Sashe 14
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba lokaci har yanzu tanada rauni sosai kubani hanya" daddy dasu kameel ne sukabi bayanshi aikuwa kowa ya watse yana mamakin wannan ikon Allah din yayinda wasu ke cewa lallai hausawa sunyi gaskia dasuke cewa INDA RANKA KASHA KALLO.......yana nan wurin dayayi parking yaga ne motar Jamal dake sharara gudu gakuma kameel ya hango acikin motar shi,da gudu yajuya ya bi bayansu,atare suka isa asibitin kowa sai mamakin Muhammad sukeyi tayaya yafito amma sabida zahra basu kulashiba,da gudu yayi emergency,tare dashi sukai kan zahrah,sunyi awanni hudu akanta dakyar da iyawar Allah numfashinta yadawo nata saka,sedai kawai zazzafan zazzabin dabasu San dalilinshiba....
Firgici da kuma bakin cikin da Aynah tayi jin cewar zahra bata mutuba yafi wanda tayi so dubu sanda taji labarin mutuwar zahra,sam Aynah taso ace zahrah ta mutunne har abada,wanda wannan kuma sai Allah...
Bayanda ba ai da Muhammad ba akan yaje gida sabida dare yayi yace shi atabau gun zahra ze kwana kar wani abu yataso baya kusa,be yadda da Dr dayake on call ba ranar...
A zaune yake har wuraren karfe ukun dare,ko momy dake wurin baccin barawo ya saceta,motsi tafarayi da sauri yayi ganta yace
"Zahra menene,me kikeso? Bude idonta tayi a hankali dasuke ja tamkar garwashin wuta,tace cikin murya kasa kasa
"Zansha ruwa" jiki na rawa ya dauko robar swan ya tsiyaya ruwan a kofi adaidai lokacin da momy ta farka,dagotan dazeyi yaji jikinta tamkar gaushin wuta sanda ya razana,rikewa momy ita yayi tabata ruwan,ilai kuwa tana shansu ta sarqe nan take tafara jijjiga har tana datse harshe,dakyar yashawo kan abin yashiga Shafa mata ruwan sanyi da towel shida momy sabida ta samu sassaucin zafin jikin...har gari ya waye yana gunta da safe momy tace yaje gida yaqi,dole ita taje domin tai wanka tazo da break fast
Ahankali tafara kiran "momy zansha ruwa" da sauri yazo kanta ya dagota yafara bata ruwan,sosai tasha ruwan sannan ta kalleshi ya kwantar da ita tace
"Sannu ya Muhammad, ina momy takene?" Yana washe baki yace
"Zahra ba karfi a jikinki Ki dena yawan magana kinji,momy taje ta kawo break fast"
"Yaa moh inaso in tashi zaune" Kallonta yayi harga Allah bataso yake tabata,yace Kibari momy tazo mana my cute" dukda batajin karfin jiki ko kadan saida tafara shagwaban "Nafa gajine ya moh kuma inaso inshaa ruwa da yawa a zaune" sosai ya washe baki,harga Allah yaji dadin ganinta tafara samun sauqi,suna haka momy da Innan suka shigo dakin,dole ya fita.
