Sashe 10
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba komai jiddah mayi Waya,jeki gida kawai" sallama sukayi sannan suka rabu taja motar ta tafice daga skul din itama Jidda haka,batayi nisaba tayi parking a gefen hanya,sam hannunta zafi yake mata bazata iya tukiba ko kadan,wayanta taja takira momy ta tuna momy bata gari,saita kira Innan ta,bata daga ba, dama tasan halinta da jefar da Waya,kai tsaye takira Mani driver ta kwatan tamai inda take amma yazo kan taxi zai koma da itane ta kasa tuki..... Kifa kanta tayi jikin sitiyarin motar tashiga rera uban kuka me ban tausayi,ita kadai tasan yanda takeji aranta,wannan tozarcin ya isheta..
"Waccen plate number din kamar na zahra" yake magana shi kadai "kai ba kama bane ita dince" parking yayi da sauri yayi reverse,ya fito yaje ya sameta kanta a kife batamasan da zuwan saba,kwankwasawa yayi ganin motar na slow kuma anyi locking,dagowa tayi da hawaye shabe shabe a kuncinta idonnnan ya yi jajir ya kumbura ga bakinta ma yafashe,sukayi ido biyu,zaro ido yayi waje ita kuwa ganin shine tae unlocking,shigowa yae cikin rudu yace
"Cute menene ya sameki,meya fasa miki baki? Menene yasanya ki kuka kuma?" Shiru tayi taci gaba da rera kukanta,hannunta yaja ta kwallah kara,sai a sannan hankalin shi yakai kan hannun sosai ya kumbura fiye da da,yace cikin tashin hankali
"Wai menene ya sameki my cute" dama zahra ga raki ga shagwaba
"Yaa moh bayan Aynah ce taci zarafina agaban mutane....ta kwashe komai ta sanar masa,kan yace wani abin driver ya iso,kallon shi bayan yafito daga motar
" ka dauki motar ka kai mata gida,zanje da ita asibiti adubata,nida kaina zan sauke ta gida"fitowa tayi suka wuce asibitin da mahaifinsa ya buda masa na k'ashi,yanzu kam gurdewa ne tayi akayi gyaran hannun sai ihu take,daga nan akayi dressing na wurin dataji ciwo abaki,suna shirin barin asibitin Maminshi tamai Waya
"Kazo da akwai abinda nakeso kamun yanzu idan baka komai office"
"Mamie ina wani aikine a asibiti kibani 1 to 2 hours haka"..
" Ba damuwa kamun Waya bana gida ma"
"To mamiena" yafada sannan ya kashe Waya.... A hanya kuwa Mamie ta hadu dasu,aikuwa tabi bayansu ita da driver har cikin gidansu zahra,kasancewar momy tayi tafiya ya sanya kai tsaye suka wuce side nasu zahra wurin Innah,batare da saninsu ba Mamie tabi bayan su,kamar daga Sama ta fado cikin parlor din, mikewa inna usaina tayi data ganta,tagane Matar aminin daddy ce
"Sannu da zuwa Haj bismillah ki zauna mana" a wulakance ta kalleta,sannan taja
"Bazan zaunaba sam ni banga wurin zama ba anan, sokike nima ki asirceni yanda kika asirce yarna,kisani ta Allah ba takiba,kuma wlhy yarona yafi karfin wannan shegiyar yarinyar mara tushe mara usuli wacce akayi cikinta a titi,na tabbatar koke nan bazaki nuna mana ubantaba,sabida baki sansaba,bari kiji ingaya miki,wlhy ki gayawa bokanki ya karya wannan asirin dayawa yarona domin wlhy kurwarsa kur, bazai taba aurar shegiyaba tunda shidin ba shege baba",kuma nxt time idan nakara ganin yarona da 'yar ki duk hukuncin dana mata Ku zargi kanku,mayarda dubanta tayi zuwaga Muhammad tace
" Baba na maza tashi muje" hawaye na zuba a idonshi yace
"Mamie please mana"" wlhy idan ka bari na rigaka barin sashinnan bazan taba yafe maka ba"
Jiki na rawa ya mike suka fice,yayinda Innah usei ta saka kuka mai tsuma zuciya tace cikin kuka
"Zahrah mesa kika janyo mana wannan zagin? Mesa kika ga ya dace kibiyewa son zuciyarki ki wofintar da kalamai na,lallai ki fita harkar yaron nan, kuma ki saka aranki ko bayan raina bake ba auren wannan yaron har abada" da sauri ta dago ta kalli Innah tace cikin tashin hankali
"Inna dan Allah ki rufamun asiri,karki yankemun wannan tsattsauran hukunci n,wlhy idan ban rayu da yaa Muhammad ba mutuwa zanyi
cikin fusata ta juyo ta kalleta tace
" Zahrah idan dai harnice na haifeki ban yadda koda wayarshi ki kuma dagawaba kindaiji na gaya miki" daganan ta mike tabar mata sashin gaba daya,hannu ta daura akai ta soma kuka meban tausayi
"Nashiga ni zahra,yaa Allah ka kawo mun dauki"...
