Sashe 9
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" cutest zahra fushi kike haka da moh dinki?"
"Toba kaibane kasaka ni kuka"
"Kincika raki ne zahra na,me abin kuka asaka man zafi,ciwo kikajifa idan yakai gobe ze miki tsamine"
"Kawai sabida bakaina Allah ya moh da zafi,har yanzu wurin zugi yakemun nakasa cin abinci ba"
"Hadda abinci kuma kika kasaci,subhanallah to kiyi hakuri cute kinji,ki daure Kici abinci bazan karaba"
"Idan Naci abinci baccin fa? Zugi hannun yakemun fa sosai" tafada cikeda shagwaba haededa saka kukan shagwaba,Murmushi yayi tamkar tana kallonshi idan tana shagwaba tamkar wacce ta taso acikin tsananin gata ,yakuma kula hakan halayyar tane,komai kuka komai shagwaba,
"Baby Zahra hakuri zakiyi ki daina kukan nan kinji,zakiji zafin zai tafi a hankali saikiyi bacci,idan kikace zakiyi ta kukan nan kanki ciwo zeyi" maqe kafada tayi tamkar yana ganinta tace cikin kukan "Ni baran dena kukanba sai kazo ka rarrasheni" kallon agogon hannunshi yayi,goma ta gota yace
"Cutest is already after 10 fa" "Allah ni idan bakazoba ba ruwana dakai kuma"
"Haba mana cute dina,dan Allah kidaina rigima zaki hananin baccin nima,yanzu zan Shiga gidama"
"Tun 8 fa ka wuce ina ka tsayane?" Mamaki tambayar ta ta bashi yace
"Wlhy budurwar nan tawa danake baki labari tamun Waya wai zatasha habeeb yoghurt dolena naje nakai mata" shiru tayi yace "cute yadai kina jina kuwa?" Katse wayan tayi daganan ta kashe wayar gaba daya,koda yakuma kira yaji wayar akashe dariya yayi yace "Zahra sarakan rigima,daban miki haba zaki saka rigima sainazo,gobe nazo rarrashinki"...
*Washe gari*
Hannu fa suntum ya kumbura kafin safe,sam bata runtsaba ga zafin kishi ga zogin da hannunta ke mata,da sauri tasaka hijab tayi sashin momy,a hanya ta hadu Aynah ta wurga mata harara taja tsaki " Asararriya karuwa,wlhy indai Muhammad ne yafi karfin ki,kina kallo za'a daura aurena dashi banza jaka" ko kala zahra batace mataba ta rabe ta zata Shiga ,takuma tare gabanta "Au wato ma kinma yar dani banza kenan ko ina magana da iska ga mahaukaciya?" Kallonta tayi har idonta yaciko da kwallah
"To Aunty Aynah ni mezan ce miki?" Sauke mata wani gigitaccen mari tayi
"Uwarki zakicemun banza kawai" hannu tasa ta tureta atake tafadi asaman hannun dataji ciwo,ai kuwa ta kwallah wata qara daidai lokacin momy tafito daga part dinta,dasauri tayo kanta,
"Aynah lapianki kuwa meta miki zaki turata haka?" "Momy zagina take saikace sa'anta,zarance tace cikin kuka
" momy na Shiga uku hannuna ya karye" dagata tayi hannun ya kara kumbura,"subhanallah yanzu tajimiki wannan raunin ?"
"Fama mun tayi momy,mamice taji mun ciwo jiya wlhy momy ta karya ni" suna haka Sega kameel, da sauri yazo
"Kameel maza a nemi masu daurin hannu nagida su duba mata,asibiti zasu kawo haukan cewa wannan da wancan"
"Momy bara na kira Muhammad kinsan fa likatan kashine gwara yazo da tunanin neman na gargajiya" koda aka kirashi ba jimawa yazo ya,dakin mami aka kaita aka kwantar yazo yashiga duba hannun zahrah sarakan raki sai ihu take kameel yana mata dariya,ilai kuwa gocewa ka shine dole saida aka mayar aka daure hannun sai kuka take,sosai tabashi tausayi ya kasa ya tsare kuwa,sai yamma yabar gidan,zahra kuwa fushi ya karu ita adole shine ya fama mata hannun,kiranta yayi da dare ta daga tamai shiru
"cute yadai? Har yanzu fushinne?" Turo baki tayi tamkar yana wurin batai magana ba yakuma cewa
"Haba Zahra na me laifina kuma,a hankali fa namiki Allah da wanine mugunta zai miki" nanma shiru tayi
"To kiyi hakuri bazan karaba kinji" cikin bacin rai tace
"Kaje wurin budurwar ka nika dameni" dariya yayi sosai data kuladda ita,atake tasaka mai kuka
"Kekam me ruwan ki da budurwar ta wai? Ina ba kishiyar ki bace dazaki isheni" Aje wayar tayi batare da tayi magana,shi kuwa dariya yayi yace "Zahra badai kishiba Ashe ina aiki"...
