← Book details Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 30

Sashe 18

Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

To kamar yanda yayiwa Amina alkawarin cewar bayan sallahar isha'i zai saurari maganarta hakane ta kasance Yanzu suna tare da ita a babbar kofar gidan a tsaye yace."Amina gani ina sauraran muhimiyar maganar da zamuyi dake."

Kanta a kasa tace"Yaya Sadam! ba zan cuci kaina ba dalili kenan da yasa na yanke sha'awar fad'a maka abinda ke damuna shekara da shekaru." Shiru tayi tana me sunkuyar da kanta kasa yace."Ke nake sauraro Amina." Ya dan soma fahintar wani tace"Sonka nake da zuciya daya ina fatan zaka had'ani dani da 'yar uwata ka aura."

A take yanayin fuskarsa ya sauya ya sha kunu sosai a fusace! yace."Ashe ni sa'an wasan ku ne ko Amina."!? girgixa kai tayi idanunta na kawo ruwa....Yace."To daga yau sai yau kar na kara jin wannan kalmar ta fito daga bakinki idan ba haka ba itama Sayyadar wallahi zan fasa auranta ko an fad'a muku ni sa'an auranku ne? Amina ta girgiza kai yace."Don kuna ganina ko da yaushe shiyasa kuka raina ni."!? girgiza kai tayi ya cigaba da cewa."Itama Sayyadar da ita da babu a gurina duk d'aya ne domin ni babu wata mace a gabana ta nace sai ta aureni sun nace! sai na aureta to babu abunda zasu tarar sai 'bacin rai da damuwa domin ni a yanzu ba wai auran ne a gabana ba dole suyi hakuri saboda haka ina me baki shawara da wuri kije ki sami miji dai-dai dake ki aura kar in kara jin wannan magana ta fito daga bakin ki." Kuka take tana bashi hakuri ko kallonta baiyi ba ya kad'a kai ya shige cikin gidan ransa a 'bace!

Yana isa ya iske wani 'bacin ran Sayyada ya gani zaune gaban Captain Habu suna hira daga ira sai shimi mai siririn hannu kanta babu dankwali wani sashe na jikinta ma ana gani.....Idonsa ya kada yayi jawur...."Ke!! mara hankali."! maganarsa tasa suka juyo a razane!"
"Tashi da Ubanki ko nazo nan na 'ballaki."!!! yana fad'a yana nuna yanda zai 'ballata da hannunsa.

Da saurin ta mike yayi saurin rintse idonsa ganin gwiwowinta duk a waje....Ido jawur yake kallon Captain Habu da yasha jinin jikinsa!!! Jikinsa na kyarma! ya isa gurin 'kafa yasa ya harbe ta dashi ta 'kwala ihu!!! Baba Ladidi ta mike zaune da sauri tana mutsika ido tace"Wai hayaniyar me nake ji ne bacci ya soma daukana."

Sayyada na kuka tace"Baba kinga abinda zai saka min dashi ko bayan na gama wanke masa kaya yazo yana dukana da kafarsa."

Baba Ladidi ta kalleshi jikinsa sai kyarma yake tace"Wai meye ne? Sadam! don Allah ka dinga sanyaya zuciyarka me tayi maka."? ba tare da yace mata komai ba ya nuna mata hanyar d'aki cikin azababbiyar tsawar data tayar da Baba marka yace."Zaki wuce ko sai nayi filla!_filla! dake a nan gurin.'' Da gudu ta shige dakin Baba Ladidu ta afka kan gadon karfe tana kuka.......Masaukinsa ya shige yana wani irin huci!!! Baba Marka da Baba Ladidi suka dinga mayar da magana suna mamakin abinda ya jawo wannan hargagin! Shi kuwa Captain Habu tuntuni ya riga ya harbo jirgin.....Ya san mutuminsa yana da kishi sosai mussaman akan kansa da abinda yake so wannan ya nuna masa cewar yarinyar ba karamin matsayi take dashi ba a zuciyarsa........Baba Ladidi tace"Gaskiya Maigidana ka dinga tausar zuciyar abokinka bakin hali ne dashi." Habu ya dinga dariya yana basu hakuri sai da yaga ko wacce ta koma ta kwanta sannan yayi musu sallama yabi bayan Sadam! din masaukinsu.

