Sashe 23
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baby cute plss mana ya isa hakan" maqe kunne tayi tace cikeda shagwaba "yaa Muhammad nika dena zaka saukarmun da kasala" Murmushi yayi ya cire rigarsa ya kwanta asaman jikinta ya manna mata kiss ta wuya
"Kekadaice zaki kwantar mun da hankali my cutest zahra, zo nan" shashafata yashigayi tako ina ya kamo wuyanta yashiga lasa,dakyar ta kwace kanta idonta dukya kankance cikeda kasala tace
"Yaa Muhammad I'm sorry,I'm not in d mood" cizgota yayi ta fada jikinshi suka kurawa juna ido,yace murya can kasa
"Bazan bukaci matanaba se idan tanaso?" Murmushi tamishi tace "Ba haka baneba yanzu ina cikin damuwa ne" kiss yafara yi mata batai musu ba ta biye masa harna tsawon 20 mnt, sannan ta kwace kanta tana mayarda numfarfashi tace "Kayi hakuri plss yaa Muhammad banajin dadin zuciyana" hannunshi yasaka ya zuge zip dinta,sannan ya mikar da ita ya zare doguwar rigar yace
"Nima tawa zuciyar haka nake jinta Ki daure mu sassauta zuciyoyin juna" shushura kafa tashagayi tana shagwaba
"Yaa Muhammad nime zanmaka?" Kwaikwayarta yayi yace cikin wata tsadaddiyar murya
"Baby cute wasa zakimun mana,Ki shashafani,kimun komaima,I reaaly need you now" shagwabe wa tayi sannan tafada jikinshi cikin salo da shagwaba ta gaji yar dashi rungumeshi tayi ta cura kafafunta cikin nashi tafara shishurasu tamkar me shagwaba gaske nankuwa salon wasar ne "Allah ni yaa Muhammad zaka gajiyar dani ne,kuma yau jikina ciwo yake" a hankali take murza jikinsu Muhammad kuwa harya fara sambatu,nikam nace bara na basu wuri Anzo wurin....sanda komai ya lafa sukayi wanka sukayi salla sannan suka shirya fita zuwa gidan momy domin sanar mata halin da ake ciki...a gate suka hadu da Ummie ta tsayar da su,kallon Muhammad tayi afusace tace
"Yanzu babana tsabar bakada hankali da wannan zaka fita matarka ko lapia batada ita,tsabar tagama asirceka,wlhy kaji na rantse seka saketa" gigicewa Muhammad yayi yace "haba Ummie wane irin saki kuma?" A fusace tace "yarinyar datakashe maka gudan jini menene amfaninta,wlhy seka saketa idanba hakaba na tsine maka" kuka zahrah ta saka mar,yace "Ummie dan Allah kimun rai wlhy bazan rayuba idan ba zahra"
"Muhammad gwara naga gawarka daka rayu da zahra,idan baka saketa ba yanzu bazan daga daganan ba zan tsine maka, maza ka saketa,juyowa yayi yana Kallonta yana hawaye yace
" Zahrah kiyi hakuri,,wannan itace kaddaramu,ni Muhammad......
Mom nuaiym ce
[9/19, 8:28 PM] billygaladanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Wannan shafin sadaukarwa ne gareki *REAL KHADY* Amadadin kungiyarmu ta haske muna farin cikin sanar miki cewa munfi kowa sanki,kuma mun bada wannan shafin kacokam gareki kuma Ki yarda damu munji dadin kaunar Ki agaremu #Ana hade irin tamau tamau dinnan...
