Sashe 36
Nida Dalibata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyowa yyi yaganta tsaye murmushi yyi yanufi gunta had'e da hugging dinta ta baya had'e da asa kansa gefen kafad'arta .ai dg shi har ita wani mugun shock sukayi ,murya na rawa yace sulti kin cika tsoro wlh ji yadda jikinki yake rawa ,yafad'a had'e da sinsinar wuyanta.
Ai Hafsat kasa magana tyi dan jinta take cikin wani bak'on yanayi.ahankali tace yaya cikani in had'a maka ruwan wanka .
Batare da yacikata yace sai inkin yarda zaki tayani to zan cikaki.
Cikin tsoro tace pls kacikani dan duk ta tsorata dashi,ganin yaki cikata yasa tasa hannu ta Dan ja sajensa Aida sauri yacikata yana yar k'ara kamar wani yaro.
Hakan ko yabata dariya ta shiga yin abinta ,shikuwa cikin kuluwa yanufota tana ganin haka da gudu tabar dakin yarufa mata baya....
NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿107&108
""Zagaye parlourn suka hauyi itadashi dg karshe tagaji tafad'a kan 3seeter tana maida numfashi,shima agajiye yafad'a kanta had'e da sakemata nauyinsa cikin kasalallar murya yace wana kama?""
d'an turo baki tayi tace pls dagani wlh yaya nauyine dakai.
"Murmushi yyi yace Ashe ke ragguwace ko?"
Kok'arin turesa take takasa,shikuwa sai dariya yake ta mata,had'e dayimata chakulkuli sai dariya take harda hawaye,tana cewa wlh yaya nadena tsokanarka bazan sakeba.yar dariya yyi yace hmmm zakiyi bayani yarinya .
"d'agata yyi ,Aida sauri ta matsa dg kusa dashi."
Bece komai ba yatashi ya wuce part din sa dan yyi wanka dan yatsani yaga Hafsat na nuna tsoronta gareshi ko ta rik'a gudunsa.yana shiga ya wuce bathroom yyi wanka yafito yashafa mai yashirya cikin farar shadda yafito parlour.
Ita kuwa Hafsat yana tafiya ta koma dakinta ta dakko wayarta takira baba da mama dasu Fatima tana musu tsiya,ana haka sir Aliyu yashigo dakin fuska ba walwala batare da yakalleta ba yace zanfita!
da sauri ta kashe wayar tana kallonsa dan talura da yanayinsa,cikin yar shagwaba ta ce yaya inazakaje bacin baka karyaba?
"Girgiza kai yy yace innadawo Nayi break din ,amma pls kije yanzun kiyi kinji?"
cikin shagwaba ta ce Nina koshi,juyawa yyi yace sainadawo,jiki a sanyaye tace ALLAH yatsare ,ameen yace had'e da barin dakin.
Duk saitaji bbu Dadi,itadai tasan lfy suke dashi amma yanzun yacanxa fuska,amma tadauki alk'arin inyadawo zata tambayesa.
Fitowa tayi break fast,kad'an taci bada yawa batakaiwa get man sauran ,sannan tadawo ta nufi part din sa tagyara ko ina na part din data shiga toilet bayan ta wanke masa kayansa na ciki dke jik'e a bucket ta shanya sannan ta wanke toilet din ta fito tadawo waiting parlour ta zauna.
"" batafi minti 10ba akayi knocking, taje ta tambaya ,da sauri ta bud'e jin muryar su sa'ada .suna shigowa suka rungume juna suna murna.
sai zolayarta suke suna cewa amarya kinsha k'amshi yabamu ga kina d'ingishiba?""
Tsaki tayi had'e da hararansu tace bansani ba yan is kawai.
Dariya sukayi sukace munxo mutayaki girkine ,muje kitchen dan kada wuri yakure dan munyi da my KB zaizo bayan la'asar Fatima ta fad'a had'e da yin hanyar kitchen.
dariya sa'ada tayi tace hmmm aibazamu kai la'asarba so kike yaya yakoremu dan nasan yakusa dawowa dan yana gida nabarosa part din daddy d'azu.
Harararsu Hafsat ta yi tace ni muje kuncikamu da surutu.murmushi sa'ada tayi tace wato Anty Hafsat yaya yakoyamiki miskilancinsa ko?
