← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 29

Sashe 21

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kuzo Ku zaga kuga yanda mijin uwarta ya gyara mata gida,gaskia uwarta tayi Sa'a bazawara,zawarcinma shekara ashirin kawai daga sama ka samu miji me dala a hannu,rana daya aka daura auren uwar da yar,itama uwarta jibi zata tare,gaskia daddy ya taimaka daya samo mata mijin,Koda yake mijin ma naji ance guduwa yayi yabar garinsu yaje ya auri wata baya hudiya data mutu ya gaje dukiyar itace yakeci" Fa'iza barwa (Ummie jay) ce ta kalli Aynah tace cikeda fusata "mudai ba wanan dogon tarihin muka tambayekiba,kumama wane gulmar ze kaimu zagayen gidan nanma ya isa Allah sanya Alkhairi" duk yanda zahra taso ta danne sanda hawaye ya zubo mata sa sauri ta gogeshi suka mata sallama suka wuce,dakinta ta koma ta fara wani kuka meban tausayi,ganin ta dade ha sanya ya dawo yaga bata parlon daganan yace dakinta,ya sameta tana uban kuka, zama yayi kusa da ita ya zageya waist nata da dayan hannun shi yasa dayan ya rike hannunta yace

"Zahra su Aynah ne ko? Dan Allah kiyi hakuri,sanar dani meta miki ne?" Share hawaye nta tayi ta kalleshi tace

"Ba komai basu bane hrt,kurun na tuna da gidane muje kitchen din ka rakani pls" dukda yasan tafadane kawai saiya biye mata...da dare bayan sun kwanta ya rungumota yasakar mata Sumba a wuya wacce ta kashe ilahirin sassan jikinta,ta furta cikin wata murya daba tasan tanada itaba

"Yaa Muhammad dan Allah ka dena" ne kula taba ya manna bakinshi da nata,duk yanda taso ta kwace kanta kasawa tayi a hankali yafara shafe sassan jikinta, batare data ankare ba tafara mayar masa da martani,sanda yazo yanaso yayi sha'ani tasakamai kuka dukda acikin duhu suke sanda ya kura mata ido yace cikin wata dabatasanshi dashiba,baby zahra dan Allah Karki hanani haqqina sosai nake buketarki,Ki saki jikinki,zan miki a hankali" shiru tayi ta kyaleshi yaci gaba da abinda yayi niyya sanda yayi nisa abinda yajine yamugun bashi mamaki da tsoro ba haka yayi tsammani ba, meke shirin faruwa dashi? Anya kuwa wannan zahran shice ba musaya aka maiba?" Jin ya dakata itama din abin ya nata tsoro domin kuwa da iya karfinshi yataso yin abin.....innalillahi wa Innah ilaihirraji'un itace Kalmar dayake ta nanatawa a fili,cikin mutuwar jiki da rashin sanin abinyi zahra tace

"Lapiya yaa Muhammad" ko kala bece da itaba ya tashi yabar dakin.

Mom nuaiym ce

Nidai gaskia na gudu #Team Aynah sak....
Nidai gaskia na go
[9/17, 7:51 AM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

  30

Kanshi ya dafe bayan ya Shiga dakinshi,yaci gaba da nanata Kalmar innalillahi wa inna ilaihirraji'un, sosai ya tsorata da ganin zahrar shi ba hanyar shiga,duk lokacin dayayi yunkurin Shiga jikinta se yaji tamkar yana manna abarshi a jikin bango, dukda zato zunubi amma abu biyu suka fado masa arai,Imma asiri aka mata Kokuwa iskokai ne da ita,sabida idan yakai hannunshi wurin yakanji lapia lau,amma fa idan yazo Shiga tamkar bango,ba hanya ba alamarta,tausayin baiwar Allah ne ya kamashi yarinyar tanada maqiya sosai arayuwa gashi ita kuwa shedan kadaine maqiyinta,komawa yayi dakin ya tarar tana ta uban kuka,zama yayi kusa da ita ya janyota jikinshi ya rungumota tsamm jikinshi,patting bayanta yashigayi hartayi shiru sai ajiyar zuciya ya dago kanta suka fuskanci juna yace da ita

"Baba cute kiyi hakuri kidena kukannan,so nake Ki nutsu muyi mihimmiyar magana" kallonshi tayi tace dashi "to ina jinka"

