Sashe 27
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zahrah ta samu fa kammala karatunta dakyar sabida wahalar da Lana Aisha ke bata,abubuwan da dama sun faru adan wannan lokacin,yaran kuma sun girma,sedai Lana Aisha bata magana,sannan kuma kofita akayi da ita se a nemeta arasa,kasancewar sam bata San ganin mutane sedai idan Anzo gidan asameta a gida,tadawo abinta basu kuma fasa neman mata magani ba sam kuma Baza suce ba sauqi ba.Yauma kamar kullum a parlor suke zaune da yaran dukkansu suna kallon cartoon Lana Aisha sai zare ido take da yatsa a baki kawai kuka ta fashe dashi tace "Ammy kaina zafi" Yaune karo na farko data fara kiran sunan Ammyn tasu har magana ma,da sauri sukayo kanta ta rike hannun uwar,tanata kara atake tafara hawayen jini,sunata tofa mata adu'a ,aman jini tashiga yi ba kakkautawa tun tana yunkurawa harta dena numfashi,da kanshi ya duba 'yar tashi yagano bata numfashi ta rasu kurawa zahrah ido yayi yarasa nema zaice mata,dakyar ya furta "Zahra Lana Aisha fa ta mutu,wlhy bata numfashi sam" kasa Koda motsi tayi,anan dai akayita koke koke mutane da yawa kuwa sukace ai y'ar ta huta ma da halin datake ciki.
*Bayan kwana uku*
Ana wata ga wata domin kuwa tsaf abubuwan da Lana Aisha keyi su lina maryama ta Shiga yi,bata magana,bata cin abinci bata dariya sai tsotsar d'an yatsa da kakkafe idanun gashi dama sudin identical twin's ne,sosai zahra ta haukace wannan karon, "Allah duk wanda yake so ya hallakamun yara Allah ka hallakashi,Allah ka wukakantashi Allah ka jibanci lamurana Allah ka karemun 'ya'yana akan Sharrin Masu sharri" ta fashe da kuka me tsuma zuciya,tasowa moh yayi ya rungumeta shidinma duk karfin hali irin nashi kuka yasaka da iyakacin karfin shi aka rasa wanda ze bawa wani hakuri, dakyar ya rarrashi kanshi ya tallafo kanta yace
"Baby cute ki dena kuka,naji abakin wani aminin Abba wani shahararren malamin a Niger ,na yanke shawarar Aminu driver zeje da mota sokoto mu kuwa mu Hau jirgi muje sokoton daganan mu tsallaka ta kwannawa muje cikin garin Niger sam wannan karon bazan lamunta su kashemun 'yaba" shiru tayi kawai tana kukan. Wannan karon da momy da Ummie aka shirya tafiyar badan Ummie tasoba tabisu acewarta batada lapia seda Abbin moh ya tilastata....
Agaban malamin moh ne ya kwaranyo bayanai malamin yayi Murmushi sannan ya kurawa moh ido yace cikin nutsuwa
"Yanzu imani yayi karanci a idon duniya sam mutane ba imani aransu ko menene yasanya zaka cutawa karamun yaro? Kasani muhammadu matsafa ne sukayi amfani da jinin 'yarka sabida biyan tasu bukatar, atake cikin Ummie yabani wani karan dakowa seda yaji,malamin yaci gaba
" kuma sabida yawan adu'ar dakuke matane yasanya suka kasheta domin idan zaku lura yarinyar sam batacin komai kuma bata kashi,hanjinta suka cire gaba daya aljanine ajikinta kuma wannan kashetan dasukayi ska koma kan yar'uwarta gargadi ne agareku cewar basa bukatar adu'ar Ku idan a wannan ma kuka matsa toko tabbas itama kasheta zasuyi su koma kan wani,wannan aikin kuwa jinin ka kadai ze ida bada kai sannan kuma biyan bukatar wani ke sakawa yayi hakan,amma Ku kwantar da hankalinku nidinnan bazasu gagareni ba da yardar Allah musamman dayake ita kun farga da sauri kuna bata ruwan adu'a basu samu nasarar cire hanjin nataba" Alqur'ani me girma ya dauko yafara karanta wa take lina maryama tayi tsallen buri ta je gaban malamin,wasu ruwa ya deba dake gefen shi ya watsa mata take ta fara birgima,ya dauki wata bulala ya tsala mata yace
"Nutsu ka sanar dani aikin wa kakeyi? " cikin muryar tsoro ta fara magana
