Sashe 16
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Banida hurumin tirsasaka ka fasa auren Aynah sabida girman darajar maganar iyaye,sannan kuma banida hurumin hadawa zuciya ta abinda takeso hakan take kuma bayan rasaka dazanyi zuciya ta batada muradi face dena bugawarta wanda shine indaina numfashi in bace aduniyarnan me cike da rudani,Kaine zuciyar nan tawa,wlhy banida hurumin hanata bugawa daga zarar ta rasaka, lallai kasaka aranka bazan taba zaman kishi da Aynah ba itada mamanta Sune mutane na farko dana fara tsana a duniya banida makiya sesu shedan ne kawai nafi tsana Sama dasu,wlhy moh kasaka aranka daga zarar an daura aurenka da Aynah karasa ni kenan na har abada,Koda ban mutuba kuwa bazan taba auren kaba,dama kaga sanka shine ajalina na tabbata,bayan rasakan dazanyi mutuwa ne zata biyo baya" mikewa tayi tace
"Bazaka kara zuwa wurina na fitoba,bazan kuma daukar wayarba,bazan kara kiran kaba kuma bani bakai yanzu ka zamo mallakin Aynah,tunda hadda sadaki" mikewa yayi ya riketa yafara surutai
"Baby Karki hadamin zafi biyu mana,Karki mun wannan hukuncin dansan manzan Allah Ki tausayamun mana"
"Bakai nawa hukunciba kaina,kaikam Muhammad baka ganin ka cikin Shiga ta alfarma,bakajin yanda kake tashin kanshin turaruka irinna na Alfarma wanda angwaye suke farin ciki idan suka sakasu,baka ganin yanda kake hankalinka kwance zuciyar ka zaune,lallai Kayi kuskuren zuwamun a haka Kayi kuskuren nuna mun ko'a kwalan rigarka Kayi kuskure...tsarkewa tayi daganan ta juya da gudu tabarshi se famar kwallah mata kira yakeyi
Hmm mom nuaim ce taku harkullum.
[9/11, 9:18 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Nasaudarkar da wannan shafin agareki mom jiddah,kina raina #Team Aynah sak# ko a jikinmu....
24
Tsayawa yayi yakurawa hanyan databi ido jiki a sanyaye,duban shigarshi yayi Sama da kasa,atake ya tausa yawa kanshi yayi hakanne dukdan sabida ya kwantar mata da hankali,da zahra tasan yanda yakeji daba tayi kokarin yimai hakan ba,sak kowa yayi daga saman,yabar gidan gabaki daya....
Duk yanda ya dauki abin da sauki ya wuce hakan domin kuwa kasa baccin yayi sam,kowane dakika daya yana tafiyane tare da dokawar zuciyar shi,kazalika kuma duk dokawar da zuciyar sa zatayi tana yine takara kara kaunar zahrah,wlhy baze taba iya hakura da itaba.
Tun bayan data Shiga dakin ta ta kulle kanta take famar zudda kwallah,sosai takejin zafin Muhammad, aganinta yanda yanuna ko a jikinshi ze auri wata ba itaba watanma Aynah, dan Adam kenan zahra ta manta wahalar da moh yasha akanta,da karamun haukan dayayi sanda akace dashi ta mutu!!! Zancen zuci Shiga yi
"Ni zahra na dauki alqawarin inhar muddin ba'a dena zancen auren moh da Aynah ba,bani bashi har abada bazan kuma Shiga harkarsaba,kuma Nima daga yau zan koyi yanda zan nunawa duniya ko a jikina,zan nuna masa cewar Koda sansa ze kasheni bani bashi inhar muddin ya auri Aynah....... " tana wannan saqe saqen wayarta yashiga kara jin rington na fall in love ya sanya tagane Muhammad ne,da sauri ta daga wayar tai rejecting call din sannan ta kashe wayar gaba daya,sosai ta kasa bacci wannan Daren kaman yanda shima be runtsa ba...cikin karfin hali ta shirya ta watsa makeup wanda ma batayi ta zari key na motarta taje tawa momy sallama kan cewa taji sauki zata skul,sannan ta wuce kai tsaye part nasu ta gaisa da mamanta ta wuce,sosai momy tayi mamakin halin ko inkulan da zahra ta nuna dukda yake duk wanda yasanta ze hango rashin kwanciyar hankali a fuskarta da zuciyarta harma a kwayar idonta...koma dai menene sarai momy ta gano pretending zahra keyi domin boye Wa duniya damuwanta tana fatar Allah yasa abin ya dore.
