Sashe 17
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inajin dadin sunan dakike kirana dashi yanzu sosai,muje daga ciki Ki gani" ba musu ta bishi,hadadden gida ta gani wanda ba irinshi a unguwar gidan Kusan manya manyan part ne guda uku aciki a yanda ta kula kuwa dukkaninsu iri dayane ban da daya JAL,yafi girma kuma yafi tsaruwa Kusan dakuna takwas ne acikin wanda yafi girman da parlour hudu,zata iya rantsewa ko a turai dataje bata ga tsarin daya fiye mata shi kyau ba se washe baki take ya kalleta yace da ita
"Baby zahra Wanne yafi miki kyau acikin su?" Kallonshi tayi tace cikeda zumudi
"Yaa moh wannan yafi kyau fa,Kaima kasani ai,kaga yanda finishing touches din kuwa,ni aduk fadin gidajen toilets na wannan gidan yafimun kyau,kai bakaga best color na a biggest room dincan har wall paper fa red & gold aka saka,yamun kyau,kaga da za'a samu irin English bed dinnan me red & gold wow na rantse maka seya hade sosai musamman idan yaji turkey carpet gold wowwwww don't even know how to explain yanda zeyi wlhy" Kallonta yake yanda taketa zuba besanta da surutu haka ba,sosai ya hango yanda take kaunar gidan...Murmushi yayi yace
"Inshaa Allah Nanne gidanki zahra,kisani bazan iya tsallake umarnin mahaifiyata ba akan auren Aynah amma kuma bazan fasa neman auren kiba har ranar dazan komawa mahallicina wlhy cute kece zabina,kuma ni nasani kema kina sona sosai, sabida duk rintsi Ki jajir ce Karki manta alkawarin mu,dalilin dayasanya nakawoki kenan kifara zabar inda yamiki sabida nafisan komai namiki wanda kikeso, naji dadi sosai da nayishi dai 2 da ra'ayinki" langwabar da kanta tayi tace dashi cikeda tausayi
"Hrt kasan wani abu?" Gyada mata kai yayi yace "sekin fada other me"
"Sosai na tsani Aynah wlhy,jifa dazu hannunkan nan ta rike fa,bakaga ba se wani shishige maka takeyi" dage kafadunshi yayi yace "Bakya ganin da sadaki na akanta" yafadi maganar cikeda zolaya zahra kuwa sarakan hawaye kuka tasaka
"Au yaa moh haka ma zakace Allah idanma wasa kake karka kuma sam banasan wannan wasar" Murmushi yayi yace "Allah wasa nake miki cute,kisani wlhy other me Koda me zatayi bata burgeni sam,batada maraba da jinsi na aguna" sarai ta gane meyake nufi ta Kawar da zancen dacewar
"I'm hungry,like sosai sosai fa,banci breakfast Bafa"
"Dan Allah other me, kidena zama da yunwa sam bekamata wlhy kuma sarai kisani banaso ko kadan,kinkuma San bakida lapiya,waini tukunna kinma sha magungunanki?" Shagwabe wa tayi
"Bakai baneba kasaka Namanta da kaina ma,Allah hrt kana taba kanka" Murmushi yayi yace "muje season 7 mu ci breakfast acan,nidinma jiya rigimanki be barni naci komai ba" .....
*BAYAN SATI UKU*
Duk yanda zahra taso ta basar abin yaci tura,ganin sosai hankalin kowa ya karkata akan shirin bikin su Aynah da moh,Mamie sa Aynah se rawar kafa ake da iyayi,biki saura kwana biyu a fara yayin dauri aure saura kwana shida....Muhammad yafi kowa rikicewa kasancewar zahrah bata fasa sanar masa cewar inhar duk ya kuskura ya auri Aynah mutuwa zatayi gashi kuma ba yanda zeyi da maganar momynshi...momy kuwa ranar daza'a fara shagali ranar zata dawo tana London gun wata sabga!!!!