Mom nuaiym ce
[9/11, 9:18 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
Billy galadanchi
22
"Abbin Muhammad gaskia da sake,wai kaga yanda Muhammad ya zauce akan mutuwar wannan zahran? Narantse maka kodani na mutu iyakar kukan dazeyi kenan,sosai ya diririce shiyasa nace dakai asiri suka masa" kura mata ido yayi sosai yana dan nazari kan yace
"Ummie Muhammad kinada tabbacin asirin suka masa,Wata kil fa soyayya ce kurun daga indallah" dubanshi tayi ta langwabe kai tamkar Wata er sha shida sanan tace da shagwaba
"Abbi gaskia nifa hankalina be kwanta dasuba,dafarko fa gun Aynah yake zuwa er wajen Muhammad shayau,tundafa wannan matar ta kyalle ido taganshi shinefa tashiga boka da malam ta rabashi da Aynah ta cura wannan yar kuma fa kaji,cikin Shege ce ita daga bakin Mamie naji wlhy uwargidan shi Muhammad shayau din" rungumota yae jikinshi ta wani langwabe sai kace baby sannan yace
"Ummie Muhammad me kikeso ayi yanzu?" Kara shigewa jikinshi tayi wanda ba karamun narkar mai da zuciya tayiba,wanna dalilin yasanya sam ya zama mijin Hajiya sai yanda tayi dashi,sannan cikin murya kasa kasa tamkar zatae kuka tace tana wasa da gashin gemunsa dayazama 2 colour Wato fari da baki
"Abbi ni so nake duk yanda za'ayi a nemar masa auren Ayna'u kan ka koma England, kuma a tirsasashi dole ya auretan,kaga dolenshi idan akayi auren ya rabu da waccen kuma musanya amasa adua a karya asirin" kwantar mata da kanta yayi saman girjinshi yafara Shafa kitson da akai mata a hankali sannan yace
"Darling kina ganin ba matsala idan akayi masa hakan?" Wani shagwabe wa tayi hadda hawaye
"Dear kasanfa yanda nasan Muhammad, sosai nakejin tsoron wani abin ya sameshi sam bazan so hakan ba,wannan kadai zakamun ya tabbatar mun kana kauna ta" packin nata yayi a goshi sannan a hankali yashiga patting bayanta yana cewa cikin sigar rarrashi
"Kedin er gatace maryama Kisani duk abinda kikeso hakan za'ayi sabida haka Ki kwantar da hankali,sanar dani yaushe kikeson ayi auren?" Kara narkewa tayi tace
"Dear banasan a shallake 2 month duba fa ka gani har gininshi yayi kura ba mata"
"Angama darling Ki kwantar da hankalinki yau dinnan zanje Gidan shayau mu tattauna..."
Ba kowa adakin sun watse sun bar moh da cutynsa zahra,sam takasa daga wa ba ruwanshi da su momy ko motsawa tayi saiyaje sa sauri menene?" Baccine yafara daukarshi daga kan kujerar dayake zaune ya kasa ya tsare gani yake tamkar idan ya daga wani abinne ze sameta,bude idonta tayi daga baccin datake ta kura mai ido tanason taje tayi fitsri amma tausayinshi takeji bataso ta tasheshi kuma yama za'ayi tace dashi fitsari zatayi ai abin da matukar kunya,mintuna biyu ta kara taga kosu momy zasu shigo amma sam basu shigoba shikuwa sai minshari yake bare tace dashi yanata kiransu tasani baza'a rasa wani a waje ba,drip da aka daura mata ta kalla takuma gane zata iya cireshi ta rufe wurin yasanya ta cireshi tana jin jiri haka tafara dafa bango tanabi a hankali hartaka toilet din tayi fitsarinta lapiya lau,tajuyo tafito tana fitowa tacire silifas santsin tile ya jata tazube a wurin atake ta kwallah uwar kara wacce ta farkar da Muhammad ba shiri, sannnan su momy ma suka yo ciki da gudunsu,dagata yayi yana mata sannu suka mayadda itakan gado,sai tambayoyi yake mata
"Zahrah meyasa baki tasheniba wayace Ki tashi da kanki?, mesa baki kwallawa momy kiraba,inane yake miki ciwo?" Kura mai ido tayi ya matukar bata tausayi tace,tana Murmushi
"Tsorata fa kurun Nayi ganin na fadi,amma banji ciwoba,kai baka ganin yanzu naji sauki,daka ganni nan ko wasan tsere mukai dakai nice zanyi winning" kowa dariya ya saka momy tace
"To maza ci abin ci kinji, ai Kinyi kokarin ma" turo baki tayi
"Momy Nifa tea kawai nakesha banasan war in abincin"
"Haba mana mamana,yunwa saita miki illah fa dan Allah Kici"
