Sashe 8
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Zahra na wahala kike so kibani ko? Me haka kuma? Menene na kashe wayarki yanzu dakyar na tattare kunya na nazo nan sabida kurun na damu dake" dagowa tayi itama ta kura mai ido sosai ya kashe mata jiki bata taba jin yayi magana da irin wannan muryar ba,take kwallah ya taru a idonta dama zahra kullum hawaye nta a hanya yake
"Subhanallah cutest zahra,me abin kuka kuma?" Kwantar da kanta tayi ajikin kujera tayita sharbar kuka,shi kuwa yakasa rarrashinta gani yake tamkar sabida wanna budurwar dayake ambata yake sanyata kuka ji yake tamkar ya rungumeta ya rarrasheta amma ba hali, sanda tayi kuka me isarta sannan ta yi shiru dan kanta shi kuwa sai kallonta yakeyi,momy ce ta zo tasame su a haka kallon Zahra tayi tace cikin mamakin kukan dataga tanayi
"Mamana lapiya kuwa kinfi to lapiya lau kuma kinzo nan kuka?" Moh ne ya karbe zancen dacewa
"Momy kawaifa hannun zan duba,da alama sai munje asibiti anyi hoto naga kumburin yadawo kasa shine wai bazata ba take kuka" dukawa tayi tarike kafadar ta
"Mamana hakuri zakiyi lapianki ake nema miki maza ki daure ki tashi kuje kinji?" Gyada kanta kurun tayi taje ta dauko mayafinta tayi hanyar waje,shima yawa momy sallama akan bajima zasuyiba yabi bayanta,sanda ya hada da gudu ya taradda ita,yace "waini kam baby na me haka ne dan Allah" banza tamishi ta kara gaba ya sake taradda ita adaidai lokacin Aynah ma tafito shan gaban zahra tayi tace
"Banza karuwa yauma kun fito zakuje karuwancin ne?" Dagowa Zahra tayi ta kalleta cikeda fusata tace
"Ayna'u sake mun hanya zan shige kinji"
"Lallai ma samun guri ni kike Ayna'u zaqa ? Ni sa arkice?" Wani mayaudarin Murmushi tayi ta kalleta Sama da kasa tace cikin ko inkula
"Sam ni banga kowa anan ba sai Ayna'u, idan kuma Aunty kike jira nace miki toko tabbas kin makaro domin kuwa kindaina jin wannan Kalmar daga bakina daga yanzu har abada" shaqo mata wuyan Riga Aynah tai cikin fusata
"Idan kina mun bakar magana wlhy illataki zanyi" kallon hannunta zahra tayi data shaqeta dashi ta kumayin wani malalacin Murmushi tace cikin isa
"Ayna'u kinganni yau banajin zan hakura idan kika dakiku goma baki cikamun rigana ba,wlhy yau zakiga ainahin Zahra n sake miki banza shekara da shekaru yau dinnan zan nuna miki mugun halina wlhy" kara rike wuyan rigar Aynah tayi zatayi magana moh yarigata,ya hade girar Sama data kasa yace
"Aynah ki sake mata Riga yanzunnan" kallonshi tayi ba alamun wasa ta saki rigar shi kuwa yaja hannun zahra yace
"Cute zahra muje kinji,kidaina biye mata sam haushi d'abi'a ce ta karnuka ni mamaki nake yanda akayi wai wannan ta tashi a abj" bata kwace hannunta ba sanda kuka kai mota,ita kuwa Aynah ta Hau masifa
"Wlhy ke baki isa kin rabani da Muhammad ba,na rantse miki saina gayawa daddy da mami cewar kullum saikin fita yawon iskanci banza mai matacciyar zuciya" ko kallonta zahran bata yiba suka bar gidan...season seven sukaje wurin hutawa ,ya daukar musu VIP inda zasu zauna su biyu kawai ya kalleta yace cikin damuwa
"Zahra menene wai? Mena miki daya sakaki kuka,yanda naga kin fusata yau bansanki da wannan ba sam,please idan ma wani abin namiki ki yi hakuri" langwabar dakanta tai,murya na rawa ta furta
"Yaa moh bakamun komaiba,wlhy tausayin kaina sosai nakeji,bazan boye makaba soyayyar ka tanaso tamun illah bayan na tabbatarwa kaina cewar ni dinnan bazan taba zama mallakinka ba,tayaya ma za'ayi su Aynah su bari,bayan haka wanene zai yadda yaronshi ya auri wacce mahaifin ta baimasan da wanzuwarta a wannan duniyar ba, bayaga haka nasan kanada budurwa"
