← Book details Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 30

Sashe 30

Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Tsaki yaja yace."Habu bafa zan auri yarinyar da tasan wani namiji ba a waje kasan ni ina da kishi ina zargin Halima da bin maza shiyasa sam ban sanya ta a raina ba."

Habu yace."To Allah ya za'ba abunda yafi alkairi Sayyada na jinsu suna magana ba tace komai ba kazar ta takeji tana kur'bar yoguht.....amma duk jikinta yayi sanyi da jin labarin Halima.......Tana jin yana ambaton sigari ta kalleshi Captin Habu yace."Ni bani da ita yanzu...Da sauri tace"Yaya Habu kar ka bashi abinci da magani Dr yace yaci yasha shine ya kwanta."

Yace."Ashe baka ci abinci ba."? Daga kai yayi alamun Eh. Habu yace." To ai laifinki ne Sayyada kece ya kamata ki bashi abincin yaci ki bashi magani."

Tura baki tayi tace"Yaya Habu shine fa yace bani da amfani a gurunsa dani da babu duk daya shine na barshi yaci abincin da kansa."

Habu yasa dariya yace."Lallai Sayyada baki san waye Sadam! ba idan zaki dinga saka maganganunsa cikin ranki zakiyi ta damuwa mijinki wani irin baud'addan mutum ne."! Shiru tayi Habu yace."Yanzu dai bari in futa in baku guri sai ki bashi abincin kamar yanda Dr yace amma kar ki sammasa Kazar ki ta amarci ce na siyo miki." Dariya kawai tayi Habu ya kama hanya ya fita Sadam! na binsa da harara shi a ganinsa wannan abun da Habu keyi kamar zubda girma ne ko da yake aigwara habu kan Sulaiman god'ai-god'ai dashi ya dinga wasa da yara kanana.

Sai da ta kammala cin abincinta tsaf sannan ta had'a masa nasa a plate ta nufi gadon dashi......"Koma da kayanki ba zanci ba." tun kafin ta karasa ya dakatar da ita.....Sakare tayi da plate din abincin hannunta....Ya mike a hankali ya isa inda abincin yake ya zubo wani ya dawo ya zauna yana ci da cokali...Jiki a mace taje ta aje na plate din ta nufi bandaki wanka tayi ta wanke bakinta ta fito daure da zanin atamfar jikinta duk ta ji'ko gashin kanta yabi lafiyayyar fatar jikinta ya kwanta, ganin a halin data fito ne yasa yayi saurin dauke kansa.....Ashe munafurci ne 'kumbiya 'kumbiyar da takeyi a cikin hijab yana kallonta ta kasan ido ta dauko karamar rigar bacci iya cinya ta sanya ta daure gashinta ba tare data sanya hijab din ba ta kwanta kan kujera tare da mi'ke santala santalan cinyoyinta.....Duk sai yaji abincin ya fice masa daga rai! ya aje plate din kan drowar ya mike a daddafe ya iske Firji ruwa ya dauko ya koma ya zauna.

