Sashe 1
Inda Ranka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....😳*
Billy Galadanchi
HASKE WRITERS ASSO.
Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR*
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan dake cikin wannan littafin Ameen...
Vote me on wattpad@68Billygaladanchi
01
Zara zonan! Ta fada a tsawace cikin Isa dakuma nuna cewar itadin yar wanice kuma ta Isa da zaran,mikewa zaran tayi cikin mutuwar jiki dajin zafin Abinda Aina tamata agaban friends d'inta taje dab da motar ta tace "gani Aunty Aina" wani mugun kallo ta wurga mata sannan ta dauke kanta ta mayarda dubanta zuwaga sitiyarin motarta sannan tace cikin daga murya
"Dan uwarki zarah kan nabaki kayan jikin kinnan ya mukai dake? Ban sanar miki karki kuskura ki shigo dasu jami'a ba?" Langwabe kai zarah tayi hawayen datake kokarin rikewa suka zubo ta furta cikin dacin rai
"Aunty Aynah duk kayana dana wanke ruwan Sama ya gama jiqasu ba yanda na iya dole na saka wannan gashi inada test dole nazo school" tabe baki tayi sannan ta manna uban shade a fuskarta daya kusa cinye Rabin fuskar ma tace tana mai bawa motar wuta
"Mintuna biyar idan baki bar jami'a annan ba wulakantaki zan wlhy"
"Aunty Aynah dan manzon Allah kimun rai wlhy test zanyi yanzu ina gamawa zan wuce" wani hatsabibin murmushi tayi sannan tace tana mai taunar cingam dake bakinta
"Hmm zarah kenan,kinsanni sarai idan nai hukunci bana sauyawa saidai na baki option, koki Koma gida yanzu kokuma idan kin zabi yin test idan kin kammala kije gida da kafa" da sauri ta 'dago ta kalle ta ce
"Kiyi hakuri Aunty Aynah yauma Na tashi da ciwon kafa da hannu sakamakon ruwan da aka tsula jiya" cikin fusata tace
"Zarah! Amma kinsan bana sauya hukuncina ko? Kuma Sanin kanki ne bana hakura idan nayi niyya saina yi,sabida haka kizabawa kanki wacce zata fiddaki"tana kaiwa nan tafigi mota tayi gaba abinta,sarai kawayen zarah sunji me take cewa amma sabida su sassautawa kawarsu wannan tozarcin sasukayi kamar basu ji komai ba,jiki a sanyaye tazo ta zauna a mazauninta tana nazarin handout dake hannunta babbar kawarta Jidda ce tace da ita
" saura mana mintuna biyar zarah muje lecture hall kawai" kallonta tayi ido cikin ido ta rausayar dakai sannan cikin dashashiyar murya tace
"Muje" a takaice sosai jiddah ta fahimci ran kawarta a jagule yake wannan ne ya sanya taja hannunta sukayi wa sauran kawayenta sallama kan cewar saisun karaso,suna cikin tafiya suka hadu da Aynah da Kawar ta khairi suma zasuje nasu lecture hall din wani gwatsine fuska khairii tayi tasha gabansu batare da wani tunaniba ta wanke zarah da lapiyayyen Mari sannan cikin isa ta nuna da d'an yatsa
"Wato ke tsabar jahila ce sabida ace kuna sharing kaya da Aynah dimples shine kika sako kayan data gama yayi kika shigo jami'a ko? Dan babarki dimples sa'ar kice koso kike kice sabida kuna amfani da sunan uba daya kedin daya kike da ita,to bari kiji wlhy kozaki mutu test dinnan bazaki yishiba banza jaka gida zaki Koma ki sauyo kaya" dafe wurin da aka maretan tayi cikin mutuwar jiki tana zubdah kwallah tace
"Aunty khariyyah kiyi hakuri lokaci yarigada ya kure baifi mintuna biyar ashiga test dinba ina kammalawa zan wuce"
