← Book details Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 42

Sashe 2

Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Turo baki tyi hade da murgudasa ,ta tafi.

Sarai yaganta yyi kwafa yayi tafiyarsa.

*******

Yau Yakama week end ba class duk student anabakin tape ana wanki wasu na dibar ruwn wanka.

Hafsat ce ke shanya check inta tadawo tadawo ta Tara bucket dinta dan tje tayi wanka.

Dg ita sai towel iya gwuiwa ba dankwali tyi parking gashinta abaya tumbuji guda baki kirin har salki yake kamar tyi saloon.

sir Aliyu ne da Mlm rabe suka nufe shigowa area hostel

Kasancewar sir Aliyu ne duty master ayau.

Kuma lokacin karban abincn safe yyi.

Kafin su ida isa get in akayi ringing, nan suka sa Kansu suka shige get in.

Sir Aliyu yaga ba mutane sosai gun karbar abinci.

Kuma yahango gun tape da jama a, dn haka yacema mlm rabe muje ka koromunsu su karbi abinci.

Aiko nan suka nufi gun ,tun kafin su ida isa wasu suka lura suka fara guduwa.

Hafsat da data bada baya bucket inta yakusa cika tnacewa kawarta .

Nifa bazan je kicinba wankana zanyi dedenan suka iso gun.

Idanun Sir Aliyu basu tsaya ko inaba sai byan Hafsat.

Yaso yadauke kansa dg kallonta amma yakasa azuciyarsa yace .

Oh kowacece Wannan yarinya da kira gakuma gashi amma take tallarsu .

Be auneba yaji wasu nacewa Hafsat aminu kugudu gasu mlm nan bayanku .

Da sauri Hafsat ta juyo idanunta tsab cikin na Sir Aliyu.

Aiko da gudu tabar gun baki waiwaye .

Shikuwa sir Aliyu yyi matukar mamaki da Hafsat ganin yarinya karama fa irin Wannan surar.

Dukda bega kirjinta bayan ta kawai yagani ,yyi mamakin wannan jib gegen k'ugun nata.

Wani tsaki yaja afili azuciyarsa yace tokai da mata basa gabanka meruwanka da kallonta harda mamakinta.

Nan suka koma suna kallon yadda ake raba abincin.

Hakanan yaji yanason Sanin Hafsat taxo kicin.

Tashi yyi yabi Layin ss2 kamar yana zagaye ,tsab yaga bbu ita.

Dawowa yyi ycema mlm rabe ,anya mlm ba akwai masu dojin adakiba muje akorosu .

Murmushi mlm yyi yace eh akwaisu mana aidansunga nadan rage tsanani shiyasa amma zan dawo kmar da.

Nan suka nufi cikin hostel ,duk wadda suka hadu da ita sai mlm rabe yazaneta inde ba badalili taki xuwa kicin.

Sun karyo kwana sukaga Hafsat da hijab amma ajikinta da towel da alama dg wanka tafito.

Aikonan mlm rabe yyi mata tsawa hade da cewa tyi kneeling anan .

Aituni ta tsure ta tsorata tasan kwatarta sai Allah.

Nan ta yi kneeling yadaga bulala ...

Sir Aliyu daya tsintsi Kansa da kinson adaketa yyi karaf yace.

Ke yajikinki? Da sauri ta dago yad'ama kai

Da sauri ta wani langwabe tace sir da sauki .

Nan mlm rabe yace oh dama batada lfy, sir Aliyu yace eh.

Yakalleta yace tashi kishiga ciki, nan suka wuce gun bada abinci.

Ita kuwa mamakine aranta shin miyasa sir Aliyu yake taimakonta ne?

Bayason yaga tasha wuya,girgiza kanta tyi data tuna ukubar datakesha gun matar uba.

Amma nan har ananema mata yancinta.

Yau Yakama Monday ,anata ringing assembly.

Gaba daya Hafsat hankalinta atashe yake sbd batada sendel tasan Kuma seezing in fashion in takalminta za ayi Kuma batada wasu.

Saikora Pripet keyi haka jiki ba lakka ta nufi gurin assembly in.

Byn angama assembly din zasu tafi class duk malamai na tsaye kan step.

Aiko akafara seexing in takalmi,nan aka amshe harda na Hafsat kamar tyi kuka taji.

Haka ba takalmi tanufi class rai ba Dadi.

