Sashe 19
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yaa moh na kasa bacci ne fa,jinake tamkar nayi tsuntsuwa naje gareka,ga kuma nasan yau zaka kwana kaida...." Sekuma tayi shiru,dariya yadanyi kadan
"Nida wa? Fada ina jinki mana" turo bakin ta kumayi ta shagwabe gaba daya
"Yaa Muhammad saida safe" make waya yayi sosai a kunnenshi
"Mesa zahra?"
"Ba komai wlhy Baccine ya tasamun" Murmushi yayi sarai ya gano kishine" Toshi kenan seda safen" kashe waya tayi batare data kuma cewa komaiba shikuwa ya Aje wayar da Murmushi dauke a fuskarsa,aranshi yace inada fama zarah bade kishiba,sakkowa Aynah tayi ta kwanta abayanshi batare da tayi magana,jiyayi kamar ta hada jikinshi da gaushin wuta,ganin haka yasanya ya mike yashige ban dakin Alwala ya dauro yazo tada sallah, haka kwana yana sallah asubar fari yabar mata dakin gabaki daya,d'akin daya kasance nashi wanda komai kalar blue ne acikin shi light blue asalin kalar sararin samaniya,karewa dakin kallo yayi ba laifi ya hade karshe ma,wanka yayi ya koma part dinshi ya sauka kaya zuwa wata dakakkiyar shadda Ash color ta hadu se sheqi yakeyi,bacci sosai yakeji amma wannan bazai hanashi zuwa gun zahran shiba,wrist watch dake hannunshi ya kalla,yaga after 7 Murmushi yayi yace zan iya zuwa yanzu wani sashin na zuciyar sa yace kafara zuwa gun Ummie Ku gaisa ka karbo wa yarinyar mutane breakfast haqqinkane wannan,da wannan yafice ya Shiga motarshi ya tayar zuwa gidansu dake wuse....Ita kuwa Aynah bayan fitarshi Murmushi tayi aranta tace Muhammad ajuri zuwa rafi dai nasan wata rana zaka kawo kanka,nikuwa bazan taba karayaba
Saina shawo kanka.
Durkushe yake ya dora kanshi asaman cinyar Ummie sai banbaki take da Nasiha
"Wlhy Muhammad kaji tsoron Allah kasani Aynah matar kace lallaine ka bata haqqinta daya rataya a wuyanka,karna karajin ka kwana ba'a dakintaba har se idan dayar matarka ta tare an raba kwana,sannan ka kula da bata haqqinta na kwanciya sabida kasani Koda zina tayi kafita laifi sannan dukkanku kunada haqqin juna ta wannan bangaren karka bari kiyayya ta rufe ma ido ka barta haka,ka sassauta zuciyar ka na rokeka da Allah Muhammad kabawa baiwar Allah nan haqqinta" sadda kanshi yayi kasa cikeda jin nauyi yace
"Inshaa Allah Ummie zan kiyaye Karki damu" "Tona gode Allah yamaka Albarka Babana,yanzu sanar dani meya fito dakai da wannan uwar safiyar kaida kake ango" Murmushi yayi yace
"Ummie Yaune Masu tayata Aiki zasuje shine nazo karba mata breakfast" murmushin itama tayi tace "yo ai daka mun waya babana Sena bawa ilu yaje yakai muku,dama tun asuba nasaka ake hada muku bara su Ameerah sukai maka mota" mikewa yayi yamata godiya sannan yabar gidan.
