Sashe 28
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Kodai kije ki sanar musu dukkanin kulle kullen dakikayi tun daga farkon zuwanki duniya r rayuwarsu har zuwa yau,wlhy idan ba haka ba zan tilastaki ki fada kuma na hallakaki" zabura tayi sannan tace cikeda dakiya "Bazan taba tonawa kaina asiriba wlhy se bayan raina mugu kawai mena maka" wata mahaukaci yar dariya ya kwashe da ita yayo kanta haikan,siffar mutane yai mata ba kyaun gani sannan ya zamto tsirara wata irin abu tagani wacce bazata fassara girma nta ba da tsawonta yace cikin murya mai rikitarwa " dama ke fasikace kuma kinsa ba da fasikanci to da wannan kadai zan horaki,ki zaba Kodai kije yanzu a gabana ki fada musu gaskia,Kokuwa na tura miki wannan saiya fito ta baki na hallakaki na baki azaba daidai da halinki na fasikanci ki mutu ta hanyar datafi burgeki" cikin rawar jiki tace "natuba wlhy yanzu zanje na sanar musu komai da komai,karka kashe ni inasan naci gaba da rayuwa wlhy" da gudu tafita ta isa parlor din a firgice,ganin kowa ya zuro mata ido yasanya ga zauna kusada mijinta tayi shiru sai zare ido takeyi,aljaninne ya bayyanar mata a tsirara da wannan abar a tsaye,a gigice tace
"Yauwa zuwa nayi na fada muku gaskia kowa yazo yaji Ku saurara Ku jini" nutsuwa kowa yayi ya bita da kallo " a garinmu nice budurwa mafi kyawun gani da diri,samsam bazaka ga yarinyar data fini kyau ba ba alfahariba,a wancan lokacin kamalu da Muhammad da dayan abokinsu Shehu Sune yan boko,kuma yan kwalisa inada masoyan da waya amma ni na kwallawa d'an uwana kamalu rai kuma shidin d'ana awurin yayan mahaifiyata, nasha wahala wurin jiran kamalu ya kammala karatunsa na secondary,wanda harta kaini ga ajiye dan Shege,amma dan wulakance da kamalu yazo se cewa yayi dani wai baze aure niba sabida namasa tsufa kuma na haife dan Shege ba rokon daban masa ba qememe yaki yarda dani,wannan abun yamana ciwo nida mahaifiyata,ananan katsam mukaji labarin yatafi kasar waje karatu,haka na nace masa nayita jiranshi,Koda yadawo wai suka daura masa aure da Innah usai wannan abin ya dada tunzurani nida Mamana,a haka naji wai yatafi yanema musu mazauni shida usai sannan atura masa ita,daganan kuwa muka asirin manta gida wanda haryau da yake Nigeria be waiwayi gidansu ba kullum yanaso yaje amma ya kasa,sam. Lamarin mahaifin Muhammad kuwa,a Kano muka hadu dashi,da matarshi daganan na makale mata sosai,yaronta Muhammad naketa wa Alkhairi ahaka muka shaqu,har gidanta nake zuwa agarin Kano,ganin mijinta nada yan Ku dinshi nida mahaifiyata da yayata muka asircesa ya aureni,kasancewar ba ruwan Haj Mariya yasanya bata damuba tayi zaman kanwa dani,a shekarata tabiyu gidan na gama asirce Alhj komai se wanda nace,a haka bakin ciki ya kwantar da Mariya mahaifiyar Muhd nida kaina na karasa kasheta ta hanyar saka filo na hanata numfashi hartaje lahira, da amana na rike Muhammad alokacin yanada Kusan shekaru goma aduniya tamkar nice na haifeshi ahaka mijina yaji dadin kaunar danike nuna wa moh,kuma Dukkansu su biyu ban barsu ahakaba nagama asircesu a hankali na hana Muhammad tunanin yan uwan mahaifiyarsa nakuma hana su ne manshi haka Abbyn moh na mallakesu ni nikadai se ya'yana wayanda dukkaninsu ba ubansu daya da moh,har kawo yanzu dana jutawa zahrah" mamakine yahana kowa magana wannan shine inda ranka kasha KALLO... Ita kuwa uwar kara ta saka ganin aljanin yayo kanta gadan gadan....dan Allah karka kashe ni tunda na fadi gaskia...
