Sashe 38
Matar Gwamna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe uku da minti hamsin da tara na yammacin ranan Alhamis Asiya ta idar da sallan la'asar, sati ɗaya kenan da sallamarta daga Asibiti. Ita da Gwamna babu wani maganar kirki da ke shiga tsakaninsu dan gani take indai bai dena zargin da ya ke mata ba babu yadda za ayi su fahimci juna.
Banbancin wancan zamansu da wannan shine wannan karan a ta ɓangarensa yana ƙoƙarin tuntuɓarta a duk lokacin daya shigo gida. Duk da haka sam ta ƙi sake masa fiska sai dai idan a gaban 'yanuwanta ne dan tunda aka sallamota gidan nasu baya rasa 'yan ziyara.
Har yanzu tana mamakin wannan hatsari, duk da ta yarda ƙaddara ne kuma Alhamdulillahi babu wanda ya rasa rai cikin su ukun amma duk da haka hatsarin na su akwai ayar tambaya a ciki. Babbar motar da ta far musu an nemeta an rasa. Ta yi ƙoƙarin kauda tunanin a ranta kar ya jawo mata damuwa.
Wayarta ta É—auka ta danna nambar Badawiyya, ta zo ta gaisheta sau É—aya a Asibiti daga nan ko waya ba su sake yi ba, ba ta ga laifinta ba tunda aurenta da Dr Mustafah dududu yanzu bai wuce saura kwana takwas ba.
"Amarya" ta faɗa tareda ƙyalƙyalewa da dariya
Tana cikin waya aka turo ƙofar ɗakin. Ganin wanda ya shigo yasa ta fara ƙoƙarin yiwa Badawiyya sallama.
Jingina bayansa yai da jikin bango ya harɗe hannayensa a ƙirji ya zuba mata manyan idanunsa. Har ta cire wayan daga kunne kana iya ganin burbuɗin murmushin dake maƙale a fiskarta.
Suna haÉ—a ido ta É—an haÉ—e rai, ta sa hannu ta fara wasa da duvet da aka shimfiÉ—a akan gado.
"Miyasa ba ki faÉ—a min ba?"
Ta É—an É—aga gira sama alamar rashin fahimta.
"Baba yace ke kika shirya mana tafiya Gambia kwanan baya"
To mi sanin na shi zai mata tunda dalilin tafiyar ne yake ganin ta shirya tozarta mahaifinsa a bayan idon sa.
"Ba wannan kaÉ—ai ya faÉ—a ba"
Jin shi ta yi tsugunne a gabanta yana ƙoƙarin riƙe hannunta.
"Ya ce min ke kika sanar da shi maganar jaridar da aka shirya wallafawa a bayan idonsa"
Wato ya je duba Alhaji Sani a gidan yari kenan. Allah Sarki! lokacin da aka kaita chan ai bata samu wannan gatan ba.
"Ya faÉ—a min Mr Lamara Damana ne da wannan aiki amma duk da haka sai da nayi bincike na tabbatar"
Kallon cikin idanunsa tayi wanda dama shi tuni ita yake kallo. Wato ma bai yarda da mahaifinsa ba kenan ko kuma dai bai yarda a zuciyarsa cewa ba ita bace ta yi wannan aikin.
"Asya ina son ki sani cewa na yarda dake"
"Hmm daga baya kenan" ta faɗa da muryan shaƙiyanci
"Ka riga ka nuna min babu yarda tsakaninmu"
Ya ji daÉ—in da ta tanka masa wannan ya bashi damar cigaba da maganarsa bayan ya samu guri ya zauna gefenta.
"Ki yafe min idan abinda kika fahimta kenan. A mafiya lokuta taƙaitacciyar amsa za ta gamsar dani wani abun amma..."
"Amma tambayoyinka sun fi kama da tuhuma, sun fi kama da tabbacin zarginka kake buƙata ba bayanin gaskiya ba. Your Excellency na dawo daga rakiyar irin wannan..."
"I'm sorry" ya riƙo hannunta na hagu ya manna a ƙirjinsa hakan ya sanya mata wani shock ya hanata ƙarisa maganar da take.
"Na amince da duk abinda zaki faÉ—a koda zaki dinga kirana da kalmar dana fi tsana"
"Mi kenan?"