Sosai Aynah ta caba ado cikin atamfa me kyau kalar ruwan zuma da sirkin ja,tasha dinkin Riga da skirt na haduwa sun dameta dam tamkar ajikinta aka dinkasu,Aynah sam batada duwawu ko heeps sai iyayen nonuwa tamkar zasu fasa kirjinta su fito,sam batada tsarin jiki me kyau sedai ba laifi tanada kyakyawar fuska abarso ga kowa, da yanga ta tarbeshi ta karbe basket dake hannunshi da sauri ta jeresu a dining "sannu da zuwa yaa Muhammad, antashi lapiya" Kallonta yayi yadan kakalo Murmushi "lapia kalau Aynah kwana?" "Alhamdulillah" daganan ya zauna aka dining din yace da ita
"Ki zubamun abincin I'm hungry" bude Warmer's din tayi tace dashi,"mezan baka?" Gincirawa yayi akan kujearar yace a yangace "chips,plantain and fried egg then hot coffee" kallonshi tayi tace "ba coffee anan" shiru yayi ta zuba masa abincin ta ka gabanshi,yana Kallonta ta take plate da fried spaghetti with beef paper soup ko bismillah ba tayiba tafara ci
"Ke Aynah Bakya bismillah ne idan zakici abinci" dagowa tayi ta kalleshi "yaa Muhammad nayi araina " daga nan be ce komaiba yafara cin abincin shi,iyakar kardinta tayi gyatsa bayan kammala cin abincin tayi mika sannan ta mike,sosai yaji abincin yafice mai arai ya tsani mutum ya saki baki yayi gyatsa ,a fusace yace "Aynah zonan" zuwa tayi ta tsaya mai aka yace "zama zakiyi" bayan ta zauna yace
"Nace bakiyi bismillah kince Kinyi aranki,yanzu fa Kinyi wa Allah godiya daya wadataki da abincin dakika ci" kallonshi tayi tace "Nace Alhamdulillah araina"
"Gayamun yanda yakamata kice bayan kammala cin abinci" shiru tayi donkuwa banda hamdala ba abinda ta sani yace daga yanzu bayan kammala cin abinci kirika cewa "Alhamdulillah lillahillazii ad'a'a Mani haza" gyada mai kai tayi cikeda kosawa,daganan ya mike yabar gidan gaba daya, aranshi yace komai bata saniba wannan inaga....
Kai tsaye part din momy ya wuce ya taradda er aikinta ita kadai,yace "ina momy takene?" "Tana sashin baqi" Kallonta yayi yace " ina Zahrah " kallon Sama tayi tace tana parlour din Sama" haurawa kurun yayi wanka tafito daure da towel ta tsaya canja channel a tsaye,so take kalla saraswati bikinnan da akayi bata kallaba kuma Sunday ake maimaitawa duka,tsayawa yayi yana Kallonta batare da tasan da zuwanshiba,takowa yayi ahankali ya rungumota ta baya,cillar da remote din hannunta tayi ta kwallah kara,da sauri ya saketa taruga dakin momy da gudu,dama dakin take kasancewar kannen momy dasu kazo biki dakinta aka saukesu,zama yayi yakira ta awaya ta daga murya na rawa
"Ina kwana ya Muhammad"
"Meyene kike magana a rikice haka" sai saita kanta tayi tace "Ba komai meka ganine?" Dariya yayi yace "Kizo ina sashin momy parlor Sama" cikin in ina tace tana zuwa,doguwar rigar atamfa tasako har kasa tasha kyau ta yane kanta da sirirn mayafi tafito tana tashin kanshi,har kasa ta duka tace
"Ina kwana yaa Muhammad" amaimakon ya amsa seya taso ya tallafota ta kafadunta yace
"That's my beautiful wife how r u?" Murmushi tayi cikedajin kunya tace "I'm fine yaa Muhammad ya aiki"
"Nazo cin breakfast ne madam mekika dafamun" turo bakinta tayi tace "Toni yaa Muhammad sekace awurina ka kwana matarka aikin me takene dabakci breakfast ba se yanzu kake nema" matsawa yayi daf da ita ya riqe habarta yace
"Baby zahra kishi naso yasaka Ki koyi tsiwa ko,plss Ki rage kinji,dama fa zuwa nayi kurun na duba lapiyan matane" kallonshi tayi
"Tona gode kuma ina lapiya" janyo hannunta yayi ya zaunar da ita kusa dashi yace
"Cute yanda kika fito dagake sai towel dinnan har nan parlor banaso Karki koma daga yau, kosu Ashraf basa zuwanan ne,dafa a nufinki zaman kallo zakiyi ahakan ko" sunkuyar da kanta tayi cikeda jin kunya tace "Kayi hakuri bazan kuma ba,dama Kaine ka tsoratar dani" lakuce mata hanci yayi cikeda wasa yace "kece kika shallakar dani zahrah ina kaunarki sosai" matsawa tayi kadan daga kusa dashi tace
"Yaa Muhammad Karfa momy tazo ta sameka anan" kallon mamaki yamata
"To meye dan momy taganni anan ba wurin Matana nazoba" shagwabe wa tayi tace "yaa Muhammad dan Allah katafi"
"Naji zantafi,amma anjima da yamma zanzo mufita,inasan hutawa da Matana" Murmushi tayi tace to.