Mikewa tsaye sir kamal hasan yayi ya zare madubin idonshi jin jawabin momy yace da Hausa slang's dinshi
"Amma hajja Asabe inada 'ya a duniya shine baki sanarmun keda shayau baku kyautamunba,menene zesa har 'yata tanashan wahala arayuwa,atunanina banida da banida jika,kuma tun bayan mutuwar Linda se yanzu nakejin San zuwa gida,sosai nakejin kunyar mahaifina da Hussaina " gyaran zama Haj Asabe tayi tace
"Yanzu matsala daya ne gorantawa zahra da ake akan cewar shegiyace lallai ne ka koma ka wanke wa yarka suna" Murmushi yayi yace dama a tsarina Tuesday zanbar kasarnan zuwa Nigeria " ............
Ranar daza'ayi wankin Amarya Wato Wednesday ranar momy da mahaifin zahra suka iso,kuma sarai yasan da zuwanshi shi daddy,amma bewa Innan usai maganar ba sabida yasan tas haqa tozarcin da ya mata ba kadanba.
Zahra na zaune tana d'aye kunshin da'aka mata momy tazo gunta,ta daka mata duka a cinya tace
"Ja'ira zo maza da sauri nadawo da albishir se namanki nakeyi bakyanan" mikewa tayi ta rungume momy,ta wanke kunshin sannan tabi bayanta,kai tsaye side din Daddy suka Nifa,acan ta tadda Innah usai da wani me suit dakuma daddy da Ummie a zaune,itama din zaunawa tayi,ta gaidasu sannan daddy ya kalleta yace
"Fatimah yaudai Allah yayi zakiga mahaifin Ki,gashi Allah ya karbi adu'a rmu yadawo da hankalinshi gida" da sauri ta dago ta kalli daddy,sosai sukayi kuka su ukun ya roki kafararsu zahra tace komai tawuce tunda ita bemasan da wanzuwarta ba amma Innah usai ta dauka da zafi,haka taron ya watse ba tareda ta yafe mishiba ....
Sosai aka wulakanta naira a wurin wankin Amarya,haka ma washe gari wurin kamu ranar Thursday kenan,duk wannan budirin dasuke zahra tsaye kurun take amma sam batda lapiya young lecturer ne ma ke kwantar mata da hankali,ga uwar mura data sakata agaba sannan kuma idan tafara tari setayi amai me jini aciki,sam batada lapiya duk wanda yasanta ze gane bata cikin lapiaya ...Friday za'ayi dinner kuma ranar ango zashi kowa ya wuce wurin dinner bandashi zahra tafito tana sauri saboda dukkaninsu sun wuce taji anfinciko hannunta,Koda ta duba moh ne,ba musu ta bishi, sosai yasaka kaya na alfarma amma daka ganshi kasan baya cikin hayyacinsa,kwanciya yayi a cinyarta ya soma kuka iya karfinshi tamkar nagoye,zahra bata saba ganin Babba na kuka a,dukse ta rude,tashiga rarrashi daban baki baki dakyar yayi shiru ta kalleshi shima din ita yake KALLO"
"Hrt menene?" Ta tambayeshi cikeda tausayi
"Cute banaso wlhy jinake kamar zan mutu banasan Aynah na tsaneta wlhy,Ummie takuma jamun ranstuwa wai senaje dinner wlhy banaso" cikeda dauriya tace dashi
"Haba Muhammad kazama namiji mana,menene idan kaje,Kadafa ka bari shedan ya rudeka ka kasa ciki haqqin aurenka akan matarka dan Allah ka rage damuwa" dakyar ta lallabashi suka tafi tare. A kofar wurin yar adau center inda za'ayi bikin ya hadata da Dr Jamal yashige da friends nashi suna gab da Shiga wurin zahrah tafara tari seda tayi aman jini" sosai Jamal ya tsorata yana fatar ba ciwon zuciyar ne yayi kamari hakaba,awurin dinner moh yayi tukun tukun darai yayin zahrah ta danne damuwar datakeji ana tashi dinner Jamal ya sanarwa Muhammad halin da zahra take ciki ,aikuwa yasaka aranshi mutuwar ce datake ce masa zatayi,gashi yakirata akashe wannan ya sanya ba shiri yakoma yar gidan jiya Wato GIYA...ita kadai ce zata rage masa damuwa yake ganifa,Koda mahaifin sa yaganshi a buge ya kadu,dama dakyar suka rabashi da giya yanzu kuwa yasan zancen auren Nanne dabayaso.....
Washe gari
Sosai kofar gidan ya hadu da jama'a,an shirya se jiran ango akeyi be isoba...wakilinshi ne yace a daura kurun ko baya nan hakan kuwa akayi,atake aka daura auren Muhammad da Aynah....
