Sashe 22
Matar ÆŠan Birni Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yadda ya saba yana dawowa daga masallaci ya nufi dakinta, daidai lokacin da ya buɗe daidai nan aminatu ta ji ta cikin abu ke danshi dan haka da sauri ta buɗe idanunta tana kallon gadon,ware manyan idanunta ta yi kafin ta kurma wani uban ihu ta faɗi a sume.........✍🏾
Tofa ana wata ga wata akwai fa badakala na ce muku akwai badaƙala wanda bai biya ya karanta cikin nutsuwa ba wallahi dadi da karuwa sun barshi, dan shifa wannan labarin komai ya haɗa, ku shirya ku kimtsa dan suburbuɗe salon da nazo muku da shi a wannan karon.
Wannan Pg ɗin na yi kyautarsa ga Mammana yusra.
Ragowar ma Pg dinku na gaba ina Allah ya bar kauna✍🏾
8064537048
Opay Fatima yushau adam
[4/8, 8:21 AM] yushauadamfatima: ❤️MATAR ƊAN BIRNI ❤️
*Pg17*
Da wani irin zafin nama ya ƙarasa buɗe ƙofar, kai tsaye ya haye gadon yana kiran sunanta dan fa aminatu da gaske ta sume,dagotan da zai yi sai ya ga jini a kan shimfidar da kuma jikinta duk ya ɓaci,zubawa jinin ido yayi wanda a take ya gane ko jinin me ye,samun kansa yayi da sakin wani ƙawataccen murmushi sha anin aminatu Abin takaici da dariya ne yanzu jinin al'adar take sumewa ko da yake ba abin mamaki ba ne tunda duk wata mace da yanayin yadda take karbar nata a farkon zuwa bare kuma irin su aminatu iyayen sakarci.
Ruwa ya ɗebo ya zuba mata, ajiyar zuciya taja tare da buɗe idanunta, kallon jikinta ta kuma yi, aiko da gudu ta miƙe kafin mus ab yayi wani yunƙuri har ta kai ƙofa ta fice tana ihun kuka da kiran innawuro, "innawuro kizo an yanka Ni wallahi gidannan ƴan ya kan kaine kizo mu gudu kar kema su yanka ki" da gudu kuwa sai ga innawuro da mayafinta tana cewa 'muje boɗɗo,a ina aka yankaki? Ey tabbas kuwa ga jini a jikinki"cikin zafin nama mus ab ya fito daga ɗakin yana ƙoƙarin riƙe aminatun dan kar ta tonawa kanta asiri, amma ina tuni kowa ya fito Anne banda masifar an hanata bacci babu abinda take yi,suhaima da Nana kuwa tuni suka fahimci abinda aminatu kewa ihun an yankata,duk inda ta yi musu ab yayi niyar kamata sai ta sa ihu tana cewa "dan Allah kuyi mana rai ku barmu mu koma riga Ni na fasa auren ɗan birnin KARKU kashemu kar ku cire mana zuciya dan Allah ku yi hakuri"....karaf sai a kunnen zahida wanda kalmar aminatun ta yi matukar girgizawa, KARKU cire mana ZUCIYA"zahida ta maimaita kalmar akan harshenta.
Karasa saukowa ta yi tana mai kafe aminatun da ido so take su haɗa ido ko zata fahimci wani abun daga aminatun, to a ina aminatu ta ji kalmar nan?maganar nana ce ta katse mata tunaninta in da take cewa da amina tazo gareta babu abinda za a yi mata,kallonta aminatu ta yi cike da tsoro da shakka,a hankali nana ta matsa kusa d ita ta ci sa a bata gudu ba,dan haka ta kama hannunta tana cewa yi hakuri kinji aminatu babu wanda ya yankaki muje nayi miki bayani",sai da ta kalli innawuro wadda ita sai a lokacin kunya ta rufeta dan ta gane jinin al'adane ta fara, ganin innawuro bata nuna damuwa ko tsoro na sai ta bi Nana ba tare da ta kalli inda mus Abu yake tsaye yayi foldin hannayensa yana kallon ikon Allah, ajiyar numfashi ya sauke a can ƙasan maƙogaransa Sannan shima ya wuce upstairs yana ɗan dafe kansa da yake sara masa.