"Baby cute kin taba haduwa da wata lalura ta rashin lafiyar iskokai haka Kodai wani abu makamancin wannan?" Murmushi tayi tace dashi "Bantaba yiba yaa Muhammad, mesa ka tambaya?" Kura mata ido yayi na yan dakiku cikeda da tausayi yace

"Baby cute dolene na sanar miki gaskia,sabida kedinnan matata ce banida tamkar Ki,sannan kuma yanzu ba wani boye boye a tsakaninmu,zanso Ki nutsu Ki mayadda komai ba komai ba ta hanyar ne kawai zamu magance matsalar cikin sauqi" binshi tayi da ido batace komaiba,yaci gaba

"Baby cute lallai akwai matsalar tattare dake,wa Imma iska sun aureki Kokuwa anmi Ki asiri ne" zabura tayi zaune tace "heart kamar ya?" Shiru ya danyi na wani lokaci kan yayi gyaran murya yace

"Babu hanyar Shiga Aji kinki,ma'ana sam ina na kusanceki se naji tamkar ina shura kafata jikin bango,alhalin kuma idan nasaka hannuna inajin komai normal,iskokai ne kadai idan suka auri mace zasu iya wanan se kuwa asiri" kura masa ido tayi cikeda rashin fahimta,atake wani kishi yazo mata tamike daga jikinshi ta tashi tsaye tace a fusace

"So kake ka qaqabamun cuta sabida baka buka na, Nima nan mahaukaciya ce ai dana sani na hakura na Barka tun sanda kakirani sabida Inji yanda kake Tarawa da matarka taso,yanda take maka ihu da kaima yanda kake ihun dadi,kana zuzutata akan tamaka,kana saka mata albarka aka takai kanta matsayin cikakkiyar mace,yanzu dayazo kaina shine zaka kalli tsabar idona kace dani wai nayi taste kamar bango,nice bango yaa Muhammad?" Mikewa yayi arude yace cikin rudu

"Subhanallah Zahra,wannan wace irin magana ce? Tayaya da iliminki da komai zaki kasa fahimtar inda ni nadosa,dan Allah Ki nutsu Ki saurareni" wata muguwar harara ta wurga masa tasa hannu biyu ta tureshi tace cikin tsawa

"Ka rabu dani karka kara zuwa inda nake,bana bukatarka,na tsaneka ka fita hanyata,baka sona cutana kake" mamakine ya bayana a fuskarsa,me zahra ta dauki maganganunshi ne wai? Yama rasa me zaice,da gudu tabar dakin zuwa dayan dakin,ya biyota ta kulle kofar haka ta kwana tana kuka,ba kalan rokon dabe mataba,amma fir taki budewa...asuban fari ta tashi tafito,bata ganshiba ga alama masallaci yaje,  wanka tayi sannan tayi sallah,daga nan ta zauna tana tunanin abinda yace da ita jiya,mamakin dalilin daya sa ta fusata takeyi,iya fahimta yanzu ta fahimceshi,ita kanta shaidace cewar yaa Muhammad na kaunar,cura kanta tayi cikin cinyoyinta tafara rera wani kukan me tsuma zuciya,ta bayanta ya rungumota, ya kwantar da ita saman cinyarshi,ya sunkuyo da kanshi daidai fuskarta yace cikin sigar rarrashi

"Baby cute afuwan,idan abinda nafada ya bata ranki kiyi hakuri,idan bamu saka hakuri a zamanmuba tun yanzu ba zamu ci ribar aure ba,Ki kwantar da hankalinki mu nemi maganin matsalar mu,wlhy yanda kika zata ba haka nake nufiba,a yanda nake kaunarki baby cute,Koda ba komai ze taba Shiga tsakaninmu ba,Koda bazan taba kusantarkiba zan zabi zama dake sama da ko wace mace,kiyi hakuri kinji" kallon shi tayi tace cikin muryan kuka