Yana shiga ya tarar dashi da karan sigari a hannu yana kokarin kunnawa fizgewa yayi yace"Zaka sha sigari a gidan tsofaffi so kake su kwana suna tari kenan."!? hannu ya d'aga masa! "Malam saurara don Allah! Kai ma sam baka da da kirki wallahi kuma daga yau nasan irin zam da zanyi da kai." Captain Habu yace."Sarkin! kishi kenan ana so ana kaiwa kasuwa ni da kake zargi ban wani kalli jikinta ba ballanta in d'arsa wani abu a raina kasan dai ba halina bane."!!! Cikin hayaniya yace."Me yasa da tazo gurinka ta zauna baka bar gurin ba sai ka zauna kana 'kare mata kallo bayan kasan yanayin suturar dake jikinta."!! Captain Habu ya saki baki kawai yana kallonsa sai surfa masa bala'i yake da ya gaji da sauraransa kawai sai ya haye katifa ya juya masa baya yana fad'in"Idan ka gaji kayi shiru ai." Haushi kamar ya kashe shi aikuwa baiyi shirun ba mita kawai yake zuciyarsa na ingizashi yabi yarinyar dakin Baba Ladidi kawai yaci ubanta....aikuwa haka akayi mikewa yayi a hankali ya fita duk sunyi bacci baba ladidi da baba marka kenan......Kai tsaye dakin Baba Ladidi ya nufa duhu sosai a dakin ya fito da wayarsa ya kunna.....Kwanciyar da tayi sai da ta kusa sumar dashi cinyoyinta duk a waje da d'uwawunta mai fad'i da tudu!! Gabansa na faduwa ya kashe hasken wayar ya nufi gadon kai tsaye ya kwanta akanta ya sauke mata nauyinsa gabad'aya kokarin birkitota yake ta bude idonta jin kamshin turaransa ya sanya gabanta faduwa "Wayy.......ai kafin ta karasa ya sanya hannunsa guda ya rufe mata baki ya birkitota bayanta a kirjinsa sai ya sanya kafafunsa ya hard'e nata 'kafafun!!! 'daya hannunsa da baya aikin komai shi ya zura cikin rigar ya d'amko kananun nonowan yana mulmulawa idan ya murza wannan sai ya murza wannan!! a maimakon Sayyada taji zafi sai ta dinga jin wani dad'i Kafin ya ankara yaga yarinya na san'kame masa a jiki tana wata iriyar mi'ka tare da sakin nishi.............................

8/6/2020

*BINTA UMAR ABBALE*

_*Littafin Ni da Yaya Sadam! na kudi ne 1_2 #400 ga duk mai bukatar karantawa sai ya tura kudinsa ta wannan accont din......0542382124.......Binta Umar gtbank idan kuma katin waya mutun zai tura sai ya same ni ta wannan numbars din zan fad'a masa yanda zai biya kud'in....08089965176 _07084653262.....Mutanan Nijar idan kuna bukatar littafin to sai ku tura dala dari ta wannan numbars.....90899076 _88137740 katin airtal ko orange.....Dala dari itace a madadin dari uku na najeria.*_
*NI DA YAYA SADAM!!*
👫👫

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*

*🌍MANAZARTA*
*WRITES ASSOCIATION🖊📚*
*M.W.A*

_'Kungiya d'aya tamkar da dubu, masu nazari da aiki da Iliminsu burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma nishad'antar da masoyanta._
__________________________________
Chapter 18 · 0% Book details