← Book details Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 30

Sashe 2

Ni Da Yaya Sadam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya sassauta muryasa tare da fad'in"Wannan ba zalinci bane Baba gata ne wallahi idan kikayi sake da Sayyada a haka watarana sai ta sanya ki kuka wai me yasa kika sakar mata take abunda take so macace fa duk rintsi aure zakiyi mata amma kawai saboda sangarta kin sakarwa yarinya tana shashanci har yanzu ta'ki hankali."

"Au! Abunda zakace kenan Sadam."!? cike da mamaki ta fad'i maganar.

Yace." Ai gaskiya na fad'a Baba yanzu a irin wannan shashancin da yarinyar keyi cikin 'kauyen nan waye zai aureta anya ma tana zuwa makaranta kuwa."!?

Baba Ladidi ranta ya 'baci da jin abunda yake cewa tace"Wato har ka manta al'kawarin dake kanka kenan har kakewa Sayyada maganar aure da wani."

Ya mutsa fuskarsa yayi yace."Wane al'kawari ne a kaina? na fad'a miki tun wuri ki daina wannan maganar abunda ba zai ta'ba faruwa bane."

Baba tace"Dama ai nima bance dole ya faru ba amma me yasa ka d'auki al'kwari kasan baza ka iya cikawa ba."?

Yace."Kawai saboda in kwantar mata da hankali yasa na d'auki al'kawari amma ni ko a mafarki banta'ba tunanin zan auri waccan shashashar ba."

Baba tace"To wannan abun kunyar baza'ayi shi dani ba a wannan garin wallahi tattara nawa zanyi in bar muku garin dama kun saba da abun kunya."

Yace."Ke yanzu kan Sayyada sai ki bar mahaifarki? garin da aka haifi iyayenki kan wata 'karamar alhaki sai ki bar tushen ki."!

"Idan ta kama hakane zai faru."! tafada tana kokarin rife akwatin tace" Kaga ma na had'a kayana guri guda Duk sanda Mahaifinka yazo muka tattauna kan maganar naga ya baka goyon baya sai in dauketa mu bar muku garin."

Miskilin murmushi yayi ya d'an kishingid'a kan fillo yana kallonta tana surutai ta gama ta futa daga d'akin tana fad'in "Mutukar kai da mahaifinka kuka karya al'kwari kun ci amanarmu."

Babu kowa a tsakar gidan don Baba Marka ta d'auki kayan kad'in ta ta nufi gidan d'anta dake cikin kofar wannan damar Sayyada ta samu sai ta fuce daga gidan gabakid'aya ta fara bin gidajan mutane tana musu 'barna da shirme duk gidan data shiga in ta dame su zasu koreta idan taji haushi kawai sai tara dutsinan wuta ta hau jifansu dashi tana zaginsu

Baba Marka na zaune a soron gidan d'anta mai suna Kawu Tanko Sayyada ta shigo a guje har sai da ta take mata 'kafafu ba tare da ta juyo ba ta afka cikin gidan tana 'kwalawa Amina kira "Ke Amina kina ina! ki fito kiji."!!!

Matar Kawu Tanko mai suna Iyatu tace" Ke Sayyada baki da hankali zaki shigo a guje kina ganin Baba a zaune amma kika bi takan 'kafafunta."

Zum'bura baki tayi tace"Baba Iya Wallahi Baba Marka muguwa ce ita ta ri'keni wannan mugun mai ba'kar fuska ya dakeni da blet shiyasa ina sane nima na take mata kafarta." Ta karasa maganar tana wata iriyar dariya."

Amina ta shigo da bokitin ruwa a kanta a guje Sayyada tayi kanta ta ru'kunkume ta tana ihu! kafin kice kwabo sai gasu a 'kasa ruwan ya rube a jikinsu sun ji'ke jagab! Sayyada ta mike tana kyalkyala dariya dankwalinta ta cire duk yawan gashinta sai da ya jike duk ya kwanta a gefan fuskarta doguwar rigar ta ta jike sai digar da ruwa take 'kananun nonowanta da suka fara fitowa suka sake tsini duk shatinsu ya fito hatta da nipples din sai da suka nuna alama duk da cewar doguwar rigar ta atamfa ce.

