Sashe 24
Matar ÆŠan Birni Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar Nana ta samu aminatu ta zo ta zauna a gefanta, kana cikin tausasa murya ta ce."aminatu wa ya ce dake ba a kashi idan ana azumi"? To Nana ai dama haka ne ko ba a fadawa mutum ba ai yasan cewa ba a kashi ko tusa idan ana azumi"murmushi Nana ta kuma yi kana ta ce."to ba haka bane daga yau KARKI kuma ƙin yin kashi ko tusa ko fitsari abinci ne kawai ba a ci da duk wani abu da zai iya shiga ciki sai wasu dabi'u da ake so mutum ya daina idan yana azumi, kamar gulma shaye_shaye alfasha, da dai sauransu, in sha Allah a hankali duk zaki fahimta tunda ana koya miki, Ni dai fatana ki dage da karatu wajen Malam wanda shine zai Kore Miki duk wani jahilci da duhun kai, aminatu duk wanda bai nemi sanin Allah ba yana sane da ransa da lafiyarsa to tabbas yana cikin fushin Ubangiji kuma ba zai shiga aljanna ba,dan haka yanzu ki dage da karatun Alkur'ani da kyautatawa iyayenki kiyi duk abinda kika san zasu sa Miki albarka" idanun aminatu ne suka kawo ruwa hannu tasa ta goge sannan ta ce "Nana Ni bani da iyaye su wa zan kyautatawa a matsayinsu su ji dadi Allah ya bani lada?" Cikin sauri Nana ta goge hawayen tausayin aminatu da taji suna ƙoƙarin zubo mata, sannan ta shafa kan aminatun tana cewa,"ki yi musu addu'a ki yi duk abinda kika san suna so kiyi lokacin da suna da rai,amma ki sani aminatu kina da iyaye Ni nan nice mahaifiyarki ga kuma innawuro kakarki dan haka ki dai na cewa baki da iyaye kinji", jinjina kai ta yi ba tare da ta iya furta ko kai ba.
"Yauwa aminatu MATAR ƊAN BIRNI, sannan idan kina so Allah ya dinga biya miki bukatunki akan duk abinda kika roka to ki dinga salla me kyau kuma ki daina tashi da kin yi sallah ki dinga tsayawa kina addu'a, domin Allah yana fushi da wanda baya rokonsa, kinji aminatu",aminatu ta ce to Nana zan dinga yi kuma dama ina addu'a,tunda innawuro tana tashina muna yin sallar tsakar dare duk ranar da bacci bai ci karfina sabida baffana ya ce min tsakiyar dare shine lokacin amsa addu'a saboda a lokacin kofofin amsar addu'a a bude suke haka baffa ya ke faɗa min ina tunawa a yanzu ko mai yana dawo min kaina",cikin farinciki Nana ta rungume aminatu tana cewa alhamdulillahi da samun uba irin baffa naji dadi ina da tabbacin Allah ya amshi addu'ata ya bani irin surukar da nake rokonsa ya bani", aminatu bata fahimci maganar Nana ba sai dai kalmar ta zauna a ranta.
Kwanci tashi yau azumi har anci kwana ashirin, alhmadll aminatu dai an fara sabawa da azumi, har yanzu bata ƙara shiga sabgar zahida ba ko da yake ma ba haduwa suke yi ba, dan haka nan zahidar ta kauracewa duk abinda zai hadata zama da aminatun ko shan ruwa bata yi a gidan sai a gidansu kwanciyar bacci kawai ke dawo da ita gidan,babu wnada yayi mata magana ko neman sanin dalilin yin hakan.
Yau dai aminatu bata azumi, dan haka sharholiyarta kawai take ita da Khalid, girki ta yi musu ita da Khalid sun yi dama dama da kiching ɗin kamar ana girkin bikin mutum biyar,laraice ta shigo kiching ɗin tana binsa da kallo kafin ta dubi aminatu da take ta sakin ɗan wake Khalid na gefanta yana miko mata ruwa tana dangwala,abin dan wake kuwa har kan hancinta,larai ta ce ikon Allah yau fa mata na girki, to idan kin gama dan waken ki sawa Anne a flet Khalid ya Kai mata dan itama yau bata jin dadi bata yi azumin ba dama nazo samar mata wani abinne kinga na huta", tsayawa aminatu ta yi da sakin tana kallon larai cike da mamaki sannan ta buɗe baki ta ce,"yanzu larai kina nufin har yanzu Anne ba ta daina yoyon jinin ba?"yar nan ki rufa min asiri ce Miki nayi fa bata da lafiya cikinta ne yake dan murɗawa kuma ai ita ta tsufa zata iya dinga hutawa ko da lafiyar ta ƙalau",taɓe baki aminatu ta yi sannan ta ce "to zamu bata ba dan halinta ba masifaffiyar mata kawai".
