← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 29

Sashe 22

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

      Sosai suka tsorata da jin wai asiri aka mata,kallon juna sukayi malamin yaci gaba. "Lallai zahra sekin tashi tsaye da adua,da saukima sabida kina kiyaye sallah akan lokaci da abin yafi haka muni,yanzu dai da yardad Allah zamu kashe sihirin,zanbaki adu'oi dazakina riqayi sabida tsari,sannan karku sanarwa kowa zanyi kokarin ganin basu gane cewar an karya asirin ba" godiya sukayi sosai sannan suka juya gida.... Hatsabiban kayan bacci zahra ta saka,bata manta hudubar Aunty Hassy kanwar mamanta,ta feshe jikinta daturaruka masu ibar hankali,Yaukam zahrah an shirya zura hijab tayi da kanta ta nufi dakin Muhammad,sallah ta tarar yanayi ta zauna gefen gadon Koda ya sallame yayi adu'a yajuyo ya sauke mata lallausan Murmushi daya sakar mata kasala,lumshe idonta tayi tace "Bantaba kwana ananba,shine nazo yau na gwada" Murmushi yayi yazo ya kwantar da ita ya kwanta saman jikinta ya sumbaci labbanta ya saka harshe ya lashe pink Lip's nata,"Naji dadi daki kazo gareni baby cute" lumshe ido tayi,ya mike yacire jallabiyar dake jikinshi ya bude fridge dake dakinshi ya tsiyayo glass of fresh milk yabata,karba tayi ta shanye tas,ya zaro wani SWT me daddadan kanshi ya wurga bakinshi tace cikin shagwaba

"Yaa Muhammad zansha" kanne mata ido daya yayi ya matso ya janyo fuskarta yarada mata a kunne "Danke nasakata a bakina,tare Zamusha" bata gane zancensaba kawai de tayi nisane yaje ya kashe fitila,yazo ya kwanta kusa da ita ya juyota tana fuskantar sa,bakinta ya janyo ya hada da nashi ya manna wuri daya cikin salo da gwarewa ya fara wasa da SWT din abakunansu biye masa tayi suna wasa da swt din har suka shanyeshi tas a haka,sannan suka fada waccen duniyar..ganinfa Muhammad ya tsunduma gashi kuma zahra sai magiya take tana ihun kuka,amma be saurareta ba yasanya nabasu wuri wannan abin yana bukatar privacy.... Sanda komai ya lafa Muhammad yashiga baiwa zahra hakuri ita kuwa tawani narke,"yaa Muhammad akwai zafi inajin ciwo sosai,shikuwa dukya wani rikice yarasa ina zai sakata har kyautar gidanshi dake asoekoro yabata ba shiri lolx....

   Shida kanshi yamata wanka sannan ya kwantar da ita shima yakwanta yana shafarta...asuban fari aka kwankwasa masa Aynah ba lapiya, yaso yaduba ta da kanshi amma ganin ta galabaita dole ya kaita national hospital, gwajin farko aka gano akwai shigar ciki sati uku......

  [9/17, 7:44 PM] billygaladanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi,please dnt forget to vote...

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

*Assalamu Alaikum,inabawa makaranta wannan book na inda ranka hakuri,lallai bazan iya baku wannan littafin daga farko ba kowane lokaci,karku zata wulakacine wlhy ba haka bane kunada yawane manema wanan book din shiyasanya nabude masa group na kansa,karkuce idan kunmun magana bana kulaku bazan was an ansawa ba wakuma zan share,dan Allah Ku nema a group's, Kokuma Ku nema document,Nagode.

31

Murmushi Muhammad yayi me bayyana tsananin jin dadin dayayi cewar ze zama papa,ya kalli Aynah ya sakar mata lallausan murmushin da betaba mata irin shiba yace cikeda zumudi

"Dr ga 20k goron albishir ki siyawa yara chocolate" godiya sosai Dr din tayi sanan ska kamar hanyar gida,Kallonta yai ta jingina da kujerar tana mayadda numfashi dakyar,ya kai hannunshi ya rike nata yace

"Aynah jikin ne?" Kara narkewa tayi tace "zuciya nane yake tashi yaa Muhammad ga jiri sai kara dibana yake,sosai kaina ke saramun kuma" kare matse hannunta yayi yace

