Sashe 4
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yaa Muhammad ka zauna mana" Murmushi yakumayi akaro na barkatai sannan yace
"Nagode" alokaci daya ya zauna ya kuma dubanta har yanzu tana a duke
"Ki zauna mana zahra,Yaya jikinki?" Murmushi tadanyi dabekai zuciba tace
"Naji sauki Alhamdulillah bara na kawo maka ruwa" Ice tea ta hado masa home da kuma samosa da tayi tun Thursday tasaka freezer tana kammala soyawa yana isowa ta dire a center table dake tsakiyar parlor din sannan tace Bismillah hade da mika masa ice tea data rigada ta tsiyaya masa a cup,kallonta yayi a lokacin daya kai hannu zai karbi kafin yace
"Sannu da kokari nida nazo dubiya ban kawo komaiba zaki bani wannan garar,mika hannun shi yayi ya dauki samosa daya ya gutsura yace yana murmushi
" kamar kinsan ina masifar son samosa kene kikayi?" Daga mai kai kurun tayi cikin tsoro harga Allah ita batason suna koda gaisawa ne kuma gashi Innarta tana ciki kasancewar bata jin dadi inner ke ayyukan duka
Zama yayi ya cinye samosa din tas kwaya takwas sanan yasha Rabin Ice tea din ya kalleta yace
"Wannan wane irin lemo ne?" Gani tayi tamkar gatse yamata saitayi mai shiru
"Zahrah wlhy bantaba shan irin wannan lemon ba dan Allah wane iri ne?"
"Home made Ice tea ne yaa Muhammad" tabashi ansa a takaice
"Kene kikayi?" Gyada mai kai kurun tayi
"Yaya ake hadashi to?" Kasancewar ta bamaisan surutuba gashi duk shiru shiru irin na Zara indai kanasan bakar magana ka isheta da tambaya cikin kosawa da zancen tace
"Kayan da yawa" yagano ta kagara sai cewa yayi da ita
"Me da mene to?" Shiru kawai tayi shikuwa ya mike yace da ita
"Na damu sosai da halin dana barki aciki jiya dama inasone inga lafiya rki,tunda kinji sauki ina miki fatan Alkhairi saina dawo cin samosa" da sauri tadago ta kalleshi kwallah ta taru a idonta murya na rawa ta furta
"Dan Allah yaa Muhammad karka dawo,wlhy Aunty Aynah zata mun wulakanci a skul idan tasan kazo nan din ka rufamun asiri dan Allah" kura mata ido yayi na wasu dakiku kanya wuce kawai batare da yace da ita kalaba.....a parking lot ya hadu da Aynah suka gaisa tace dashi
"Zaka Shiga cikine na rakaka yaa Kameel yafita"
"Noo is OK,ba Shiga zanba nazone dama na duba jikin Zahra kuma naganta soni zan wuce" sosai Aynah taji haushin shi yana kallonta ta nufi sashin su a fusace,shibaisan dalilin wannan haukarba barin gidan yayi gaba daya batare da bata lokaciba...
"Dan uwarki me yaa moh yazo yi a wurinki ?"
"Anty Aynah wai yazo dubani kuma wlhy Allah nagayamai ni karya kuma zuwa wurina"
"Shine kika kawomai hadda ruwa wato ni kika mayar wawuya? Lallai yau bazan miki hukunci da kainaba momy ce zata cimun uwarki wlhy" tajuya ta fita
*Monday*
Nisawa Jidda tayi bayan tagama jin labarin sannan tace
"Basuda hankali shi moh din cewa yayi da ita yana sanki,wannan haukan datake zai saka tun baya lura dake har hankalinshi yadawo kanki,kekuma dakikafi kowa shirme saiyazo har gidanku kika gagara tambayarshi wayarki dakika manta a motarshi,wlhy dakin gashi yanz kam kimai zancen wayar,ni bakiga haushin dakika baniba akan tsoron nan shiyasa ta rainaki" kan zarah tayi magana wata flashy car ta dauki hankalin daukacin mutanen dake wurin,daidai wurin dasuke tsaye ya tsaya yafito cike da yanga ya nufosu,harzata duka jiddah ta hanata yace
"Fully dimplelated ya kike" kanta a kasa ta furta
"Yaa moh ina wuni"
"Sumul yan mata ya skul?"
