← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 29

Sashe 29

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Wlhy zahra ki yarda dani ko bayan ranki bazan miki kishi yaba,ko Aynah muguntar waccen maryama ce kuma bazan sakintaba kodan darajar iyayenta ki sani zahra wlhy babu macen danake samun gamsuwa da ita kamar ki,kuma nasan bazan taba samu ba ki yarda dani bazan taba miki kishi yaba wannan ma dakika gani sabida bikin aurenta zamu kara sati daya anan garin,so Karki damu" kwanta wa tayi asaman jikinshi ta saka hannunta tana shafar lallausan kwantaccen gashin kirjinshi ta cusa kanta acikin kirjin tasaka harshe tana lashe su cikeda shauki,har wuyanshi tabi tana lashewa cikin wani irin salo na kauna,dago da kanta yayi yace "yadai baby na,me kikeso ne" kallonshi tayi cikeda kauna kasa magana tayi kurun ta tura bakinta acikin nashi harshensa ta janyo tashiga tsotso tamkar ta kama lollipop,sanda dan kanta ta gaji sannan ta dago ta kalleshi takai fuskarta daidai da tasa tana koka hancinsu wuri daya sannan tace "Yaa moh idan ina tsotsar harshenka wani irin dadi nakeji,idan na kwanta asaman faffadan kirjinkannan saina rika jina tamkar nafi kowace mace Sa'a a duniya idan kuma...saita kasa karasawa ta janye fuskarta had'e da rufe ta da tafukan hannayenta, janye su yayi yana Murmushi yafara mata cakulkuli tana zillewa yace cikin dariya " idan kuma ina miki ya kikeji,sun dade suna wannan sannan da kanta ta kwantar dashi tafada jikinshi tace cikeda kauna "yaa moh nafayi missing naka sosai" janyota yayi yakara mannata agirjinsa "Nima nayi missing naki ki kwanta muyi bacci" sarai tagane so yake tace tana bukatar sa wannan ya sanya ta zame jikinta ta kwanta daya bangaren ta juya masa baya,da kanshi yazo ya kwanta ta bayanta ,cikin wata murya ya rada mata a kunne "kekadai zakiyi kwanciyar ki ba'a cikin jikina ba?" Take ya kashe mata jiki,ganin takasa magana yasanya yaci gaba da hura mata wani iska me dumi a kunnen take tafara narkewa harshensa ya zura acikin kunnen nata yafara wasa dashi hauka cewa tayi gaba daya tajuyo tabashi kanta gaba daya ganinfa duksun haukace yasanya na basu wuri nikam......bayan sun dawo daga yola aka shirya tafiya garinsu kamal da Innah usai sosai akayi kuka jin wannan labarin iyayen kamal suka yafe masa komai ga daidaita a tsakaninsu.

*Bayan wata biyar*

     Mamakine yakama zahrah sanda momy takirata akan wai mamanta ta haifi yaranta Dukkansu maza a london ,dukda haka tayi matukar murna har take gayawa Aynah dasuke tare,ita kamma cikinta watanni shida yanzu sai zaman lapiya suke abinsu,momy kuwa tanacan abin yagama rubewa bama me zuwa kusa da ita daga mamanta sai yayarta tsabar d'oyin dake fita ajikinta,Yaukam Koda aljanin yazo Shiga daya yamata  ya kasheta har lahira kowa ya huta,se gayawa Abbin moh akayi ahaka suka rankaya zuwa gaisuwa a Kano"

   Acanfa zahra tafara bleeding ba kakkautawa sabida gaji yar hanya Ashe shigar cikine da ita ba wanda yasani.
Second to the last page inshaa Allah.

Mom nuaiym ce
[9/27, 9:14 PM] billygaladanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

*wannan shafin sadaukarwa ne gareku yan kungiyar haske,Allah ya barmu tare ya kare mu daga Sharrin mahassada ameen*

39&40

Rushing nata sukayi a asibiti,amma kan suje cikin ya fita,anan aka tabbatar musu mahaifarta ta samu matsala,ita da samun ciki sai a hankai ,dama kwanciyar yara hudu aciki yasaka tayi laushi,haka ta dangana badan tasoba tasaka a ranta haihuwa ta Allah ce kuma idan da rabon yin wata zatayone,ahaka suka juwo gida rayuka ba dadi,.zaman lapia ne sosai ya Shiga tsakanin zahra da Aynah idan ka gansu bakace miji daya suke aure ba tsabar shakuwar da sukayi,yauma kamar kullum suna zaune a parlor Aynah suna shan fruits Aynah ta kalleta tace

"Zahrah kinsan duk na tuna cewar Edd na kwana biyu ya rage senaji jiki na ba kwari,narasa dalilin daya sanya nakejin faduwar gaba me tsanani,sosai jikina yake amace game da lamarin haihuwar nan" kallon fahimta zahra tamata sannan tace

"Haba Aunty Aynah? Adu'a kawai zaki tayi muma muna miki kinji,da yardar Allah zaki tashi lapia Musha biki" Murmushi tayi wanda duk me hankali yasan yakene tace