"Yaa Muhammad dan Allah Kayi hakuri, jiya na maka rashin kunya I  just don't knw what came over me,kawai najine zuciyana yana tafarfasa,yanzu kuma na fahimce ka,dan Allah karkayi fushi yaa Muhammad" Murmushi yasakar mata ya sumbaci goshinta "Bazan taba fushi dakeba akan kona menene,Amma zanyi fushi dake idan kika kuma kwana azaune kina kuka,kika kumburar mun da kyakyawar fuskar nan taki" lafewa kurun tayi jikinshi tana mai jin kunyar abinda ta aikatai...Anan bacci yayi awon gaba da ita,kura mata ido yayi yana mamakin yanda tayi dauriyar kasa nuna masa taji komai tun wancan lokacin sai a sannan yatuna komai sam beji dadiba,daukarta yayi ya kwantar kan gado,shima ya kwanta ya rungume abarsa,sai wuraren sha biyu ta farka,ganinta rungume a jikinshi yasanya takasa motsawa dakyar tayi dabara ta raba jikinta da Nasa,kananun kaya ta saka,bumper short da bingilalliyar Riga ta zura silipas ta wuce kitchen,beef paper soup ta dafa da  egeg yam sannan ta hada herbal tea yasha kananfari da citta tafara shirin haurawa sama domin ta tasheshi,sanda taje haryayi wanka,dagata yayi cak yarada mata a kunne "Baby cute Kinyi kyau,Karki zautar dani mana,irin wannan kyau da shukar nan tayi idan nabata ruwa yakenan?" Rufe fuskarta tayi da tafukan hannayenta kasancewa r ta fahimci me yake nufi,ta mayadda kanta baya sabida har lokacin be direta ba,manna mata kiss yayi a wuya ta kwalla kara daganan ya direta yabita da cakulkuli ta sakko kasa da gudunta yana biye da ita,turus tayi ganin Aynah shikuwa yayi tamkar be gantaba ya cigaba da yiwa zahra cakulkuli, juyowa tayi tafara magiya ya rungumota ya cigaba da gudu ta kwace kanta tayi hanyar kitchen shima yabita,acan yadakata suka tsaya mayadda numfarfashi, takaleshi tace tana haki "baka ganin Aunty Aynah ne yaa Muhammad" daga kafadunashi yayi alamar ko in kula ya sungumeta yace "haryanzu Matana bataci breakfast ba niwazan gani,tana turjewa amma yaqi direta sai a dining har lokacin Aynah nanan tayi mutuwar tsaye sam bahaka tayi tsammanin ganiba,bakin ciki tamkar ya kasheta,mikewa zahra tayi tace da ita " sannu Aunty ina kwana" Kallonta tayi wani bakin ciki ya taso mata,ko ita dake mace ta yaba dakyan halittar jikin zahra wannan uban Heeps tamkar ita tayiwa kanta su,sadda kanta tayi kasa tace

"Baby boo wurinka nazo nakiraka baka dagaba" Kallonta yayi ya tattare nutsuwar shi a gunta yace

"Ya dai Aynah meke faruwa ne" Sosa wuyanta tayi tace

"Part nawane lemo ya kare da swan kuma zanyi baki shine nazo inmaka magana" Kallonta yayi yace "har a store babu?" Gyada mai kai tayi yace yana kallon zahra "sakamun abinci kinji" zuba musu tayi ta zauna suka fara ci,yace "zahra zonan" mikewa tayi tazo kusa dashi,matsa kujerar shi yayi baya yaja hannunta ya dora ta kan cinyarshi yace "zauna anan nine zan baki" bataso hakanba zatayi magana ya wurga mata harara dole ta kama bakinta,Aynah sosai ta fusata tace "yaa Muhammad nake jira fa" wulakance ya juyo ya kalleta yace "Anan zan nemo lemo na baki,bakya ganin muna breakfast ne,idan na nutsu zansaka akawomiki" cikin sanyin jiki tace

"To zancen girki fa,kasan banasan girkin Sha'awa kuma safiyyah taje gidan Ummie tayata aiki,yazanyi da girkin" sauke zahra yayi daga cinyarshi yazo kusa da ita yace

"Tunda kikazo gidannan ko ruwan shayi bakya dafawa,ga zahra nan tunda tazo yau kwananta biyu tun daga breakfast,lunch har dinner ita ke yiwa kanta,kekuwa sedai asiyo miki,kisani dagayau ko girkin yar aiki bazan kuma Ciba kezaki girka da kanki" cikeda rashin kunya tace

"Candi jam,ko'a gidanku Banyi girkiba bare nan wlhy,zahra kuwa aidama ta saba aikatau sana'ar suce,se tayita yi nikam wlhy ba daniba" dage kafadunshi yayi yace "Aynah plss leave" juyawa tayi tana mita tabar gidan...

*Bayan kwana biyu*
Chapter 21 · 0% Book details