"Alhamdulillah, nazone na karbi wani saqo so zan karasa daga ciki kijirani anan yanzu zan fito" baijira cewar taba yayi gaba
"Ke banza wlhy idan yafito kimai zancen wayarki,kin wani so kibada kanki a gaban wannan jama'ar zaki duka masa" Murmushi tayi tace bara yazo zan tambayeshi.
"Zarah na kammala ni zan wuce dama inasone naga ko guduwa zakiyi,sainazo gida Friday" Murmushi tamasa tace dakyar
"Yauwa yaa Mooh dama inaso nace dan Allah bakaga wayana ba ranar kamar a motanka na bari"
"Subhanallah ke bakya gudn saurayinki ya kira akashe,kumafa kinga ni rabon dana Hau motar tun ranar,kun kammala da school?" Gyada mai kurun tayi
"Yauwa muje naduba miki a motar inyaso saina saukeki a gida" kin yadda tayi dakyar ya lallabata shida jiddah....Shiga motar dazatayi yayi daidai da shigowar Aynah harabar makarantar kuma ta gansu sarai,shima yaganta a daidai lokacin daze fita,aikuwa bayan su tabi kuma sarai ya kula da biyosun datayi amma ita zahrah bata saniba...
Mom Nuaiym
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
*Kuyi hakuri yau banajin dadine,karkuce yayi kadan*
08
Jiki a sanyaye ta juya da nufin zuwa sashinsu mami ta dakatar da ita,ta kalleta a wulakance tace da ita
"A yanda na kula shi Muhammad badauki abakin komaiba,ina fatar kema ya tsaya hakan a wurinki,wannan rankon wayar daya miki kuma bazan karbe ba sabida baze rageni da komai ba,amma zarah inaso kiyiwa kanki kiyamul laili,kifita harkar Muhammad domin kuwa ni 'yata nawa tanadin shi,wlhy tsaf zan iya batar dake a kanshi" murya na rawa tace
"Mami kiyi hakuri inshaa Allah zan kiyaye"
"Karma Allah yasa ki ki yaye" tsayawa tayi sanda suka wuce sannan tabi bayan su jiki a mace tawuce sashinsu.....
Nisawa Innah tayi bayan gama jin komai a bakin Zahra sannan tace
"Zahra kiyi a hankali da mutanen nan nisam ba yaron nakejiba su mami,sarai kinsan halin Haj Mariya batun yauba nasan burinta na aurawa Aynah miji mai kudi,kekuwa burina shine kisamu miji na gari wanda zai riqemunke da Amana,sam banaso kike Shiga shirgin su Aynah bance ki wulakanta Muhammad ba,yaron yanada kirki kuma shi bawata manufa aranshi na sani,amma dai kiyi taka tsantsan da abinda zai haddasa fitina tsakanin ki da Aynah"
"Inshaa Allah Innah zan kiyaye"
"Yauwa to Allah shi miki Albarka Zahra na".
Kwance take tana nazarin wasu takardu kasancewar gobe tanada test,wayar da ta kasa gane kanta tashiga ruri,janyota tayi taga bakuwar lamba,batare da wani tunaniba ta daga,cikin muryar ta me sanyi tayi sallama
" Amun Wa Alaikissalam,miss dimples yakike?" Atake ta gane muryar shi
"Ina wuni yaa Muhammad ya aiki?"