Mom nuaim
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
15
Da azama ya Shiga cikin gidan kallon masu aikin yayi yace dasu
"Ummie na fa?" Daya daga cikinsu tace "Tashiga ciki Yanzu, kuma tace kar wanda ya haura sai sanda ta sakko" juyawa kurun yayi batare daya kuma magana ba yaje side nashi...wayarshi ya daga ya mata Waya,ringing biyu kuwa ta daga
"Yaa moh ka isa gidane?"
"Yea my cute ya gida" "Alhamdulillah kawai dai ina missing naka ne"
"Ohh really? Are u serious u missing me cutest zahra na" Murmushi tayi tamkar yana ganinta batai magana,gyaran murya yayi yace with serious voice,meban tausayi
"Cutyna zakimun wani alqawari?" Gyaran kwanciyarta tayi tace "Alkawarin me yaa moh?" Kara narke muryanshi yayi abin tausayi
"Cute zakimun alqawarin duk abinda zaije ya dawo,komai rintsi komai wuya, ko waye be isa ya rabani dakeba? Zakimun alkawarin nunawa duniya cewar ni kike kauna my cute?" Nisawa tayi tace
"Yaa moh meya faru kake wayannan maganganun haka?"
"Kisani zahra na,a duniyar nan akwai abin ban mamaki iri-iri,kamar yanda mutane suke iri-iri abubuwa masu matukar ban mamaki shiyasa kikaji masu iya magana sunce INDA RANKA KASHA KALLO, hakan take zahra na,tabbas Muna gab da shan kallo,na hango kalubale yana tunkarar mu,kisani bazan taba iya hakura dakeba komai rintsi komai wuya,ki zamto mai juriya kinji cute dina" shagwabewa tayi
"Nifa yaa moh na kasa gane inda kalamanka suka dosa,kana rikitamun lissafi dayawa"
"Kedai kawai kimun alkawarin hakan baby na" cikin sanyin murya tace
"Ai yaa moh ko,a yanda nakeji dakai dinnan ka,yarda dani zan jajirce komai rintsi indai akan Kane,lallai kuwa idan kana tantama akan kaunata agareka INDA RANKA ZAKA SHA KALLON, yanda zan jajirce akanka ka yarda da kalamaina,bazan dena nuna kaunarkaba koda kuwa mutanen duniya zasu taru su raba gangar jikina da ruhina bazan daina sankaba" Murmushi yayi hadeda sauke ajiyar zuciya yace
"Na gode my cute zankiraki anjima kinji" shagwaba ta sakamai
"Yaa moh bakace zaka zoba,Allah ni bazan yadda ba saikazo munyi hira" murya kasa kasa yace
"Cute yau zanga Mamie na da dare,kimun hakuri kinji?" Cikin sanyin murya tace
"Ba komai idan kazama less busy kamun Waya plss,baran iya bacci ba idan banji muryankaba"
"Zamma kiraki dole my sweetest cute, I love you" narkewa tayi tamkar zata shige cikin wayar
"I love you more"
"I love you must my sweetest cute".
