan sauran abokansa irin su Nuraddeen nah Zarah SONE da sultan na raudat RAMIN MUGUNTA da mubeen na mubeena ,suma suka cigaba da yimusu barin kud'i.shikuwa ango hannun Hafsat nacikin nasa yarik'e gam kamar za'a kwace masa ita.

" bayan sun isa gun dasu zauna kowa yanatsu MC yasaki kid'a."

Nikuwa nashamamakin ganin yan NIDA D'ALIBATA fans grps 1,2,&3 duk gurin anata hidima dasu wasu nacin abinci wasu rawa wasu kuma sai kallon sir Aliyu da Hafsat sukeyi.

Araina nace nasan dai bestie nah ce ta gayyatosu ko mmn sultan, su Auta dasu Mrs tajuddeen da maman Zarah miss y sai rawa suke ba kunya,inaganin haka naja bestie nah da mmn sultan Muka kutsa cikin masu rawa.

Bayan an dan cashe ,aka bukaci ango da amaryarsa su fito su taka .

"Anankali sir Aliyu yatashi had'e da mikar da Hafsat yasa hannunsa yazagaye k'ugunta ,suka nufo gun rawar,itakuwa sai kunya takeji ganin yadda sir Aliyu keyi.shikuwa ko ajikinsa,nan fa fili yacakude anata rawa da lik'i .

" itadai Hafsat ba tayi rawaba sai tayi tsaye ,"sir Aliyu yarik'e mata hannuwa dan su d'an taka amma tak'i yarda da hakan.koda yaga haka sai yadan sunkuya yarungumota had'e da yima ta rad'a akunne ,ankuma me photo yacigaba da daukarsu.

Bbu musu tad'an taka sai abun yaba tsari mai kyau.

Shikuwa kamal dke gefensu shida Zakiyya suna rawa,yasha mamakin ganin hafsat ce amaryar. Sai yanzun yagane cewa abubuwan da sir Aliyu ke nunawa abaya kishintane kawai bawani abu ba.

bayan anci ansha anrak'ashe sannan akatashi dg gun kamun amarya.

Hafsat kuwa agajiye ta koma gida ,saima ta kashe wayarta dan tasan sir Aliyu Yana iya kira yyita mata maganganun dabata fahimtar meyake nufi.

Gaba daya gidansu Hafsat yacika da baki yan biki,ga sa'ada da Zakiyya da Fatima suma duk nan zasu kwana sbd gobe dinner.

Agidansu sir Aliyu kuwa can ma cike yake da baki dan gaba daya abokansa can suka sauka.

Ayanxun haka suna zaune ,bayan sunci abinci, nuraddeen ne yakalli sir Aliyu yace kai sarkin miskilanci gsky labi a hankali da yarinyar mutane wlh dan duk inda tsohon tuxuru yake wlh sai yyi fitina da lik'ewa mace.yaya Ahmed ne yakece da dariya had'e da cewa hmm ai friend bazaiyi hakaba sbd yarinyar dalibarsa ce kaga inyanuna hakan ai saita rainasa.tsaki sir Aliyu yaja yace kudai yan iska ne wlh wato kunsakamin ido ko?

Yacigaba da cewa eh naji dalibata, gashikuma NIDA D'ALIBATA munzama mata da miji,kaifa da ka kasa karban hakkinka gun zarah Saida kayi ciwon karya tukum ta yarda dakai,yafad'a Yana nuna nuraddeen.

Yar dariya sultan yyi dan tunda suke surutunsu bece komai ba,ayayinda mubeen ke kwance idonsa alumshe,sir Aliyu ne yakalli sultan had'e da hararansa yace mlm dariyar me kake?

Kaidama gara kowa da kai ,bacin kagama kurin raudat tamaka kadan bata iya daukarka sai gashi kasumar mu da y'a .

Murmushi sultan yyi yace eh naji,aikai m...... Tsaki sir Aliyu yaja yace malamai dan ALLAH kurabu da in da surutunku nakira dultin
[1/7, 11:23 PM] El-hajj: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿99&100

Bayan mubarak yyi parking, yashige ciki.mummy yasamu zaune aparlour nan takarbesa cikin sakin fuska bayan sun gaisa yyi shiru kansa aduk'e."tunani mommy keyi",na dalilin zuwansa duk da tasan yanzun sun natsu sosai sai ranta yabata k'ila zumunci yazo.jin shirun tayi yawa yasa ta kallesa tace yayadai mubakar? naga kayi shiru kak'i magana.
"Cikin jin kuny a " ,had'e da Sosa kai yace ba komai mommy, um...um..dama sa'ada batanan?naga gidan yyi tsit ba kowane?
"Murmushi mommy ta yi tace ah ah sa'ada nanan!su kabeer ne basu nan ," bara naturo maka ita."takawo maka ko drinks ne wani dad'i yaji sosai aransa,saidai abinda bai saniba mommy ta harbo jir
ginsa.kuma taji dadin hakan tunda Zakiyya bata auri Aliyu ba ,aigara ayi da Mubarak da sa'adar ko zumunci yasake kulluwa.
"Ahankali ta je tasami sa'ada a dakinta", tace taxo ga Mubarak can ta kai masa drinks.cikin tura baki ta nufi kitchen dan cika aikin mommy. Amma tunani take to meyakawo yaya Mubarak gidan har za'a wani ce taje ta kai masa drinks Bacin ga masu aiki nan agidan .
Itafa ko can da ,gaisuwa kawai kehad'ata dashi ,bayan ita ko fira basu tsayawa suyi.
da wannan tunanin ta isa parlourn tayi sallama suna had'a ido taji fad'uwar gaba, ga wani murmushi dayaketa yima ta.bayan sun gaisa harta zuba masa drinks din yasha ," sukayi shiru."babu Wanda yace wani abu cikinsu.