Mom nuaiym centuries
[9/26, 8:32 PM] billygaladanchi: INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
*Besty Hafsat ilham wannan shafin ma nakine ke kadai,ki sani ina kaunar sosai banida tamkarki Allah ya nuna mun aurenki Musha biki....*
38
Abby ne yashiga tofa mata adu'a har aka samu aljani ya tafi,sai gumi take had'awa tana zare,moh dake ta uban kuka tunda ta fara magana yace
"Ummie bakida hurumin dazaki nemi na gafarta miki,domin sam wlhy bazan iya ko kadan nayi dana sanin samuwarki arayuwar nida mahaifina da baiwar Allah mahaifiyata,nikadaine nasan bakece kika haifeni amma duk sona da zahra se yau taji abakinki kasancewar na miki uwa har raina,Allah ya isa dakika kashe mun mahaifiya da ya,Allah ya isa dakika raba zahrah da mahaifinta tunkan tazo duniya Allah kuma ya isa da kika ci amanar mahaifina kika ingizashi gayin shirka kai Allah ya isa akan komaima,ina rokon Allah ya hada miki zafi kan zafi ya azabtar dake azaba me tsanani ya hadaki da wahalar duniya kankije lahira muguwa azzaluma" ya kuma fashewa da kuka me tsuma zuciya" kasa hakuri zahra tayi ganin mijinta na kuka tafara itama,a haka momy tace sutashi suje gidansu,se an nemesu gobe...tunda suka Shiga gidan suke kuka bamai rarrashin wani,sam kokadan abin bewa Muhammad dad'i ba yana matukar San mahaifiyarshi rungume zahra yayi yace "zahra ke kadai kika ragemun se 'Yaya na banida tamkar ki arayuwa dan Allah ki kula dani ki zame mun uwa,kanwa,Yaya,Aboki,qawa,kani ki tallafi maraicina ki zame mun komai arayuwa,kekadai na yarda dake wlhy" rungume shi tayi sannan ta saka hannu ta share masa hawayensa tace "Heart plss mana ka girmi kukannan dan Allah Kayi shiru kana karyar mun da zuciya wlhy" kwanciya yayi asaman kafadarta tashiga bubbuga bayansa a hankali tamkar jinjiri...
*Bayan kwana biyu*
Haj maryama tuburan ta yamutse aljani ya sakota agaba,ba halin ta zauna seta ganshi kusa da ita yana mata dariya,idan tashiga wanka tafito da gudu,mijinta dai bece ya saketa ba amma ko Kallonta bayayi,yau ma kamar kullum a dakinshi ta sameshi bakalr maganar daba tayiba ya mata Banza,kwanciya tayi batasan sanda bacci ya dauketaba a cikin baccin aljanin ya risketa,wannan abar tashi ya tura mata yashiga turawa da kakkautawa,ai kuwa sai kururuwar azaba take ahaka ta farka be denaba harta soma aman jini baki da hanci ,Abbyn moh ya Shiga rero adu'a kala kala dakyar ya samu abin ya sassauta sai numfarfashi take hannunta ta saka ta shafi gabanta tajishi jike Koda ta dubi hannunta taga jinine nanma kuka tafashe dashi,Abbi ne yace
"Kingani maryama ko,kinga abinda kika janyowa kanki,yanzu kin kyautawa kanki kenan,wlhy ki sani ba ruwan sabida kin cutar dani,basona aranki dukiya kike yiwa kuma kinsani,wlhy ko nan dacan bazanje nema miki maganiba,su fareedah kuwa zan zame musu uba zan zama gatansu kaunar Allah da annabi nake musu bazan bari duniya ta zagesu ba,kekuwa ki shirya kije wurin mamanki ta nema miki magani dan wannan seku" kuka ta saka ta Shiga magiya amma daga karshe bar mata dakin ma yayi yana jiyo ihunta amma ko gezau beba.......