Zakiyya ce tace ba Wannan ba yanzun me za'a dafa amarya?nan Hafsat tace duk abinda yadace nan suka d'unguma xuwa kitchen.
Babu bata lokaci kasancewar su hudune cikin awadaya da rabi suka gama had'a dambun shinkafa da miyar kaji da costlow sai sakwara da miyar agushi taji kifi,sannan sukayi kunun aya Wanda yaji kayan kamshi da madara ,bbu andakakeji agidan sai k'amshin girginsu.
Nan suka Jere komai a dining table sannan sukaje sukayi sallah sukadawo sukaci girkin suka koshi,akazuba wani a Kula's dan kaiwa gidansu Aliyu da Hafsat suma su saka albarka.
Hafsat kuwa gaba daya hankali ta na gun mijinta dan ko abinci ba wani sosai taciba sukuwa sai casuke ai in mijinta yadawo saci tare.
Bayan sun had'a komai sukayi mata sallama kamar kada su rabu,nan tadawo ciki ta wuce part din ta tayi wanka tana fitowa ana Kiran la'asar ,kawai tayi sallah ,sannan yashirya cikin wando pencil da wata yar riga ta fito parlour.
Shikuma sir Aliyu koda yafita gida yaje yagaidasu ,amma yau saiwani sinne kai yake alamar jin kunya yadan jima sannan yawuce office dan daukar hutun angunci,sannan yaje yyi sallar azahar ya wuce gu telansa yakarbo wasu dinkuna yanufo gida.
****** ****** ******
Inna Laure kuwa ,haka aka cigaba da jinyarta danko bikin Hafsat ta na asibiti akayisa sannan yan uwanta masu jinyarta bawani sosai suke kulata ba,dan sunayi suna kyararta had'e da hantararta,hakan yasa tak'ayin nadama tayi kuka har ta gaji duk ta rame ta yi bak'i .ahakadai aka sallameta yau ta koma gida.saidai Laure tasha mamakin ganin yaranta cikin kulawar mairo ga dakinta mairo ta kyara ya goge anyimata wanki an Adana mata komai.aisaitasaka kuka tana rok'on gafarar mairo akan abubuwan datayima,mairo tace ta yafe mata wannan kenan.
-----------------------------------
Sir Aliyu tafiya yake yana driving yana tunani aransa,jiyake dama dayaje ,Hafsat ta rugo aguje tayi hugging dinsa tana masa shagwaba rta me dad'i,axuciyarsa yace bazanma sami hakanba ,ga waya uwar yunwa dayake dawainiya da ita.
Yana isa ya murda k'ofar yaji abud'e take yashiga da sallamar sa, Hafsat dke Duke gaban kayan kallo da sauri ta tashi tsaye tana cewa yaya sannu da xuwa .
Shikuwa sai kallonta yake dan shigar dke jikinta tayi bala'in tafiya da imaninsa,murmushi yasakarmata yabud'e mata hannuwansa yyi mata alamar ta taho gunsa.
Aisai tayi tsaye kanta duke,shikuwa bawan ALLAH ganin tak'i xuwa sai yanufota ,aitana ganin haka atsorace hade da zare idanu tarik'a ja da baya da baya.
Wani mugun haushi yaji,afusace yace wai meye haka? Dodo kika maidani ko me?kike ja da baya haka.
doguwar tsuka yaja ,azuciye yayi part dinsa ya murd'a k'ofar yashiga yarufeta da k'arfin gaske harsai da Hafsat ta tsorata.....NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
My bestie Ameera inatayaki murnar kammala littafinki RAMIN MUGUNTA, hakik'a yafad'akantar hade da nuna darasi na rayuwa ALLAH yabamu ikon amfana da darasin dke cikinsa. gashi kuma kinfito da wani sabon salo a cikin sabon novel dinki wato K'ASATA yadda kk fara lfy yasa kigama lfy.😍😍
🅿109&110
"" gaba daya saitaga rashin kyautawarta gashi yy fushi sosai da ita, xama tayi tana yan kwallah."
Can tatuna ko break fast beyiba yafita ga lunch can najiransa,beyiba tunawa tayi da nasihar umma da tayimata akan kula da miji ai da sauri ta tashi ta nufi part dinsa.
Tana murd'a k'ofar tajita abud'e da hanxari tashige,kwance ta hangosa kan bed yyi rigingine ya k'urawa silin ido yana tunani.tana ganin haka da gudu tafad'a kan faffad'an kirjinsa tasaka kuka n shagwaba.