Baba Marka ta girgiza kai tace"Wannan yarinya ban san irinta ba wallahi yanzu yanzu fa Sadam! ya daketa amma da yake jikinta na ice ne har ta wartseke tana ibilici Shashasha mara nutsuwa ai zan sanya Sadam! din ya sake zane ki tunda bakya jin magana."

Amina tace"Baba da gaske kike Yaya Sadam! ne yazo."?

Baba Marka tace"Kaji ni da yarinya dama ni ina karya ashe."!?

Sayyada ta kyalkyale da dariya tace"Baba bakya 'karya sai dai ki fad'a ba dai-dai ba." hahahaha ta karashe maganar tana dariya.

Baba Iyatu takaici ya isheta sai ta dauki takalmi ta nufe dashi tana fad'in "Don 'kaniyar ki Uwar tawa kike 'karyatawa a gabana."

Sayyada ta ruga a guje han fita ta nufa tana dariyar hauka had'e da tsalle-tsalle.....Da sauri Baba Marka ta janye 'kafafunta tana fad'in"Yanzu sai tabi ta kaina ba hankali ne da it.......Kafin ta 'karasa maganar da takeyi taji bururut!burut!!! Sayyada ta sakar mata tusa a kanta a guje! tayi waje tana dariya.

Baba Marka ta toshe hanci! tana yun'kurin tashi ta bar gurin saboda tsananin warin tusar....Baba Iya kuwa dariya ce ta su'buce mata tayi mai isarta tana nemawa Sayyada shiriya gurin Ubangiji.

Amina a gurguje ta sanja kaya ta bi bayan Sayyada can Kofar Baba Ladi.

Karo suka buga ita dashi kirjinta ya daki kirjinsa....A gigice ta kwallara 'kara ta d'ago kai tana kallonsa rintse ido tayi tana tsalle had'e da harfar da hannuwanta kamar wacce ta 'kone fad'i take "Wayyo Allah na! Wayyo 'Kirjina wayyo 'kirjina Na shiga ukuna."!!!

Ya zuba mata ido yana kallo jikinta a ji'ke jagab! babu abunda bai gani ba a jikinta ga 'kirgar dangin ta nan yayi cibir dashi a tsaye yayi saurin kauda kansa daga kanta....Ita kuma bata fasa ihun da takeyi ba, Tsawa ya daka mata " Ke don ubanki yi min shiru."!!

Tsit! tayi tana kallonsa da idanunta masu rikita masa lissafi

Ya dauke kansa yana cizan lips dinsa na 'kasa mugun haushin yarinyar yake ji wallahi ya rasa wane irin horo zaiyi mata wanda zatayi hankali sai kaje mai sarkin aljanu aka.

"Hiiiiiii!! Wayyo Kirjina zafi suke min wayyo nan d'ina wayyo Baba Ladidinaaaa!!!! Sosai ta 'bare baki tana kuka sai hawaye ne yake shatata da alama dai da gaske take 'kirjinta zafi yake.

A dake! yace." Ina ne yake miki ciwo a 'kirjin naki."?

Nonowanta ta nuna masa duk guda biyun.

Yayi sakare yana kallonsu da mamaki a tare dashi Ina abun yake? da har dan an zunguresu zasuyi ciwo yanzu dai idan ya fahimta had'a 'kirjin da sukayi ne ya sanya take wannan kukan kamar wacce aka yanka.

Cike da mugunta ya kai hannunsa kan brest din ya murd'e da 'karfi! "Wayyyo! Wayyo! Allah."!!! Sai ta zube a gurin tana wani irin jan numfashi.

Ya tsugana gabanta tare da tsira mata lumsassaun idanunsa yace." Duk sanda kikayi laifi zan dinga hukunta ki da wannan tunda naga duka baya d'aukari dan uwarki! zan dinga murd'e miki nono sai kiyi kukan da hujja."! Ya mike tsaye ba tare da ya bi ta kanta ba ya nufi 'kofar su Kawu Tanko domin su gaisa yana so ya koma da wuri karo suka ci da Amina.