Basu dadeba sir Aliyu ya shigo class in akafara lesson duk yana lura da Hafsat tna cikin damuwa.

Kuma gata duk ta takure gu daya,dan haka saima betayimata tambayoyiba kamar kullum.

Haryagama lesson yafita.

Bayan andawo dg break kafin akoma class su Hafsat na zaune agaban ajinsu saiga saiga baba me k.

Yazo yace ina Hafsat aminu take?

Da sauri Hafsat tace baba gani.

Wata ledar baka yabata yace gashi inji babanki.

Cikin mamaki da al ajabi tace anya nice baba kowata amma ba niba.

Yace nidai yacemun Hafsat aminu ss2b Kuma ke yar pink house ce.

Tace eh duk nice ,yace karbi ta karba jiki ba kwari.

Dan ita tason tunda tazo skul dinnan babanta betaba xuwa ba kaiko wani natama.

Bud'e ledar tayi taga sendel ne taki 2 sai takalmi fashion taki2 da safa6.

Tayi mamaki ,hakadai tasaka sendel din da socks in.

Taba Fatima taki daya dan komai atare sukeyi dn haka taba ma fashion din taki 1 tadau1......

Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NiDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

🅿7&8

Haka Hafsat tayita tunanin anya babanta yakawo mata Wannan sakon har akatashi.

Bayan sun karbi abincin rana har Hafsat tayi wanka .

Akayi ringing wai ss2 kawai akemawa, nan suka taru, SP taraba musu aiki ko wacce da aikinta.

Wasu share office na malamai da washing toilet wasu noma wasu shara.

Cikin sa,a akatura Hafsat gyara office in sir Aliyu.

Saidai office in rufe yake ,nan SP tace tajira ta karbo key in a staffroom dan malaimai suna meeting.

Hakanan Hafsat taji gabnta nafaduwa dan xata gyara office in sir Aliyu.

Babu jimawa SP takawo key ,Hafsat takarba tabude .

Tanashiga kamshin turaren sa yadaki hancinsa.

Murmushi tayi afili tace oh dama Kobe guri sai anji kamshin turaren sa a office dinsa.

Nan ta tura wata kofa amamakinta saitaga bed room.

Nan ta shiga dakinma babu wani datti nan ta share tyi mopping, ta canxa bed sheet.

Shima office in ta gyara tsab ,nan takoma bed room in ta duba kan mirror dan daukar air frishner .

Dakatawa tyi ganin agogon sir Aliyu kan mirror har salki take,

Bata ta6aba ,sai tadauki frishner tafita a bed room in tana fesawa a office in.

A staffroom kuwa , har ankusa gama meeting din sir Aliyu yatuna ,d'azu yabar agogonsa kan mirror da yacire alokacin da zeyi alwalla.

Tsaki yyi aransa daya tuna SP taxo ta karbi key din office insa.

Domin agyara masa ,shiyasa beson wannan gulmar gyara dakin dan duk sadda akagyara masa sai anyi masa Sata.

Gashi yanason agogon dan bbu ita a Nigeria, a ingila yasiyota.

Da sauri yatashi yabar meeting din yanufi office insa.

Yana zuwa yasami k'ofar bud'e ,office in yyi tsab sai kamshi ketashi.

Aransa yace gsky yarinyar da ta gyara tayi kokari.

Kallon bed room in yyi yaga k'ofar bud'e, nan yashi ga .

Ai turus yyi ganin Hafsat tsaye tana fesa air freeshner.

Tana yan tsalle tsalle da wakokinta kamar wata baby, tajuyabaya.

Ga hijab dinta daure ak'ugu .
Rungume hannuwansa yyi yacigaba da kallonta.

Bayan tagama fesawa ta mayar ,ajikinta taji kamar ana kallonta.

Da sauri tajuyo, kawai taga sir Aliyu yyi mata kuri da ido.

Wani uban ihu tasaki ,yyi saurin to she kunnuwansa.

Atsawace yace ke nine meke damunki, jin husky voice insa yasa ta nutsu.

Tai saurin rufe jikinta da hijab inta, hararan ta yyi had'e da Jan doguwar tsuka.

Yakalli mirror yaga agogonsa nanan, aransa yace oh yarinyar nan Nada halin kirki ,indawatace aisaita dauka.

Ji yyi ta burgesa amma tsabar miskilancinsa be nuna hakanba.