"I'm so sorry dear,zakiji sauki inshaa Allah, bara mu fara neman magungunan den sai muje gida" hakan kuwa akayi suka siya magungunan sannan suka wuce gida....a kofar gidan kin fitowa tayi daga motar Sabda Muhammad ya dauketa cak zahra najin karar shigowan mota ta duba ta window a gaban idonta akayi komai,hijab ta zura tace aranta "tunda naga bata iya tafiya jikin yayi zafi gwara naje na dubata...a dakin sama masu aikin gidan suka ce suke,wannan yasanya ta haura,da sallamarta ta Shiga ta tarar Muhammad na sakama ta towel da ruwa a goshi se narkewa take,zama tayi a gefen gadon tagaidata bata ansaba se kallon Muhammad tayi tace

" yaa Muhammad zansha ruwa" da sauri zahra ta mike taje ta kawo ruwan shine ya karba ya bata tasha ya kuma daura kanta saman pillow,Kallonta yayi tace "Haba mana Aynah bakida lapia zakice ba zakici abinciba,kina wahalar da kanki dakuma yaron dake cikinki,dan Allah Ki daure Kici abinci" kallonshi zahrah da fara'a dauke a fuskarta,harga Allah dadi taji tace, "Au yaa Muhammad aunty Aynah ciki ne da ita?" Kallonta yayi shima yana fara'a yace "yanzunnan damukaje asibiti aka mana albishir,gashi yazo da laulayi,kinga bata macin abinci" matsawa tayi kusa da ita tace

"Sannu Aunty Aynah, Ki daure Kici wani abin mana" hara rarta tayi sannan ta kalli moh,ta wani narke da shagwaba

"Yaa moh dan Allah zanci awara,ita kawai nakesan ci" dubanta yayi yace "yanzu ni Aynah ina kikeso nafara nemo miki awara? Dan Allah kiyi hakuri Kici wannan" turo baki tayi tace

"Ni idan ba awara ba ko kosai ba abinda zan iyaci wlhy,su kawai nake sha'awar ci" da sauri zahra tace,idan dai kosai ne ga wake can na gyara na jikashi yayi laushi zanyi moi-moi bara kawai yanzunnan naje na miki" bataso akwai solution ba shiru tayi ita ko zahra ta wuce......haka kwanaki sukayita tafiya zahra kullum batada lokacin kanta idan yau tadafa wannan Aynah tace bashiba saita dafa kalar girki goma a wuni,ga wahalar skul kuma anrigada an koma,dukda tana samun kulawa sosai awurin mijinta,amma bata samun kulawa wurin uwar mijin dakuma Aynah kullum cikin ganin kyara take da wulakance akan Aynah,abin dake bata mamaki shine sam Ummie bata nuna mata kiyayya agaban Muhammad.... Tarayrayar cikin Aynah Ummie keyi tamkar akanta aka fara samun ciki,har Muhammad abin ya fara gundurarshi.

*Bayan wata biyu*

Kawayen Aynah ne suka zo gidanta,Ummie faruk ce tafara cewa "Aynah kinga yanda kikayi baki kika canja kuwa? Gashi harkin fara da missing test a skul kuma muna final year second semester ma" kallonsu tayi tace dasu

"Kuma kunsan lalurar ciki ai,ya kukeso nayi" gyaran zaman Arwa tayi,tace "wlhy amatsayinmu na qawayenki Bazamu bari Ki cutu ba,kinga wannan kishiyar taki dai da diri tamkar ita tayi kanta gaki kindai gane,wlhy kika bari kika haihu yanzu sa matsala,na farko dai zakiyi tumbi,na biyu yan nonuwan dakike packaging wlhy side wa Zakuyi suzo har wurin cibiya,daganan fa yan matancin dakike takama dashi ze gudu ya barki ga loosing shape ga tsufa da wuri,dududu yaushe kukayi auren? Kunma ci Amarcin ne? Wlhy qawata Kinyi kuskure Babba" sosai hudubar qawayen nata ta shigeta tace "To nikam Arwa ya zanyi? So daya rak muka hada shimfida nafada wannan tarkon ya zanyi kuwa?" Ummy ce ta karbe zancen dacewa

"Wlhy dimples Ki zubar,Ki zubar Ki fara tsarin iyali,wannan kishiyar taki da shirinta tazo,kinga yanda kunkurunta ya kara bajewa,alamun ta shirya tatsar mijinta,har sabuwar mota naga tana hawa yanzu,kikasan menene nasu tsarin yanzu kina ganin idan yatashi zuwa abroad seya daukeki ya bar mara wani ciki ko laulayi? Cabdi lallai Aynah bakida wayau " zabura Aynah tayi zaune tace dasu

