Sashe 18
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Abby akwai matsala fa,Muhammad is over drunk kakumasan dama giya ya damaging mishi kidney daya wlhy tun jiya yake shan giya yana ambaton sunan zahra,shawarata daya Ku hada mai aurensu duka biyu tunda anrigada an daura na dayan idan ba hakaba wlhy Zakuyi rashinsa na har abada" sosai Abby ya rude ya karasa wurin daddy da sauri yace dashi murya kasa kasa
"Shayau Muhammad yabrikicemun akan wannan zahran dan Allah badan niba Ku taimakamun Ku hadamai da ita,itama din a daura anan hankalina zefi kwanciya" kallonshi daddy yayi cikin rashin fahimtar zancen shi yace dashi
"Ranka ya dade kamar ya?"
"Ka fahimceni damafa shi Muhammad zahra yakeso to mamienshi ce ta matsa tace se Aynah,yanzu yanata mana hauka tunda duka yaranka ne menene aciki dan Allah a daura" kallon Baban zahrah daddy yayi yamasa bayani a takaice,atake yae Murmushi yace "ita fateeman nawa tana sanshi ina? Murmushi daddy yayi yace " ina momy nta ta sanar maka tun a London karkace zaka mun dubaru mana" dariya yayi har kumatunsa suka loba dama anan zahrah ta gada ga uwa dimples ubama haka yace "zanji dadi idan nama zahra yanda takeso a rayuwa Kaine ubanta dama ni zan zama wakilin Muhammad idan mahaifinshi ze yarda bayan namu a daura nasun ba laipi" hakan kuwa akayi bayan na mahaifin zahra da mahaifiyarta aka daura Auren Muhammad dakuma Fateemah zahra......tirqashi the Drama is just about to begin now.....
Aynah tana tsakiyar fili an ajiyeta ana duba uban lefen da aka narko mata se rawar kai take tana jefawa qawayenta habaici,anci tsadadden uban less Ansha kyau,kameel ne ya karaso wurin da fara'ar sa ya kalli Aynah yace
"Ke dimples ina miss dimples" turo baki tayi tace "kajika wani wai dimples kowa na Amarya kai kana wani dimples, ni Bansan inda takeba yama za'ayi tafito nan tana can tana kunci Allah ya kwatar mun yancina" dariya yayi yace
"Idanma kuncin take ai gaskiyarta kuma yanzu zanje na sameta na sanar mata ta janye kuncin aure uku aka daura,keda Muhammad Kune farko,se mahaifin ta da Innah usai sannan kuma da kudirar Allah aka daura natan da Muhammad" dafe kirji tayi tace badai Muhammad nawa ba? Kan kameel yayi magana Ashraf (yaron momy na farko sa'ar haihuwar zahrah" yashigo da dan gudunshi ya hadu da Faisal me binshi yace dashi
"Faisal ina twinie?" Haka yake kiranta itama hakan take cemasa, "ita nake nema Nima zan sanar mata an daura aurenta da yaa Muhammad itama ta dena cewa zata mutu" mutuwar tsaye Aynah tayi mutane kuwa suka fara yawo da maganar acikin gidan....