Cikin nutsuwa da dabara irin ta wayayyun mata masu ilimin addini Nana ta fahimtar da aminatu ko menene ajikinta,ta ƙare da cewa ina fata kin gane?" Jinjina kai aminatu ta yi sannan ta ce"dama wannan shine jinin da innawuro take faɗa min to amma ya naganshi da yawa kuma yaushe zai ɗauke?"murmushi nana ta yi sannan ta ce muje na nuna miki yadda zaki gyara jikinki daga baya zan yi miki bayanin komai".sannu sannu Nana ta gyara aminatu tana yi tana mata bayanin ko mai cikin nutsuwa yadda zata fahimta, hatta da wanka sai da ta koya mata dama ta san ba ayin salla idan yazo.
Ranar dai kusan yini suka yi aminatu da Nana suna karatun fiqhu, Nana tasha mamakin brain din aminatu dan kuwa a yini guda ta bata mamaki saboda ko makaranta bataje,ita kuma Nana ta tsaya tsayin daka domin ta gyarawa aminatu ibadarta dan idan bata san yadda zata tsarkake jikinta daga najasa ba to babu amfanin ibadar,a ranar Nana ta yi iya yinta ragowar kuma ta barwa suhaima da malam.
Tun daga wannan ranar aminatu bata kuma kara kula mus ab KO haduwa su kayi ɗauke kai take ta canja hanya,kwananta biyu ya ɗauke saboda dama duk kusan na farko haka yake baya jimawa ko kuma yayi miki wasa kafin ya zama normal.
Misalin ƙarfe takwas na dare,aminatu zaune a falo ita da Khalid suna yin assignment Khalid Yana da kokari sosai shi yasa yake taimakawa aminatu da wasu abubuwan da ya sani tunda tafi shi aji,a yanzu dai aminatu babu laifi dan tunda yan aji su kayi mata dariya bata kuma yin kalar nata turancin ba sai dai ta yi irin nasu wanda idan ta yi Sai dai ka samu ƴan gyararrakin da sai a hankali zata goge,tunda a halin yanzu tana ajin masu zana jarabawar ss,ƙamshinsa kawai tashaƙa ta haɗe rai har da gunguni,cikin yanayinsa na kullum ya karasa shigowa idanunsa akanta, sai yaga ta kuma yi masa girma ko dan girman ya kamata ne ko kuma ɗan ya kwana biyu bai ganta ba ne oho,fuskarsa babu yabo ba fallasa ya amsa gaisuwar Khalid yana ɗan shafa kansa cike da kulawa da kauna, Khalid ya ce "daddyna zanje wajen adda suhaima ta yi min nawa assignment din"jinjina masa kai kawai yayi, da gudu Khalid ya kwashi littatafansa ya bi dogon corridon da zai kaisa dakinsa da na suhaima.