Sai ma kallonta yyi yace ke bakauya Wannan dakin bemunba yadda nikeso, kinma wankemun toilet dina kuwa?.

Turo baki tayi ahankali tace ni wlh ba bakauya bace ,

Sarai yajita sai yyi kamar bejiba yace Hafsat mekikace?

Aiji tayi tunda yake kiranta ,bata ta6a jin sunan yyi Dadi abakinsaba ,kamar yau.

Tsakin da yyi ne yasa tadawo haiyacinta ,ahankali tace sir nagama komai , bara natafi.

Hakanan yatsinci kansa da kinson ta tafi.

Dan haka sai yadaure fuska yace ,wakike cewa keba yar kauye bace?

Murguda masa baki tyi tace to sir saika rukacemun yar kauye ,dama rannan kacemun kazama.

Mamaki sosai tabasa afili yace yaushe nafara wasa dke ne wai ,zo nan .

Aituni jikinta. Yahau rawa ,nan taduka dn allah sir yi hakuri bazan sakeba ,

Dan Allah kada kasa adakeni kaji dan Allah kace kahakura!!

Dariya shi tabasa ma ,yyi kokarin dakewa ,amma saida ya murmusa.

Yace nce kizo ko, kamar zatai kuka ,taje gabansa .

Tashi yyi yamatsa gab da ita kamar xedaketa.
Runtse ido tayi sai hawaye,

Tsaye yyi yakafeta da firgitattun idanunsa, yasa hannunsa yamurde mata kunne.

Ihu tasaki jin azabar zafi batasan sadda ta aza hannunta akan nasaba tana kuka hade da kara.

Da sauri yature hannunta ,ya janye nasa ,sakamakon wani shock dayaji.

Murya k'asa k'asa yace dama kinsan kinmun karya rannan ban hukuntakiba ko

To xankira rabe yazanemunke,aisaita barke da kuka tsakanunta da Allah.

Shikuwa yafadane dan yatsokaneta amma bazai iya ba.

Jin sautin kukanta yasa yakalleta yaga harda hawaye take.

Cikin tsawa yace yimun shiru konakirasa yanzun matsoraciya kawai.

Tashi yyi yashi ga toilet in yaganshi fes awanke, shidai yatsinci kansa dakinson ta tafi.

Wata dubara ta fadomasa ,nan yafito yaga tana niyar fita ahankali yace keeeee!

Tsayawa tyi amma taki juyowa yace xonan nace , juyowa tayi fuska duk hawaye.

Sake hade rai yyi yace goge waddannan hawayen yanzun.

Ba musu ta goge ,kallonta yyi yace oya kije kiwankemun tayis din jikin bango na toilet.

Bbu gaddama ta wuce gefensa ta shiga toilet in shikuma yazauna kan bed yana chat da wayarsa.

Batafi minti 5 ba yaji ta kwala k'ara da ihu, tana cewa sir kazo katai makeni ,wayyo sir k'afana zai cire.

Ai asukwane sir Aliyu yyi jifa da wayar yyi bayin da gudu..........

Share pls
[12/9, 2:59 PM] Aysha Galadima: NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿9&10

Yana shiga yasameta yashe akasa tana rik'e da kafa tana kuka .

Cikin sarkewar murya yace ke lfy me ke damunki?

Kafana kawai take cewa kallon kafar yyi yace tashi muje ciki.

Cikin kuka tace bazan iyaba, tsaki yaja yace yanzun mekikeso ayi?

Kukan tacigaba ,nannad'e hannuwansa yyi dan yad'auketa dan atunaninshi zatayi nauyi ganin wannan jibgegen k'ugun nata.

Ganin haka yasa tace sir ka kira Fatima nan baya tazo tafitar dani.

Wata uwar harara yabanko mata, had'e da Jan tsaki.

Yace mekike nufi ,nixaki aika kome ,dama bakiji jikiba,

Da kinji jiki ba zaki jira akira miki wataba.

Amma azuciyarsa ca yake gaskiya yarinyarnan tnada tarbiya, yadda students keson nakulasu inwatace babu musu zata yarda nadauketa.

babu bata lokaci yasa hannuwansa ya ciccibeta ,amamakinsa saiyajita ba nauyi.

Be ajeta ko ina ba sai kan bed , sai kuka take.
Chapter 2 · 0% Book details