Kwance take ta Kifa kai da filo tana Jan carbi momy tashigo ta tsaya akanta ta daka mata duka a baya sannan ta rangada uwar guda,tace da zahra
"Kitashi ana abin arziqi kinzo nan kin du qul qule ashedai ba gyaran kan Banza da kunshin Banza kikayiba na amarcine,Allah na gode maka 'yata ta samu cikar burinta,Allah me yanda yaso" kura mata ido zahra tayi cikin rashin fahimta tace
"Momy meye haka kuma" ware yan yatsunta tayi ta nuna afuskar zahra,"kinci gidanku Bakiji ba bayan daurin auren Aynah da Muhammad kema mahaifin shi ya roka an daura dake, wlhy na rantse jinake tamkar na zuba ruwa akasa nasha tashi maza kije daddynki na kiranku keda Aynah" takasa tantance awace duniyar take shin farin cikine ko bakin ciki? Mafarki take Kokuwa zahiri ne? Shin anya kuwa momy da gaske takeyi? Sanda momy ta kara magana sannan ta mike suka wuce part din Daddy, sosai yamusu wa'azi suda iyayensu kan cewar su zauna lapiya haka Allah ya tsara,bayan yayi shiru Mamie tace
"Amma dai daddyn kameel Kaima kasan ba'awa yarinyar nan adalciba,wlhy tunkan Aje ko ina ace anmata kishiya Yarinya ko dadin gidan miji bata saniba" Murmushi yayi ya kara tabbatarwa kanshi cewar Mamie jahila ce yace
"Banida amsar baki,anga yamiki wannan tsarin Allah ne idan kuma dashi zakiyi jayayya to" kuka Aynah ta saka wai ta fasa itakam,daddy ya daka mata tsawa atake tayi tsit,momy kuwa adua tayi ta sanya wa duka auren biyu albarka sannan ta ce
"Daddyn Ashraf ina neman Alfarma dan Allah kar ace za'a kai zahra yanzu aba ni wata daya muyi shirye shirye,inyaso ita Aynah akaita yau"
"Babu damuwa,sedai banida matsala ni Ku nemi izinin mijinta" wani kololo ya tokare zuciyar Aynah jin ance a nemi izinin mijin zahra,ita kuwa Mamie hakan dadi yamata ta kudurta aranta zahra bata tareba,duk yanda zatayi kuwa Koda zatayi yawo tsirara,gyaran zama sir kamal yayi yace
"Muhammad shayau karkace namaka shishigi kabani dama inwa zahra wani amfani arayuwa zanso na mata kaya daki,a company nawa na furniture dake Paris zansaka amata komai daidai da ra'ayinta" Murmushi daddy yayi yace "hakan ma daidai kamal,Kayi tunani me kyau" sannan yace,Aynah kibani acc details naki,zan saka miki 10 million aciki kije Kiyi dan mini business ba'aso mace bata business no matter how small it is, sabida tsabar San kudi irinna Aynah da uwarta duk damuwar dasuke ciki sanda suka ajiyeta a gefe na wuccin gadi,suka ma mahaifin ta godiya.....suna komawa part din su suka fara tsagumi
"Kinga Mamie ba wani business asiri arufe muje sanat show room ka karawa dakuna biyunnan gadaje wanda akace wai gadajen sunyi yawa har takwas aka saka shida,kar mutuminnan yazo ya saka wurin zahra yafi nawa wanda banama fatan ta tare bata mutuba" Murmushi uwar tamata tace
"Ina kaunarki sak kwalwata kika kwaso"...
Ummie n Muhammad se Cika take tana batsewa akan se Muhammad ya saki zahra,moh kuwa se a wannan lokacin ma yasan inda kanshi yake,dubanta Abby yayi yace
" keda kanki kinsani sarai ba siyasa kadai ta mallakamun wannan uwar dukiyar ba,Ki sani mahaifin wannan yarinyar shine dukiyata gabaki dayanta shine duk wani business nawa,harkokin kamfanina dana keda na furniture a Kaduna danake yi a kamfaninshi dake Paris nake dauko kaya ni nawa assembling kawai, kamfanin sholey ma dake London nashi ne daga wurinsu nake karbowa sanin kanki ne duk a shaddoji babu kamar sholey and above all mubiyu rak yake bawa duk fadin Nigeria,abu na uku a London shikeda biggest company na kirar manyan motoci,daga kamfaninshi nake karbo spare part da duk fadin Nigeria se'a kamfanina dake Kaduna ake samunsu,labarin danake baki saboda matsayinshi ko'a waje ban taba ganin shiba,sedai naga manager dinshi, ko harkar tafarnuwa danake kaiwa waje kamfaninshi nake kaiwa shidin ne be sanniba amma nikan ganshi a news papers nasu,idan yagano ninawa yarshi wannan cin zarafin Aina kade,gaskia maryama wannan karon bazan lamunta Muhammad ya komawa giyaba,sabida haka wlhy duk randa naji kin ce seya saki zahrah abakacin aurenki,kinma ji na gayamiki" tun dasuke da mijinta irin haka betaba Shiga tsakaninsuba wannan yasanya taji ta kara tsanar zahra,da wannan ta kudirta aranta seta gana mata azaba...... Muhammad kuwa hauka cewa yayi akan murna ya daga waya yakira zahra,tana shirin fitar biki wayanta ta soma kara dagawa tayi tayi mar sallama,Murmushi yayi tamkar tana gabanshi yace
"Matana ta kaina zahrah,kinga ikon Allah ko? Mena sanar dake? Allah bayanda baya tsara lamuranshi arayuwa" lagwabe kai tayi tace
"Ina wuni ya Muhammad" cikin wata sanyayyiyar murya" ohhh
"Wannan ladabin naki na karasa ina sanki,kuma kara na kawo miki fa" dan Murmushi tayi tace
"Karar wa kuma yaa Muhammad?"