Mom nuaim ce
Shout out to lovers of Aynah out there#Ana hade irin da zafi zafinnan....[9/12, 8:14 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Wannan page din na kine Kanwata Ameerah Ibrahim kinfi kowa San book dinnan,Koda yake ba team daya muke ba sam...#Team Aynah sak,amma Ki sani #Ana hade irin tamau dinnan...
26
A cikin farfajiyar season seven din tae parking ta rungume starring motar ta saka wani kuka me tsuma zuciya,tunda taga tunjiya moh be nemeta tasan ya shafe babinta kenan cuziyarta sosai take mata tafarfasa,ita kadai tasan azabar datake sha akan soyayyar Muhammad, sosai takejin bazata iya hakura dashiba, glass din car nata aka knocking, a hankali ta dago,young lecturer ne,dukda tana cikin damuwa Murmushi ne ya subuce mata,fitowa tayi daga motar ta jingina jikinta,kurawa juna ido sukayi na wasu yan dakiku kan ya nisa shi yace
"Fatimah da gaske so kike Ki kashe kanki akan abinda bakida maganinshi? Samsam banzata zaki karaso nan lapiaya ba wlhy, kinga yanda kike gudu kuwa,u were on high speed when I saw u ,that's why I followed you me kikeso kiyi da rayuwarki ne wai?" Dafe kanta tayi sannan ta yarfe hannayenta duka biyu tace
"Sir ya zanyi,yanzu na tabbatar an rigada an daura auren moh da Aynah, wlhy I cnt take it anymore,mutuwa zanyi" cikin fusata ya fara magana
"Kekam bazan miki magana kiji bane arayuwa bakida labarin ke musulmace,Kokuma bakida masaniya akan sahihin hadisin dayayi magana akan yarda da kakkara ta Alkhairi takuma akasin hakan,lallai kiyi gaggauta fara istigfari Ki mayadda lamuranki zuwaga Allah mahalicci,ke kinsan irin sanki da Allah ya doramun kuwa a haka na daure nake biye miki kina gayamun yanda kike tsananin kaunar wani na,sabida nasan itace khaddarata,bakida masaniyar tanadin da Allah ya miki,a gaba sam Bakya kyautawa kanki,maza Ki tuka motarnan a hankali Ki dauki hanyar gida,ina miki fatan Alkhairi Karki kuskura na kara ganin kina zubar da hawayenki akan damuwa adu'a nakeso naga kinayi itace inaganin duk wata damuwa kinji" share hawaye nta tayi tace
"Nagode sosai sir inshaa Allah zan kiyaye"
*kwana biyu kafin daurin auren"
Sosai mahaifin zahra ke kuka agaban Innah usai "Hussaina Ki daure Ki taimakamun nasamu daidaituwa da mahaifina dan Allah na rokeki Ki yarda asake daura aurenmu wlhy namiki alkawarin zakiji dadi wannan karon zan kula dake fiye da yanda zan kula da kaina,zan tallafeki fiye da tunaninki,zan kaunaceki fiye da yanda nake kaunar tawa rayuwar,zan kula da yarinyar mu tamkar ba Wata 'ya aduniya fiye da ita dan Allah na rokeki kimun wannan alfarmar wannan kadai zamuyi mu nunawa duniya zahra r mu ba shegiya bace da ubanta" shiru tayi ta dauke kanta Daddy ne yace
"Usaina wannan ne karo na farko dana taba rokar wata alfarma agareki,lallai Ki aminta da aminina wanan karon da gaske yake Ki daure kimun" nisawa tayi tace cikin kuka
"Allah yasanya hakan shine yafi zama Alkhairi agaremu baki daya" tamike tana tsananin kuka,dadine yakama sir kamal hasan sanda yay tsalle....
Bayan an kammala daurin Aynah da moh se kuma daddy yaroki mutane dasu tsaya adaura auren Innah usai da sir kamal hasan,ana tsakiya da rabon goro Abbyn moh ya matso kusada Dr Jamal, ganin ya karaso a firgice yace dashi
"Jamal ina Muhammad ne an daura aure bashi ba labarinshi ya bani kunya sosai agaban mutane" gyaran murya Jamal yayi yayi kasa da ita