" Aikin Alhj Yusuf alkali mukeyi,shine ya yarje mana mu damke ji kokin nashi sabida yasamu yayi yaci zabe kuma yaci,mukuwa ladanmu hanjin ne da jininta idan mun buqata" zabura kowa yayi musamman muh'd,Ummie ce tace
"Karya kekyi wlhy badai mijina ba" juyowa lina maryama tayi ta kalleta sannan aljanin dake jikinta ya nuna momy da d'an yatsa
"Kece kika ninke mijinki baibai,kece kika kawo mana jininsa azuwan ya amince Ashe karya kika masa,horone yasanya nake ci gaba da bibyar yaran se sanda kakansu ya sauka a mulki,daganan kuma na dawo kanki" zabura tayi gefe d'aya sannan tace
"Sabidame zaka dawo kaina mena maka?" Mahaukaci yar dariya ya kwashe da ita yace
"Bakyasan cin amana kika azabtar da jikar ki kuma kika cuci mijinki? Kika kassara jikarshi batare da ya saniba,wlhy kema saikin d'and'ana azabar da jinjirayen nan sukaji" kuka tasaka malamin nan ya kalli lina maryama yace
"Bawan Allah zaka rabu da maryama Kokuwa na konaka a Banza"
"Zanfita wlhy,nama dena damun zuri'ar gaba daya amma Haj maryama kam sena azabtar da ita kamar yanda me gidana ze azabtar dani kona sauke akan zuriyarta" kan malamin yayi wata magana har aljanin ya fice,maryama sai kuka take,Muhammad ya kalleta cikin fusata yace
"Ummie Allah ya isa tsakanina da ke wlhy bazan taba yafe miki tashin hankalin dakika jefa muba na tsawon shekaru uku" bata iya magana ba sai kuka,a haka suka juyo Nigeria rai a bace.....
Flash back
Haj maryama zaune agaban mijinta dasu moh da zahra da daddy da kuma mahaifin ta sir kamal hasan harsu momy ma......
Mom nuaim ce
[9/25, 9:03 PM] billygaladanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
37
Abbin moh ne yace "Haj maryama ban taba tsammanin haka daga gareki ba,sanar dani menene na rageki dashi da har zaki cutar da iyalina har haka" cikin fusata da borin kunya tafara kumfan baki
"Kaga wlhy Abby nikarka makalemun,baka ganin cewar dasanya hannunka akayi komai,ko kanaso kacemun baka San cewar da jinin jikar taka kake kan kujerar da kake yanzu ba" mikewa yayi ya zo kusa da ita ya kura mata ido sannan yace
"Bazaki yarfa ni agaban wayannan dubannan mutanenba,kuma ki sani ni ko jinin wani ban bayarba akan abin duniya bare nawa,sanar dasu yanda mukayi dake yanzunnan dole ne sekin wanke ni yanzunnan" kura masa ido tayi sannan cikin masifa tace
"Koma dai menene kasani shirkace kai ma Kayi,tunda ai kana sane nake bin bokayen domin kawai ka Hau kujerar Banza ta wofi,sannan kuma bi ba wani wankeka da zanyi girmane ya rigada ya zube" wanketa yayi da lafiyayyen mari sanda daddy ya rokeshi,yace "wlhy shayau matannan zama danita masifa ne kuma bala'i ne,bana mantawa tun a neman kujerar nan na farko maryama tace dani muje wurin malamai su mana adu'a nace da ita ba inda zani nida kaina zanwa kaina,kunsanta da dad'in baki haka tayita lallamina wai ai adu'a ce, a wannan takarar kuwa ganin inada abokan hamayya tazo tace dani ga wani malami aikinsa kamar yankan wuqa,nace maryama nikamma na fauwalawa Allah lamurana ba inda zani,har kuka tamun wai ban yadda da ita bane,nace Toshi kenan na bata dama taje,ba ayi wata ba tazo tace dani wai acikin dabbobina ana San jinin daya,nace da ita bakida labarin cewar irin wannan abin haramunne daga nan tahau ban baki da lallami akan cewar ai sadaqa ne kuma jinin dole seda izinina zai amfanu daganan nabata dama kan Aje gidan gona adauka,na zata taje se yanzu nake tambayar care taker na wurin ya sanar mun bata jeba,Ashe muguwar jinin jikata take hari,Allah ya isa tsakanina dake" daganan yabdafe kirji ya fara wani irin tari kowa yayo kanshi ana bashi taimakon gaggawa,moh da kanshi ya dubashi yagano jinin shine ya haye sosai sosai.......
