Sashe 9
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fita Aisha ta shigo da fara'arta.
"Su Baba sun tafi ne?
"
E kusan hakan zance yace inna gama in kirashi sai mu tafi dake yau zamu koma Dutse"
"Ayya.
To mu shiga kiyi sallah tukunna dan labarin gaskiya da tsayi in dai labarin Hajiya Munubiyane"
Binta nayi har zuwa
akin baccinta mai kyau komai na cikin
akin ruwan hoda da ruwan maimo.
aki ta nuna mun na shiga na
auro alwala na fito ta nuna mun gabas nayi sallah.
Na jima sosai akan sallaya inata adda'a na shafa kana na fuskanci Aisha.
Na idar ke kawai nake saurare Aisha akwai magana a bakinki sosai Maman Yasmin ta fa
a mun"
warai akwai magana a bakina Sabuwa.
Kin ganni nan?
Bala'i ido da ido babu wanda ban gani ba.
Dan ko da Alhaji ya sakeni nafi shekara guda ina jinya in fa
a miki zan iya kaiwa shekara biyu ma Amman me kike son sani akan Munubiya?
"
Jikina ya sake mutuwa mus ajjiyar zuchiya na ja na sauke da tauri.
Inason sanin wacce hanyar tabi ta koreki a gidan Alhaji Zaidu.
Sannan da wanne salon tayi amfani har taci galaba a kanki?
"
Dariya tayi mun ta muskuta ta gyara zamanta.
"Bani ka
ai ba ko Sumayya haka tayi mata ta koreta."
Idanu na zare nace.
Ke ya soma Aura kafin Sumayya ko ita ya soma Aura?
"
"Ita ya soma Aura.
Itama yanzu haka tana Abujannan tana Aure a zone 2 muna zumunci dan ko da nayi haihuwar fari da'ita akayi komai"
Dafa cinyarta nayi nace.
Aisha ko zaki taimakeni muje gidan Sumayya mu ha
u mu tattauna baki
aya in babu damuwa?
"
ewa tayi ta bu
e cib
inta ta
akko mayafinta da jakarta.
"Muje babu wata matsala.
Domin Sumayya matsalar data shiga ai tafi tawa yawa."
ewa nayi babu guiwa wallahi illahirin jikina sai naji rawa yake yi.
Illar rashin bincike a Aure kenan ha
ila da anyi bincike da za'a iya gano halin Hajiya munubiya duk da hatsabibiyace sosai.
Amman ni kaina ba
in tarihin rayuwar ahalina yasa bamu damu da yin binciken Alhaji Zaidu ba.
Domun yayi
ari namijin
ari da ya gama jin tarihina kuma ya aureni a hakan ba tare da nuna mun
yama ba sai tsagwaron so.
Dafani Aisha tayi na dawo hayyacina.
"Muje ko?
"
Mai gidanki baki kirashi ba ko babu matsala?
"
"Ya yarje mun inje duk inda zani, ba matsala"
Fitowa muka yi ni dai jan
afata kawai nake yi sai naji
afata ta hannun hagu kamar ta samu matsala tayi nauyi sosai janta nake yi bana iya
agawa.
ar aikinta ta sanarma mun fita ta kula da yarinya tana
akinta tana bacci.
A hankali ta dinga tu
in ga ciki him a gaba.
Muna hanya ta kira Sumayya ta tambayeta ko tana gida.
"Ina gida Sista Aisha zaki zo ne?
"
"Eh muna hanya tare da ba
uwa sai munzo to"
Wayar ta kashe ta dubeni tace.
"Mun taki Sa'a tana gida"
e kawai nayi mata.
Muna tafe har muka iso get
in gidan Sumayya gidajene na sama sama guda shida a tsaye sai babban get kewaye da katanta.
Ga motoci birjik a cikin haraba.
Muma ajjiye tamu muka yi muka nufi gidan Sumayya Allah yasa a
asa take ba a sama ba.
Kwankwaasa
ofar Aisha tayi mai aiki tazo ta bu
e mana muka shiga.
Gaskiya ana faluka a gidajen masu dashi dake ni ban saba da ganin irin haka ba nadai saba da falukan fa
arahu alal lalurati
an malam Shehu irinmu"
Ruwa aka kawo mana sai ga Sumayya ta
ullo ta wajen Daining da dukkan Halamu Kitchen ne a wajen.
"Aisha sannunku da zuwa.