24/5/2020

*BINTA UMAR ABBALE*
*NI DA YAYA SADAM!!*
👫👫

*NA*

*BINTA UMAR ABBALE🍒*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION🖊📚*
*M W.A*

_'Kungiya d'aya tamkar da dubu masu Nazari da aiki da Iliminsu, burin 'kungiyar a ko da yaushe ta fad'akar ta kuma nishad'antar da masoyansu_
_________________________ _____________

*_Littafin Ni da Yaya Sadam! na kud'i ne 1 _ 2 ga mai bukatar karanta littafin zai tura #400 kacal ta wannan accont d'in.......0542382124......Binta Umar Gtbank.....Idan kuma katin waya zaka tura to sai ka tuntu'beni ta wannan numbars din nawa zan fad'i yanda zaka/ki biya kudin......08089965176 _07084653262.....Mutanan Nijar idan kuna bukatar karanta wannan littafi to zaku tura katin airtal ko orange na dala dari a wannan numbars......90899076 _88137740.....Dala d'ari itace a madadin d'ari uku kud'in Najeria_*

Free Pege 3

Amina na hangoshi ta nutsu cikin nutsuwa take tafiya har suka had'u ta saki fuska sosai tace"Ya Sadam! ashe kazo sannu da hanya yasu Kawu da Yaya Sule dasu Muniba."?

Yace."Kowa lafiyar sa lau Amina dafatan na same ku lafiya."?

''lafiya kalau wallahi."Tafad'a tana sinne kai. tsai yayi yana kallonta ya lura yarinyar na jin kunyarsa ya rasa kuma meye dalili hankalinta da nutsuwarta yana mugun burgeshi ba kamar waccan mahaukaciyar ba Sayyada.

Yace."Ina fata dai kina zuwa makaranta."?

Tace"Eh ina zuwa a boko ma nice nazo ta d'aya Isilamiyya kuwa sai da aka bani kyauta saboda na haddace izifi biyar da ka."

A take ya saki fuskarsa sosai tamkar gonar audiga yace."Babu shakka nima ta 'bangarena dole in miki kyauta Aminatu kin burgeni gaskiya da zan koma kaduna yau amma saboda ke zan zauna inyi kwana biyu ina so in saurari karatunki idan anjima da daddare."

Amina tayi murmushi tace"To shikkenan Yaya Sadam!.

Yace."Bari in shiga mu gaisa da mutan gida ko."

Tace."To." Ya wuce ya barta tsaye a gurin Amina bata dauke kanta daga kansa ba har sai da taga ya shige kofar su sannan ta wuce ta tafi.

"Wai Sayyada wannan kukan da kikeyi na menene."!? Baba Ladi ce tsaye kan Sayyada wacce ke zaune a dokin 'kofa tana kuka harda majina.

Baba tace" Wai ba magana nake miki ba kinyiwa mutane shiru wallahi Sayyada ki bar ganin ina kyaleki kan abunda kikeyi min ina tara ki ne akwai ranar da zan zane ki da bulala da kaina ai banji takaicin dukan da Sadam! yayi miki haka kawai saboda tsabar rashin ji kika fasa min 'kwan fitila shekarar abina biyu amma kinyi min sanadinsa." Baba Ladi ta dage sosai tana mata fad'a irin wanda bata ta'ba yi mata irinsa ba. Sayyada ta kwanta a kasan gurin tana kuka lokacin ne kuma Amina ta shigo.

"Baba wai me akayi mata take wannan kukan."!? Amina ke tambayar Baba Ladi.

Baba Ladidi na 'kokarin kad'e tabarma tace" Oho mata ai ta saba laifi idan anyi mata fad'a tazo tana kuka."

"Nifa Baba ba haka bane ba za'a tsaya a ji ta bakina ba sai kawai ayi tayi min fad'a."!! Sayyada ke wannan maganar lokacin da take dafe 'kirjinta da hannunta.

Baba Ladi tace" Ai sai ki fad'i dalili ba ki zauna kina kuka ba."

Tace."Baba nan d'ina ne yake min ciwo."! nononta da ya murd'e take nuna mata.

Baba Ladi ta aje ta barmar ta karasa inda take kwance tace"Tashi zaune ki nuna min."
Chapter 2 · 0% Book details