Itama kwasar littafanta ta yi ta yunƙura ta miƙe tana faman harhaɗe fuska tare da yin magana ƙasa ƙasa,"dole dai sai mutum yayi abinda za a ci zalinsa sannan za a sami abin cin zalin"bakinnata kawai yake kallon yadda take ta faɗe fadenta ba tare da tasan yana jinta ba, dan shi kan mus ab ba dai ji ba,kafin ta bar wajen ya rigata, bata yi zato ba sai jinta ta yi ajikinsa, shi kansa mus ab din bai sai yadda hakannta faru ba shi dai kawai yaji ya kasa sarrsafa kansa da jure wannan shan kamshin da yajin aikin da take masa, tamkar wani mayen karfe haka ya ji zuciyarsa da gangar jikinsa suna mannuwa izuwa gareta, kokarin ƙwacewa take yi tana tura ƙaramin bakinta cikin yanayin jin haushinsa da ta tsinci kanta tun daga waccan ranar, "Ni ka rabu dani babu ruwan da kai"cusa kansa yayi a wuyanta yana shaƙar kamshin da ya fara kama jikinta wanda wannan aikin duk na Nana da suhaima ne,cikin wata irin murya da ya ce."kin yi wankane?"wane irin kwanka kuma? wai ku gidan nan baku da aiki sai wanka ɗazun nan fa Nana ta sani nayi wankan amma har an fara tambayata na yi wanka aradun Allah saboda wankan nan zan gudu haka kawai a yi ta takurawa mutum"tunda ta fara maganar yake karewa jajayen lip dinta da kallo daya zaka yi musu kasan cewa zasu yi taushi ido, yana kuma jin wani abu yana zagaye jikinsa da duk wani ruwa ko jini da suke aiki a jikinsa,shi sam bai san wani abu wai shi feeling ba dan yanzun ma bai abinda yake kokarin aikatawa ba,a hankali yake matso da lip ɗinsa kusa bayan ya dago fuskarta da tafin hannunsa yana kallon cikin idanunta, kallon kai tsayen da yake haifarwa da aminatu zazzabin cikin ƙashi,sai da ya haɗe fuskarsa da tata hancinsu na gogar juna bakinsu na gogar juna, buɗe baki ta yi tana cewa "dan Allah ka rabu dani wallahi nana ta ce idan na bari namiji ya taba ni ciki zanyi irin na uncle muda"ta ƙarasa maganar hawaye na taruwa cikin oily eyes ɗinta,yadda take maganar laɓɓanta na gogar nasa duk sai ya nemi duk wani kuzarinsa ya rasashi wanda baisan ya a kayi ba sai tsintar kansa yayi yana tsotse bakin aminatu tamkar ya samu alewar madara.
Idanun aminatu budewa su kayi sosai tana jin wani sabon al'amarin da bata taba Kasancewa cikinsa ba ko a TV bata taɓa gani ba ko a labari bata taɓa ji ba, sai yau da ya faru akanta tare da mutumin da bata taba tunanin ko a hanya zata iya haɗuwa dashi ba,slowly yake bin duk wani loko da sako na cikin bakinta yana lashewa, aminatu kuwa tsananin shock ya hanata ƙwatar kanta daga hannun ɗan gidan Nana.
Ƙarar fashewar abu shi ne ya dawo da mj hankalinsa sai dai duk da hakan bai saki aminatu ta bar jikinsa ba,aminatu ma zahida take kallo hannunta yana jini saboda glas cup din da ta matse a hannunta ya fashe bayan wanda ta watsar a wajen, hakan yasa hannunta yake jini sosai kamar ansa wuƙa an yanka, dukkansu an kasa samun wanda zai ce wani abu,zahida dai tsananin tururi da bakin ciki su suka hanata yin wani hargagi,wai yau mus ab ne yake shan bakin wata ba ita ba , shan da bata tunanin a tsawon rayuwarsu ya taba yi mata shi, shaukin da ta hango a tare dashu bai taba shigar kwatankwacinsa idan suna tare ba,sai akan wannan afiruwar da ko makerin budurci bai gama ƙerata ba, shin yaya zata yi da wannan bala'l da ya tunkaro rayuwarta?"
Tana can tana tunani bata sani ba mus ab ya janye aminatu ya kaita dakinta har yayi mata shirin bacci ya fito ya haye upstairs,sai da ta ji takunsa sannan ta dawo hayyacinta a firgice tamkar wadda ta farka da ga mummunan mafarki,sai kawai ta dinga ƙoƙarin ta maida al'amarin mafarkin dan kawai ta samu sa adar zuciyarta.