"Lapia kalau,ya akai kika gane muryana" hmm kawai tace yaci gaba
"Ya karatu na kira da dare ko?" Murmushi tayi tamkar yana gabanta tace
"Da dare fa yaa moh,yanzu fa karfe 9 kawai"
"Ohh ke yanzu 9 ba dare bane a wurinki,saikin sanar dani aikin me kike har yanzu bakiyi bacciba"
"Karatu nakeyi,gobe zanyi test, beside bana bacci dole sai karfe goman dare"
"Lallai ke babbace,dama ba komai bane zancen wannan samosar ne da ice tea,zan samu gobe kuwa?" Shiru tadanyi na wani lokaci sannan tace
"Ba damuwa amma saida yamma idan na dawo daga school, ice tea kuwa kayan hadinshi basu zoba nagida kuma ya kare bt akwai na zobo saina hadama dashi" Murmushi yayi
"Mesa kikace saida yamma,nifa kwadayinshi nakeji Allah" cikin sigar rarrashi Wanda shi a wurin shi shagwabane ta furta
"Yaa moh dan Allah kabari da yamma,zanje school ne da safe kuma banida samosa a freezer sai meat pie kawai spring rolls dole saina hada wani,Allah kuwan ina dawowa zan hada maka" dariya yayi hartana jiwo sautin muryar shi yace
"Ba damuwa ki hadamun dasu,ko Wanne goma goma zanzo na karba karfe biyar na yamma" to tace sukayi sallama aranta tana shakkar mezaije ya dawo sam takasa korashi aranta duk kuwa dayake batamasa sanda yadauki number din taba amma saita tsinci kanta dajin dadin kiran daya mata".....
*Washe gari*
Karfe uku ta dawo daga school tayi wanka tayi sallah tafada kitchen na side nasu ta hada mai samosa den zobo mai kankana da bawon abarba tasaka ice blocks aciki,tasamu wasu takeaway masu kyau tasaka mai aciki har meat pie da samosa din,taje tayi sallar la'asar sannan tazauna tanacin nata,aranta tana tunanin masifar dazata Shiga idan wani cikin su Aynah ya ganta,tana roqon Allah yasanya kar wani ya ganta...sallamarshine ya katse mata tunanin ta wanda amaimakon ta agogo ta aikawa kallo karfe hudu da mintuna talatin,gashi Innah tana ciki,taso yamata Waya takaimishi a mota tana tsakiyar wannan tunanin ta tsinkayi muryar Innah tafito daga daki tana amsa mai sallama
"Muhammad sannu kaine agidan namu?" Tsugunawa yayi har kasa ya gaidata sannan ya mike yazauna akan kujera,kasa dagowa Zara tayi har sanda mahaifiyarta tagama masa godiyar wayar daya siya mata akan dan Allah yadaina hidima da ita hakan ma ya Isa ...tashi tayi tabar musu wurin aranta tana Ayya na mezaije yazo...kallonta yayi da Murmushi dauke a fuskar sa yace
"Fully dimplelated,yau ba gaisuwa?" Narkewa tayi tamkar zatayi kuka tayi narai narai da ido tace
"Yaa Muhammad mesa bakamun Waya na kawoma a motaba,yanzu idan Aunty Aynah ta ganka wlhy na kade har ganyena" kallonta yayi a karo na barkatai
"Haba Zahrah wai kinsan yanda kike batan rai idan kina tsoron Aynah dinnan?"
"Yaa moh nifa mutuncina kawai nake karewa bana San take dizgani agaban Koma waye" sosai ya tamke fuska yamike tsaye yace cikin dakakkiyar murya
"Ki dakkomun saqona zan wuce" jikinta ya mutu da yanayinshi haka ta shige ciki ta daukomai yace
"Sako hijab dinki ka kawomunsu a mota" ba musu tabi bayan shi,a hanya kuwa suka hadu da Aynah,ganinsu Atare jikinta har rawa yakeyi tasha gaba n moh
"Sannu yaa moh,lapia kuwa?" Kallonta yayi sheqeqe yace kamar ya?" Muzanta tayi tace
"Noo naga zahra nabinka abaya ne"
"Tunda komai nayi tuhuma ne awurinki,samosa na drink danasakata tamun nazo karba" wani haushine ya cikata
"Samosa yaa Muhammad basakayi ordering a season 7 ba, kokuma kamun Waya kawata nayi saita hada maka" tsaki yayi
"Dama kedasu Afrah komai ordering, danasha ice tea awurin zahra har mafarkinsa nayi,kuma ke bakya ganewane ai natan nakeso" ganin ranta zai baci abanza yasanya ta sanja akalar zancen