← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 29

Sashe 7

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Tashi muje yawo manta dasu dan Allah" narai narai tayi da ido"yaa moh dan Allah ka kaini gida Allah mami nasan dukana zatayi" "Duka saikace wata kaza? Agabana zasu dakarmun Zahra na,aiko wlhy dasun taro match" mikewa tayi ya kwaso musu kayansu yabiyo bayanta....

A harabar gidan suka sameta,suna fitowa ta wanketa da mari "wane dan iskanne yabaki izinin fita,atake wurin yayi ja ta dafe kuncin ta tafara magiya,zaginta tashigayi tana duka iya karfin ta,moh tsaye kurun yayi yana kallon ikon Allah,har wata mota tashigo gidan karama kirar Toyota ja,parking akayi aka fito, wata kyakyawar mata tafito dashiga ta alfarma,kai tsaye wurin su ta nufa tce cikin mamaki

" Mami lapianki kuwa? Me fatee na tamiki kike dukanta haka?" Dagowa tayi taga Haj Asabe nanda nan ta fara kame kame

"Ai momy sabida bakya nan karki so kiga halayen da zahrah ta tsirowa kanta,itace yin sata,yanzu kuma ba gaira ba dalili tabi Muhammad suka fita salon wani abin yataso ta hadamu da mahaifinsa" kallon mamaki ta mata

"Zahran tawa kike cewa tanayin sata mami? Anya kina tsoron Allah kuwa wlhy kiji tsoron Allah kuma kijira zuwan daddy next week Allah shine zai mana shari'a dake akan wannan" miqadda Zahra tayi

"Yi shiru mamana kinji zo muje na kawo miki tsaraba,waccen motar ma Alkawarin mune nacika,wayana na jefar tun last week shiyasa ban miki wayaba,ta Kano na sauka sanda nasiyo motarki nazo da ita" Murmushi zahra tayi sannan ta rungumeta tace "Nagode sosai momyna,Allah yabarmun ke" kallon moh momy tayi tace

"Muje ciki Muhammad" kai tsaye suka wuce part din momy....itace Amaryar Daddy mami ce uwar gida,kuma momy awurinta Zahra take,yar gaban goshin daddy ce ko yanzu tafiya sukayi tare kusan 3 month sai yanzu suka dawo,kuma ita batada ya mace wannan yasanya take masifar kaunar zahra.....

Mom nuaim
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

*salam,masoyana kutaya mu da adua cutyna (Zahra bukar) batada lapia Allah yabata lapia yasanya kaffarane*

12

Kallon momy yayi, "momy nizan wuce karna dameki naga yanzu kika dawo" Murmushi tayi sannan tace "Sam ba gajiya a tattare dani, karka damu magana nakeso muyi dakai",Zahra kije gurin Innahn ki zanyi magana da yayan naki ne" fice Wa tayi ita kuwa ta mayarda dubanta zuwaga Muhammad

"Muhammad ina ka dauki zahra kuka jene?" Kallonta yadanyi sannan yace cikin mamakin tambayar data mishi

"Momy munje KFC ne siyan kaza" Murmushi tayi tace "nasan zakayi mamakin wannan tambayar tawa kasani ba wani abin nake nufiba,inasan sanin dalilin daya sanya da ake dukanta ko hakuri baka bayar ba" sadda kanshi yayi ya cura hannun shi cikin sumar kanshi sannan yace "momy abinne yake bani matukar mamaki,sai ina ganin tamkar mami ba dattako a lamuranta,a yanda naji a bakin kameel itadin yar gidannan ce amma sainaga ana banban tata da yaran gidan,kuma narasa dalilin daya sanya duk sanda Aynah ta ganni da ita sai masifa itada Mamy,ni yarinyar tana bani tausayi sosai" gyaran zama momy tayi tace,dukda yake ba lokacin daya dace na sanar maka wani abin bane,amma naga kana cikin dubu sabida haka yau zakaji komai gameda Zahra...