Sayyada kam bacci ne ya dauketa mai nauyin gaske.......Lalacewa yayi gurin kallonta burinsa kawai yaji jikinsa na gogayya da nasa yana mulmula 'yan 'kananun nonuwan dake gigitashi! tashi, Cikin tsananin sha'awa ya mike ya isa inda take kwamce tsayuwa yayi a kanta ya rasa ta inda zai fara....."Ke! ko bakya jine."!? abinda ya iya cewa kenan Shiru bata motsa ba ya tsuguna tare da tsirawa fuskarta ido hannu yasa ya shafe le'bunanta da gefan fuskarta ajiyar zuciya ya sauke me zafin gaske! a gaggauce ya d'ora bakinsa kan nata yana tsotsar lebunanta yana lumse ido kamar wanda ke shan alawa haka yake ji hannu yasa yana shafa gashin kanta......A firgice ta tashi tana zare ido sai ta ganshi a gurfane a gabanta yayi tarmazai! dashi yana kallonta da fitunanun idanunsa....Le'banta ta shafa taji danshi ta kalleshi a tsorace!!!!! Mur! yaci yace."Ke dallah! tashi ki cire wannan kayan na jikinki sunyi tsaraici da yawa." Cikin alamun bacci tace"To ni zafi nake ji kuma bana iya kwanciya da manya kaya ko a gidane." Yace."Me yasa jiya kika kwana dasu."? "Ai sannan Mammah bata kawo mun wasu ba shiyasa.....Mikewa yayi yana cijewa yace." Tashi ki koma inda kika kwanta jiya." "Um!um! ni ka kyaleni anan nafi jin dad'i jiya a takure na kwanta.'' Kafad'a ya d'aga kamar bai damu ba nan kuwa so yake ta kwanta kusa dashi ko ya samu ya lallatseta.
komawa yayi ya kwanta yana tunanin mafita mutukar fa idanunsa nayi masa tozali da yarinyar nan haka to tabbas za'a haifi dan da ba zani kawai sai ya kashe fitila dakin yayi duhu....Ita kuma ta razana da sauri ta mike ta nufi gadon tana lalu'be hannunta ta d'ora a gabansa ya sauke wata wahalalliyar a jiyar zuciya jijiyar ta sake mikewa Da sauri ta cire hannunta daga kai tana mamakin abunda ta ta'ba!! Yaya Sadam! kana ina ne." tafada a tsorace. shuru yayi mata shi kad'ai yasan halin da yake ciki sakamakon d'ora masa hannu da tayi a joystick dinshi........

*Muje zuwa guys*

*Maraba da masoya na kwarai lale marhabun da 'yan amana! yau na gama Free peges da yarda Allah me bukata sai ta biya kudin karatu bana mallaka ba, ina neman 'yan amana ne masu bukatar cigaba na bana so ki zo ki biya kudin littafin nan ki futar min dashi idan kinyi haka kin zalince ni kin shiga hakkina kuma wallahi ban yafe miki ba, ke kadai na yarjewa ki karanta tunda ke kika biya kudi me so ta biya ta karanta babu lallai babu dole mutukar dai kikaga littafin kika karanta baki biyani ba to Allah ya isa ban yafe ba🧐*

14/6/2020

*BINTA UMAR ABBALE*

_*Littafin Ni da Yaya Sadam! na kudi ne 1_2 #400 ga masu bukata zasu tura kudin ta wannan accont din......0542382124.......Binta Umar gtbank....Idan katin waya mutum zai tura sai ya same ni ta wannan numbars zan fada mata yanda zata biya kudin....08089965176 _07084653262.......Mutanan Nijar idan kuna bukata to zaku tura dala dari ta wannan numbar....9089976 _88137740 katin airtal ko orange Dala dari uku kudin Najeria.*_
*NI DA YAYA SADAM!!*
👫👫

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*

*🌍MANAZARTA*
*WRITES ASSOCIATION🖊📚*
*M.W.A*

_'Kungiya d'aya tamkar da dubu, masu nazari da aiki da Iliminsu burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma nishad'antar da masoyanta._
__________________________________

*Attention⚠️*

_*Kada ka/ki biya wani kudin wannan littafin Mai suna Ni da Yaya Sadam! idan kana bukata to ka nemi me wannan numbars itace ainihin marubuciyar littafin......08089965167 _07084653262 Ga numbar da za same ni Ga mai bukatar karanta novls dina*_

*Nana Khadija*
*Yaro da kudi*
*Gimbiya Balaraba*
*Babban yaro*
*Mashahuri*
*Ladidi kwadaga*
*Sadauki Omar*
*Tsantsar butulci*
*Ruwan dare*
*Ni da Yaya sadam!*

Ana iya samuna da wad'ancan numbars din nawa dake sama insha Allah xaka samu cikkakun litattafan....Mutukar ka biya kudinka.

*Masu Siyar mun da books Ban yafe ba⚠️*

*BINTA UMAR ABBALE*
Chapter 30 · 0% Book details