Kallon Innah usai sir kamal yayi yace cikeda nutsuwa "Honey nifa koma abinane nasan maryama dincan,kekam bata miki kama da wacce kika sani ba" kallonshi tayi, itama din "kawai sir kana sakawa ranka hakanne amma nidai ban santaba" janyota yayi jikinshi yace "Honey ba cewa nayi ki dena cemin wani sir ba,Zuma zakice" kife kanta tayi ajikin shi cikeda kunya tace "Yanzu fa tsufa ya riskemu bakajin kunya ne" Murmushi yayi yace "nikuwa kunyar wa zanji,dagani se ke fa?" Shiru tayi batace komaiba,zaunar da ita yayi akan cinyar sa sannan yace yau da dare idan mukaje sabon zama agidan su Muhammad zan sanar miki wacece maryama....
Sannu ake tayiwa Abbin moh,amma Alhamdulillah ya samu sauki,kamal ne ya kalli maryama bayan an natsa yace da ita
"Jummai wainikam baki gane niba haka? Duk sanda muka hadu bakya nuna kin sanni anya kinyiwa zumuncinmu adalci kuwa?" Dagowa tayi da sauri ta kalleshi ta fara magana cikin in ina...
"Kaga kamal,kokafin kabar dangin ka kaje gun arniya ni muna magana dakai ne? Kokuwa da wata alaqa bayan yan uwan taka a tsakanina dakai?" Cikeda mamaki yace "Aikuwa jummai yan uwan takar dake tsakanina dake ta wuce wasa,tayaya ma muna yan wa da kani dake ki nemi yanka zumuntar? Anya jummai duk miyagun halayenki baki dena suba har yau" harara ta wurga masa sannan taja tsaki,daddy ne ya kalleta sannan yace "Kamal ina kasanta kuma,har kana yar uwarkace" da mamaki ya mayarda dubanshi zuwa ga daddy yace
"Wai shayau jummai yar hannun ce baka gane ba? Ina tsammanin ai ka Nagane ta magana ne kurun bakamunba" zabura daddy yayi yace "jummai yar hannu fa kace,wlhy Allah dabadan a bakinka naji ba bazan gaddaba kuma se a Yanzu kamaninta ke dawomun sak,sanina da ita batada jiki Ashe kece" hararar sa tayi shima
"Muna fuki kawai sarai ka ganeni wlhy gulma ne kawai,ai idan zaka manta uwar cikinka Nima zaka mantani" mamakin furucinta ya sanya Abbin moh wanketa da mari "maryama dama bakida hankali ban saniba? Ashe bakisan girman mutane ba? Yanzu kanki tsaye kike zagin sirikinki?" Mikewa tayi tana banbami tabar palor din, d'akinta tashige ta rufe sannan ta d'aga wayarta takira yayarta
"Yaya laraba wlhy ba kanta,kokinsan cewar kamalu ya shaidani sarai,kuma kinsan boka yace duk sanda ya shaidani har mukayi magana ta sanayya wa juna asirin ya karye kenan? Ni banma San yanda zanba wlhy sabida asirina sai tonuwa suke d'aya bayan d'aya" nisawa Yaya laraban tayi sannan tace
"Ki nutsu zanje wurin boka yanzunnan na shaida masa komai,kuma nasan dabyardar Allah komai ze daidaita" nisawa tayi daganan suka yi sallama akan cewar zata kirata idan ta dawo ta sanar mata yanda sukayi" kwanta wa tayi ta daga idonta sama tana tunani,wani irin wargagajen zaki tagani asaman roof din yace cikeda tsawa