"Adu'a tawuce komai,ina rokon Allah ya sauke ni lapia din" ahaka basu bar parlor dinba saida ta fara nakuda aikuwa haihuwa gadan gadan kan zahra taje kiran moh Aynah tarike mata hannu,cikin ikon Allah anan tahaifi yaranta biyu duka maza,gashi zahra bata San komai ana haka moh yashigo shida kanshi ya yanke cibi,kuma ya fiddo da uwa,lapia lau saidai tunkan ya gama ya kula daya yaron bashida rai,amma dukda haka yayi murnar samun daya acewar sa haka Allah yaso,murna awurin zahra ba'a magana,ita da kanta ta wuri da komai sannan aka shaida wa iyaye,ranar suna yaro yaci suna Muhammad Wato mahaifin Aynah akawa takwara,haka sukaci gaba da rayuwa cike da kaunar juna Muhammad ya hade kan matansa yana matukar kaunar abinsa....London sukaje hutawa acan suka hadu da Kawar zahra da mijinta Ablah da farhan #(Wazai yarda dani) dakuma Kawar Aynah da mijinta Wato Hasanaye #(Y'ar business) harda yaransu sunshaqu dasu sosai a London,sunyi chilling irin sosai sosai dinnan....tammat bi hamdillah....inda mukayi kuskure Allah ya gafarta mana inda kuma kuma yi daidai Allah ya bamu ladansa Allah ya jibanci lamuranmu Ameen..

Godiya me yawa gareku

*Haske writer's ASSO
*Sophie G novels group
*inda ranka's fans
*huguma novels group
*Zauren litattafai
*Taskar Billy Galadanchi
*pherty zahra novels.
*Asmy b Aliyus fans
*muneerahs novels group
*hajja ce novels group

Dadai sauransu ina godiya sosai.

*My next novel inshaa Allah*

*Hanjin jimina...akwai naci akwai na zubar wa*
Kadan daga ciki

*Juyowa Hauwa tayi ta kalli gali tace dashi cikin wata mahaukciyar dariya "Ghali kenan bakada labarin cewar ni dinnan hanjin jiminina komai na had'iya koda karfe ne sena narkashi? Shiyasa kaji ance ai akwai naci kuma akwai na zubar wa,meya sanya a sanda ka hadu dani baka zubar ba seka cinye tas...." Ta kara kwashewa da dariya sannan ta nuna da d'an yatsa "kamar yanda ka sid'e ni tas haka zanyi wadaka dakai ghali,haka zansha jinin jikinka haka zanci tsokar jikinka ina mai santi nasha barkonga ina me lumshe ido na tauna kasusuwanka ina mai tsiyayar yawu akan dad'i" jiki na rawa yace
"Karki mun haka Hauwa wlhy aurar ki zanyi ko yanzu kike So a daura za'a daura" dariya ta kwashe da ita tace cikin daga murya

"Ka makara ghali wlhy ka makara ka wofintar da damar dana baka tun wuri sabida abinda nayi niyya saina aikata akanka wlhy"

___________________

Da sallama ya shigo parlor din ba kowa anan,pampers dake dauke da kashin yaronshi Amir yafara cin karo da shi tsaki yaja yayi hanyar kitchen domin acan ya jiyo muryar ta

"Karima!" Yakira sunanta da karfi juyowa tayi ta kalleshi yace cikin fada "me haka dan Allah ? Yanzu da akace da baki nazo fa kinga parlor kaca kaca se doyi yakeyi takun farko naci karo da Pampers din Amir me kashi gidan sai wari yake" habar zaninta tasaka ta share mijina sannan tace dace hannunta daya na cikin hammata tana sosawa "girki nake Kayi hakur"kitchen din ya karewa kallo ba abinda ke da tsaftar kallo ita kanta yanda kasan jaka duk kudaden dayake kashe mata a Banza,kasa cewa koma yayi yajuya kurun yanufi gidansu Alisha budur warsa, a yangace tafito tana rangwada tunkan ta karaso wurin motar kanshin jikinta ke tashi me ratsa zuciya...kallonshi tayi bayan ta zauna ta janyo habarshi ta manna masa kiss sannan tace cikeda yanga da wata murya me dadi

"Ohh honey yau kuma amota zaka zauna,plss muje cikin gidan namaka wanka,kaci lunch jifa duk yanda ka gashi" Shifa tun fitowarta ta gama dashi da wannan yabita zuwa gidan nata datake zaman kanta aciki wanda sana'arta karuwanci kuma aduk cikin customers nata tafisan Sufyan din, wani dadda d'an kamshi ne ya ziyarce hancinsa tunkarar parlor din dasukayi atake ta zare abayar jikinta tsiraicin ya bayyana,ba shiri ya rungumota yace Alisha kin had'u,narke idonta tayi tawani yi far dasu sannan ta manna masa kyakyawar Sumba a wuyanshi data kusa hauka tashi ta saka hannunta ta shafi kwantacciyar sumar kanshi cikin wata murya tace "zona rage maka kaya my Sufyan zanso namaka wanka da kaina,biyeta yayi tamkar wani wawa suka nufi ban dakin....

___________

Da uwar muciyarta ta biyo lado har kofar gida dakyar yasha " Dan kani yar lado idan ka isa kadawo Ba cefane wlhy Allah sena ballaka,shegen sama ka iya laluba na cikin dare amma da rana bera yafika sabida yakan daure ya sato,komawa tayi cikin gidan taci gaba da sharbar romon kifi abinta...tana cinyewa takira kwartonta "Kai bala kazo na wurga jarababben waje"

Mom nuaiym ce...
Chapter 29 · 0% Book details