"Momy amai zanyi bazanci ba" shiru sukayi Muhammad kuwa ya matsa kusa da ita yasha mur
"Idan Nayi fushi nabar asibitinnan bazaki kara ganina ba wlhy,lallai Ki karbi abincin Kici tunkan raina ya baci" zumburo baki tayi ta juyadda kanta,daka mata tsawa yayi
"Zaki karba Kokuwa?" Nanma shiru tayi taki karba "Zahra iswear I will slap u idan baki fara da abincin ba,sabida kinga muna rarrashinki sam banasan raini,ungo plate din maza cinye shi tas,ba wanda ma ze baki" su momy dai ficewa sukayi dan ganin shine kadai maganin ta,tun jiya ake fama da ita tayi biris da zancen abinci,sosai ya tsuke fuska tamau ita kuwa tanacin sultan chips din tana hawaye,bataci naman kazar dake saman abincin ba sanda ya daka mata tsawa,sannan ta turo baki
"Yaa moh dan Annabi kamun rai,narantse maka inacinsa zanyi amai,zuciyana tashi take" miko maka cock yayi me sanyi
"Ungo kisha da sauri kar kiyi amai idan kikai gyatsa abincin ze kwanta" ba must ta karba tasha...kallonshi take tayi ya dauke kai adole fushi yake ita kuwa ta langwabe kai
"Baby moh I'm so sorry I promise u zanna rika cin abinci Koda bana so just to make u happy" Murmushi yayi yace
"Iyyeh wannan babe din yau kuma baby moh na samu,Tona gode kuma na hakuran,zanje gida nae wanka nadan huta tunda kinsamu sauqi" maqe kafada tayi tace cikin shagwabe" hm hm nazauna kamun hira" zuwa yayi daf da ita yace
"Haba zahra moh, bakya ganin duk yanda Nayi baki,bara naje namiki gayu mana" hannayenta ta saka ta rufe fuskarta tace
"To karka dade plss, kuma Kayi kyau dan Allah" Murmushi yayi yafita yana mamakin iri wanna ikon Allah lallai hikimar mahaliccinmu me yawace.
Daddy ne ya kalli Mamie yace yace "wainikam kin koma dubo zahra ne?" Gincira tayi akan kujerar datake kai tace "daddy baka ganin banajin daddy tun faruwar abinnnan? Zanjene da safe in Allah ya yarda" kura mata ido yayi yana nazarinta kanyace
"Kodai da wata matsalane bayan wannan?" Jujjya idonta tayi tace "akan Muhammad ne dai da Ayna'u yarinyar nan yadaya mace tilo zasu kassara maka ita"
"Kamar Yaya zasu kassaramun 'ya?" "Ahaf tofa Allah annabi Muhammad ke zuwa gidannan duk juma'a Kaima shaidane Ashe gun Aynah yake zuwa,tofa bayan tafiyarka se suka shirya Kansu har ana zancen idan ka dawo zasu turo maganar auren,nidai kwasam ranar Sha'awa me aikin gidannan sarakan gulma,tazo tace dani wai innah usai tace mata wlhy sesun raba Muhammad da Aynah kota wane hali kuma malamin su ya tabbatar musu da hakan,na kori Sha'awa akan karya take banson karamar magana,tofa wlhy ingaya maka daga wannan satin Muhammad ya nanikewa zahrah,har wayafa ya siya mata,Aynah tasha kuka bayanda bamuiba abin yafi tura karshe ma danayiwa inna usai magana se cewa tayi dani in makata kotun koli,kai kanka kasan cewar kwayar sa Muhammad yayi lokacin mutuwar Zara bata kalau bace,ni damuwana daya wlhy Aynah damuka je asibiti ma se cewa sukai wai jininta ya Hau sabida yawan damuwa,Alhaj ina zankai wannan bakin cikin yarinyar karama da hawan jini" ko kadan daddy beji dadiba baya tunani Innan usai dabin bokaye amma ze yarda da kissa irin ta mata,kuma so sone ammafa sankai yayi,da wannan yace idan aka salla mota zai San abinyi....Bayan yagama gayawa momy labarin da Mamie tabashi saita zayyanemasa komai dama yafi yadda da mommy akan komai ma, da wannan yayi watsi da maganar Mamie.
*Ranar bayan isha*
Sosai daddy yaji dadin ziyarar da senate president da kanshi ya kawomasa dukda kasancewar sa abokinshi manya basa haka,bayan gama gaishe gaishe da komai daddyn Muhammad yace
"Nazone akan zancen yaranka Muhammad da Aynah, zancen neman aurenta dashi yakawoni na tabbatar bazaka hana Muhammad auren yarka ba,sabida haka idan ka aminta banaso auren ya wuce watanni biyu" gyaran zama daddy yace
"Tayaya ma za'ayi na hana Muhammad auren 'yata sedaifa wani hanzari ba guduba Shifa ba Aynah u yace maka ba,zahra yace maka kuskure Kayi"