"A London na hadu da Daddynsu zahra lokacin nagama hada degree na nafarko a kasar,soyayya mai karfi tashiga tsakanin dashi yanzu kusan shekaru goma sha Tara kenan,koda na fahimci yana da mata saina ce bazan aure shiba amma ahaka ya lallabani harna amince masa,a wancan lokacin a Kano aka kaini gidana ni kadai saiya zamana inajin tsoro,kullum cikin complain nake gavtsohon cikina watanni bakwai,wani yammaci ina zaune inacin gyada saigashinan yazo mun da wata mata da tsohon cikinta kusan watanni bakwai,da murnata ta tarbesu muka gaisa,bayan mun natsa yake sanarmun cewar itadnnan danake gani Matar wani amininshice wai aminin nashi a London yake zama acan yayi karatu kuma wani kamfanin kera motoci suka daukeshi aiki,har yazama tuzuru beyi aureba,da kyar ma yazo gida,koda yadawo aka mishi zancen aure sai yace shi yasamu wata baturiya acan zai aura,kace arniyar yace shi lallai tunda Allah bai hanaba sai yayi,daganan mahaifinshi yasaka aka daura aurenshi da wannan Matar badasan ransa ba,topha shine yamusu wayo ya nuna cewar ya aminta watanninta biyu ya gudu ya barta da yaron ciki batare da yasan tanada cikiba ma,yanzu kuwa Matar bamai kula da ita ga iyayenshi ba masu karfi Ba ko zuwanshi karatu scholarship ne,shine ya kawo mun ita ta tayani zama,a yanda ya sanarmun mijin wannan Matar shine silar arziqi nsa,sosai muke kaunar juna da Matar sabida yawan karamcinta agareni,alokacin gashi dukkanmu munyi nauyi amma bata barina ko kauda kara acewarta nafita shan wahalar ciki,har nake sanar mata idan na haifi mace sunan mamana zansaka Fatima Zahra, cikin ikon Allah muka haihu rana daya ni namiji ita mace,haka tamun kara tasanya aka sanyawa yarinyar sunan Fatimah har take cewa ta bani yar kyautar Allah, ni kuwa Allah ya dora mun masifar kaunar zahra araina a haka mukaci gaba da zama cikin mutunta juna da kaunar juna,bayan shekaru uku inada cikin Faisal a wannan lokacin Daddy ya kwaso mu muka dawo abj da zama a wannan lokacin har mamansu Aynah wuri daya muke,abin mamaki yanda aka bawa kowa 2 bed room 2 parlor haka aka baiwa usaina, babban parlor kuwa anan ake haduwa....wannan abin ba karamin haushi yabaiwa mami ba,daganan tace wai daddy karya yake usaina matarshice nikuwa munje garinsu mijina da Innah dayake garinma Innah usaina ake kiranta tun tana karama,har gidansu mijinta munje sirikarta har kuka take idan ta ganta,yasanya ban yaddaba nasan iya shege ne kawai na mata haka suka doki karan tsana suka daura mata itada zahra,ga Zahran mahaifinta tabiyo bafillatanar usuli ce gashi har gadon baya,daddy sam baya banbanta zahrah da yaran gidan komai daya yake musu wannan abin ma mami bataso tafiso komai awa Aynah ita kadai kuma dama Aynah tabasu kusan shekaru uku,kai har aski mami tawa zahra akan hasadar tanada gashi Aynah batada ganinfa an mayarda zahrah da mamanta yan aiki agidan yasanya na karbe Zahra nace nice mamanta nizan riketa....a hankali arziqi yata bunkasa daddyn Ashraf ya fada harkar siyasa muka kara samun dukiya shine fa kaganmu a wannan katafaren gidan shima din dayake part kowa da NASA Innah Usaina da zahra basu tsira ba,andai mayar da Innah yar aiki ko masu aiki aka kawo sai mami ta korasu sabida kurun kar Innah ta huta,babban abinda yasanya kaga zahra nashan wahalar su sabida bana zama,sam daddy duk inda zashi saidani dawuya ne nayi wata daya agarinnan,kaga Zahra ya mace ce bareyi na barta ita kadai a wannan part dinba dole idan nayi tafiya takoma part din Innah usaina, kaga sanda tashiga makaranta ansiya mata mota sabida zuwa school ahaka sukamata sharri wai samari take sakawa a motar suka saka daddy ya karbe driver yadawo shiyake kaita,idan nasiya mata suturu koda Nike dawowa sun karbe sun bayar kyauta wai bazata saka kaya iri daya da yar masu gida ba saidai abata kunce,wasu lokutan idan daddy yasiya musu suturu sukaje kai dinki sai ita Aynah ta zaga ta karbi kayan idan zahra taje karba ace Aynah ta karba tuni idan ta tambaya ainah tace bata karba ba,amma Tela na raba musu amma saisu sace kayan idan nayi tafiya,wannan dalilin yasanya duk sanda zanyi tafiya nake dauke kayanta masu tsada na boye a nan,sosai yarinyar ke shan wahala idan na daga,kaga duka yarana suna makaranta a London ba yanda banyiba da daddy yace inda Aynah tayi karatu itama tayi anan,gashi bana zama,dalilin daya sanya nake gaya maka wannan ba komai bane sabida kasan cewa kazafi sukewa zahra na ni sam yata ko hayaniya batada balantana tayi sata,yanzunma dan ita na dawo,kuma bazan karayin taiyaba sabida ita,tunda lokacin zabeya matso dole ne mu zauna gida" nisawa yayi jinta dasa aya yace

