← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 29

Sashe 5

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yaa moh ya zancen siyan wayana,nifa 6+ ce dani ta Zahrah kuwa 7 kuma gold plated itace latent" kallonta yayi yace muje mota,binshi tayi tana kuri da iyayi itama zahra tabi bayan su ta bude baya ta zubasu tayi wucewarta,rafar dubu daya yaciro guda uku ya mika mata yace 245 muka siya kije slot ki siya banida lokaci Yanzu " karba tayi tamai godiya ta juya,aranta tana kissima yanda zataci uban Zahra.... Kwana biyu da tafiyar Muhammad amma bai kuma neman zahra ba,wasa wasa fa zahra takasa sukuni akwana na uku ne taji bazata iya hakura ba ta daga Waya takirashi ringing biyu kuwa ya daga,shiru yamata sanda dan kanta tace

"Yaa Muhammad ina wuni?"

"Lapia,wake magana ne?" Shiru tadanyi sannan tace murya Kasa kasa
"Yaa moh zahra ce"

"Ohk inajinki ya akayine?" Sarai tasan fushi yake tace tamkar zata yi kuka

"Dama nakirane mu gaisa"
"Tona gode sai anjima ko" kuka tasaka wiwi

"Yaa Muhammad dan Allah kayi hakuri kaji,Allah ni ba wani abu nake nufiba"

"Name kenan?" Ya fada cikin rashin kulawa

"Yaa Muhammad please mana" cikin fada yace

"Kibari sai ranar dakika daina tsoron Aynah sannan ki kirani ina kece kikace nadaina damunki zata yankaki?"

"Na daina kai hakuri dan Allah" kashe wayarshi yayi, zuciyarshi namai rafar fasa yanzu yaji sanyi yagano ta damu dashi,yana mata hakane sabida tadaina tsoron Aynah...ita kuwa sosai tasaka kuka,lallai ta dakko ruwan dafa kanta,tarasa dalilin dayasanya da tunanin shi take kwana kuma dashi take tashi🤔🤔🤔😳
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

07
Waigowa yayi ya kalleta yace yana mai rage Ac din motar sanyi yana tabaki da yawa ko zahran Innah,bara na rage miki" kallon shi tayi cikin sanyin murya tace

"Na gode ya moh" karya kwana yayi sannan yace cikin sigar tsokana
"Zahra ga Aunty Aynah nan fa a bayanmu" da sauri ta zabura zata juya ya kwashe da dariya yace

"Wasa fa nake,ni kina bani mamaki saikace zata yankaki wannan irin tsoron haka" dama Zara badai shagwaba ba sai shagwabewa tayi tace kamar zatayi kuka

"Yaa Mooh dan Allah ka daina wlhy gabana bakaji yanda yake dukan uku uku ba" kashe mai jiki tayi yanda tayi maganar,kasa cewa komai yayi ya tsaya a daidai kusa da wani katafaren gida yayi horn me gadi da sauri yazo ya bude masa da hannu yamasa alamar yazo yace dashi

"motar dake bayanmu karka barta ta shigo" daga nan yayi ciki abinshi wurin parking yaje yayi parking yafito yana wani shan kamshi,kai tsaye wani part taga ya nufa ba jimawa yafito yazo gunta

"Zahra kizo ki duba da kanki kinji" kallonshi tayi tace

"Dan Allah kabarni anan kadubamun kawai aiduk daya ne" juyawa kawai yai yaje ya bude motar amma ya duba ko ina ba wayar ba labarin ta dawowa yayi ya shigo motar ya kalleta yace

"Zahrah inaga wayarki fa dauketa akayi sabida washe garin ranar nasaka ankai wankin motar kuma gashi yanzu na duba ni bangantaba" dagowa tayi da Murmushi dauke a fuskar ta tace

"Ba komai yaa Muhammad, ba rabona aciki" sosai ta burgeshi yanda tayi tawakkali lokaci daya ya tashi motar lokaci yana fadin

"Ba rabo aciki kam,muje na siya miki sabuwa ai ba'ayi haka ba" da sauri tafara mai magiya

