Sashe 17
Matar ÆŠan Birni Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaiwa yake yana kawowa hannayensa goye a bayansa, babu abinda yake hangowa sai yarinyar duk motsin da zai yi sai yaji ta a ransa,wai me yake shirin faruwa dani?" Ya faɗa yana zama gefan gadonsa,ya jima da ajiye wannan dabi'ar ta sa tun kafin auren zahida da mus ab,sai yau katsaham yake jin wani abu me girma akan bafulatanar rigar da suke da bururruka akanta yau ga wani burin ya kuma karuwa dan kuwa tunda ya ƙyalla ya gani sai ya cimma burinsa ,kai shi fa idan ba dama zai iya aurenta ko kuma su dawo gidansa da zama amma yana son yarinyar nan kuma yana son ɗanɗana zumarta,a ranar kam Baccin dadyn zahida kaɗan ne duk rabin daren ya ƙarar dashi ne a tunanin yadda zai yi ya mallaki aminatu.
*******
A lalace yau satin aminatu daya a gidan Alhaji jamilu,kuma a yau ne aminatu ta fito tsaf cikin uniform ɗinta na makaranta,da kansa ya kaita ita da Khalid a ka bata ajin da yayi daidai da ita, sannan ya dawo gida ya shirya.
Washe gari kuma school Bus ta fara ɗaukarsu ita da Khalid,kai idan ka kalli bakin aminatu abin sai ya baka dariya,suna tafe an gama daukar daliban mota ta dauki hanyar makaranta direct,sai kawai ganin aminatu su kayi ta zuro kanta ta window motar tana kaɗa hannu tana cewa "ina zaku je Kano ko makaranta muna kaiwa duk inda kuke so"gaba ɗaya sai ta zamarwa yaran abin kallo, sosai aminatu ta maida kanta kwandasta, driver yayi mata magana amma ko kallo bai isheta ba,to abin ka da lamarin ya'yan masu kuɗi ganin aminatu ta ƙi saurarensa sai kawai ya rabu da ita,aiko yaga kayan takaici dan kuwa yara ƴan makaranta masu karancin hankali irinnata tsayar da su suka dinga yi, idan yayi niyar kin tsayawa sai dai yaga aminatu tana ƙoƙarin kama giya wai zata tsayar da shi,haka driver ya tsaya yana sharce gumin tashin hankali, sai da ya cika motar har babu wajen tsayawa, kuma kowanne dalibi sai da ya kaisa makarantarsa aminatu ta karbe kudin mota tana cewa "gobe ma kutsaya zamu yo ta nan mu daukeku"gashi duk cikin motar tafi su girma duk yara ne dan haka tsoronta suke ji sosai,.
Sai karfe tara suka isa makarantar,koda dercter ya fara yiwa driver faɗa nan ya shiga bada hakuri yana faɗar abinda ya faru, directer bai ɗauki abin da muhimmanci ba yayi wa aminatu uzuri na sabuwar zuwa.
Ashe wasa farin girki.
Aminatu na ta raba ido a cikin sabon aji kuma sabbin mutanen da bata taba sani ba,lokaci ɗaya kuma taga kowa ya miƙe sun ruɗe da fadin "good morning uncle" kallon bakunansu kawai take yi har uncle John ya basu umarnin zama aminatu na zaune tana ware manyan idanunta akansu da kuma uncle John ɗin.
"Hey standup" uncle John ya faɗa yana nuna aminatu da makar hannunsa,aminatu bata fahimci abinda John ya ke nufi ba kuma har yanzu bata yadda bata iya turanci ba,kawai dai ta fuskanci cewa da ita yake magana dan haka ta gyara zama tare da gyaran murya ta ce" we went Spiderman and suck and gate game cartoon or play and car" hankali kwance ta yi maganarta saboda duk abinda take ji Khalid yana fada ta rike kuma yau turancinta akansu ya kare,ji ta yi ƴan ajin sun ƙyalƙyale da dariyar shewa, shima uncle din dariyar yayi ba tare da ya kuma ce mata komai ba ya fara yin abinda ya kawosa.
Aminatu kuwa tuni ta cika ta yi fam da dariyar da su kayi mata dan haka cike take da su.
Gab da za a tashi ta fita daga ajin, jim kaɗan ta dawo hannunta a ɓoye babu wanda ya lura da ita ko abinda take ɓoyewa,kai tsaye yaron da yafi kowa yi mata shaƙiyanci da kwatanta turancinta shi ta fara nufa yana cikin yara Yarennata sai jin bakinsa yayi ya cika fal da kasa kafin ya dawo hayyacinsa ta watsa masa ragowar a duka jikinsa da fuskarsa kasa har cikin idanun kunle,tsit a jin yayi kowa yana kallon aminatu da mamakin ƙarfin halinta,juyowa ta yi tana nuna su kafin cikin kakkausar murya ta ce "aradun Allah kowa sai ya san aminatu boɗɗo yayiwa dariya ba dai kun yi min dariyar turanci ba to duk zan dau fansa da mabanbanta hukunci a tsakaninku arnan banza da wofi kawai"dai-dai nan aka kaɗa ƙararrawar tashi, da gudu kowa ya ɗauki jakarsa ya bar ajin aka bar kunle da murje ido da furzar da ƙasa gashi gaba ɗaya kayansa sun ɓaci da kasa, aminatu ma ficewa ta yi daga ajin ta kulleshi ta waje ta yi tafiyarta.
A can cikin mota kuwa duk sun shiga ita kawai ake jira, ko ba dan Khalid ba shi kansa driver Yana tsoron tafiya ya bar aminatu yar balaja'u dan yau kadai ya shaida halin boɗɗo.
