Sashe 26
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata rana cikin dare zahra na manne da moh Lana Aisha ta farka ,bak'in daida ta sabaniyi ne suka zo mana,zaune yar ta tashi yarinya yar wata takwas tafara zazzalo jikinta daga kan gadon,ba wanda ya iya tafiya acikin yaran har ita,jin alamun motsi ya sanya moh farkawa,kunna side lamp yayi da sauri yaja baya ya makale sama kan gadon ganin lana Aisha na tafiya wurin kofa,korar shedan yafarayi sannan yace cikeda karfin hali,Lana Aisha na ina Zakije?" Juyowa yarinyar tayi ta kafeshi da manya manyan dara daran idonta ta tsaya cak,yana karanto ayatul kursiyu ya sakko a hankali ya taso yazo gareta mika hannayenshi yayi duka biyu da nufin tazo amma abin ya faskara domin kuwa d'an yatsanta kurun take tsotso ta kuramai idonta da zuwa lokacin sun fara sauya launi zuwa koraye, hannayenshi duka biyu ya saka da nufin daukarta yarinyar ta sanya kafarta tamasa mugun shuri,be tsaya a ko ina ba sai saman mirror take ya tsage,shikuwa ya mirror din ya tsage, wannan ne ya farkar da zahra cikin gid'i ma,ganin Lana Aisha a tsaye bai wani bata mamaki ba kasancewar tasan yarinyar ta iya tsayi,mamakin ta daya ya akayi yarinyar taje can,kuma meya samu moh dinta haka,wurin shi tafara zuwa ta janyo shi
"Moh lapia dai,meya sameka haka?" Sak kowa yayi ya kurawa yarinyar ido yace murya na rawa "ki kunna fitilar dakin ki dauki Lana Aisha ki kwantar da ita" yanda yace tayi d'in tayi ,sannan taje zata dauki Lana Aisha, wani irin wurgi tasa hannu tayida zahra,sannan ta taka tinkis tinkis taje tamkar jinjirar biri ta dare gadon ta kwanta,ta saka yatsanta abaki ta kurawa saman silin dakin ido,batako kyaftawa ga idon ya kad'a ya koma kalar sararin samaniya,moh ne yayi kan zahra ya tallfota,"sannu zahra dafatar bakiji ciwo ba" Murmushi ta sakar masa na karfin hali tace "Banji ciwo ba moh,ammafa lamarin Lana Aisha yasha bani mamaki sam wannan abubuwan datake bana hankali bane, dan Allah Muhammad ka daure mu kaita gun kalamai,Bafa abinda ya gagari Allah" kallon ta yayi tabashi tausayi matuka sannan yace "zamuje Kano gobe inshaa Allah, da akwai wani bawan Allah dana sani shararren malamine na tabbatar zai temaka mana" nisawa tayi sannan suka koma kan gadon,ranar a zaune suka Kwana.
*Washe gari*
Karfe goma na safe sukaje sukayi wa Ummie sallama dakuma momy suka kama hanyar Kano dagasu sai Lana Aisha, acewar su gobe zasu dawo sabida lina maryama dasu Abdul kasancewa r sati daya daya gabata dukkaninsu an yaye su.....dama sam Lana Aisha bata kuka amma tunda suka dauki hanyar Kano take musu kukan mage,zahra dukta gama rikicewa sai adu'a take yi tana tofe motar dashi, sun kusa Shiga garin Kano kamar daga sama sukaga Lana Aisha ta fara tsallen biri tayi kan sitiyarin motar,kara moh ya saka yafara kiciniyar kwace wa iya karfinta ta saka ta kwace sitiyarin ta murdashi da karfi take motar tafara soma juyi dasu,sanda tasha wani icce sannan ta tsaya,Allah ya taimakesu ba wanda yaji ciwo fito wa sukayi suka kurawa Lana Aisha ido dake kwasar dariya,sannan tace cikin muryar gardawa me rikita kwakwalwa "Banida rashin lapiyan dazakuce saikun kaini gun malamai amma idan haka kuka zaba,Ku sameni awurin malamin" cikin kuka zahra tace "Nashiga uku yaa Muhammad yaushe kuma Lana Aisha tafara magana,wlhy wannan ba 'yata bace" rungume juna sukayi suka saka kuka atare acikin su Bame rarrashinta wani gani sukayi wani hayaki yafita ta bakinta,atake ita kuma tafadi wurin yar jinjirar yarinyar gwanin ban tausayi... Zahra ce tazo ta dauketa,mutanen dake wurin sai kallon al'ajabi sukeyi suka fada motar,Allah ya taima kesu ta tashi,suka fara hanya suna adu'a, sai garin Kano.