Da sallama yashiga sashin Mamin shi,ya zauna kusa da ita ya kwantar da kanshi saman hannunta na dama data daura kan sofa datake zaune akai,yace cikin soyayya dake tsakanin d'a da uwa..." Mamie yau koki nemeni bayan tun safe baki ganniba" kallonshi tayi ta daura dayan hannunta saman kanshi
"Narigada nasan katafi wurin wannan yarinyar da aka tabbatar mun shegiyace batada uba,dan Allah karufamun asiri Babana,kasani burin auren yar masu kudi namaka,ko y'ar talaka bazan bari ka auraba balanta wata mara uba,ni tsoro na daya ma da akace dani basuda aiki itada uwarta sai bin bokaye da malamai,karsu hallakamun kai" tashi yayi zaune ya kalleta yace
"Mamie na mesa zakina daukar kananun maganganu,tunkan kiyi bincike zaki yanke hukunci? Wlhy Allah karya akewa Zahra na Mamie" kallonshi tayi nayan dakiku tace cikin fada fada
"Lallai na yarda an sanja mun tunanin ka,tunda nake dakai bantaba jin kace wa wata taka ba,saidai maminka yanzu kuma agabana kake cewa wannan Yarinya taka,toka sani lallai nabaka izinin fita harkar wannan yarinyar,Aynah zaka aura ko kana so ko bakaso kuma ina fatan baka mantaba bana sauya nawa hukunci koda duniya zaka Tara akaina kuwa....dagowa yae ha kalleta
"Mami aynah fa kikace,ni meye hadina da ita ne wlhy bazan auri wannan yarinyar ba" a fusace tace
"Lallai ko inmunada rai da lapiya zakasha kallon yanda za'a daura auranka da Aynah nanda watanni biyu" daga nan tafice daga dakin gaba daya....
Mom nuaim ce
#kuyi hakuri da wannan yau ina busy ne da yawa#
[9/11, 9:16 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
17
Kwace Muhammad yake jiki ba kwari,sosai yakejin,zazzabi mamaki yake yanda Ummie ta canja lokaci daya,sam ko alama be tsammanin haka daga gare taba,da sauki tunda batace bata yafeba idan yakuma zuwa gun zahra,abinda yafi daga mai hankali shine tun jiya yake kiran wayar ta bata daga Wa daga bisani kuma aka sanar mai wai an rufe wayar gaba daya, dukkanin jikinshi yarigada yayi sanyi,mikewa yae yashige toilet,wanka yayi yazo ya shirya cikin kananun kaya,Light blue din Riga dakuma black jeans ya daura agiogon Rolex a hannun shi shima black, ya zura takalmi Fabiano Rocco best designer dinshi suma blck,ya kurawa kanshi ido a mudubi
"Kyakyawan gaskene Muhammad ko aciki n mata samun mace me kyawun shi sai an tona,shiba fari bane sanan kuma ba baki bane,color din shi ta hadu asalin ruwan choco amma sabida Hutu ya ratsa shi ya fara sauyawa zuwa haske haske,idan kaganshi tamkar wani black american ya Nada faffadan kirji da tsayi sosai sannan kuma shidin bamai kiba bane amma kakkaura ne,bakinshi madaidaici dayake dauke da pink lips wanda suka karawa nasarabarsa fitowa,sosai yakeda dogon hanci kaikace haihuwar indiyawa da manya manyan dara daran fararen idanu, sajene da matashin gemu suka zagaye fuskar shi wacce ta hada tsawo da dan fadi kadan,a kwance sumar kansa take kana ganinsa kasan ya hada da fulanin usul , samansa da fadi amma daga kunkurunsa ya tsuke,daka ganshi kaga cikakken namiji. Juyawa yayi yafice bayan ya karewa kansa kallo,kai tsaye gidansu ya nufa yawuce sashen kameel....nisawa kameel yae yace
" sam abin beyi dadiba wlhy Mamie bata kyau taba,yanzu katashi muje na rakaka mu baiwa Innah usai hakuri"
"Kameel nifa inajin kunyar ta sosai wlhy" mikewa kameel yae
"Hakan zaka daure muje,domin Kuwa shine daidai,yin shirunka bazai haifar da komai ba,ze rikita abubuwa ne kawai" shima din mikewa yayi suka je....kallonsu Innah usaina tayi bayan moh ya gama bata hakuri tace