rike hannayenta yayi duka biyu yace cikin bata kwarin gwiwa
"Cute ki yarda dani banida wata budurwar, kuma ninan dakike ganina mahaifi na baze taba kin zabinaba abu na gaba, kisani akan neman auren ki wlhy sai inda karfina ya kare, soyayyar danake miki baki bazai taba iya bayyana taba,ina kaunarki fiyeda yanda kike tunanin,dan Allah ki kwantar da hankalinki,kibani hadin kai mu nunawa duniya cewar mudin masoyan junane,au Aynah ki manta dasu Allah ne kadai zai rabani dasu,Kedai kawai duk inda za'aje ki kafe nine zabinki" Murmushi tasakar masa,tace cikin shagwaba
"Toni fushi nake kullum saikace zakaje gun budurwar ka" Murmushi yamata shima
"Kiyi hakuri nifa wasa nake miki,dududu yaushe na dawo kasar,dazanyi wata budurwa?"
Kara shagwabewa tayi
"To mesa kakemun irin wannan wasar,kasan me nakeji kuwa?" Daura hannunshi yayi saman kuncinsa ya daura takuma ya kura mata ido,da lallausan Murmushi dauke a fuskar sa
"Gayamun me kikaji ne zahra" daura hannunta tayi asaman qirjinta daidai wurin zuciyarta tace
"Nanne nakejin zafi sosai, saina rikaji tamkar zuciyana zai Faso kirjina ya fashe,kuma wasu lokutan banama iya bacci"
"To kinsan me wannan kikeji?" batae magana ba yaci gaba
"Shine kishi sosai kikeda kishi zahra na yakamata ki rage sabidani mata hudu zan aura" zaro ido tayi sannan ta shagwabe fuska
"Allah ni banasan kishiya ko dayama balanta na hudu"
"Nikuwa saina yi,idan bakya sona ga wata tsaleliyar Yarinya can sainaje mu shirya" shura kafa tashiga yi tana shagwaba
"Allah ni yaa moh banaso kadaina mun wannan wasar" "to yi hakuri baby cute kekadaice ba kari" sukayi dariya dukkansu.
GIDAN SU MOH
Zaune mami take ita da Aynah a katafaren parlor dake gidan senate President Alhj Yusuf shinkafi,mahaifi ga Muhammad, dukda kasancewar su masu kudi sundauki kusan mintuna ashirin suna jiran fitowar Haj maryama mahaifiyar Muhammad... Bayan sungasa Mami tayi gyaran zama tace
"Haj maryama wani abu nagani yana shirin cutar da yaronmu Muhammad,naga bazanyi shiru ba tunda abin aiduk d'ayane,zabura Haj maryama tayi kasancewar tana masifar kaunar Muhammad duk cikin yaranta tace " ina jinki menene matsalar? " jin cewar fa tasamu karbuwa yasanya tayi gyaran zama tace
"Wato farkon dayake zuwa gidanmu kamar abin Allah suke soyayyar su da Aynah, har muke cewa zamu kara dankon zumunci,tofa da akwai wata yar uwar daddynsu Aynah me suna Innah usaina a garinsu take saitayi cikin shege kowa ya tsaneta saina fa kinsan shi da tausayi ya kawota gidanmu tun Muna Kano,a nan ta haife yar,yanzu er ta girma halin Maman na yawon banza sak tayo,ga bin malamai da bokayi,sun magance daddynsu Aynah yanzu haka sabida bakya kulane part irin namu sak yawa uwar,dakyar na karya asirin dasuka Wa kameel akan yaso yarinyar,yanzu ko ranar daga takwomasa ruwa yasha,shi kenan yaro ko Aynah baya dagawa saidai mu gansu tare sa Zara ita mara uban" cikin fusata Haj maryama ta Mike
"Dani suke zancen wlhy saina yi maganin su,ni yarona sai yar manya ko yar talaka bazai auraba balantana shegiya mara usuli samsam ni maryama bazan yadda da wannan ba,kibarni dashi Muhammad dinzaishigo ya sameni ne,Mamin Aynah nagode sosai Allah bar zumunci,zanwa tufkar hanci" tajuya ga Aynah' tace
"Ke Aynah kinasan shi Muhammad din?" Sadda kanta kurun tayi kasa batai magana ba,Murmushi maryama tayi tace
"Kin kwantar da hankalin ki,anyi angama ni Muhammad baya ketare umarnina" .