"You called me a coward, kin tuna?"
Ta sauke idanunta ƙasa tana tunanin rashin kyautuwar kalmar duk da dai abinda ta faɗa ɗin gaskiya ne.
"Idan ba ka so na kiraka hakan sai ka chanja halayenka"
"Na sauke Lamara Damana"
Ta kalle shi cikin sauri.
"Abinda ya kamata na yi kenan tun jimawa amma na kasa"
"Ki yafe min kin ji. I really need you, idan babu ke a tare da ni ba zan iya aiwatar da abinda ya dace ba"
Anya zai iya abinda za ta ce kuwa? Anya zai iya bata yarda da amincewarsa ba tareda zargi ba?
Anya zai yarda idan ta faÉ—a masa babbar matsalarsa a wannan jiha ba Chief of Staff bane, babbar matsalarsa matarsa Bilkisu Kachallah ce.
"Can i hug you? " ya dakatar da tunaninta lokaci guda kuma ya haÉ—ata da jikinsa, a tare suka sauke ajiyar zuciya kowanne da tunanin dake ransa amma sun haÉ—e a abu guda, kewa.
28
Mataimakin Gwamna ya sake gyara zamansa saboda abinda Asiya ta faɗa masa kwanan baya yana faruwa. Ta gaya masa Lamara Damana zai zo wajensa sannan Bilkisu Kachallah ma za ta zo, kuma dukkansu buƙata ɗaya za su kawo masa amma manufarsu daban ne. Kwana biyu kenan da zuwan chief of staff gidansa yau kuma ga Bilkisu Kachallah zaune a gabansa tana masa makamanciyar maganar da suka yi da Lamara Damana.
"Saifuddeen ba zai iya ci gaba da mulkan jahar nan ba. Ka sani sarai lokacin da Yallaɓai ya jawoka wannan Gwamnati ba haka jam'iyyarmu take ba, amma ka dubi yadda Saifuddeen ya ɓata lamurra. Idan har zai iya kauda kai ya bari a tura Uban daya masa duk wani gata da yake taƙama da shi kurkuku, ai ni da kai da sauran 'yan jam'iyya ba zamu tsira ba.
"Saifuddeen dana aura kusan shekara ishirin da suka wuce ba shine na ke aure yanzu ba, gaba É—aya ya chanja ya zama wani mutum daban. Dan haka inaga wannan ne damar ka wajen samun kujerar da ta fi kowanne daraja a jihar nan"
"Hajiya Bilkisu idan na fahimce ki da kyau, so kike a kauda MIJIN ki daga kujerar sa"
"Exactly"
"Ta yaya hakan zai faru? Gwamna Saifuddeen yanada sauran shekara guda a gaba"
"Ka yarda da buƙatata sauran ka bar min komai a hannuna"
*"zasu zo maka da batun ɗaga darajar ka. Kowannensu zai maka alƙawarin zama Gwamna nan da lokaci ƙanƙani, amma ina so ka tuna yadda suka kashe tsohon Gwamna kuma suke ƙoƙarin kauda Gwamna Saifuddeen kaima idan ka faɗa tarkonsu ba tsira zaka yi ba. Zaɓin ka ne ka biye musu ko kuma ka aikata abinda ya dace, amma ina so ka sani cewa ina gab da tona asirinsu a idon duniya, idan ka bi sahunsu kaima ba za ka tsira ba"*
Mataimakin Gwamna Alhaji Bala Yamai ya tuno maganganun Asiya Kachallah.
Ya ɗan gyara zaman shi sannan ya sassauta muryarsa yace " minene buƙatar ki?"...
***
Cikin sauri Mr Lamara Damana ya fito daga mota zuciyarsa fal da farinciki saboda nasara da ya samu a gurin mataimakin Gwamna, yanzu ne zai ji daÉ—in kassara Gwamna Saifuddeen da uwargidansa Bilkisu Kachallah.
Dukkansu babu wanda zai samu damar siyan form na jam'iyyarsu balle har su yi tunanin fitowa takara a zaɓe mai zuwa. Party Chairman yana tareda shi dan haka komai zai zo da sauƙi.
Hannunsa ɗauke da ƙatuwar envelope ya shigo katafaren office ɗin Gwamna. Sai dai yana ƙoƙarin wucewa ciki Sakataren Gwamna ya dakatar da shi.