Larai na fita amiantu ta kalli Khalid ta ce."Khalid bani fulawar can daban za ayi mata nata yadda komai zai ji daidai da tsufanta ", da sauri Khalid ya dauko fulawar ya bata, nan ta kwaɓa bayan ta zabga uwar jarkanwa a maimakon tasa ungurnu kamar yadda ta kwaɓa nasu,wani gari ta nemo wanda ake ce masa garin fulasko saboda innawuro na da basir shi yasa larai take dan jika mata ƙadan tana bata idan ta sha sai cikinta ya saki ta yi tsuguno,ita da ta dauko sai da ta zuba baban cokali guda da rabi ta haɗa ta kwaɓa cikin ɗanwaken, adda aminatu mu baki zuba mana wannan abin ba"cewar Khalid yana daga ledar fulaskon, ƙwacewa ta yi ta mayar tana cewa kai dalla ba ce maka nayi haɗin tsoffi na musamman za a yi Anne ba"? Oh na tuna nata sai yafi daɗi kenan?" Kwarai ma kuwa amiantu ta faɗa dai-dai tana fara sakin ɗanwaken Anne,kafin ya dahu aminatu ta haɗa musu nasu suka baje a kiching ɗin suka ci suka ƙoshi har da su kwai haka su kayi fatinsu suka gama.
Miƙawa Khalid ta yi bayan ta zuba a plet ta haɗa mata mai da yaji da dunƙule,ta ce,"je ka kai mata ka zauna a gabanka ka tabbatar ta ci da yawa, sannan kar ka ce mata Ni nayi kasan ba ƙaunata take yi ba sai ta gwammace zama da yunwa akan ta ci",karba yayi ya fita daga kiching ɗin, kai tsaye dakin anne ya nufa .
Tana zaune a kan kujerarta ta hutawa da alama dai daga bayi ta fito take dan hutawa tana maida numfashi,"Anne ga ɗanwaken larai ta ce na kawo miki", karɓa ta yi fuskarta na dan nuna jin dadi , ta ce," kai masha Allah larai ta kyauta kuwa" (Anne nason ɗanwake sosai ) shi yasa ta ji dadin ganinsa, dan haka ba tare da bata lokaci ba ta buɗe ta fara kai loma bakinta, duk da taji yadda kanwar ta kama mata baki hakan baisa ta daina ci ba.
Khalid da yaga tana son ajiyewa sai ya kama yi mata hira har yana saka mafa a baki da haka ta ciye fiye da rabin ɗan waken,gashi dai babu dadi a baki a idona ma yayi bakikirin,amma dake idan mutum yana da rabo to baya tsallake rabon nasa haka ta cinye ɗanwaken ba tare da ta damu ba.
Khalid na fitowa da kwanon aminatu ta taresa tana cewa "yauwa kanina dan albarka mu gani ta cinye?" Aminatu na yin arba da plet din ta saka dariya tana cewa masha Allah yau akwai bidiri fatana dai kar ta hana su nana shan ruwa lafiya"Khalid ya ce Adda aminatu me za ta yi?" Janyesa ta yi tana cewa muje wajen Malam yau da ƙarfinmu zamu yi karatu waccan tambayar taka kuma sai anjima result zai fito".daga haka suka wuce suka dauki littafansu suka tafi karatu.
Anne na zaune ta kafe TV da ido sai ji ta yi cikinta yayi wata irin karta, dafe cikin ta yi kafin ta yunƙura da gudu ta faɗa bayi, ji kake zuuu fattttt kurrrr,,,,tamkar an kunna injin nika..
Aminatu gaba ɗaya ba anitse take ba Allah Allah take malam ya gama da ita ta je ta ji ya batun Anne yake,kamar ya sani kuwa bai sallmesu ba sai gab da shan ruwa, haka aminatu ta tafi tana gunguni.
Tuni Nana da su larai sun gama jera komai a muhallinsa, idan ka kalli saman teburin nan dole sai ya burgeka ya baka sha'awa dashi da kayan maƙulashen da ke kai na buda baki,(Allah ka yassarewa kowa Allah dan girmanka ka budawa musulmi kasa su fi karfi duk wata cimma me kyau da ake yinta cikin wannan wata me albarka da yake kusanto mu Amin ya Allah)
Ana kiran sallah aminatu ta hallara kan teburin saboda duk abinda za a ci tare da su za a ci, dan kuma ta samu damar leƙen hajjaju Anne da kyau.
Takunsa da ƙamshinsa shi ya fara yi mata sallama, samun kanta ta yi da lumshe kyawawan idanunta tana kara bude kofafinin hancinta dan shaƙar ƙamshinsa da take bala'in so a rayuwarta, ƙamshin da babu na biyunsw a gurinta....
Fyadam✍🏾
[4/8, 8:21 AM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page19``*
Ashe bata sani ba kallonsa take yi har sai da ta ji muryarsa daf da kunneta dan har labbansa suna taba fatar kunnenta,kana cikin deep voice ɗinsa ya ce"ya da kallo haka kar ki cinyewa Nana yaro dai"ba tasan sanda ta watsa masa harara ba har da murguda baki tana cewa "Allah ya kyauta Ni ba mayya ba ce, ko da Ni mayyace ba zan ci ka ba dan babu abinda zanci ,sai dai na ci wannan lutuwar matar taka"zama yayi a hankali kana ba tare da ya dubeta ba ya ce."me ye matsalarki da lutuwar matata ne jewel?"banza ta yi da shi amma kalmar matartasa da ya ambata sai sukarta take yi, dan haka ta yi kicin_kicin tana ta zuba duk abinda ta gani, ta haɗa komai a plet guda ba tare da ta kula da hakan ba,sai da ta ji tattausan hannunsa kannata sannan ta ɗago da oily eyes dinta ta watsasu saman kyakkyawar fuskarsa me tsananin kwarjini da annuri,da ido ya nuna mata plet ɗinta.