Ba
uwa maraba lalenku"
Gaggaisawa muka yi Aisha ta gabatar mata dani da abinda kuma ke tafe dani.
Kallona ta shiga yi tana jijjiga kanta ta jima a haka hawaye suka zubo mata a kumatunta.
Kalmarta ta farko itace.
"Sabuwa in kina son lafiyarki da rayuwarki ki rabu da Alhaji Zaidu cikin ruwan sanyi wallahi.
In kika
ila
an uwanki ne zasu fitar dake cikin halin jinya.
Dan na rantse miki da Allah Hajiya munubiya ba rabaku kawai zata yi ba saita tabbatar ta nakassa rayuwarki"
Kunji
udurar Allah ko?
afata sai sake nauyi ma take yi
Mrs BUKHARI
Mu tara gobe in Allah ya kaimu
[10/21, 9:08 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=wwc
MRS BUKHARI
5
TASKAR BADI'T
WANNAN SHINE JADAWALIN SHIRYE SHIRYENMU DA WANNAN TASKAR TAKE GABATARWA YAYIN DA BA'A LITTAFI DOMIN
ARUWARMU BAKI
AYA MU GUDU TARE MU TSIRA TARE.
MASU SON KASANCEWA TARE DA MRS BUKHARI GAREKU GA LINK NAN DUK MAISON KASANCEWA MEMBER SAI YA SHIGA A DAMA DASHI IN SHA ALLAH.
ANA
ARUWA MUNA FA
AKARWA DOMIN AN
A MALAMAI DATTIJAI WA
ANDA SUKA SAN DARAJAR MUTANE SUKA SAN ME SUKE YI.
DUK DA ZAMU SABUNTA SHIRYE_SHIRYEN NAMU IN SHA ALLAH
KU KASANCE TARE DANI A KULLUM
RANAR MONDAY
8:00 PM A GAMA 9:30PM
Shirin
""""TARBIYYAR YARANMU"""
MASU GABATARWA
( MAMAN KHAIRY)
(ANTY BADI'AT)
(KHADIJA MAI DOKI)
(ANTY ZEE)
RANAR TALATA
8:00AP A GAMA 9:30PM
shirin
""""AMFANIN TSABTA GA MACE"""
MASU GABATARWA
(MRS BASH)
(MRS BUKHARI)
(MAMAN KHAIRY)
RANAR LARABA
4:00PM A GAMA 6:00PM
Shirin
"""TAURARUWAR MAKO""""
SHIRIN DA ZAI DINGA ZA
ULO MANA MATA DOMIN SU BAMU TARIHIN GWAGWARMAYARSU A GIDAN AURE.
MASU GABATARWA
(HAJARA ALIYU)
(OUM INTEESAR)
(MAMAN SAFWAN)
RANAR ALHAMIS
8:00PM A GAMA 9:300
Shirin
"""MATSALOLIN MATA DA WARAKA""""
SHIRIN DA ZAI DINGA
AUKO MAUDU'I YANA TATTAUNAWA AKAI.
MUSAMMAN MATSALOLIN DA SUKA ADDABI MATA.
SANNAN ZA A DINGA KARANTA TAKADDUN MASU TURO MATSALA, DA BASU SHAWARI ME KYAU""""
MASU GABATARWA
(Ummu Inteesar)
(Mum khairy)
(MRS BUKHARI)
RANAR JUMA'A
12: 00PM A GAMA 2:00PM
Shirin
""""ADO DA KWALLIYA"""
MASU GABATARWA
(KKhadija maidoki)
(Mrs BUKHARI)
RANAKUN ASABAR DA LAHADI KUMA RANAKUN HUTU IN SHA ALLAH.
DOMIN KULAWA DA ME GUDA DA YARAN GIDA BAKI
AYA.
Kina tunanin tafi
arfin Allah ne in mu duk tafi
arfinmu?
Ko tunaninki babu ranar da alkadarinta ita zai karye?
Sumayya soma bani labarin zamanki da Hajiya munubiya dan Allah.
Baku ji yadda zuchiyata take daka ba."
"Hmmm Sabuwa kenan bana nufin Hajiya tafi
arfin Allah ya hukuntata wane mutum inji mutuwa.
Ni zuwan Alhaji Zaidu wajena na farkone ka
ai bata sani ba.
Zuwa na biyu tace mishi in yazo ya kirawoni a waya zamu gaisa.
Da yazo kuwa yayi kiranta ya bani wayar muka gaisa cikin girma da arziki da mutunci sosai.