"Haba moh dan Allah kar kayi haka,wannan ai yazama ranko,kuma ma nasan daddy wannan satin zezo na tabbatar ze siyamun wata idan yazo" kallon banasan haka nan kurun yamata ya dauke kanshi adaidai lokacin dayake fita harabar gidan,sarai yaga Aynah tana bin bayan su amma yayi tamkar baiganta ba da alama batayi yunkurin Shiga gidanba...kai tsaye slot ya wuce da ita yace ta fito,ganin ba wasa a fuskar sa yasaka tafito wani babban shop suka Shiga ya kalleta yace

"Zahrah yanzu zabi ya rage naki saiki zaba wacce tamiki aciki" kallon shi tayi tayi narai-narai da ido tamkar zatayi kuka

"Yaa Mooh Allah Innah fada zatamun tace na karbi ranko" juyawa ya kalli mutanen dake wurin ya matso daf da ita ya furta cikin murya kasa kasa

"Zahra bakya ganin mutanene? Karki mayarda hankalinsu a kammu plss ki zaba kawai" hawayen datake kokarin adanawane suka karasa sakkowa a hankali ta dago ta kalleshi ta girgiza mar kai alamr bazata iyaba, a hankali yakuma cewa

"Naji zan dauko miki da kaina karkice komai" iPhone 7 ya zabo mata gold plated ha daddiya yaje yabiya through P O S yace da ita muje" ba musu ta bishi jiki a sanyaye suna Shiga mota ya daura akan cinyarta yace da ita

"Acikin abubuwan dana fi tsana a duniya gaddama ne Babba,idan kinaso mu shirya karki kuma mun gaddama,yanzu da kameel ne saikice ranka miki yayi? Kokuwa ni ba yayankine bane?" Shiru tayi ta sadda kanta kasa a fusace yace

"Inko hakane karki kuma kirana yayanki ki kirani Muhammad dina kaiki tsaye" marairaicewa tayi ganin ranshi ya baci tace tamkar zatayi kuka

"Yaa moh kayi hakuri dan Allah baran kuma ba kuma na gode sosai Allah yasaka da Alkhairi" kara tamke fuska yayi yace cikin isa

"Zamuje wlcm back yanzu wane ntwrk kike amfani dashi?" Cikin mutuwar jiki tace

"Mtn ne yaa moh" bece komai ba ya dauki hanyar Mtn office,ganin baya ko kallonta taji jikinta yayi sanyi takuma cewa dashi cikin kuka

"Yaa Muhammad dan Allah kayi hakuri" kallonta yayi daidai sanda yayi parking harabar office din yace

"Muje ciki" ba musu ta biyo bayan shi cikin mintuna kalilan sukayi suka fito,ganin fa har lokacin baya kulata yasa suna Shiga motar tasaka mai kuka,nutsuwar shi ya tattre zuwa gareta yace

"Me haka kuma zahrah? Kukan na menene?" Shagwabanne ya motsa tace

"To bakai bane kaketa fushi kuma nabaka hakuri kaki ka hakura" Murmushi ya sakar mata ya furta

"Kai Zahra nifa na hakura, idan akan wannan kike kuka daina moh ya daina fushi kinji Zahra na" shiru tayi ya kalleta yace

"To kimun Murmushi mana mss dimples" Murmushi tayi kuwa suka kama hanya.....har cikin gidan yashiga da ita yayi parking a lot,suka fito a tare,fitowarsu yayi daidai da karasowar maminsu Aynah da ita Aynah din,driver ya kawo momy ita kuwa Aynah dama tana biye dasu....kallonta momy tayi sannan ta karaso wurin su gaida ita moh yayi itama Zahra ta gaida ita,adaidai lokacin Aynah ta karaso a rude

"Mamy kingansu ko wlhy dama na sanar miki zahrah da mamanta sai sunyiwa yaa Mooh asiri gashinan Waya ya siyamata wlhy da idona na gani" kallon Zahra Mamin tayi sannan ta kalli Muhammad

"Muhammad dagaskene ka siyawa zahra Waya akanme to?" Kallonta yayi cikin girmama Wa yace

"Da gaskene mana ba gashi Aynah ta sanar miki ba,wayanta aka sace a motana shine naga dacewar siya mata wata" gyaran tsayuwa ammy tayi

"Amotarka kuma garin Yaya?"