*Bayan kwana biyar*
"Momy kinji yaa Muhammad wai bazan biki Paris dinba" Kallonta tayi tace "kai Muhammad ya iya rigima fa,waishi me mata,kirashi awaya Ki bani,batare dayasan momy bace yana dagwa yace
" Zahra ba kinsan na sanar miki Ki dena damuna da zancen tafiya Paris dinnan ba ko? Bafa inda zaki"
"Muh'd momy ce" dabircewa tayi ta rokeshi dolenshi ya hakura,yakarasoba,
*Bayan dawowar su zahra daga paris*
sam kokadan Muhammad beji dadiba kasancewar sanda aka kara sati biyu kayanta basu karasoba,Bikine momy ta shirya na wulakanci ga kuma Muhammad ya shirya sosai da sosai.
Kwance Muhammad yake dakin shi dake sashin Aynah yana waya da zahrah,Aynah ce ta shigo dakin da shigarta ta bacci,kwanciya tayi abayanshi ta daura hannunta sama n kirjinshi,a kufule ya kalleta yace "Danla malama meye haka,maza kitashi kibani wuri,sauka tayi ta durkushe kasa tasaka kuka,so yayi ya kyaleta seyaga rashin dacewar hakan,zuwa yayi ya dagata yace da ita
" kiyi hakuri kinji Aynah dena kukan haka plss" cikin kuka tace dashi "Haba yaa Muhammad ina laifin masoyinka,mesa komai namaka bana ma ganin ta ka tausayamun mana,kaifa miji nane kuma inada haqqi akanka,Yaukam bazan iya hakura ba zan sauke kunyar 'ya mace wlhy ina bukatar mijina" janyo ta yayi jikinshi yace "kiyi hakuri my Aynah" daganan yakamo habarta ya manna bakinshi da nata yashiga kissing nata pationately,ba musu tabiye mishi sunjima a haka suna mayadda numfarfashi kan sufada kan gadon Muhammad dukya fita hayyacinshi sai sambatu yake ita kuwa zuwa wannan lokacin tagama tsorata harta fara bashi hakuri akan ya barta,bayama jinta ahaka ya cire mata kaya,tana ihu tana rokarshi haka ya aikata abin da yakeso,sosai Muhammad yaji dadin samun Aynah acikakkiyar mace,be tsammanin wannan daga gareta ba, sambatu yashigayi yana saka mata albarka,ita kuwa azaba kadai ya isheta,kuka tasaka yadagota "sannu Aynah meyake miki ciwo ne?" Shiru tayi
"Muje na taimaka miki Ki watsa ruwa kinji" nanma bata kulashiba cak ya dagata yana dada rarrashinta sai narkewa take tana raki,zahra da har lokacin bata kashe wayarba,ta Aje kiran tasaka wani kukan daba tasan dalilin shi ba"....ranar dai Muhammad kwana yayi rarrashin Aynah Koda asuba shine ya taimaka mata tayi alwala atare sukayi sallah,bashi yakira zahra ba se bayan karfe 10 na safe,Koda yakirama kin dagawa tayi wani bakin cikine ke damunta mara misaltuwa sosai ta dauka tamkar da gayya ya mata,ganin har yamma bata dagaba yasanya abinda ya faru jiya ya dawo masa,da sauri ya duba call summary tunawan dayayi suna maganane basayi sallama ba kuma bema ajiye wayarba ya firgitashi,Koda yaduba Kusan 40mnts gigicewa sosai yayi sabida idan ze tuna gaisawa kurun sukayi kuma ya tabbatar baze wuce 40 seconds ba...buga mota yayi ya wuce gidansu bata nuna masa komaiba tace dashi tanemi wayarta bata ganina,dukda be yaddaba hakan ya kyaleta yana fatan bataji ba din,wasa wasa fa har aka fara bukinsu Koda yakira ta bata dagawa,aranta ta kudurta bazata dauka ba tunda da gangan yake hadata sabida taji cewar suna jin dadin zama da junan su.
Ranar Friday ta kama ranar dinner Amarya kuwa tasha kyau Billy's touch aka dauko kacokam daga season seven,sosai Muhammad ya cashe sam zahra bata daukar wayarshi amma a gabanshi bata nuna komai,washe gari kuwa aka yi yinin biki nanma an cashe, sosai gidan Amarya ya hadu tamkar a London sosai mahaifinta ya narke dukiya agidan sannan kuma ko kadan gidan Aynah be kama kafar na Zahra ba...
Mom nuaiym ce
#Team zahrah sak#[9/14, 8:56 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukarwa ga cutyna zahra bukar.
28