Sashe 28
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Baba zamu yi maka bayani."
Kayan duk suka shigar kana suka fito zuwa masallaci.
"To Mardiyya ga abincin Babanku ko shi zaki ci?
Kinga bamu san kuna hanya ba abincin kai da kai dama aka dafa"
Cewar Hameeda data mi
a ma Mardiyya kular Babanta"
"A_a Mama inna je gida ko taliyar
an yara na dafa mana muci.
Ummi tace a gaisheku duk ta bada sa
o ma a babbaku"
Duk sai suka washe baki
ar shuwa kuwa kasa
e tayi daga zaune tana kallon kayan abincin da aka dire a tsakar gidan.
Sallamar su Babangida ce tasa ta
ago.
"Wutarmu gocewa tayi ne, naga ko ina da wuta mu bamu dashi?
"
Hameeda tace.
"Yaya Wawo ne ya cire dama gidansu shi ke bamu wuta, yace kaja mana a falwaya kai tsaye"
"Ikon Allah wai Wawo me yake nema dani ne, malama Babba kuma duk tasan abinda yake yi kuwa?
"
Ajjiyar zuchiya ya sauke duk suka zauna Sauban dai yana waje yana jiran matarshi.
"Wai daga ina wannan abincin haka masu yawa?
"
"Ummi ce tace mu kawo maka harda ku
i?
"
"Sabuwan tace a kawo mun, kunje kun tona mun asirin gidana kenan Aminu, Mardiyya har dake?
"
Mardiyya tace.
"Kayi ha
uri ta tambayemu babu matsala ko shine muka fa
a mata akwai sabida Ummi bata son
arya bamu ta
a mata
aryaba bata koya mana ba.
Baba kayi ha
uri ai kana bu
atar kayan abincin.
Ga wannan ku
inma Dady yace a kawo maka.
Wa
annan ledojin nasu Mamane da jari dubu hamsin hamsin a ciki.
Aminu mimmi
a musu ni zan tafi"
Hannu Babangida yasa ya kar
i damin ku
in jikinshi yayi sanyi sosai tsoron Allah ya sake kamashi.
"Mun gode Allah ya saka da alkhairi zan kirashi ma in sha Allah"
"Baba nima ya samamun aiki sati me zuwa zan soma zuwa can Kanon zan koma da zama"
Murmushi yayi yace.
"Sabuwa tayi mun wayo ta dai
aukemun kai ko Aminuna?
"
Sai suka yi dariya.
Su Hameeda sukaita godiyar ku
i da atampa Mardiyya dai tayi musu sallama tabi mijinta suka tafi.
Babangida na gama cin abinci ya nufi gidan Malama Babba acan ya tadda wawo ma.
Bayan sun gaisa Babangida yayi
orafinshi akan Wawo.
"To Baba kayi ha
uri kaja wutar taka daban zaifi.
Batun yara kuma gaskiya bai kyauta ba ta wani
angaren ta wani
angaren zamansu a gidan bashi da amfani gara ka kula dasu yafi.
Batun kuma Aminu daya cire a Matsayi tun farko ni wannan matsayin na fa
a bana Aminu bane Malam yayi ne dan ya cusa mun ba
in ciki kawai"
Murmushi Babangida yayi yana mai nadamar kawo
aran ma da yayi.
ewa yayi jiki ba
wari yace.
"Saida safenku"
"To baka ce komai ba ka kawo
orafi anyi maka bayani ka kuma mi
e?
"
Cewar Wawo sai zazzare idanu yake yi.
Babangida yace.
"Wawo kenan Khairan in sha Allah.
Ai duk wanda yayi guga yace zai
ebi duniya
arshe inya jawo bazai ga komai ba."
Ya saka kai ya fice.
A wannan dare Babangida da
ar Shuwa sun kasa runtsawa shi damuwar yadda
an uwa suka juya mishi baya yake ciki, da kuma mamakin yadda Allah yake jujjuya lamura wai yau shine mijin Sabuwa da Sabuwa suka rufama gidanshi asiri?
Ita kuma
ar Shuwa nata na hassadane da ciwon wai yau Sabuwa ke cikin irin wannan daular da har dubu hamsin bata
auketa a bakin komai ba har zata iya raba musu su hu
u.
Ga atamfa mai tsada ga hilimin kayan Abinci?
Allah al hakim.
Gaga_gaga _gaga _gaga
Rayuwa taci gaba da garawa.
Aminu ya koma Kano yana aikinshi duk wata yana zuwa ganin gida, kuma kusan shi ya
auke nauyin abincin gidan Babangida har saida A
a'u ya kawo
arfi shima ya samu aiki anan Dutse shine suka raba a tsakaninsu.
