Sashe 20
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan isha aka shirya kai Amarya gidanta,Mamie kuwa bokanta yaci kudinshi ya huta ita kuwa ya barta da cizon yatsa..... Idan nace zan tsaya fayyace muku gidan zahra zakuce karya nake,gidan karshe ne irin sosai sosai dinnan,like dad dinta yayi rawar gani sosai da sosai...Koda Aynah tashiga gidan taga yafi nata tsaruwa kota fannin gini saida tayi kuka,yan kawo Amarya suka kawo Amarya suka fashe suka bar iyasu jiddah da Ummie Ja'afar da Ameerah Ibrahim kawayen Amarya,Koda ango yashigo da friends nashi se aka kulle fuskar amarya da mayafinta,baku gantava kawo amarya amma tasha kyau tamkar zata dinner fuskarr tasha makeup momy ta jajirce wurin gyaran amarya matuka .tashin kanshi suke Tako ina angwayen duk yanda ka dubi fuskar yaa Muhammad Murmushi yake sosai tamkar Yaune angwancinsa na farko,dubu dari biyar suka bawa kawayen Amarya na siyan baki,su Ameerah sai washe baki suke my olo har kasa ta zube tana kwasar godiya...sai wuraren sha daya suka watse ya rage daga ango sai Amaryarsa, rufe ko'ina na gidan yayi yazo ya zare babbar rigarsa ya zauna kusa da ita,har lokacin kanta a kasa yake,yane mayafinta yayi ya kurawa kyakyawar fuskarta ido yace cikeda kaunah
"Alhamdulillah lillah cute kinzamo tawa,ina rokon Allah ya sakawa wannan auren namu albarka,ya karemu da Sharrin makiya" sadda kanta tayi kasa cikeda fargaba,duk da tana tsananin kishin abinda taji Muhammad nayi da Aynah hakan besaka ta manta ihun dataji Aynah nayiba akan tanajin zafi ya sassauta mata wannan abin ba karamun tsoronsa yake sakawa tanayiba, dakyar ta kakalo Murmushi ta sakar mar,yace maza sakko Kici abinci,kallonshi tayi har idonta ya ciciko tace
"Yaa Muhammad I'm full wlhy" bata fuska yayi "sarai nasani kinajin yinwa yaushe ma rabon dakici abinci ninan na hango ramar dakikayi idan baki sakko kinci abinci ba nida kene" jiki a sanyaye ta sakko da zauna akasa kasa cin abincin tayi dakyar taci samosa biyu da d'ansha yoghurts ta koma gefe ta makure,Kallonta yayi yasha mur "kekam meye haka wai zahra? Bazakici abincin ba ko me,Kici kazar nan yanzunnan" marairaicewa tayi hawayen da take kokarin tarewa ya sakko..."ya Muhammad dan Allah ka barni idan na kara cin wani abin amai zanyi" murmushi yayi "to yanzu meye na kuka,naji shikenan bara na kammala,zama yayi yayi nak abinshi sannan ya mike,ficewa yayi daga dakin can ajima yadawo sanye da kayan bacci Riga da wando,inda ya barta anan ya sameta atakure,Kallonta yayi yace
" kije Ki rage wannan kayan nauyin Ki watsa ruwa Kizo zamuyi sallah ne" jimfa yace zasuyi sallah ta kara rudewa,tace dashi "to kabani wuri na shirya" kallon mamaki yamata yace "shiri kuma zahra mena tare miki idan na zauna anan"
"Yaa Muhammad dan Allah kafita mintuna goma sun isheni wlhy"mikewa yayi yabar dakin batare da yayi magana ba,bayan ta kammala shiri nta ta zaro hijab ta zura sannan ta zauna abinta,ganin ta jima bata leqoba ya sanya ya koma,kai tsaye carpet ya dare ya dora iqama suka sallaci raka'a biyu ya rike kanta ya mata adu'a sannan yamata tambayoyi gameda addininta ba laipi gwargwado ta sani,sannan yace da ita tashi muje mu kwanta,mikewa tayi jiki ba kwari ya rigata dare gadon yace " Ki kashe mana fitilar zahra" kallonshi tayi murya na rawa tace
