← Book details Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 29

Sashe 12

Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dukda haka baka yiwa Allah ya isa,wannan tamkar kina jayayya da hukuncin Allah ne fa,sannan kuma ni so kike sumin dariya sunci galaba kenan akaina? 'Yata mace tilo tadinga ganin bakin cikin rayuwa kenan,yarinyar ko suturunta na arziqi suna rabata dashi sannan kuma yaron datake so ma suce bazata auraba wlhy, ki sani indai ina numfashi hukuncin Allah ne kadai ze hana aurennan,domin shike tsara komai yanda yaso,kekuwa gaskia ki janye wannan kudirin naki"

"Ba komai Asabe dama 'ya takice na janye,ba ruwana kuma kar a kuma tsoma ni aciki" Murmushi tayi tace

"Amma aikya samana alkbarka a abin ko?" "Sosai mana kullum senayi adua" suka mata sallama suka wuce,momy tayi kudirin zuwa ta sami Ummie n moh"

Kwace yake yana nazari,rabonshi da abinci tun jiya,wayarshi tashiga rafka ihu,da kamar ya share yadai daure ya daga batare daya duba wayarba ido a lumshe,shiru yayi sanda yaji tace

"Yaa moh ina wuni?" Da sauri ya tashi zaune yana famar Murmushi yace

"Miss dimples na ya kike,ya akayi innah ta bari kika kirani? Kamar kinsan tunanin ki nake?" Murmushi tai tamkar yana ganin ta tace

"Yaa moh please kazo yanzu inasan ganinka,nayi missing naka dayawa" murya na rawa yace

"Allah da gaske kike nazo ba matsala cutest zahra na?" Murmushi takumayi me sauti har yana jiyota

"Allah dagaske nake my moh" kashe wayar kurun yayi ko kayan jikinshi be sauyaba ha zari key....

Mom nuaim ce
[9/11, 9:18 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

19

A mota ya zauna ya mata Waya,yace yana mota langwabe kai tae tace

"Bazaka shigo bane Inafa sashin momy"
"Dare fa yayi cute,after 9 kawai ki sameni a mota" ba musu ta feshe jikinta da turarukan momy masu daukar hankali sannan ta shirya tsaf ta sameshi a mota,tana zauna wa ta tsuke baki tasha mur ita adole anmata laipi

"Cute yadai? Bani labari mana Yaya akayi kika iya kirana? Ina fatar Ba kasa jure hukuncin Innah kikayiba kika tsallake sharad'inta kika kirani" wani ware idonta tayi cikin Murmushi tace,cikin shagwaba

"Laa Prince charming Bafa haka bane ba,Allah momy ne tamata magana ta sakko,tace ai itace mamana so baruwanta" Murmushi yayi ya janyo hannunta ya hada da nashi ya langabe kanshi sannan yace

"Kai amma cute I'm so happy da abun ya kasance haka,yanzu kina nufi cewar Mamie nane kawai matsalr mu?"

"Mamie ma ba matsala bane kasani zigata akayi amma momy tace dani zataje gobe ta sameta tai mata bayani da yardar Allah komai ze daidaita" murmushin sa ya fadada ya kalli fuskar ta

"Allah yasanya Ummie ta gane gaskiyar komai kuma ta yarjemun na auri sanyin idaniya ta,kisani cute banida tamkar ki wlhy ina matukar kaunarki fiye da yanda uwa take kaunar sabo jaririn data haifa,sosai nake kaunar ki zahrah na words enough cnt express how much I love u cutyna" tafukan hannayenta ta saka ta rufe fuskar ta tace "I love you much more moh" kura mata ido yayi sanda ta bude fuskar ta ya sanya bayan yatsun shi yadan bugi soft lips nata da wasa yace yana kasheta da wani kallo

"Cute kin fara rainani ko,kanki tsaye kike kirana da moh ba yayan" shagwabewa tayi tace tamkar zatayi kuka

"Yaa moh mesa ka daken abaki da zafi fa" Langabe yayi ya kwaiwayeta,kara turo baki tayi