"Su daddy mana,kinji wani wai se nan da wata daya zaki tare,gaskia nikam Abani Matana bazan iya hakura,Niko akan tile ne zan rayu dake kurun su kawo mun abata yau" dariya sosai tayi tace
"Aiko yanzu bakai kadai zasu Barka ba baga Aynah ba" bata fuska yayi yace
"Idan kinaso mu shirya kidena mun zancen Aynah plss" "Allah huci zuciyar ka my ango" dariya sukayi dukkansu ....
Gidan Amarya ya hadu karshe ba kadan ba,ankuma narka uwar dukiya agidan sosai aka yaba dagidan,yan kawo Amarya sunzo harsun watse,amma ba ango ba dalilin shi harta cire rai can wuraren shadaya yashigo,ledar drinks da gasassun kaji ya dire agabanta yace,Ki ciyar da kanki ni a koshe nake,seda safe...da sauri tasha gabanshi cikeda shagwaba tace
"Yaa moh bangane seda safe ba ni kadai kakeso nakwana?" Kallonta yayi a wulakance yace "dacan bake kadai kike kwanaba?" Sakalo hannunta a tsukakken waist nashi tace "yaa moh Allah ni kwana anan tsoro nakeji" hannunshi yasaka yajanye nata daga waist nashi
"Aynah Ki kwanta kawai,agaskiya bazan kwanciya daki daya dake ba" amaimakon taji haushi sewani narkewa tayi jikinshi "yaamoh dan Allah fa,Allah ni idan baka kwanaba kuka zanmaka" tureta yayi yae gaba abinshi...
Mom nuaim ce
Naga Alama ba'ayi damu team Aynah,Nima dai yanzu #Team zahrah moh sak lolxxx
[9/13, 8:25 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
ga cutyna zarah Bukar.
27
Daga wayarta tayi ta kira Ummie tsabar rawar kai,hatta kwanta taji wayarta na ringing ta daga cikin muryar baccin
"Aynah ya akayi ne lapiya dai" kuka ta saka tace cikin muryar tsoro
"Ummie nikadaice agidan kuma tsoro nakeji sosai" mikewa zaune Ummie tayi tace
"Ke kadai kuma Muhammad fa?"
"Yashigo yamun sallama wai ba anan ze kwana ba" subhanallah tokiyi hakuri bara na kirashi yanzunnan kiyi adua kinji" "to Ummie na gode kwarai" yana shirin kwanciya daya part din yaji wayarshi na ringing Koda ya duba momy ce dagawa yayi tare dayin sallama
"Maza yanzunnan kaje ka kwanta tare da matarka,Yaya daga kawo maka mata harta fara korafi,ina zaka bar yar mutane ta kwana ita kadai,lallai ka tabbatar kaje ka tayata kwana yanzunnan kuma adaki daya zaku kwana sabida shine daidai" nisawa yayi yace cikeda kasala "kiyi hakuri Ummie yanzu zanje" kashe wayar tayi,batare dasan shiba dole ya juya zuwa gidan nata rai a bace Koda yashiga dakin ta sanya wata hatsabibiyar rigar bacci tana ganinshi ta mike tazo tafada jikinshi
"Nagode daka dawo gareni yaa Muhammad, sosai nakejin tsoro nikadai" wani mugun KALLO ya bita dashi sannan ya zame jikinshi ya juya,batare da bata lokaciba ya sakko da pillow kasan center carpet da aka malala a tsakiyar dakin ya kwanta,binshi ta ido tace cikin sanyin jiki
"Yaa moh ka kwanta asaman gadon ni sena kwanta akasa kaji" ko Kallonta beyiba ya zaro wayarshi,zahra ya kira ringing biyu ta daga
"My Ango yadai,baka kwanta ba kenan" dan Murmushi yayi tamkar tana gabanshi yace "ta ina zan iya bacci bayan mallakina bata kusa dani,kefa menene ya hanaki bacci?" Turo baki tayi tamkar yana wurinta tace