Babangida dai tunda wannan dubu
ari da Hamsin ta shigo hannunshi saita hayayyafa itace ta haihu ta dawo miliyoyi abubuwa suka warware da taimakon Allah ya sake bu
e kamfanin ni
a kayan Baban bola da motarsu ta sufurin kaya zuwa Lagos.
Yayi gida ya tashi a kusa da su Wawo nan
in tunda nashi ne ya riga da ya biya Baba malam ku
in gidan kafin ya rasu sai ya zuba haya.
Yana da
ar motarshi ta hawa, ya wadata iyalinshi da abinci dama haka yake tun farko
Rayuwa ta daidaita tayi kyau kamar ba'ayi komai ba.
Cikar kamala da Dattijantaka irin na Baba malam ya fito sak a aiyukan Babangida da mu'amalarshi.
Amman me harfa zuwa wannan lokacin zuwa yau da littafinnan yazo
arshe ba'ayi wannan rabon gado ba.
Da an yin
uro Wawo zai yin
ura sai salwantar da hakkin marayu yake yi.
Kawu Manga yayi iyakar yinshi Babangida ya ro
eshi ya zuba idanu.
Harma ake ra
e_ra
in Wawo asiri yayi musu shi yasa suka kasa yi mishi bore, suna ji suna gani yanata
anta dukiyarsu.
Wannan kenan"
Sabuwa:.
Rayuwa ta sake mi
awa Hajara har ta shiga sakandare ajin farko.
Su Gaza sun hayayyafa girma yazo musu sosai.
Uzairu zuchiyata shima yaranshi uku dukka Maza.
Masa'u kuwa yana rihab mun kaishi hauka yake yi tuburan wallahi.
Maigogul yayi tsufa mai kyau ga shekarun amman ba wani ciwo, da
afafunshi yake zuwa ko'ina gaye baifa daina ba.
Hauwa da Rakiya duk sanda rikicin Rakiya ya tashi dole sai sunyi wannan fa
a musamman in Hajiya Balaraba ta kawo musu ziyara.
Nasan kunata son jin
arshen Hajiya munubiya sai kuka ji shiru ko?
Wannan labarin ba
irarre bane har yanzu Hajiya munubiya tana raye Allah ya ara mata lokaci, kuma tana yawan turoma da Omri sa
o ta waya akan ya maidata
akinta.
A wata majiyar ma mai
arfi naji ance bata dena bin bokaye ba.
arshen zaizo ne, in Allah yaso kuma ya barta har sai ta mutu ta koma gareshi saita girbe abinda ta shuka.
A iya haka inaga labarin yazo
arshe Mungode da soyayya wallahi nima zanyi kewa masu son ganin hotona kona Dad ayi ha
uri dan Allah.
Amman fa bazan mance da wa
anda sukaita aibatamu ba.
Kuma abadan bazan mance da wa
anda sukaita mana uziri ba.
Na mance, a yanzu ina da izifi talatin a kaina, kuma na haddace wasu hadisai da dama ina iyakacin daidai
arina waj kiyaye dokokin Ubangiji.
Ilimin boko dai ban koma ba, sai dai Allah yayi mun arzikin samun mijin daya
aurani kan komai na nemanshi duk wata
asa da zaije dani muke zuwa, kuma duk wani meeting ina gefenshi.
Na waye na goge irin gogewar da ko
an bokon babu abinda zasu nuna mun sai turanci ko?
Shima Uzairu zuchiyata yana zuwa muna yi inata kan koyo wallahi.
Yarana dukka ni dasu munje mun yi umara na biya musu da ku
ina.
ALHAMDULILLAHI LITTAFI YAZO
ARSHE
ALLAH YA BAMU IKON AMFANA DA DARASHIN DA MUKA KOYA.
KUSAKURAN DAKE CIKI KUMA ALLAH YA YAFE MANA BAKI
AYA.
WANNE BABBAN DARASI KE KIKA KOYA TUNDA DARUSSAN SUNA DA YAWA?
IN MAKI AKACE KI BA WANNAN LITTAFIN DAGA
AYA ZUWA
ARI MAKI NAWA KIKE GANIN ZAI SAMU?
WACCE KALMA CE TAFI BURGEKI CIKIN RUBUTUN?
SON SO SAI UBANGIJI YA SAKE SADAMU A SABON LITTAFI SABUWAR TAFIYA.
CAU CAU CAU, EH WALLAHI WUYA A TYPING WUYA A KWAMENT, WUYA A EHH TO SAI EH ANJIMANKU INJI GAZA.
Mrs BUKHARI
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6525
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
7d5ff8068e3b459c86c1a32de85518be