"" shikuwa da besan shigowarta saidai yajita kawai ajikinsa tana kuka."
Hannayensa yasa yazagaye bayan ta cikin damuwa had'e da mutuwar jiki yace menene kikeso ?gayamun kinji?
Cikin shagwaba had'e da sake shigewa jikin sa tace pls yaya kayi hkuri wlh na dena bazan sakeba dan ALLAH kaji?
"" shafa kanta yyi yace shikenan nahakura amma gsky raina na baci inkinamun hakan ,niba wani abu zanmikiba sulti gaba daya sai guduna kike jiyama nidaya na kwanta kika rabu dani amatsayina na mijinki ,kin kyauta kenan ?ni abinda kikewa gudu bazan mikiba Saida yardarki kinji kidena tsorona kinji tawan."";
Cikin jin dadin kalamansa tace to yaya nabari,kaga muje kaci abinci pls rabonka da cin wani abu tun jiya ta fad'a had'e da d'agowa taga jikin sa ta zauna kan cinyarsa.
"Kallonta yyi suka had'a ido yace ke kinci abincin?"
Cikin sanyin murya tace ah ah nafiso muci tare da kai shiya sa banciba .
Wani Dadi yaji azuciyarsa ganin Hafsat dinsa tafara dawowa kamar yadda suke da.
Mikar da ita yyi suka fito ,kan dinning area sukawuce ,bayan tayi serving dinsu aplate daya suka faraci ,yana feeding dinta itakuma tana zuba shagawarta dan tunda ta ji yace bazai yimata abinda take tsoroba yasa tasaki jikinta dashi.
Bayan sun gyama ,ta kallesa tace yaya muje kayi wanka ,murmushi yyi yace yau dai anaji dani sosai ko?
Yar dariya tayi tace nifa kullum inaji dakai sosai.
Hannunta Yakama yace to muje ,bbu musu tabisa bedroom ,hannunta ta janye ta shiga toilet tahad'a masa ruwan wanka tana fitowa tagansa bbu Riga da gashi sai dan boxer ,aijitayi kamar taruga dan bata tab'a ganin nmj hakaba,ga kirar sa irinta karfafan maza ta fito jikin sa amurd'e ga suma cike a k'irjinsa.
Murmushi yyi ganin ta tsaya kanta aduke "ankali yace sulti zokiji", cikin jin kunya ta isa gunsa tana zuwa yajanyota jikin sa yarungumeta yana shafa bayan ta ,ahankali yace muje kitayani wankan ko?
da sauri ta ce yi hkuri yaya ba yanxunba zantayaka wani lokacin.
Saketa yyi yace matsoraciya ai bazaki iyaba ,yanzun kafin na fito ki zab'amun kayan da zansaka ,insunmin to zangoyaki naxagaye waiting parlour dke sau ukku.
Cikin murna ita yar aso banxa tace to yaya yi sauri ka fito to,murmushi yy yashige bathroom.
Ita kuma cikin jin dadi taje ta bude wardrobe dinda kayansa ke ciki,tasha mamakin ganin yawan kayansa fannin shadda daban,yadima boyel ,kananun kaya ma daban ,jallabiyoyi daban .fannin k'ananun kaya ta shiga ta fito masa da Riga me karamin hannu da 3quarter had'e wani dan boxer ta aje gefenta tana jiran yafito.
Sir Aliyu yana wanka yana sakawa sultin shi albarka Dan yaji dadin yadda ta wanke masa kayansa na ciki ta tsabtace toilet din.
Yana gamawa yafito ,towel daure ak'ugunsa ,yanasakar mata wani killer smile da hannu yyi mata alamar taxo.
Da kayan a hannunta ta je tana cewa nidai nasan sunyi kagama shirwayawa kazo kamun goyona ,ta fada cikin shagwaba.
Hannun ta yarik'e yace to nak'i sarkin son jiki to xokitayani shafa,rufe fuska tayi tace nifa kunya nikeji.
Juyawa yyi yanuna kamar yyi fushi da sauri ta bisa gun mirror tace yaya zantayaka kada kayi fushi yanxunfa Muka shirya.
Zama yyi kan Stol yace ai sulti bazan iya fushi dkeba ,kije zanshafa da kaina tunda kinajin kunya ta .