"Allah ni na daina kulaka kuma daga yanzu" cikin sigar rarrashi ya furta

"Noo my cutest zahra bazamuyi haka dakeba kiyi hakuri kinji baby na,wasa nake miki fa" maqe kafada tayi cikeda shagwaba hadda hawayen ta tace

"To ya moh da zafi fa,yanzu wurin zogi yakemun sosai" dariya ya danyi ya langabe kai

"Baby nifa nasan bada zafi namiki ba so kawai kike ki wahalar dani amma kiyi hakuri bazan kara dukan zahra na ba" kara sautin kukan ta tayi abin yabashi mamaki Sosai,sarai yasan yau zahran rigima take ji yace

"Subhanallah menene abin kuka kuma kiyi hakuri mana kina dagamun hankali" cikin shagwaba tace

"To ba kai bane ba kace wai karya nake ba zafi"

"Nina isa da zafi mana kiyi hakuri my love" kallonshi tayi tace

"To zaka siyamun ice cream?" Murmushi yayi yace cikin sigar rarrashi

"Cute kinfa San sarai yanda sanyi baya miki da kyau dan Allah ki canja wani abin"

"Nifa ice cream kawai nakeso"

"To naji yanzu kinga dare yayi,be kyautuba ace munfita kiyi hakuri gobe zan kawo miki inshaa Allah" dagowa tayi cike da so ta kalleshi

"To goben zaka dropping nawa school?"

"Mesa bazaki je da kanki ba?"

"I just wanna be with u my hero that's all" Murmushi yamata

"Ur wish is my command my princess,so be it" narke wa tayi sannan tana kokarin fita daga motar tace

"Ok den my moh good night, have a wonderful night rest"

"C u tomorrow then my zahrah,take a very good care of ur self" daga haka sukai sallama cikeda kaunar junansu.....

*Washe gari*..

Nisawa Ummie tayi bayan tagama jin bayanin da momy tazo dashi sannan tace

"Lallai kam Mamie bata kyau taba sam,ita rayuwa ai ba'a yinta haka,sedai fa kisani bazan taba lamun cewa Muhammad auren yar talaka ba,yar masu kudi nakeso ya aura kuma karki zata Aynah tamun ne hangen nesa sosai sosai nake masa,amma fa sanin cewar komai lalacewar Ayna'u tafi zahra yasanya na yarda ya aureta" kallon ta momy tayi tae

"Amma fa sam bakya tunani me kyau,da talaka da me kudi dukkanku Allah ne yayiku,sannan kuma ni banga laipin zahra ba,tunda haka Allah ya tsara tata rayuwar irin wannan fa shine jayayya da hukuncin Allah bakisan kalar arziqin dake tsakaninsu ba,dan Allah narokeki ki rabu da yaran nan suyi aurensu" mikar da kafafunta tayi tace

"Haj Asabe sarai kinsan halina komai na girma nakeyi kuma bana sauya hukuncina,kuma ni aganina da dakara aida kin goyi bayan auren Aynah sabida ita dinma yar kice ai"

"Sarai nasani yata ce amma fa bayan gaskia nake bi,aishi Muhammad din zahran yakeso" dariya Ummie tayi tace

"Gaskia kiyi hakuri Haj,indai ina numfashi ba Muhammad ba wannan zahran" sosai ran momy ya baci tace cikin fusata

"Lallai kuwa Haj indai da ranki zakisha kallon yanda za'a daure auren zahra da Muhammad" cike da confidence Ummie tace

"Saidai wani Muhammad kam ba nawa ba,Indai da ranki ke zakisha kallon yanda za'a daura auren Aynah da Muhammad" rai a bace mami ta mata sallama taje gida cike da tausayin Zahra....