*can Mubarak yace baby sa'ada inbadamuwa ?"muje kirakani anguwa.

Turo baki tayi tace um um nidai bazaniba,hakan datayi yabasa dariya dan yanason mace shagwab'abb'iya.

Nan dai yyita janta da fira hartasaki jiki suna fira da fara,a dazai tafi yace wai dole sai ta rakasa.

Bbu musu tabisa,Saida zai shiga mota ya kalleta yace ILOVE You so much my angel.

Zaro ido sa'ada tayi hade da xurawa cikin gida aguje tana dariya,shikuwa murmushi yyi yashige motarsa Yana tunanin k'ila bazai sha wahalar shawo kantaba.

Itakuwa sa'ada mamakin kanta take ,dan tasan eh beda wata makusa amma sai ta ja ajinta sbd tanaso taga nmj ya rude akanta yana mata wani so nadaban.

"Tunawa tayi dasu Hafsat", afili tace soyayyarku na birgeni.

***** ****** ******
Bayan kwana biyu har ankawao lefen Hafsat,masha Allah komai yaji anyi kaya na kece raini, abin sai sanbarka.

Ayanxun haka ,Ahmed Nasir wato aminin ango kuma yayan babbar k'awar amarya ,yasaka Fatima suje suyi list din event din dasazuyi,dan abun yagabato.

Bangaren su Laure kuwa,bayan sunje asibiti duk taimakon daya dace su bata,sun bata bata farkaba sai washe gari, ta tsorata iya tsorata data ganta da k'afa daya sai kuka take hade da fara nadaman abinda tayi arayuwa.

Nan ta bada address din mlm aminu ,dan asanar dashi.

" haka kuwa akaje akasanar da shi halin datake ciki".

Wanda dama yana gab da fara bincikar ina taje kwana2?bata gida har yaranta na tambayarsa tana ina?

Da har yak'i xuwa Saida mairo ta nuna masa bacin ranta ,tukum sannan ya yarda zaije nan yadauke amashin sukaje asibitin.

Bayan sunje sunga halin datake ciki ,tabasu tausayi har kuka Saida mairo tayi dan tsabar tausayin Laure.

Nandai abinda yaka mata mlm aminu yyi ,yyi suka dawo gida sukabar danginta na kula da ita.

Hakafa al,amurra suka kasance inda yanzun haka, Zakiyya, Fatima, Hafsat, fa sa'ada sunxama k'awaye sosai bbu mejin tsakanunsu,dukda dai gsky Zakiyya ta girme musu sosai dan ita 200label take ,sukuwa yanzun zasu 100label.

Tsakanin Mubarak da sa'ada kuwa ,ta wahalar dashi,bawan Allah har yar rama yyi saiyaje gidansu sau ukku arana amma sa'ada bazata bari su had'uba,ta taboye jota rufe part din ta."tun sir Aliyu be saniba haryagane Mubarak yakamu da son sa'ada .amma yalura tana mugun ja masa aji.

Ayanxun haka shine zaune a parlourn gidan shidasu kabeer suna fira, yace wa kabeer yakirata ,bbu irin lallab'war da kabeer beyiba taki xuwa,hakan yasa ransa baci yaje yasanar da sir Aliyu kasancewar yana gidan.

Cikin bacin rai hade da tsawa sir Aliyu yyi mata dayaje dakin hade da cewa tagaya masa inbatason Mubarak shi akwai wacce XE hadasu da'ita.

Ai tuni sa'ada ta aje Jan aji ,tace wlh yaya inasonsa.

Tsaki yaja yace kuma kike wahalar dashi haka ko ?hmm kekika sani.

Nan dai sa'ada taje gunsa suka ida daidaita Kansu.

________________
Akwana atashi bbu wuya gun uban giji yau dai aka fara event din bikin sir Aliyu da Hafsat.

Wa'azine farko kuma gidansu Fatima za'ayishi,kasancewar Hafsat canta koma umman su Fatima na kula da ita ,kuma can ake mata dilka .

Hafsat ta sha gyara tayi kyau naban mamaki,dama abinka damai kyau ga wani k'amshi daya kama jikinta na musammun.

Tun kafin afara wa'azin sir Aliyu ya aiko kabeer yakawoata had'add'iyar waya mai tsada wadda zasu rika jin murya juna kafin aimasa ita.

Shikuwa dama kabeer haka yaso ,kodan yaga fatimarsa,kodaje haka ya lik'e ma Fatima sai gab da la'asar ta lallabasa yatafi gida da zumar zai dawo da dare,Dan kabeer abin nasa bbu kunya har cikin gidan su Fatima yake shiga kasancewar abban su Fatima abokin daddyne.

Bayan la'asar ,malama tazo tasha wa'azi akan xaman aure da hakk'ok'insa ,duk jikin Hafsat yyi sanyi takuma kara tsorata.

Da haka akatshi dg gun wa'azi da xumar gobe kamu.

Sir Aliyu kuwa ango yyi kewar babyn sa Hafsat,yanzun haka kiranta yyi awaya tana d'agawa tasaka masa kukan shagwaba rta me rikitasa,ita adole sai yazo yaganta kuma yasiya mata ice cream.

Kashe wayar yyi dan bazai jure jin wannan abubuwan datake ba dan zai iya shiga wani yanayi,tashi yyi yanufi parking space yadau motarsa yaje yasiya mata ice cream in sannan yanufi gidansu Fatima dan yasan tana can......

Share pls
[1/7, 11:23 PM] El-hajj: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿97&98
Chapter 33 · 0% Book details