Zaune agaban moh Aynah ne da zahrah,bayan yayi gyaran zama ya mayarda dubanshi izuwa garesu yace cikeda nutsuwa
"Dukkaninku shaida ne akan abinda yafaru dani kuma kunsani sarai ba abune me sauqi nayi saurin manta wannan abinba,to agaskia ba wani abinne yasanya na taraku anan ba se neman zaman lapiyan Ku,wanda aganina shine kwanciyar hankalinmu baki daya,sabida haka dan Allah Ku rufamun asiri Ku zauna lapia,sannan kuma gobe dukkanku da yara zamuje yola,Adamu yaje da mota mukuwa jirgi zamubi zanje naga dangin mamana" Aynah ce tafara magana
"Yaa Muhammad dan Allah ka gafarceni,abubuwa da dama sun faru ba'a San rainaba Sharrin shedanne dan Allah ka gafarceni,kuma ka tayani baiwa zahra hakuri banida hurumin dazan ce tayi hakuri sabida harga Allah ban cancanci yafiya ba"
"Haba Aunty Aynah ai komai ya wuce ni a guna,Allah yabamu hakurin zama da juna kawai,kema kuma ki yafeni" daganan suka yafi juna...cikin dare Aynah tafara zazzabi Allah yasa moh agidanta yake,asuban fari yakaita asibiti aka tabbatar masa cewar cikine da ita sati 3 kacal,yasha mamakin wannan cikin dukkuwa dayake a lissafin sa haka yake sun sadu a satukan dasuka wuce,sedai likita ya shaida masa dolene ta tsayawa bed rest sabida mahaifarta batada kwarin rike baby,ahaka suka kama hanyar yola suka barta anan tana renon cikinta...
*Yola*
Ba karamun jin dadi yan uwan mamanshi sukajiba ganinshi, acan yahadu da Masu kama dashi iri iri,ciki kuwa hadda young lecturer Ashe d'ane awurin yayar mahaifiyarshi,sarai zahra ta ganeshi basarwa kurun tayi sanda yamata magana tukunna,a hotel yasauka kasancewar dangin mahaifiyar tashi ba Masu karfi bane sosai ya narka musu Alkhairi ko ina sukaje barin kudi yake daban hakuri,su lina maryama kuwa sai wasa kakaninsu keyi dasu,wata kyakyawar yarinya ce qanwa awurin young lecturer ta nace moh,shikuwa be kawo komai a ransa ba ya sake se hira sukeyi da ita,koda suka dawo masaukinsu zahra tubure fuska tayi,dama yara da mai kula dasu dakinsu daban,ganin taki cin Koda abinci yasanya ya janyo ta jikinshi,kwacewa tayi ta tsuke fuska tamau
"Baby cute menene duk kin wani bata fuska fushin me kike ne?" Kura masa ido tayi take hawaye ya fara kwaranya a I donta,kara matso ta yayi jikinshi yayi fiki fiki da ido "Zahramoh menene kuma haka,sanar dani waya tabaki?" Kukan takara fashewa dashi tace cikeda shagwaba "Toba Kai bane ba kake ta sakarwa wannan yarinyar Fulani jifa har wani tafawa kukayi" dariya ya kwashe da ita sannan yace "lallai kam kin kware a rigima to wannan dan abin ne yasakaki kuka?" Kara fashewa tayi da kuka "wannan abin kake cewa dan itafa sanka takeyi Kaima kuma da alama" dagata yayi cak ya dora kan cinyarsa ,ya sumbaci wuyanta yace