"Amma mesa Zara take tsoron Aynah da yawa,ko a makaranta dizgata take,ranar ma haka ta aiketa har wuse ba driver...... Daganan ya kwashe komai ya sanar mata har zancen kazafin sata. Sosai taji haushi tace dashi
" Ai ingaya maka zahra badai kayan haushi ba,kumafa dabadan kaiba dabazata sanarmun ba, saidai idan Sha'awa sarakan gulma ce zata sanarmun,kayanta ma idan nabincika kona ganta dana Aynah saida tace Aynah ce tabata,ince ita Aynar finki zanin dauri tayi dazata baki kunce? Indai Zahra ce akwai abin haushi wlhy,sak halin mamanta tayi,donkuwa Innah usai badai kawaiciba,itane dan kanta ta mayarda kanta yar aikin gidannan yasanya suke Wa Zahra ma hakan,badasan daddy ba sam" Murmushi yayi yace cikin sassauta murya

"Allah momy badankeba yauda nayi barna domin kuwa dukan da mami tamata sosai ya fusata ni" kallonshi tai

"Muhammad gayamun gaskia menene kake nema awurin mamana,samsam banasan abinda zai bata zumuncinmu da iyayenka" cikin jin nauyi yace"momy sonake na aureta idan zaku bani" Murmushi tayi tace

"Zamu baka mana Muhammad, amma a labarin daka bani na fahimci cewar Aynah tanasanka baka gudun abinda zaije yazo?" Cikin rashin kulawa yace

"Momy wannann kuma aisu tashafa nikam banasanta batada tarbiya sam" da wasa tace

"Ni 'yata tanada tarbiya agabana kake cewa yata haka?" "Yi hakuri momy.

Mom nuaim
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

14
Shiru zahra tayi tana tunanin kalar rayuwar data daukarwa kanta,tayayama zatayi tunanin aurenta da moh zai taba kasancewar? Har yamma be kirataba,dukda abin ya dameta amma tawa kanta alkawarin bazata taba kiransaba.suna parlor da yamma taji sallamarshi,gaidashi kawai tayi tashige daki abinta,shi kuwa sai Sosa kai yakeyi,mikewa momy tayi "ina zuwa Muhammad" adaki ta samu Zahra
" ke zahra bakiba Muhammad yazo bane kika baroshi shi kadai"
"Momy ni mezan masa to?"
"Rainin wayo,tambayana ma kike? Jeki ki rufe shi da duka,maza tashi kije Ku gaisa,kuma wlhy karnaji karnaga kin mai wulakanci,tun jiya nake ganin take takenki" sadda kanta tayi kasa tamike yauko hijab din bata saka ba ta nufi parlor

"Sannu yaa moh ya aiki" kura mata ido da manya manyan dara daran idonshi yace cikin murya me rauni
Chapter 7 · 0% Book details