Mom nuaim
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Saqo zuwaga yan uwana musulmi baki daya,ina fatar wannan abin ya shiryarda mutane da dama. Ku sani ita duniyar kaf dinta ba a bakin komai takeba,kazalika muda muke rayuwa acikinta ba komai mukeba face abincin tsutsa,idan kace kaidin wanine zaka wulakanta mutane ka tabbatar kanka ka wulakantar,Dan Adam yanada daraja kuma be cancan ci wilulakanci ba sam,karkace zaka ci zarafin dan uwanka domin kuwa duniya ba matabbata bace,zuwa yanzu mutane sun sauya sosai sosai,zakaga Allah ya daukaka mutum daukaka sosai amma bayasan ganin daukakar waninsa,sun manta da sahihin hadisin manzon Allah dayace #Imanin dayanku baya Cika harse ya sowa dan uwansa abinda yake sowa kansa# karkuyi hasada yaku yan uwana kusani fa hasada gamai rabo takice,lallai ka godewa Allah da ni'imarsa akanka komai kankatar ta kuwa,kasani waninka nacan na neman kasa dashi be samu ba,karatu na gaba kuwa shine ka tsaya Wa iya iilimin daka samu awurin Allah, lallai ne idan kace zaka wuce naka zuwa arar na wani zakasha mamaki tabbas daga karshe wanin ze wulakanta ka,ganin tamkar dabazar sa kake rawa,sabida haka ka tsaya matsayinka kar zancen yan duniya ya rudeka,
Abu na karshe shine,karka kuskura kace zaka Shiga tsakanin mutane biyu,wlhy wlhy idan kayi daga karshe zai koma akanka musamman idan su mutanen basu da haqqinka,annami mancine kuma karku manta da hadisin ingantacce daya tabbatar mana annamimi baya Shiga aljannah,lallai ka kula da kyau idan Allah ya rabaka da mutum komai kaunar ka agareshi wannan mutum ba Alkhairi bane agareka,amaimakon kadamu saika godewa Allah da ni'imarsa agareka .# Nasiha ce.
16
Mikewa yai jiki ba kwari yaje sashin sa ya kwanta,amma ya gagara bacci,dagowa yayi ya kalli fanka cecen agogon dake manne a bankon dakin yaga karfe 8/30 ta gota tsaki yadanja "dare yayi" yafada a raunane,kamar kuma an tsika reshi ya mike,jallabiya ya zura ya zari key na motarshi yayi waje,gidansu zahra ya nufa,yana isa kai tsaye sashin momy ya nufa,da sallamar sa yashiga parlor din ya tarar zahra ita kadai,kallonta yayi itama din shi take kallo
"Cute ina momy?" Ya tambaya jiki ba kwari ita kuwa ta mike tsaye cikin mamaki take kallonshi
"Lapia dai my moh?" Zaunawa yayi yace
"Zahra na bazaki gane bane gun momy nazo zanyi wani magana da ita ne,be shafekiba" dukda bata yadda dashi ba,saita kawarda zargin ta agabanshi tace
"Bara na kirata tana babban parlor na Sama" juyawa tai yayinda suka sakko tare da momy ita kuwa tayi dakin dayake mallakinta a sashin...
Kallonshi momy tayi tace
"Muhammad lapia dai naganka duk a wani firgice?" Kallonta yayi shima yace tamkar zeyi kuka
"Momy dan Allah ki taimakeni kije wurin Ummie na ki mata magana,jiya su Mamie sunje gida wurinta,wai cewa sukai da ita zahra shegiyace batada uba kuma bokaye da malamai sukebi sannan kuma wai karuwa ce,yanz Ummie na ta dauka da zafi har tana iqirarin cewar nanda watanni biyu zata sanya ayi bikina da Aynah tanan gidan kuma wlhy bana Santa momy ni zahra nakeso" kallon Muhammad tayi tace cikin mamaki
"Su Ayna'u da maminta kagani sunje gidan kokuma gayama akayi?"