Sanda tashiga class young lecturer nasu be shigoba,yan class nasu dasuka San meya sameta sun mata sannu hadeda mata murna,tunawa tayi ta manta wayanta a mota ya sanya ta komawa mota,tare suka dawo da jiddah suna shigowa lecturer nasu ya tsaidasu,yace dasu
"Ur late girls" kallonshi kawai zahra tayi ta tsaya cak batai magana ba,sai Jidda ce tace
"We r very sorry sir our car broke down on d way" kallon raini ya musu yace
"Pardon" kallonshi Jidda tayi ta kuma kara kallon zahrah she repeated her self again,sounding nervous " kallonsu yayi nayan dakiku kan yace
"Hauwa jiddah both ur car's ne suka bace a hanya ko naki kawai" cikin rawar murya tace
"Yes,no I mean mine sir" dage kafadunshi yayi yace
"Well then if dts d case u can go and have a sit" bin bayan ta zahra tayi zata zauna itama yace with low voice looking @ his phone as if he's not talking to her
"Zahra leave my class" dagowa tayi tace tamkar batasan magana
"Sir?" Kallonta yayi yanzu kam ya gyara zaman mudubin idonshi ya kwashe takardun daya daura kan stand d'inda ke gabanshi yace yana barin class din
"Meet me in my office right away" daganan ya juya ya fice,kowa a class din shiru yayi yana nazarin dalilin ficewarshi ita kuwa tajuya tabi bayanshi jiki ba kwari" gaidashi tayi tanemi wuri ta zauna shikuwa ya taso ya zauna kujerar dake fuskantar tata yace cikin sanyin murya
"Fatimah koda na zauna a class dinnan bazan samu nutsuwa ba ,bakisan yanda hankalina ya tashiba sanda naji labarin mutuwarki wlhy agaba nasaka Umma na ina kuka,kwasam kuma senaji Ashe dogon suma kikayi,har gidanku naje na dubaki akace kina asibiti taje har asibitin kina bacci, yanzu kuwa ina ganinki naji ba abinda nakeso tamkar kasancewa tare dake,ina fatar kinsamu sauki" kallonshi ta tsayayi na rashin gane inda kala manshi suka dosa,yace da ita
"Zahrah karkiyi mamakin kalamai na,wlhy young lecturer ya damu dake fiye da yanda ya damu da kanshi,nakuma kula yauma kina cikin damuwa sanar dani dan Allah menene damuwarki?" Kuka kawai ta saka mishi,tafi minti goma tana kukanta be tsaida taba, dan kanta tayi shiru tace
"Lallai banida wani hurumi na sanyaka a damuwa na,amma narasa dalilin dayasanya naji na aminta dakai,lallai yau zan sanar maka asalina da kuma damuwar danake ciki yanzu....kwashe komai tayi tun daga asalinta har damuwarta ta yau,takara dacewar
" sir wlhy ina masifar San yaa Muhammad,mutuwa zanyi idan Nayi rashinsa" sosai tabashi tausayi shiyasan yanda yakeji gameda ita yakuma San mata da rauni Kallonta yayi yace
"Kiyi hakura Fatimah komai tsanani sauki nanan zuwa kuma kisani itafa rayuwar nan ba komai kake so yake zama maka alkhairi ba,kazalika ba komai kake Ki yake zama sharri ba wasu lokutan alkharai na tare da mafi Ki agareka sannan sharrai suna tare da mafi soyuwa agareka,lallai Ki tattara nutsuwar Ki gu daya kiyi wa kanki adu'a,Ki kasance me yawan tsayuwar dare kina kai kukanki gun Allah,lallai Kiwa mahaifinki adu'a ya dawo gareku,kuma kiyiwa kanki adu'a cike da neman zabin Allah,Ki kwantar da hankalinki Ki mayadda komai ba komaiba,karkiga laipin Muhammad, maganar iyaye tanadamatukar muhimmanci,Yaya kikeso yayi idan ba biyayya ma mahaifiyarsaba lallai a sassauta masa wannan hukuncin" Murmushi ya subuce mata tana hawaye tace