32
Kasa karasawa yayi ya jiyo ya kalle Ummie yace murya na rawa yana hawaye yace
"Ummie anya kina kauna na kuwa? Bakida labarin rabani da zahra tamkar rabani da rayuwa nane,dan San manzan Allah kimun rai" matsowa tayi kusa dashi ta finciko zahra ta shaqe mata wuya,tace cikeda masifa
"Sanar dani wane kalar asiri kikayi wa yaro na? Sabida ni sam yarona bayamun gaddamun shine mafi biyayya acikin 'ya'yana,wlhy yau sekin warware mugun kullin dakika masa" cikin kuka zahra tace
"Dan Allah Ummie kiyi hakuri wlhy ba abinda namasa" mari ta wanketa da shi ta sanya iyakar karfinta tureta ta buga goshi da kasa,dagowa tayi ta dafe wurin tana kuka,atake wurin ya kumbura yayi suntum mikewa tayi ta ruga ta shige bayan moh ta kankameshi
"Yaa moh dan Allah ka bawa Ummie hakuri,wlhy bani n zubar wa Aunty Aynah da cikiba" juyota yayi ya rungumeta ya kurawa Ummie ido yace cikin kunan rai
"Ummie A duk fadin duniyar nan ke kadai ce kika isa Ki dakarmun zahra ban dauki matakiba sabida kimarki ta uwa agareni,na rokeki Ki dena dukan zahra dan Allah" kukan kura tayo takara yowa Kansu ta kwace zahra tafara dukanta,ana haka momy tashigo itada Daddy da Innah usai da kuma mahaifin zahrah sir kamal hasan... Driver na parking suka fito da sauri,momy ce taje ta ture Ummie ta kwace zahra,ganin tayi jina jina ya sanya ta fusata tace cikin tsawa
"Haba maryama meta miki kike mata dukan marasa gata,angaya miki bata da gatane" Muhammad duk ya rikice,harara Ummie ta wurgawa momy tace
"Dan Allah malama rufawa mutane baki,dakika kullawa yar taki mugun abu kuka zubarwa Aynah da cikinta,bakin ciki kuke daga zuwanta Allah ya tsaga rabo a tsakaninsu,yarki kuwa tunkan Aje ko ina kinga alama cewar juya ce bazata taba haihuwaba" tsoron Allah ne ya kama momy tarike baki
"Yanzu Allah daya bawa Aynah cikin danya jarabeta seku bimu da wannan mummunan kazafin,gwara da Allah ya kawomu dakin hallakamun 'ya,to wlhy bazan lamuntaba,kuma kisani ni har Aynah ma ai 'yatace ba dalilin dazanyi bakin cikin zuwan jikana duniya dahar zan hallkashi" daddy ne ya dakatar dasu yana musu fada,tsaki Ummie tayi tace
"Wlhy ko duk duniyar nan gatantane se tabarmun gidan d'ana yau dinnan, tunda biyar bokaye kawai ta saka agabanta ita daku" cikin fusata momi ma tace
"Koda baki fadaba zahra tagama kwana a gidannan,tunda bakuda dattako" Muhammad ne ya rugo ya rike hannun zahra
"Momy dan Allah karkimun haka,wlhy zahra itace rayuwata" harara ta wurga mata tace
"Na rantse da Allah ko duniya zata taru akaina yau bazan bari zahra ta kwana a gidannan ba, rayuwar taka kake kallo za'a hallaka baka hanaba baka dauki wani matakin ba" Daddy ne yace
"Asabe dan Allah Ki nutsu mana bekamata Ki biye musu ba" cikeda hasala tace
"Wlhy daddyn Ashraf yau bazan bari zahra ta kwana anan gidan ba,baka gani sukesan su hallakamun ita kallifa goshinta yanda ya kumbura kalli bakinta da hancinta duk jini,yana Santa yanda yake ikirari ze bari amata wannan dukan na wulakanci" Innah husai dai batace komaiba sir kamal ne ya matso ya kurawa Haj maryam ido,sosai yake mata kallon sani irin sosai sosai dinnan yace cikin nutsuwa
"Sanar damu Haj menene matsalar Ki da zahrah?" Jin muryanshi kawai ya haddasa mata faduwar gaba me tsanani da sauri ta juyo ta kalleshi faduwar gabanta ne ya karu ganin fuskar dabazata taba mantawa da ita ba,gyaran tsayuwa tayi murya na rarrawa tace
"Kai kuma awa malam? Ina ruwanka? Daddy ne ga kalleta cikin mamakin rashin hankalinta yace
" Haj MARYAM wannan shine mahaifin zahra Alhj kamal hasan,ze komane London tare da mahaifiyarta next week shine suka zo mata sallama" jiki a mace ta rab'e kefe tana mita da cewar
"Zahra jikana ta kashe kuma in Allah ya yarda setabar gidan Muhammad" daga nan ta juya abinta,shikuwa Muhammad yahau ban hakuri amma ina momy bata bari an saurareshiba taje yana magiya ta tattare kayan zahrah wayanda zasu iya deba tazo suka wuce mahaifin zahrah kuwa sam zuciyar sa ta kasa nutsuwa da matar yana ganin lallai ne akwai inda yasanta,sani na haqiqa kuwa,haka kuma yakewa mahaifin Muhammad kallon sani tunda suka hadu daurin aure......