Tunaninsa ko Gwamna baya ciki ne amma sai ya tsinkayi Sakataren yana faÉ—in "His Excellency ya bada umurnin kada a bari ka shiga"
"Mi hakan ke nufi?" Ba tareda ya sauke numfashi ba ma'anar hakan ya dira masa a ƙwaƙwalwa kamar dirar mikiya.
"Akwai saƙon Gwamna a wajen Sakatariyarka"
Bai yi wata-wata ba ya juya zuwa nashi office É—in
Takardar daya tsammanta ɗin Sakatariyarsa ta damƙa masa.
Ba zai karɓi wannan ba. Ya zo ne domin ya bada takardar ajiye aikinsa ba wai dan ya karɓi takardar kora daga aiki ba. Saifuddeen bai isa ya masa haka ba, bai isa ya walaƙanta shi haka ba.
Ya koma office É—in Gwamna da sauri...
*
"Mr Chairman" Bilkisu ta kira da sigar jan hankali.
"Idan aka fara wannan case zamu samu matsala da manyan mambobin mu"
"Shhhhh" Bilkisu Kachallah ta ɗaura yatsarta akan ƙaton leɓensa. Ta kashe masa ido lokaci guda kuma ta jawo kansa ta manna da ƙirjinta. Babu namiji lafiyyayye da zai ji ƙanshin turarenta ba tareda ya motsa ba balle kuma mutum kaman party Chairman wanda baya kwana biyu bai nemi mace ba.
Lokacin da ta shiga banÉ—akin hotel É—in ta sakewa kanta ruwa ji take jikinta na mata wani irin zafi duk da sanyin ruwan dake dukan jikinta.
Bata taɓa yi ba.
"Saifuddeen" sunan ya fito daga bakinta amma saboda ƙaran ruwan ba za ka iya banbance amon sautinta da kuma saukan ruwan ba.
Ko suna daɗi ko basa daɗi. Duk lokacin da Saifuddeen zai kusanceta yana binta ne a hankali, yana ɗaukan lokaci ya faranta mata rai kafin ya bada mahimmanci wa nashi buƙatar. Bai taɓa mata zuwan dabbobi ba, bai taɓa ɗaura mata jikinshi ba tareda ya tabbatar tana da buƙatarsa ba. A lokuta guda biyu da hakan ya taɓa faruwa tana ce masa " i don't feel like it " ya ɗaga jikinsa ya koma gefe yana furta kalmar "i'm sorry" duk da ya kasance cikin buƙata
Saifuddeen bai taɓa shigarta ta inda Allah ya haramta ba.
"Saifuddeen" ta sake kiran sunan, wannan karan da tsananin kewa. Rabon da ya taɓata, rabon da ta bashi damar taɓata, rabon da ta saurara mishi a lokacin da ya nuna alamun yana son taɓata. Yau shekara guda kenan. Shekara ɗaya da adadin kwanakin da baza ta iya tunawa ba.
Yau ga shi Party Chairman ya mata abinda ko a mafarki bata taɓa tunani ba. Saboda me?. Saboda tana so ya ingiza 'yan majalisa su tsige Saifuddeen.
Saifuddeen mutumin da duk yadda ta kai ga tsanarsa hakan bai goge soyayyarsa dake maƙale a zuciyarta ba, duk da a kullum tana yaƙi da ɓangare na zuciyarta dake jin son sa.
Ta sa hannu ta shafa manyan mazaunanta wanda haihuwa da girma suka ƙara buɗa mata su. Ta sa hannun a takashinta tana jin wani irin zogi na ratsata har tsakan kanta.
Wani ɓangare na zuciyarta, wannan ɓangare da a kullum ke cin galaba gameda tunaninta ya hasko mata kanta zaune a kujerar Gwamna.
"Idan an sha wuya ake jin daÉ—i Bilkisu, kin jure fiye da wannan ma. Ki bari idan kin zama Gwamna sai ki É—au mataki akan Party Chairman"
Da wannan nasihar ta É—an samu nitsuwa kaÉ—an a ranta...
*
"Bilkisu"
"Na'am" ta faÉ—a a É—an tsorace dan bata yi tunanin akwai mutum a wajen ba.
"Are you Ok?"