"Kaine mutum na farko daya taba bani shawarar mika lamurana ga Allah mahallici,naji dadin saninka arayuwata Allah ya kara ma daraja da daukaka ameen" drink yabata ta karba tasha yace
"Ohk den dear put a smile" Murmushi tayi sosai har kumatunta duka biyu ya loba sosai tace "tnx so much young lecturer" dariya yayi yace "you're welcome young student" sallama tamasa sukai exchange na contact sannan tafice....jingine a motarta ta hangoshi da alama ita yake jira,haka kawai ta tsinci kanta da washe baki ta karasa gunshi tace
"Good morning my hrt" da mamaki ya kalleta yace
"Cutest zahrah na kina nufin kin daina fushi dani kenan?" Dariya tayi ta maqe kafada cikeda shagwaba tace "nisaika duk'a ka kama kunne zan hakura" kama kunnen yayi ya duka ita kuwa ta kwashe da dariya tace
"Noo kawuce haka aguna wasa nae kalla fa da mutane" mikewa yayi yace "Aini bana ganin kowa sai ke baby zahra" hirarsu suke cikeda kauna yayinda young lecturer yayi mutuwar tsaye yana cin zafin kishi na neman hallakashi...
#Team Aynah sak#
[9/11, 9:18 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Wannan shafin nakine babbar kawata Hafsat ilham,Koda yake kefa na kasa gane a team din da kike lolx, any how sha I don dash u dis whole page start dancing oya shake body....
25
Kaman daga Sama aukaga Aynah a Kansu,kallon zahrah tayi ta watsar sannan ta matso kusada moh tace cikeda yanga
"Ai baka sanarmun ka isoba,ga qawayena su Ummie rilwan Ku gaisa" sarai ya sani sabida ta kunya ta zahra tayi wannan sosai ya murtuke fuska,yace dasu Ummie rilwan
"Sannunku ya skul" Ummie dayake akwai kamun kai,seta tsaya suka gaisa a mutunce,kara matsawa jikinshi Aynah tayi tamkar zata rungumoshi tace tana shagwaba
"Yaa moh mesa idan zakazo skul wurina baka sanarmun,sedai kawai na ganka katsam" daukota yayi daga Sama har kasa yace a kufule
"Kinga Aynah nifa ba wurinki nazoba,gun zahra nazo menene amfanin sanar miki?" Kallon zahra yayi yace
"Baby dhol muje plss" da sauri Aynah tasha gabanshi ta rike masa hannu da soft hannayenta duka biyu
"Yaa moh plss mana ka tsaya Zakuyi zancen programs daza'ayine fa da friends nawa mesa zaka wuce?" A kufule ya warce hannunshi yace da ita
"Ke wace iriyar macece mara kamun kai wai? Na sanar miki banida wannan lokacin ko kinga alamun Irina yayi kamada mutumin daze bata lokacinshi da dukiyarshi akan auren kanjamammiya irinki,bazan fasa aurenki ba Aynah, amma wlhy kisani kwandala na bazan batarba akanki,ke bari kiji ko card na biki bazan iya bugawaba,wannan shine auren hadi wayanda suka hada su zama gatanki,and please this should be the very last time dazaki kara zuwa guna when I'm with my zarah" kallon ta tsayayi,iya kuluwa ta kulu gaya dizgata agaban su Ummie datake wa kuri da karya bata tsammanin cewar kiyayyar takai hakaba sam,sumi sumi ta juya wurinsu shikuwa ya kama hannun zahra segun motarsa,ya bude mata gidan gaba ya zaunar da ita sannan ya zago yashiga ya tashi motar,kallon shi tayi jiki a sanyaye tace
"My hrt motana fa" cike da hasala yace
"Zansaka azo a dauketa wanketa ma za'ayai tayi datti da yawa" kai tsaye gidanshi dake Garki,juyowa tayi tace dashi
"Hrt nan fa?"