"Yaa Muhammad anan zaka kwana?" Sosai tambayar tabashi mamaki da dariya yace "Zahra kinji abinda nace ai Kokuwa?" Kashe fitilar tayi tazo ta kwanta karshen gadon kamar zata fado,matsawa yayi kusa da ita ya janyota jikinshi,hannu ya saka zare mata hijab ya manna kirjinshi da nata ya sauke wata ajiyar zuciya,cikinta ne yafara rawa ihun da Aynah keyi da magiya kadai ke mata yawo aka,ta kara takurewa tana kokarin tureshi, amma ta kasa matseta yayi gam,ya kawo bakinshi daidai kunnenta yace cikin murya can kasa
"Cute tun dazu na kula a tsorace kike,sanar dani menene damuwarki" shiru tayi batai magana ba sai rawa dajikinta ke karayi harga Allah maganar daya mata a kunne ta rikitata,janyo bakinta yayi ya manna da Nasa yashiga kissing nata pationately, kasa responding tayi sai kara rawa jikinta keyi,gashi dai bata sababa,sannan kuma bata isa tace batajin wani abu na mata yawo tun daga kan dan yatsar taba har saman kanta,jikinta tagama mutuwa,tarasa dalilin daya sanya ta kasa ture angon nata,amma har lokacin jikinta be dena bari ba" saida dan kanshi ya huta sannan ya sake yan small pink juicy lips nata ya dago kanshi yadan gincira a daya hannunshi yasaka dayan yana wasa da sumar kanta data baje wanda wannan ma wani salon aika mata da saqone me kashe zuciya,yace "Baby na wannan rawan dajikinki keyi namenene wani abin aka miki ne? Ko bakida lapiya ne?"
"Yaa Muhammad bacci ne bacci fa nakeji sosai, dan Allah ka barni nayi"
"Bacci kuma zahra? To nikam yaushe na hanaki bacci? Kiyi baccinki mana" cikeda tsoro ta kuma cewa "baccin ne ya gagara daukana kuma" matsawa yayi kusa da kunnenta,sosai ta runtse ido dukda acikin duhu suke tasani wannan abin zata kumaji wanda ta kasa gane ko menene,shin dadine Kokuma tsoro,a hankali yace
"Cute kiyi baccinki kinji,ni bazan hanaki kuma tunda baccin kina jinshi amma yana gudunki yaki yazo ya daukeki,Ki barni dashi yanzunnan zan saka yazo,nine zan sakaki bacci" shiru tayi tanajin wani abu namata yawo aduka sassan jikinta,shikuwa kwanciya yayi ya matso ta sosai jikinshi ya kara manna bakinsu wuri daya sannan ya kai lallausan hannunshi saman bayanta yana mata tafiyar tsutsa,daganan ya dawo da bakinshi zuwa wuyanta ihu tasaka ganin ze zautar da ita tace "Yaa Muhammad dansan Manzan Allah karufan asiri,wlhy tsoro nakeji Kayi hakuri idan laifi namaka,wlhy bazan kumaba" shi sosai tabashi dariya yakuma kwantar da murya yace "menake miki bakyaso na dena zahra na" cikin sauri tace
"Wannan abin dakakemun ne banaso,shi nake tsoro Kayi hakuri yaa Muhammad" rungumota yayi sosai yace cikin rada
"Nadena zahra amma karkice na rabu da jikinki,bazan karaba maza kiyi adua kiyi bacci" har bacci ya dauketa jikinta rawa yakeyi,kunna side lamp yayi ya kurawa kyakyawar fuskarta ido yana Murmushi yace aranshi "sarakan surutu yau bakin ya mutu....tun asuba ta tashi taga baya dakin, hamdala tayi taje tayi alwala tai sallah wanka tayi ta tsala ado tashige kitchen da kanta ta shirya breakfast, Koda yafito 8 sai dining ya gani a Jere yasha mamaki ahaka sukayi breakfast tanata jin kunyarshi ita wannan kissing nata dayayi ba karamun kunya takeji ba,Kallonta yayi yanaso yasan ko abinda yake tsammanin akan zahra jiya ya tabbata,Wato tanajin dadi idan ya mata magana a kunne yace da ita " zo kusa dani zan rada miki abu a kunne" maqe kafada tayi tace "yaa Muhammad yanzunnan zakasa ya soma mun kaikayi aimu kadane fada kawai inajinka" dariya yayi ya sungumeta yana ihu zagaye yashiga yi da ita tsakiyar parlor din suna kwasar dariya...