Shaqo wuyan rigarta tayi tace "ke kin isa ina fada kina banza dake yar kauye jaka mara usuli wlhy sai idan kin canjo kaya zaki Shiga lecture hall din nan" kuka tasaka yayinda kawarta jiddah ta sha gaban khairi cikin fusata ta furta
"Ke dinan baki isa kin hanata rubuta wannan test dinba wlhy indai ina numfashi saita rubuta kuma bazata je gidan canjo kayanba kune jahilai dabaku San girman mutane ba kuma wlhy karki kuskura Ku kuma marinta bakauya kawai" sororo sukayi suna kallonta yayinda ta figi hannun zarah dake rusa uban kuka sai hall din,a daddafe aka karasa test din domin kuwa zarah dakyar tayi question biyu acikin ukun,tana fitowa direban dake daukarta na karasowa sallama tayiwa jiddah tashi ga motar yana shirin tashin motar Aynah ta iso wurin ta dakatar dashi ta rike kugunta da hannayenta duka biyu ta murtuke fuska sannan ta furta cikin isa
"Zarah ya mukai dakene dazu? Ban sanar miki idan kika kuskura kika rubuta test dinnan ba a kafa zaki je gida?" Shiru tayi banza da ita bude murfin motar tayi ta fincikota iya karfinta ta wullah ta waje tafadi a wurin har tana buga goshi da dutse a take goshin ya fashe sai jini,ta kalle ta tace
"Zangani idan da albashin aikatau da uwarki keyi ana biyanta aka hada aka siyi motar nan kaikuma tanko idan kanaso kaci gaba da aiki a gidanmu inga ka bar nan yanzu" Jan motar yae yayi gaba abinshi,ita kuwa tana shewa tabar wurin yayinda daukacin mutanen dasuke wurin ke la'an tarta a haka jiddah tazo ta sameta da sauri tayi kanta,aikuwa tafada jikinta tana kuka,mota jiddah ta janyo kirar Mercedes Benz hadaddiya ta taimaka mata sukaje chemist aka mata dressing wurin daga nan tawuce tayi dropping nata a gida ta wuce cikin tsananin jin zafin abinda akayiwa Kawar tata....
Mom Nu'aiym
[9/11, 8:58 PM] Billy Galadanchi: *😳INDA RANKA....kasha kallo😳*
Billy galadanchi
Wattpad @68Billygaladanchi
®HASKE WRITERS ASSO.
Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.
02
A wahalce jiddah ta shigo gidan inda ta Tarar da Momyn ta gishingide tanashan fresh milk,zaunawa tayi kusa da ita ta gaidata ita kuwa ta mika mata sauran cold freshmilk din dake cikin cup din ta furta
"Hauwa jiddah karbi kisha da alama kin kwaso rana" murmushin yake tayi sannan ta karba tayi kurba daya ta ajiye cup din,kallonta momy tayi tace
"Hauwa jiddah ya akayi ne Naganki wani iri"
"Allah momy nida er gidan member house of rep dinnan ne Muhammad shayau Aynah dimples, Sam ita ba nutsuwa a lamuranta,idan kikaji yanda take wulakanta zarah zaki rantse karya ake miki...nan ta kwashe komai ta sanar Wa da momy,shiru Momyn tayi sannan can tace
" Tunda kawaeki ce jiddah na kamata yayi ki taimaka mata,kinga ba'ayi dan jami'a ba suturu ba zuwa zakiyi ranar Saturday ki dauketa kuje Ku siya atamfofi da lesuka kukai dinki gurin telanmu,sai ki sanar mata cewar ta daina saka wanda Ayna'un tabata bashikenan ba?" Murmushi tawa momy sannan tayi godiya ta haura Sama aran momy tace wasu mutanen sam sun kasa gane cewar arziqi na Allah ne su hakura su girmama wanda yake kasa dasu jiwan nan abu dan Allah hmm *Inda ranka kasha kallo*....