A parlor din malamin suna jiranshi zahrah rungume da Lana Aisha dake shame shame idonta arufe,sai ganin yarinya sukayi Lana Aisha sak,ta yi zaman tamatela tana wurga musu harara,a tsorace zahrah ta matsa kusada moh tana salati,da sallamar malamin ya shigo atake wacce ke zaune ta zabura tayi kan tasaman jikin zahra lokaci daya waccen ta ware manyan idanuwanta,ta zura hannunta cikin bakinta,zabura zahra tayi zata cillar da ita gefe moh yarike 'yar,cikin dakiya ya korowa malamin bayani,adu'a malamin yafarayi sannan ya fara karanto alqur'ani mai girma,zabura Lana Aisha tayi tace cikin daga murya
"Bazaka iya daniba Mlm sabida munsaba karawa dakai,kuma kasani idan kaci gaba mutuwar Aisha tazo gwara Ku shafawa kanku lapiya" girgiza kai malamin yayi ya nisa sannan yace
"Ku tafi da 'yarku idan kunasan rayuwarta,kubarta ayanda kuka ganta,shafin asiri ne,kuma basa rabuwa da mutum,da akwai abinda suke amfani dashi ajikinta,zan taimaka muku da maganin dakuma adu'ooin dazasu saka tafara dab'i u irinna mutane,takuma rage yawan al'amura tamkar aljana,amma wannan abinda ke damunta sai Allah" kallon juna sukayi wannan shine *INDA RANKA KASHA KALLO...*
Da kuka sukabar gidan.
Mom nuaim ce
[9/24, 6:51 PM] billygaladanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
*Assalamu Alaikum,naga sakonninku makaranta wannan littafin amma kusani haka tsarin labarin yake,na dade da sanar muku bana Cika damuwa da fiction Koda bance bana yiba,kuma yarinyar jinjira ce so mesa kuka damu da rayuwarta har haka beside bama ita kadai bace ai dan Allah kumun uzuri na karisa labarin yanda yake*
36
Kai tsaye suna isowa garin abuja gidan su moh suka zarce wurin Ummie,moh bai boye mata komaiba ya sanar mata yanda akayi kuka sosai ta saka
"Me wannan jinjirar tawa mutane dazasu mata asiri? Koda Ku iyayenta Kokuma mu muka musu laifi aimun cancanci su ragawa wannan jinjirar wlhy ko waye Allah ya isa bamu yafe ba,zahra kiyita hakuri wata rana se labari kuma karku fasa adu'a muma zamu tayaku yi" Murmushi n karfin hali zahra tayi daga nan sukaci abinci suka wuce abinsu gida,ranar moh ze koma gidan Aynah,zahra tazo ta zauna akusa dashi tamkar marainiya Kallonta yayi ido cikin ido ya kafe ta dasu,raurau tayi da ido ta matso jikinshi,yana kan kujera ta zauna akasa,saman cinyar sa ta dora kanta tana hawaye tana narka shagwabar data zame mata jiki bata masan tanayiba
"Heart I'm so scare, dunno how to slp altogether with her me alone" kallon ta yaku mayi ya Shiga Shafa kanta a hankali ya sunkuyo daidai kunnenta ya ce da ita "Baby cute plss Karki saka damuwa aranki, adu'a zakiyi muku Nima sena muku tukunna zan tafi" gyada masa kai tayi cikeda gamsuwa da baya ninsa tace tana mai dagowa ta Hau kujerar dayake kai
"Hrt dan Allah idan kadawo sallan asuba kazo ka duba mu kaji" kura mata ido cikeda tausayi yace yana me daura hannunshi saman wuyanta ya lalubo har kunnenta zuwa bayan kunnen da gashinkan ta " Baby cute Karki damu zanzo na dubaku I promise " matsowa tayi daf dashi ta janyo kanshi sannan ta manna bakinshi da nata,a hankali ta Shiga tsotsar lips nashi abinda bata taba yi da kanta ba sabida kunya,zura mai harshen ta tayi shikuwa ya cafka yashiga tsotso tamkar wani mayuwancin zaki,dukkaninsu dayar suke mayar da numfashi,itane ta fara zame jikin ta ta daura kanta saman faffad'an kirjinshi ta furta cikin muryan kuka