A skul kuwa da yamma moh ya dawo daukar zahra,a yangace ta rako zuwa wurin shi ta sameshi a tsaye langabe kai tayi tace cikeda shagwaba

" yaa moh I'm so fucking tired wlhy,ina ice cream dina?" Murmushi yayi yace

"Cute yauma rigima kikeji ko,bakya ganin garin da hadari,yanzu se sanyi ya sauka kizo kina mana ihu" shagwaba tasaka har tana buga kafa da kasa

"Allah ni ya moh Alkawari bece hakaba,nisaika siyamun" kanya ce wani abu Aynah ta karaso wurin hannu ta saka ta ture ta iya karfina,sanda ta bugi motar shi,dabadan motarba saita sha kasa,

"Bazaki dena mamayar mijina ba banza karuwa mayya" da sauri moh yazo gun zahra

"Baby na sannu ina Bakiji ciwoba?" Kuka tasaka ta shagwabe sosai

"Allah yaa moh da zafi hannu na yana mun zugi ta famamun" rikicewa yayi yashiga mata sannu,sannan yajuyo gun Aynah

"Wannan yazama na karshe dazaki sakawa cute na hannu,wlhy zan wulakantaki kika kuma" kara zahra ta saka

"Ashhhh Allah yaa moh hannu na zogi sosai"

"Subhanallah cute sannu muje mota mubar nan na duba hannun" maqe kafada tayi

"Ni bazan jeba zakamun da zafi"

"Bazan miki da zafiba babyna Allah, muje kinji"

"Ni bazaniba saika siyamun ice cream"

"Najizan siya miki muje kinji".....haushi ne ya turnike Aynah, anan suka bar ta sukayi ficewar su......lol yau Aynah anshaqa...
[9/11, 9:18 PM] Billy Galadanchi: 😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

20

   Kallonta yajuyo yayi bayan sunbar harabar skul din yace da ita

"Cute da gaske ta fama miki hannun?" Wani turo baki tayi

"Haba yaa moh to zan mata karyane? Kana goyon bayanta  ma kenan" Murmushi yayi yace

"Bafa haka nace ba,kawai dai ina nuna kulawata ne ko bakyason kulawar?" Banza tamishi ya kuma mayadda dubanshi zuwa gareta

"Cute yadai?" Tubure fuska tayi,batai magana ba,dariya ma tabashi simadin ya tubure fuska ya dauki hanyar asibitin da ita,ganin fa sun shigo asibitin kuma dagaske hannun ze matsa ya sanya ta ce dashi a sanyaye
"Yaa moh mesa mukazo nan?" Ko Kallonta beyiba ya fita daga motar  yayi gaba abinshi,zaunawa tayi tana tunanin abinda tamishi yaba ta ranshi har haka,ganin ya jima be fitoba ya sanya ta daga Waya tayi kiranshi kin dagawa yae harta yanke,can kuma saigashi ya fito dan kanshi,tsayawa yae abakin kofar motar ya kara hade fuska

"Kifito muje za'a duba hannun ne" take tafara gumi hawaye ya fara tsiyaya,murya na rawa tace

"Yaa moh Bafa sosai bane fa,dan Allah muje gida" wani tsuke fuska yae tamau

"Dolene fa sai an duba hannun Wato sabida kice ina goyon bayan  Aynah dimples ko?"

"Allah nifa yaa Muhammad da wasa nake maka,hannun ma baya mun ciwo,dama kadanne" tsaki yaja ya juya ciki abinshi ita kuwa ganin tafi 40 mnt bai fito ba yasanya ta fusata tafita daga motar tayi hanyar waje abinta....ganin fa hadari ya hadu Bata sami abin hawaba ya sanya ta yi shirin juyowa har zata koma saigashinan ta samu adaidaita,tayi Sa'a kuwa ya dauketa,zance yasha Baban sanda aka fara ruwa me dauke da iska me karfin gaske,sosai ta rude ganin yanda adidaita din ke shirin kife wa dasu...harga Allah besan hadari ya haduba sanda Yaji iska tamkar zata balla roof din office din,a rude ya mike zuwa reception na asibitin,nan ma yaga patient sun ragu sosai,kallon nurse din yayi yace

"Luba Kin lura da yarinyar danazo da ita amota,tashigo nan kuwa?"

"Sir bata shigoba,amma naga sanda tabar harabar nan asibitin lokacin da hadarin yafara haduwa" cikin mamaki yace

"Kin kula kuwa ta fice? Ita dince kuwa?"

"Itane wlhy sir,kaga key ma tabawa saifullah tace abaka" tafada hadeda mika masa key dinsa, cisga yayi yayi gaba,harya kai kofa tace dashi
Chapter 12 · 0% Book details