Kai tsaye shashin su ta wuce ta cire kayan jikinta taje wanka tana fito ta sauya kaya ta gabatar da sallar azahar sannan ta kwanta,mahaifiyarta ce ta shigo da sallama ta kura mata ido tana ganinta tasan ba lapia ba,zama tayi kusa da ita ta dafa cinyarta tace
"Zahra na yau kuma menene damuwar? Ina fatar bakeda Aynah bane naga goshinki da bandeji ma" yunkurawa tayi ta tashi zaune ta rike hannun mahaifiyarta ta furta cikin sakin fuskar da baikai cikiba da kokarin boye damuwarta dan gudun tashin hankalin mahaifiyarta ta furta
"Innah indai Aynah ce aimun saba da halinta,abubuwanta Sam sun daina dagan hankali sabida ki kwantar da hankalinki,tsautsa yine ya afka mun na fadi akan dutse na buga goshin kuma naje chemist anmun dressing wurin raunin kadanne ma" kallonta uwar tayi cikin nutsuwa sam bata yadda da yar tata ba ta furta
"Allah ya kare na gaba zahra na ariqa kula da hanya,nai mamaki da direba yazo shi kadai sanda na tambayeshi yace kuskuren fadamai lokaci kikai yaje baku karasaba" murmushin karfin hali ta kakalo tace
"Ea kuwa koda yaje da sauran lokaci" da saurinta ta mike tabar dakin,a hanyar kitchen ta had'u da Aynah tamata kallon Sama da kasa sannan tace da ita
"Ke zarah hot coffee zansha maza ki hado ki kawon a parlorn Sama" to,itace amsar data bata ta wuce ciki domin hado coffee din..da sallamarta ta Shiga parlor din ta taradda ita da friends dinta Ummie rilwan da khairi atake gabanta ya fadi,tace murya na rawa
"Aunty Aynah ga coffee din" tafi mintuna biyar a tsaye kanta miko mata hannu tace "bani" mika mata tayi jiki na bari kasancewar tasan tabbas saita mata wani tozarcin ta juya da zummar barin wurin,khairi ce ta dakatar da ita
"Ke zarah dan gidanku baki iya gaisuwa bane kobakya ganin mutane?" Juyowa tayi tace
"Kiyi hakuri Aunty khairiyyah ina wuninku" kan kairii ta kuma magana Aynah ta mike cikin fusata tazo gabanta,
"Ke zarah wannan wane irin iskanci,ba hot coffee nace ki hadomin ba me Wanan kenan kikayi neman magana?" Rikicewa tayi dama Zara badai tsoroba ta furta cikin rawar murya
"Allah Aunty Aynah zuwan mai zafi sosai na dafa coffee din dashi" cikin fusata ta kwarara mata ilahirin coffee din ajiki,dabadan kasancewar bayan kayan dake jikinta akwai hijab ba ba abinda zai hanata konewa sabida coffee din da zafi sosai
"Wannan ruwan ne da zafi muguwa kawai,ki gayan idan uban kine ke kawo coffee agidannan jaka kawai mai zuciyar karnuka" sosai maganarta ta bata ran zarah ta juya da zummar barin wurin tana kuka,saiji tayi tayi karo da mutum da sauri ta Shiga bashi hakuri
"Yaa kameel kai hakuri ban kula da zuwankaba" Murmushi ya sakar mata sannan ya rike hannunta yace
"Fully dimpleted ya akayi ne me kikewa kuka haka?" Sadda kanta tayi kasa ta janye hannunta daga nashi ta furta
"Ba komai ya kameel" da sauri tabar parlor din shi kuwa ya mayadda dubanshi zuwaga Aynah ya furta yana girgiza kanshi
"Dimples bakyajin magana bansan sai yaushe zaki dauki miss dimples matsayin kanwarkiba kina ganin hakan daedae ne kuwa? Ina kallon kika kwara mata hot coffee ajiki ke bakya tsoron haduwar ki da Allah ne wai" turo baki tayi tace,tunba yauba nagane kafison zarah dani ka duba fa ka gani har wani rawar kai take sabida kana kiranta fully dimplelated ko kace mata miss dimples, sunan dakasani nice na dace dashi yama za'ayi na dauki baiwar gidanmu matsayin kanwata Allah ya kiyaye" Murmushi yakumayi a karo na barkatai sannan yace yana mai shirin zama a daya daga kujerun parlor din
"Kema Aynah ai dimples nake ce miki rigima ne kawai irin naki" kara turo baki tayi tana shagwaba