← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 28

Sashe 20

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau ga sakamakon zinar daya ta aikatawa a kan gadonshi
Matarshi da mace suna ma
igo akan gadonshi na sunna yana kuma tsaye yana kallo.

"Allahumma ajirni fi musibati....

"
Suka jiyo muryar Babangida da wani irin amo mai kauri.

A zabure Zarah ta ture
ar shuwa tayi saurin zura doguwar rigarta ta fice a guje jakarta na falo dama ta sura ta fice da gudu.

Kallon
ar shuwa Babangida yake yi jikinshi na rawa.

Ai batai aune ba ya afka mata da duka da zagi da hauka yana yi yana tarwatsa kayan
akin dama yasha gyara.

Harfa saida matan gida suka zo.

Suna shigowa da zummar ceto in suka ga yadda take sai su koma.

Amman wallahi da duka yayi duka zanin gado ta jawo ta
aura ta fice da gudu taga yana shirin kasheta.

Fita yayi baya ko ganin gabanshi kai tsaye sai wajen Baba Malam yana zaune a kujera ya gama
aura alwala kenan aca
a ya sauke Babangida a
ofar gidan.

Dubu
aya ya mi
a ma mai aca
ar bai tsaya neman canji ba ya tunfari Baba malam zaman da
aro yayi a gabanshi ya
aura kanshi a tsakankanin cinyar Baba Malam ya fashe da kuka jikinshi na wani irin rawa na fitar hayyaci yana cewa ya yafe mishi ya tuba ya gafarta mishi.

Shiru Baba malam yayi yana sauraren amon kukan Babangida yana ratsa mishi jiki.

Allahu Akbar yau
aya sai Baba Malam ya
aura hannunshi a kan Babangida yace.

"Dena kuka Baban masu gida.

Kaita ambaton Allah inka nutsu sai ka sanar mun damuwarka"
A haka Kawu Manga yazo ya iske Baba Malam yana shafa kan Babangida ta shigar rarrashi.

Ai kujera kawai ya ja zai zauna Baba Malam yace.

"Manga
aga Babana ku je ya kwanta a
akina ganinan zuwa"
Da mamaki a fuskar Kawu Manga Amman babu halin magana.

Haka yasa hannu ya
ago Babangida suka shiga ciki.

Baba malam yace.

"Allah ka shiga cikin lamarin yaronnan ya Allah ka ta
a.

"
Yana gama fa
in haka ya yafito magajin malam ya umarceshi ya bashi tawada da allo da al
alami.

Nan da nan malam ya rubuce ma Babangida wasu ayoyin Qur'ani ya wanke a
o ya shiga mishi dashi.

Babangida yana ciki a kwance idanunshi
aya na hawaye.

Zama yayi a bakin gadon.

Kawu Manga kuma illahirin mamaki ya hanashi ko da motsawane.

"Babana tashi kasha rubutu ka shafe fuskarka da kanka dashi.

Da dukkan halamu wani abun kaci karo dashi ya birgitaka tashi.

"
Tashi Babangida yayi ya amshi rubutunnan ya kafa kai yasha ragowar ya muttsuke a fuska da kanshi.

Malam ya kamo kanshi ya dinga mishi tofi yana hura mishi iskar a kunnenshi sannu _sannu har saida nutsuwa ta saukarma Babangida.

Wallahi sai ya rungume uban ta baya ya
aura kanshi a kafa
ar uban.

Baba malam ya lumshe idanunshi yana jin kewar yanayin sosai irin sha
uwar dake tsakaninshi da Babangida ba sha
uwa bace ta wasa.

Wata iriyar soyayyace daga Allah a tsakaninsu ga tsananin kamanni wanda ko
an biyu iyakar
arshen kamsnnin da zasu yi kenan.

"Manga kaga
anka ko?

"
"Na ganshi Yaya kome ya sameshi oho da muka shigo baka ga yadda jikinshi yake rawaba wallahi."
"Baba sakko ka sanar damu abinda ke damunka lokacin sallah yayi."
A hankali Babangida ya sakko ya gurfana a gaban iyayen nashi kanshi a
asa.