Sun fito suna murna hadda tafawa suka had'u da moh,gayar da mami yae yace Aynah zo,kallonta yayi sosai yace da ita
"Idan ma wani munafuncin kukazo kukayi kunwa kanku,wlhy dazarar naji wata magana me kamada na aureki zanbar miki kasar gaba daya,dana aureki gwandamun inmutu ba aure"... Juyawa kawai tayi tana dariyar cin narasa
Mom nuaim ce
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
13
Barin sashin yayi hade da yi mata godiya,sannan kai tsaye ya wuce part dinsu zahrah,ya parlor ya taradda ita ya kalleta yana Murmushi yace
"Zahra na ya dai" kallonshi tayi da Murmushi itama,"lapia qalau sauri nake na kammala maka wannan,naga bakaci komaiba" kallon ta yayi ya kalli hannun datake nunamai saman dinin yaga ya kumbura,da sauri ya rike hannun yace cikin kulawa "cute yanaga hannunki ya kumbura kinji ciwo ne?" Kallonshi tayi atake ta fara kuka dama zahra akwai raki
"Yaa moh hannun yanamun ciwo sosai mami tajimun ciwo,gashi Innah na taje Kano sai wani satin zata dawo,kuma momy yau ta gaji" kurawa hannun ido yayi cikin tausayawa yace
"Muje na kaiki asibiti kinji" "kabarshi kawai idan na gasama ya wadatar,kawai yana damuna ne sosai"
"Idan gasawa zai rage miki radadin dakike ji zan gasa miki da kaina" Murmushi tayi"yaa moh kai namijine fa kabar shi kawai zanyi"
"Yanzu idan na aure ki momy ce zata miki kokuma Innah?" Rufe fuskar ta tayi da tafin hannunta tace
"Nashiga uku to idan ba suba wakakeso yamun?" "Kene da kanki zakiyi zahra maza jeki ki kawo ruwan zafi da towel" "Nifa dagaske banaso kadaina riqen hannu kasanfa haramun ne" jinjina kanshi yayi"Allah yabaki hakuri an daina daga yau dinnan,amma fa saina gasa miki hannu na saka miki man zafi gwarama ki nutsu" turo baki tayi "Allah ni dagase wlhy bazaka tabaniba" suna haka Sha'awa tayi sallama ta duka har kasa ta gaidashi,kallonta yayi yace "Yauwa dan Allah jeki kawomun ruwan dimi,man zafi dakuma towel,sannan kizo ki gasawa zahra hannu taji ciwo ne" to kawai tace ta juya,sai gatanan da kayan,zama zahra tayi shima yazauna Sha'awa ta kama hannun tashiga gasa mata a hankali,zance yasha banban ne sanda aka zo Shafa man zafi,domin tsakani da Allah zahra ihu ta saka,qememe ta hana a Shafa mata saida Muhammad da kanshi ya Shafa sai kuka take,aikuwa yana sake mata hannun
tayi daki da gudu ,dariya yayi yabar gidan gaba daya,koda yamata Waya kin dagawa tayi wai tayi fushi message ya mata
"Baby Zahra I'm so sorry please pick up my call,I LOVE YOU. Murmushi tayi kurun batai replying ba,sanda ya sake kira sannan ta daga