Tun daga wannan lokacin muke waya da Hajiya sosai, in ta
aice miki harda mamanmu suna waya a gaisa.
A dangi ana mamakin kirki da rashin kishi irin na Hajiya, da yawan dangi suna ganin nayi sa'ar da bako ke samu ba.
alilan daga dangine suka kasa nutsuwa da kirkinta a cewarsu kirkin ya wuce misali, kuma ba'a san kishiya a haka ba a ko wanne
abila.
A haka aka saka bikina da Alhaji Zaidu ta kirawoni tayi mun murna.
Washegarin ranar da aka saka bikina muka wayi gari da mutuwar mahaifinmu ciwon ciki na fara
aya ne yayi ajalinshi.
Sabuwa da Hajiya munubiya akayi zaman bakwai, kuma a cikin kwana bakwai
innan abinci take yowa mai yawa da kaji ta tawo dashi.
Ranar sadakan uku da sadakan bakwai tayo abinci dasu masa na sadaka mai yawan gaske.
Ta shiga dangina na nesa dana kusa duk aka santa suka gamsu babu
ullin komai a zuchiyarta face alkhairi.
Hmmm ashe ungulu da kan zabo ce bamu sani ba.
Ita ta ha
amun lefe Alhaji ya bata ku
in akwatuna biyar ta
ara mun biyu suka zama bakwai.
Da ita akayi shagalin biki muna manne da juna nazo na tare.
Hmmmm daga lokacin
addarata ta soma.
Hajiya ta kawo mun mai aiki tace zata dinga biyanta duk wata na kar
a inata murna.
Hajiya ta shigeni sosai bani da sirri har a kan gadona take zama tana yawan kawo mun magungunan mata masu kyau tace ta siyo mun ne.
Hmmm in ta
aice miki sai da nazo nafi ba Hajiya mahimmanci fiye da shi maigidan dan cewa tayi in dena sakar mishi jiki a turaka tsofar dani zaiyi a banza, ita sai tayi wata guda ma ba sui mu'amalar Aure ba.
Wallahi Sabuwa na biye mata kullum mu kenan a cikin rikici da Alhaji Zaidu, yadda kika san tayi mun allura haka taita juyani son ranta.
Gashi duk abinda muka yi sai tace in bata labari haka zan zauna in labarta mata komai tsab.
Watana uku a gidan ranar wata Juma'a na soma jinin Al'ada kamar wasa yau zan gama gobe ne, a_a jibi ne.
Jini ya
i tsayawa kuma zuba yake yi sosai in fa
a miki.
Alhaji Zaidu da Hajiya sukaita sunturin kaini asibiti.
Wallahi Sabuwa Hajiya da kanta ita da Mamanmu muke sunturin neman magani jini baya tsayawa.
Takai ta kawo sai Hajiya ta kwantar ta tayar dani, jini fa ba wai irin na wasa ba.
Yadda zaki san asirine da duk jinin da nake zubarwa a asibiti basu ta
a cewa jinina yayi
asa ba bare ya
are a saka mun wani.
Tom Alhaji Zaidu baifa gazaba jarumine sosai ya nuna damuwarshi sosai akan ciwona.
Saida na shekara tim kafin wata rana kwatsam jinin ya tsaya da kanshi a hankali jikina ya shiga yin sau
i Hajiya da Alhaji sukaita Murna, lokacin har india aka kaini wani babban asibiti, har a injin sukutum
ina aka sakani domin asan menene matsalar, hmm basa ganin komai.
Ita da kanta ta bu
aci muje umara.
Muka je muka dawo tasa Alhaji ya bu
e mun shago ita ta za
a mun in dinga siyar da kayan jirajirai kuma ita aka ba kwangilar gyaran shagon da zuba komai.
Kasuwa ta soma tafiya ka
an_ ka
A hankali naji Alhaji Zaidu na siremun inajin tsanarshi.
Har Hajiya ta sani shima tun ina
oye mishi har ya sani.
Mukaita rikici dashi dai daga
arshe na tubure saiya sakeni bazan iya zama da juyi ba, tun danginshi basu sani ba har suka sani.
Suma fa saida na zagesu tas kuma nace sai an sakeni.
Kinga da wannan ai ba zasu zargi Hajiya ba sun
auka kawai bani da kirkine dai.
A lokacin ko bacci bana iyayi kaina kullum ciwo jikina ma haka, ga jini ya dawo mun
as.