"Da idona nagansu sun fito gidan sannan kuma ina Shiga komai ya rikicemun,narigada nasan makircin sune" nisawa ta ta kada kanta
"Lallai na tabbatar Wa kaina mami ba hankalin acikin kwalwarta,wannan shine jayayya da hukuncin Allah ai,itama Haj maryama aida ni takira taji gaskian magana sam banji dadi yanda muke da ita,kuma fa tasan zahrah so tari idan tazo takance dani yarinyar akwai nutsuwa nikuwa sainace mata rikonta nakeyi yarinyar yar uwatace,bantaba sanar da ita wacece zahra ba,Amma kai hakuri tafiya ya kamani gobe da sassafe zanje sokoto kwana uku kawai zanyi,idan nadawo can zanje na sameta kai tsaye kaji" yanaso yace kwanaki uku sunmai nisa amma kunya yakeji dolenshi ya hakura ya koma gida...
Bayan kwanaki Biyu
Zaune take itada jiddah suna duba wani handout, Aynah da kawarta Ummie rilwan suka samesu ,kallon Aynah tayi ta Kawar da kanta tasani tabbas wani mugun abu ze biyo baya,wasa Aynah tashigayi da key na motarta tana taunar cingam dake bakinta tace
"Ummie rilwan mena sanar miki? Dama nasan wannan mugun halin se Zahra,uwar waye takaiki shigamun daki ki satomun takalmin dake kafarki da awarwarayen dake hannunki" duban mamaki tawa Aynah sannan ta mayarda dubanta zuwaga takalmin da wannan dawowar momy tadawo mata dasu har awarwarenma tace
"Aynah ni kike cewa na satar miki takalmi? Yaushe kika taba yin irin wannan takalmin?" Dauketa tayi da wani kyakyawan mari wanda ya mayarda hankalin daukacin mutanen dake wurin akansu
"Har kinga kin isa ki kirani Aynah gatsai? Kokuma ke ba manya a wurin da akai cikin shegenki aka kawo mana acikin gida banza yar karuwa" mikewa Zahra tayi tace
"Ni kika mara, kuma jifana da miyagun kalamai har haka Aynah" sake wanketa da mari tayi tace
"An sake Marin naki idan kin isa ki rama mana jaka barauniyar banza barauniyar wofi,wlhy saikin ciren kayana yanzunnan" Ummie rilwan ce tace "kai Aynah ba'a haka koda Satan miki ba haka zakiyi ba nan fa cikin skul ne ba itaba harke dakike fadan qimarki ze rage a idon mutane,balantana ma ni bantaba ganin wannan takalmin a kafarkiba" juyowa tayi a fusace
"Kinga Ummie kefa dama haka kike idan bazaki iyaba ki tafi kawai, a gidanku ake siyamun kaya dazakice komai nawa sekin sani" Murmushi Ummin tayi
"Maida wukar hakuri kawai nake baki"
"Wlhy ko duniya zata Tara saita cire wannan takalmin da awarwarayen yau dinnan" a fusace zahra tace
"Kinga shiru shiru fa ba tsoro bane wlhy gudn magana ne kawai,Kinyi ya isheki yanzu kam,takalmina kuma hasada kike mun wannan tsarabar momy nane kuma kin kwace sanda nake miki shiru yanzu kam wlhy bazan badaba" tureta tayi iya karfin tahau dukanta saikace mahaukaciya ummi kamma kunya taji taja baya tahau motarta tabar wurin dakyar fa su Jidda suka kwace zahra a hannunta har baki ta fasa mata gashi ta fama mata hannun dama be gama warkewa ba,motarta jiddah takaita,sai kuka takeyi tace
"Zahra kidaina kukan nan,kindaiji kowa mara hankali yake kiranta kowa dake wurin yasan hasadan ki ne take,koshi kadai ya isa yasanya ki godewa Allah" kallonta tayi tasaka hannu ta kwantar da lallausan gashi kanta da ya watse tace