"Baba malam ka yafe mun dan girman Allah ka kuma yafe ma malama Babba a bisa sa
a umarninka da muka yi.

Ha
a ru
in abokai da kururuwar shai
an su suka sanya na fa
a rayuwar da bata dace dani ba.

Nasan na cunkusa maka ba
in ciki mai tarin yawa amman ka yafe mini ko zan samu haske fishinka masifane da bala'i.

Duk da Allah yaga zuchiyata na tuba ina mai
yamatar rayuwar dana aikata a baya.

Amman shirunka yana
ona ruhina da gangar jikina a yafe mana dan Allah"
Ajjiyar zuchiya Baba malam ya sauke tare da cewa.

"Menene abinda ya firgitaka Baba?

"
Muryarshi na rawa ya labarta musu abinda idanunshi suka gani"
"Assha ashsha wannan mata taka bata kyauta ba ta wani fannin.

Ta wani fannin kuma kai sai ka iya ja mata fa
awa irin rayuwar sakamakon abinda mutum ya shuka na alkhairi ba yana nufin sai sak da abinda ya aikata ba.

Ballantana kuma sharri.

Daka sani baka daketa ba ka rabu da'ita ina amfanin abinda ka aikata Baba ka tozarta kanka dasu iyalanka baki
aya.

Allah ya kyauta ya kuma kiyaye gaba."
Babangida yace.

"Kai mun umarni in saketa dan Allah"
"Laaaa bazan umarceka ka saketa ba.

Asalima a yau
innan zata dawo
akinta ba zaka sake sakin ko wacce mace ba.

Ka rungumi
addara ka saka idanunka akan iyalanka.

Ita kuma ka bata kulawa ta musamman ka kasance mai yi mata nasiha kuma kada ko da wasa ka tauye mata hakkinta domin zaka fa
a wata sabuwar jarabawar.

Shi dama sharri
an aikene muddin ka aikeshi zai dawo, kuma in ya tashi dawowa baka san dame zai dawo ba ai.

Hakkin Sabuwa daka tauye shi ya jagula lamuranka baiwar Allah ka zulunceta da yawa kayi amfani da tsoron saki da iyayenta suke yi ka wahalata.

Gashi na fahimci sai dai sonta yayi ajalinka ko ranar da suka zo da mijinta naga sonta a tattare dakai.

Kayi
arin rungumar
addarar kamar yadda a baya muka rungumi
addarar daka rikito mana.

Kaita adda'a a cikin
anka Allah yasa kada wani ya jawo maka abinda ba zaka iya jurewa ba.

Yafiya da kake nema Baba daga kai har Babba babu wanda ban yafe ma ba.

Kai kana tunanin da ban yafe maka ba zaka kai wannan labarinne?

Na yafe maka tuni.

Sannan duk abubuwan da nake yi maka sone ba
iyayya ba, ina horar dakaine domin ka sake nadamar abinda ka aikata mana.

Amman har gobe ina jinka a jikina.
akinnan yana magana da zaiyi kullum sai nayi tunaninka duk matsalar da zata taso a gidanka ina iya raba dare ina ro
a maka Allah yayi maka mafita."
Kuka Babangida ya saka mai gunji yaji soyayya da wajen Baba Malam ka
ai zai iya samun irinta.

Kawu Manga yace.

"Kayi shiru Baba.

Ha
a Yaya ka cika uban da ko wanne
a zaiyi alfahari dashi.

Kuma ka iya hora
a ha
a na koya daga gareka.

Babangida ya horu iyakar horuwa duk wannan halin ko in kula da ka kwashe tsawon shekaru ashirin kanayi ashe kana mishi adda'a har kana damuwa da damuwarshi.

Soyayyarku daga Allah ne."
"Nagode Baba Malam kuma zan zame maka bawan da akan biyayyarka da cika umarninka zai mutu.

Nagode
warai da kula da su mardiyya da kake yi nagode da tsayuwarka akan su Aminu."
"Baba kenan babu komai.