"Yaa Muhammad I badly miss you,dunno y nake masifan sha'awarka yau" dagota yayi yasaka harshensa ya lashe hawayen dake kwaranya a kuncenta cike da kwarewa sannan ya saka harshe ya lashi lallausan lips nata,ya dago kanta suka fuskanci juna yace "Nima sosai nake missing naki zahra,yau ina lissafawa Kusan 2 weeks rashin kwanciyar hankali ya hanamu kula da juna" dago hannunshi yayi ya kalli agogon hannun nashi yaga ba'a ma Shiga sallah isha ba yace yana mai kallon ta "Bazan barki haka ba cutest zahra Nima kuma ina bukatarki,dama se 9 ka'idan tafiya na,so yanzunnan zan baki wahala" kallonshi tayi akaro na farko tun nayan aurensu tace cikeda shauqi
"Ina San hakan yaa moh,yau dai kam kai kadai nake bukata" sungumarta yayi tamkar yar baby suka haura sama,a saman kaya taccen faffadan gadonshi ya dira ta ya zame dukkanin kayan jikinshi fitilar dakin ya juyo ya kashe sannan ya kwanta kusa da ita janyota yayi jikinshi ya manna mata kiss a forehead nata,sannan ya sanya harshensa ya lashe wuyanta gaba daya har saman Brest nata, bingilalliyar rigar dake jikinta ya zare ya cillar itama yamata samb'al sannan ya Shiga kissing nata tako ina rikicewa zahra tayi, akaro na farko tun aurensu tashiga sambatu tana kukan dadi,hannunshi yakai gun kunnenta yadan tura karamar yatsarshi ciki,cikin shagwaba tace "Asshhhhh ya Muhammad banaso" dagota yai yace cikeda wasa "tunda bakyaso na dena,jeki bacci" daganan ya juya mata,ganin ya kyaleta Kusan 3 mnt ya sanya ta matsa kusa dashi ta Shiga goga kirjinta a saman bayanshi ba shiri ya juyo ya kalleta yace "Baby cute wasa zakimun yanzunnan nayi missing wasanki" batare da tace kalaba ,ta janyo bakinshi ta hada da nata tashiga sarrafa harshen sa cike da kwarewa,sai numfarfashi yake ta daura hannunta asaman kirjinshi tafara murza....nikuwa nayi ta kaina kar ayi abu agaban yara lolxx..
Saida komai ya lafa sannan ya juyo ya kalleta ita kuwa ta sauke idonta a kasa,cikin muryan kasala yace
"Baby cute na Ashe dama duk karatun danake miki kina bitar sa kuma kin haddace,amma shine bakya bayarda hadda awurin malaminki, anya kinmun adalci kuwa?" Tafukan hannayenta ta saka ta rufe fuskarta,cikeda jin kunya tana shagwaba tace " Allah yaa Muhammad niba abinda na iya fa" cakulkuli yashiga mata tana zillewa,da sauri ta sakko daga kan gadon ya bita bandaki tashiga yabita acan dakyar ta kwace kanta,shida kanshi ya had'a musu ruwan wanka sannan ya saka musu turaren wanka suka fada acikin bahon,ananma sai wasaninsu suke sna raha,sunma manta damuwarsu.....
Cikin dare zahra tajiyo kukan karnuka abdaidai kunnenta Koda ta farka a firgice dama bata kashe fitilar sakinba taga Ashe Lana Aisha ce,tana ta d'abi'u irinna karnuka tamkar tana fad'a da wani karanto adu'a zahrah yashigayi da iyakacin karfinta da ganan kuwa wani hayaki yafita bakin Lana Aisha tafadi asaman gadon" daukar yarta tayi tanata mata adu'a har yarinyar ta bude idonta,ta kalli zahra ta washe baki,zahra ta kankame fa karo na farko kenan data mata dariya tun haihuwarta,daganan taje ta dauko ruwan swan kwaya biyar ta juye cikin babban galan ta zauna tayita adu'a tana tofawa aciki,bayan ta idarta ta ajiye azuwan zata rika mata duren su kota halin qaqa.
*Bayan shekaru biyu*