"Shekaranjiyane dana hadu da ita ruwa yamata duka bata samu abin hawa ba shine nabata lift tosaita manta Waya nakai mota gun wanki aka dauke wayar, saiyau data ganni a makarantarsu take tambayar phone nata munje mun duba amota ba wayar shine nasiya mata wani" cikin hikima irin ta manya mami tace

"Mashaa Allah lallai mun gode Allah ya saka da Alkhairi Muhammad,sannu Muhammad,kekuma Aynah karna kumaji ina kanwarki yayiwa abin Alkhairi? Maza ki masa godiya" godiya Aynan tamasa sannan ya kalli zahrah cikin gatse yace

"Kinga zahrah ki kula da wayar nan dakyau sabida ni ba'a mun wasa da kudi,wurin sakaci kika jefar da waccen wannan ko glass yafashe ko daddy bazai siya miki wata sai bayan shekara daya" godiya tashiga mai shi kuwa ya juya zai Shiga mota Aynah ta dakatar dashi

"Yaa moh Nima zaka siya mun wani wayar?" Dakatawa yayi yace cikin murya kasa yanda ba wanda zai jiyoshi

"Idan baki fasa mata tata ba zan siya miki irinshi gobe,idanma kinfasa kinwa kanki idan zaki fasa so dari saina siya mata so dubu...

Mom nuaym
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

*wannan shafin nakine babbar kanwata *@sha'awa Ibrahim* kullum sai munyi fada amma kisani kaunarki me yawace araina,yau kinfi ko yaushe bani dariya daki kace #Waiji Aunty Balkisu kamar me almatsutsai yanzunnan muka gama wasa da dariya amma harta fara masifa 🤣# kidaina fushi zan siyamiki guntun dadi,kuma bazancen tafiya fiiit🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀nakashe😡....

09
Washe gari haka taje school jiki ba kwari,bayan sun fito daga lecture suna wurin cin abinci Jiddah ta kalleta tace da ita

"Lapiya dai Zarah yauna ganki wani iri" Murmushi tayi sannan tace "Ba komai jiddah banajin dadi ne kawai" "Dukda haka gaskia da wani abu zahrah sanarmun ko menene plss" dagowa tayi ta kalleta har kwallah sun taru a idonta tace

"Allah jiddah tausayin kaina nakeji ina cikin tashin hankali mara misaltuwa" da mamaki jiddan ta kalleta tace da ita "Tashin hankali kuma wane irin tashin hankali kenan?" Hawayen daya taru a idonta ne ya gangaro tace

"Ai kinsan gameda yanda Aynah da mamanta suka sakani agaba akan yaa Muhammad ko?" "Hmm inajinki"

"To shine fa shekaranjiya yace namai snacks..... Daganan ta zayyane mata yanda akayi takara dacewar " wlhy jiddah yanzu jinake tamkar insaka ihu akan rashin sa,na damu sosai da fushinnan dayake dani ko abinci bana iyaci,tsoro nake kar yakasance wannan shine *Kauna* inko hakane lallai iska tana wahalarda me kayan kara,domin kuwa nasan bazai taba sona ba,idanma zai soni tokuwa bazai taba zama miji agareniba domin Aynah da mami ko kasheni zasu iyayi" Murmushi jiddah tayi tace

"Zarah ki kwantar da hankalinki,kisani ni nasan Muhammad na kaunarki sosai,abu daya nakeso ki saka aranki shine idan har Allah ya kaddari Muhammad zai zamto miji agareki tokuwa koda dukkanin mutanen duniya zasu k'i abun tooko saiya tabbata,idan ko har Allah yayi shi din ba mijinki bane tokuwa koda dukkanin mutanen duniya zasu so abun to Bafa zai tabbata ba,Kedai kawai kiyita adua idan shidin ba Alkhairi bane agareki Allah ya kawo abinda zai nisantaki dashi kuma yacire sanshi aranki,abu na gaba kuma shine Aji,ita mace ansanta da Aji kidau rewa zuciyarki karki kuma nemansa sai sanda ya nemeki dan kansa duk kuwa girman abinda kikeji game dashi" nisawa tayi sannan tace
Chapter 5 · 0% Book details