"To nikam kubani mafita yan uwa" Arwa ce tace da ita "kinga kaikayi koma kan masheqiya zamuyi,tunda ita nufinta ta kwace mijin,bara muyi maganinta,zubar da cikin zamuyi seku laqa ba mata" Kallonta Aynah tayi tace tayaya zamu laqa ba mata?" Dariyae mugunta Arwa tayi tace cikeda jin dadin Sharrin dazata kulla tace

"Ina kince ita kike wahalarwa tana dafa miki komai?" Gyada kai Aynah tayi tace "yauwa toko yanzu hakan za'ayi,zan baki wani magani akasan harshe ake sakashi harse ya narke,zaki tsiri kukan cewa bakida lapiaya Ki kira uwar shi,idan tazo kice asaka zahran ta dafa miki wani abin seki fara saka maganin, akai kaice tana kawo abincin seki cinye,timing zakiyi sabida maganin ze dauki awanni biyu zuwa uku kanya fara aiki,daganan kina karasa cin abincin idan kikaji mararki na juyawa seki fara ihun kina ganin jini kice Nashiga uku ina cin abin cinnan marana yafara murdawa daganan kuwa kisaka kuka,ko asibiti akaje zasuce maganin zubar da ciki kikasha,kinga za'ace a abincin aka saka miki,daganan kin dasa kiyayya tsakaninta da mijinta da uwar mijin,kuma kisaka kuka akan cewar dama zahra tayi ikirarin seta zubar miki da ciki,baki tsammanin hakanba....kekuwa kifara planing Ki gyagije abinki ki darji amarcinki sannan kuma ki kammala karatunki cikin nutsuwa" sosai wannan shawarar tayiwa Aynah,aikuwa hakan akayi bayan kwana biyu kamar yanda na fada haka ta kasance,Ummie kuwa dukan akawo wuqa tawa zahrah da kukanta da komai,Muhammad se rirriketa yake yana abi abun a hankali amma sai hauka take

"Jikan nawa takewa bakin cikin zuwa duniya taga Yarinya daga ruwanta Allah yaazur tata da samun ciki,kekuwa nasan wurin yawo nki na tazubar kin kaddare mahaifar shine kikeso amutu har liman Wato arasa wanda zewa wani sallah,muguwa azzaluma data tsotsi mugun hali awurin uwarta" zahra anan ta durkushe tana rusa uban kuka,sam Muhammad beji dadin abinda Ummie tayiba,daga zahra yayi suka wuce part dinta,yace da Masu tayata aiki subiyu "narufe kofar gidannan kuma Ku rufe ta baya,duk wanda yayi knocking koma waye karku bude masa karma Kuyi magana bare Ku bude" dakinsa dake sama ya kaita daganan ya kwantar da ita ya daura kanta saman cinyarsa ya zare hular kanta yashiga Shafa gashinta a hankali,Kallonta yayi ta matukar bashi tausayi yace

"Baby cute kukan ya isa haka,dan Allah kiyi hakuri" tashi tayi zaune ta durkusa saman kneels nata a kasa tace cikin kuka

"Yaa Muhammad wlhy ka yadda dani ban aikataba,sam kokadan bazan taba cutar da waniba ma bare jininka,na rantse maka da Allah bani bace wlhy Bantaba ikirarin zubarwa Aunty Aynah da cikiba,yaushe ma nasan yanda zan zubar da ciki,dan Allah karka yadda dasu" tashi yayi tsaye ya tallafota ta mike ya rungumeta yashiga bubbuga bayanta a hankali yace sigar rarrashi

"Baby cute I'm so sorry,banasan kina kukannan wlhy,Ummie nane kawai ta isa tamiki wannan agabana,Ki sani kamar yanda kika sani bazan taba yarda dakece kika aikata wannan ba,zamma fi yarda akan Aynah ce,Ki yarda dani kamar yanda kika yarda bakece kika aikataba cewar at first bandauki wannan shirmen ba,sannan kuma kisani tun shekaranjiya naga kwayar zubar da ciki adakin Aynah sannan kuma yau abinnan na faruwa na duba ba kwaya biyu aciki so Ki nutsu itama ummie na zata gane ne" kwantar da ita yayi ta lafe a jikinshi tana sauke ajiyar zuciya ya sunkuyo daidai kunnenta yace
Chapter 22 · 0% Book details