Choo #Team zahra sak,Amarya Bakya laifi
[9/15, 9:25 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
29
"Yaa Muhammad dan Allah ka saukeni mana" yana direta yafara mata cakulkuli,da gudu ta nufi hanyar dakinta nakasa tana dariya da gudu yabita har kan gado tana masa magiya tana dariya,sanda dan kanshi ya gaji ga kyaleta, kwantar da kanshi yayi kan cinyarta bothe of them suna mayarda numfarfashi,dagowa tayi ta kalleshi tace murya kasa kasa
"Yaa Muhammad zansha ruwa dagani" juyowa yayi ya kalleta yace "Zakisha shine sai kinmun shagwaba,to bazan bari kisha ruwan ba" Murmushi tayi tace cikin shagwaba "ni yaa Muhammad dan Allah ka bari na tashi kamun nauyi akafa fa" matsawa yayi daf da ita ya janyo bakinta kusa da nashi yayi pecking nata,sannan ya matsa kusa dakunnenta yace cikin rada
"Baby Kinyi kyau sosai yau" make kafada tadanyi tana toshe kunne shi kuwa ya hura mata iska acikin kunnen hade da zura harshensa aciki,lokaci daya ya kashe mata jiki,takasa Koda motsin kirki,janye jishinki yayi daga nata yace,yana me lakuce mata hanci
"Raguwa kawai,jeki kisha ruwan" kallonshi tayi jikI a mace da lumsassun idonta,bata gane inda zancensa ya dosa ba,tace cikeda rashin gane meyake sanyata mutuwar jiki "Dan Allah kataikamun ga fridge a kusa dakai" kwanciyar sa ya gyara yace "Bazan baki ruwanba,Ki tashi da kanki kisha" kallonshi ta kuma sannan ta yunkura da kyar,ta dauko ruwan tasha ta dawo ta zauna a bakin gadon ta kalleshi tace
"What do you wnt to have for lunch" matsawa yayi da kanshi wurin waist nata yadan sa baki ha ciza waist nata a hankali yace "ke zahra.ke dinnan kin isheni nayi breakfast, lunch and dinner" Murmushi tayi harga Allah bata gane inda zancensa ya nufaba,tace "yaa Muhammad be serious mana" harararta yayi cikeda wasa
"Kinga Amarya fa bata aiki,Ki bari Ummie na zata aiko,da safe ma tayi waya nace mata Kinyi da kanki" kallonshi tayi tace
"Noo plss hrt,nida kaina zan girma" kura mata ido yana mamakin halinta,ya tuna yau Kusan watannin Aynah biyu gidanshi amma bata gaba girka mai ko ruwan shayi ba,yace "Bazan hanaki neman ladaba zahra,amma dai Karki over stressing kanki kinji?" Murmushi kurun tamai tace "yau zanmaka samosa da ice tea" mikewa yayi yana dariya ya sungumeta yace muje na rage miki hanya zuwa kitchen" tana shura kafa suka fito suna dariya,a parlor kasa suka hadu da Aynah da tawagarta,kallon mamaki Muhammad yamusu sannan ya direta yace dasu sannunku da zuwa bismillah Ku zauna" kallonshi Aynah tayi,sam bataso su Ummie rilwan sukaga wannan abinba,tagama sharara musu karya cewar yace bashida wata se ita,matsawa tayi kusa dashi ta saqala hannayenta a wuyanshi tace cikeda shagwaba
"Yaa Muhammad ina alqawarinmu ne wai,ina kace yau zamuje shopping gashi har sha biyu ta gota baka zoba" mamakine karara ya bayana a fuskarsa yace "Ban mantaba Aynah, amma dai yanzu lokacin amaryane ai kya bari nanda wata daya idan girkinki yazo matafi" shiru tayi karya kuma gwasaleta shikuwa ya kama hannun matarshi yaja abarsa suka wuce kitchen, bata masa maganar su Aynah drinks kawai ta dauka ta nufi parlor a zaune ta tadda su ta zauna suka gaisa sannan ta tsiyaya musu drink suka sha,Aynah ce tace