Amshi wannan kin, kin gidanane dake kusa da Wawo ba'a da
e da gama gyarawa ba da
an haya zan zuba.

Kaje ka zauna iyakar rayuwarka a ciki kamar yadda naba su Bashiru dasu Ramadan suma suke zaune.

Wa
anda suka mallaki nasu sun dawo mun dashi, wa
anda Allah bai hore musu ba suna ciki har yanzu"
Kin Babangida ya kar
a ya dinga godiya yana share hawayenshi.

"To bari in
ara faranta maka wannan gida ka biya nera million uku a hankali a hankali har ya zama mallakinka zuchiyarka ta sake fari ko Baba?

"
Dariya suka saka Babangida idanunshi cike da ruwan hawaye yake godiya.

Abun sha'awa tare suka tafi masallaci hannunsu a cikin na juna tamkar abokai.

Ko da suka shiga sai Baba malam ya tura Babangida akan ya basu sallah.

Haka ya ba da sallar magriba su wawo dasu Ramadan suna baya mamaki duk ya kama kowa harda almajiran malam.

A wannan rana dai tare da Babangida Baba Malam suka ci tuwo suna yi Babangida na mishi hira zukatansu cike da farin ciki.

Sai da akayi isha Babangida yayi ma Baba Malam sallama ya tafi kai tsaye wajen Malama ya labarta mata komai.

"Hukunci sai mai tsaga ido.

Lallai malam a gaisheshi.

To naji da
i sosai na kuma taya ka farin ciki da kuka daidaita da mahaifinka.

Nima inda rabo sai in koma
akina da izinin Allah"
Duk da girman abinda
ar Shuwa ta aikata cikin farin ciki da nisha
i Babangida ya kwana.

Washegari kuwa ya sanar ma matanshi zasu tashi daga wannan gidan dan haka mota zata zo da
aya da
aya ta
ebe kayan kowa.

Ya fita ya barsu suna ta ha
a kaya.

Gidansu
ar shuwa ya wuce kai tsaye Mama tace ace ya shigo daga ciki.

Ya kutsa kai ya shiga ta tusa
ar shuwa a gaba tai ta zagi harda duka sai shine ya
waceta ma.

"Babu komai Mama na yafe mata sannan ta koma
akinta yanzu.

Gidanma tashi zamu yi yau
innan sai ta tura a tattare mata kayanta babu komai"
Ai kuwa haka akayi a ranar suka bar wannan gida zuwa gidan da Baba malam ya basu.

Sai washegari dangin matan da dangin Babangida harda su Sa'a aka zo aka taya su jere ko ina ya fito fes
ar shuwa kuwa fuska duk a kumbure.

Tun daga wannan rana alkadarinta ya karye bata da daraja bare fawa a idanun kishiya bare miji.

Babangida ko dariya bayayi mata sai dai yana sauke dukkan hakkin daya rataya a wuyanshi.

Ya hanata ri
e waya ya toshe duk inda za'a sameta.

Tsugunne fa bata
arema
ar shuwa ba.

Dan Sameerah har sabon gidan su
ar shuwa tazo tayi mata hauka taji labarin ashe suna soyayya da Zarah.

Ranar haka gidan ya cika da dandazon mata,
ar shuwa kuwa tana kulle a
aki tana kuka na fitar hayyaci.

Da
yar matan layi suka fitar da Sameerah daga wannan gida unguwa ta cika da tsegungumi.

An fita daga wannan sai kuma ta shiga sabon jarabawa
ungiyar ma
igo data shiga dai ashe harda tsafi akeyi ita dake
aramace a
ungiyar bata san wannan ba manyanne suka sani.

Sai ya zamana babu dama dare yayi zata ji ana kiran sunanta ana cewa in bata dawo
ungiya ba sai an haukatata, ko kuma an kasheta kamar yadda akaima wance da wance sai su shiga jero mata sunayen wa
anda suka fita a
ungiya rayuwarsu ta salwanta.
Chapter 20 · 0% Book details