Adekunle kuwa sai da aka zo nemansa daga gida sannan aka fahimci abinda ke faruwa, take directer ya baza malamai nemansa a ji aji anan aka samo shi cikin ajinsu ya ci uban kuka ya ƙoshi ga idanunsa sai ruwa yake yi ko bude shi ba ya iya yi sosai, kayansa kuwa kasancewar farine uniform din KO gane kalar ba a yi,daƙyar ya yi musu bayanin abinda ya faru take yayansa da yazo ya ce bazasu yadda ba dole a hukunta yarinyar,dole directer ya kira wayar MUS'AB ya sanar dashi abinda ke fatuwa dan haka gibe suna nemansa a makaranta dan yin case ɗin.
Yana sauke wayar daga kunnesa ya dafe kansa yana mai shafa goshinsa, ba dai zaka fahimci yanayinsa ba shi ka dai yake barwa zuciyarsa baya bari abinda ke cikin zuciyar ya bayyana kan fuska sai dai fa fuskar nan ta yi murtuk kai kace ba a taɓa halittar dariya akan fuskarsa ba.
A dawowar ma haka aminatu ta dinga ɗibar fasinja dan haka basu suka dawo gida ba sai kusan karfe huɗu saura dan duk sai da aka kai fasinjojin da ta sa aka ɗiba,da suka zo sauka ita da Khalid sai ta mikawa driver kudin tana cewa "sai kaje ka shawo mai tunda dama amfanin kasuwancin ke nan" aiko driver ya karɓe kudin yana washe baki shi idan haka ne ai gaba ta kaisa kullum ma aminatu ta yi kwandasta shi kuma yayi tuƙyi.
Haka kawai yau take jin tsoron dawowarsa ya sameta ido biyu, dan haka tunda taga magriba ta yi ta gudu wajen innawuronta ko abinci a can suka ci daga nan ta garkame kofa suka kwanta tana addu'a Allah yasa gobe kar su hadu dashi har ta tafi makaranta,ita dai tasan bata yi masa laifi ba to amma haka nan ta wani sashen take ji kamar tayi laifin.
Babu irin mitar da innawuro ba ta yiwa aminatu akan ta tashi ba , amma hakan ya gagara sai ma juyi da take kuma yi alamun dai bacci ya yi daɗi,
Yana dawowa daga masallaci kai tsaye ya nufi bangaren innawuro yasa hannu ya ɗan yi buga, kasancewar asuba ce ya sa innawuro bata ji tsoro ba ta miƙe ta nufi kofar tana tambayar waye"? Cikin deep voice ɗinsa ya bata amsa da cewa nine mus ab"da sauri innawuro ta buɗe tana cewa to mus Abu Allah ya sa dai lafiya ?" Lafiya aminatu fa" ya bata amsa hade da tambayarta aminatu,nuna masa ita ta yi tana ta sharar bacci hankali kwance,ta ɗora da cewa "tun ɗazu nake fama da ita amma ta yi biris da ni Gara da Allah ya kawo ka" ta fada tana bashi hanya,shigowa yayi har inda take ta juyi ba tare da yayi dubi da innawuro da ke tsaye ba ya kwashi aminatu kamar wata yar jaririya ya yi waje da ita, daidai zahida na kokarin giftawa daga corridon ta zuwa nasa ta can upstairs ɗinsu.
Murza idanunta ta shiga yi dan son tabbatar da abinda take gani, kai wannan wane irin Bala i su daddy suka kawo mata har cikin gida? me yake shirin faruwa da ita ne ?wai wacece aminatu me su daddy suke nema a wajenta? Me ye hadinta da mus ab tabbas akwai abubuwan da take buƙatar sani kafin tasa a yi mata maganin tsinanniyar yarinyar dole ma aminatu ta mutu ko ba ta waccan hanyar ba ita ce da kanta zata yi sanadin mutuwarta.
Last free Pg
Account number 8064537048
A maunt 500
Shedar biya
08064537048
[4/8, 8:21 AM] yushauadamfatima: https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
❤️MATAR ƊAN BIRNI ❤️
*Pg14*
Yadda mus ab ɗin yayi kamar bai ganta ba yasa ta kuma jin wani irin baƙin ciki mara misali, duk da tasan cewa shariyar halinsa ne,da ƙyar taja ƙafafunta ta koma ɗaki tana saƙa abinda zai fissheta da tunanin hanyar da zata bi ta gano ko me da yake faruwa .
Aminatu bata tashi tsintar kanta ba sai a cikin bahon wankan da yake cike taf da ruwan kumfa,babu shiri ta buɗe idanunta tana ware su akansa, fuskar nan a tamke babu annurin murmushi ko kaɗan a cikinta,"na baki minti ashirin da biyar kiyi wanka idan kika fito ƙasa da haka ko kika haura hakan zaki fuskanci ɓacin rai"daga haka ya fice daga bayin,ya bar aminatu da tura baki ba dan taso ba yau ɗin ta tsaya ta yi wankan kirki ta goge baki da alwala sannan ta fito ,yana zaune bakin gadon yana jiranta, da ido yayi mata nuni da ta shafa mai, saboda tsabar sakarci irin na aminatu duk abinda ya ce ta yi da ta gama zata tsaya tana kallonsa sai ya kuma bata wani umarnin sannan zata ci gaba a haka ta gama shiryawa sannan suka fita tare, shi bai zauna zaman karyawar ba saboda shirin aminatu bai barsa yayi nasa shirin ba,dan haka cikin dan gaggawa da zafin nama ya haye upstairs.