Wanka zahrah tayi bayan isansu gida,ta sauya kaya,sannan taje wurin daddy tamai bayanin duk abinda yafaru shida su momy takara dacewar
"Daddy nikam ya isheni hakanan,Maman Muhammad bata sona yanzu idan wani yaji be yadda ba wani yadda zeyi,na hakura da Muhammad din gaba daya" Kallonta daddy yayi yace
"Zahra karna kumajin kince zaki rabu da mijinki sabida su Aynah da mahaifiyar shi,mijinki na kaunarki ba dalilin rabuwa da shi,yanzu dai mahaifin Ki yace dake zeje London Ki huta,watanni biyu zakiyi acan kidawo dakin mijinki shima din zamu rokeshi ne akan ya barki kije" nisawa tayi tace
"Kayi hakuri daddy, nagode" .
Bayanda Muhammad beyiba amma fir mahaifin ta yace seta huta zata dawo,a sanshi tayi sabiyu amma ina sukace watanni biyu zatayi,ko mahaifiyarshi be sanarwa zancen tafiyan zahra ba bare Aynah,ita ko tun sanda taga mahaifin zahra ta rude ya sanya ko zancen bata kuma yimasa ba sam....kwanan zahrah biyar da barin kasar Muhammad ya kasa nutsuwa...kwance take dakin da aka ware domin ita acikin katafaren gidansu da ke birnin London tana kallon wata drama da ake tana Murmushi duk juyi daya da tunanin moh a ranta,tun jiya bata samun layukanshi,wayarta taji tana kara yasanya ta mike ta dauko ta daga kan bedside drawer,private number tagani yasanya ta share call din sanda aka kira Kusan so hudu sannan ta daga batayi magana ba,muryan Muhammad tajiyo
"Baby cute yadai ya kike" ajiyar zuciya ta sauke tace dashi "yaa moh Kaine dama tun jiya nake kiranka bana samu" Murmushi yayi tamkar tana gabanshi yace
"Ai Inyaga miki bata nayi shiyasa kika jini shiru" cikeda mamaki tace
"Bata kuma kamar Yaya?" Kara fadada fara'arshi yayi yace
"Yanzu idan a misali na bata kuma saina ga kaina a London Yaya zakiji?" Dariya tayi haryana jiyo sautin muryar ta tace
"Dadi zanji mana,mijina yazo gareni" kara maqe waya yayi a kunnenshi yace "Baby cute dan Allah kina missing nawa kuwa? Nifa gani nayi tamkar kwanakinnan dakikayi biyar shekaru biyar ne" shagwabe wa tayi tace "yaa Muhammad Allah kuwan ni jima nake tamkar nayi tsuntsuwa naje gareka,sam sam banajin dadin garinannan,kaga baka kusa dani sena ringa.." Sekuma tayi shiru "enhmm ina jinki seki rinka yinme?" Shagwabe wa taku mayi tace
"Toba cikin dare bane sena rika rungume pillow sabida loneliness I'm so much missing you hrt" Murmushi yayi yace
"Haba dai to ai gani a London,yau bazan bari Ki rungumi pillow ba,nine zaki runguma" dariya tayi tace "sekace wani tsuntsu London aiba Kano bace wasa kake" wasa yace mata yake ya kashe aka ze kirata anjima...tana tsakiyar da kallon Innah usai ta shigo
"Zahrah Kizo ga mijinki a parlor yakasa hakura yabiyoki" mamaki tace "Kai Innah Muhammad fa?" Harara ta wurga mata "Bansan munafunci kinada wani mijin me bayanshi? Kuma sarai kinsan da zuwanshi" daga nan ta fice da sauri tabiyo bayanta sai parlor din kasa,innah kuwa part dinsu ta wuce,kara ta kwallah ta fada jikinshi,daganan suka Hau rungumar juna,Koda daddynta yazo sai driver ya hadasu dashi suka kwasa suka koma dayan gidanshi...
Da dare bayan sun dawo daga yawonsu moh ya siyo kifi yace tamai grilling, tun a hanya taji gaba daya karnin kifin yana Hau mata kai,batai magana ba dai har suka isa,Koda sukaje kai tsaye kitchen ta shige tahau gyaran kifin tayi komai ta fara gashi,sosai yake hawa mata kai,a daddafe ta karasa ta kawo masa,kallon ta yayi yace