Sashe 14
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanayi yana jin wani irin yanayi mai turiri
Mrs BUKHARI
To sai kuma gobe
[10/23, 10:23 AM] BADA'AT IBRAHIM: Kunyi ready ku koyi skill
in da ke kawo ku
Idan kuna son ku iya yin voice over kamar masu tallace-tallace,
ko ku iya video editing kamar professionals
to wannan class
in naku ne!
Za ku koyi:
Voice Over (recording, editing, delivery)
Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)
Practical + Real Project Training
Location: [TELEGRAM ]
Payment:
9163354359
Sa'adatu Adamu
Opay
Send receipt via
Contact: [07044292865]
Registration ongoing
Limited space available!
Kada ka tsaya jiran lokaci
ka shiga yanzu
MRS BUKHARI
7
SABUWA:.
"Nasan kina da dalili zai iya zama mai
arfi uhm?
To hakkinki ne ki yadda ku zauna gida
aya da kishiya.
Kuma hakkinki ne kice ba zaki zauna gida
aya da'ita ba wazirat kina da wannan damar.
Mata da yawa basu sani bane.
Sai dai in miji bashi da halin rabawarne yake da damar da zai bada ha
uri har ku amince.
Da yawa_ yawan malamai sun tafi akan cewar in kasan baka da ikon raba musu gidanma to kada ma kayi
arin auren.
Wasu kuma suka tafi akan in da amincewarku ne babu matsala.
Wasu malaman ma basa ta
o wannan
angaren gudun faruwar matsala da bore daga wajen nisa'u.
angarena na amince miki zaki zauna ke ka
ai.
Amman wannan gidan ai yayi miki ka
an wazirat akwai wa
anda suka fi wannan
in girma da kyau da komai.
Tun farko naso dama a wannan karon in raba muku gida, to sai Hajiya ta ro
i alfarmar tana fatan tare zaku zauna sai kawai nace da'ita eh
Amman hatta Goggo amfana taso a raba muku gida ha
uri na bata dake tana da sau
i saita yadda.
Amman fa
amun kina kewata kuwa?
"
Ai kafin ya rufe baki nayi ma bakinshi ri
on alewar yara muka tafi sama jannati
Bamu muka dawo ba saida muka more rayuwarmu muka wartsake ta hanyar yin wanka.
Sai da muka fito na sauya kaya ya ri
oni ta baya yace.
"Zamu dinga guje_guje kamar yadda ma'aikin Allah Arrasul S A W yake yi tare da Nana Aisha uwar muminai ya tsere mata ta tsere mishi uhm.
Wanne al
awarin farin ciki akayi mun?
In ba haka ba in fasa"
Juyowa nayi na sa
alo wuyanshi nace.
Ai zamu gudanar da duk wata soyayya daka sani.
Kai dai kaje masallaci anata kiraye kirayen Sallah."
Sumbatata yayi ya fice da sauri.
To dama munyi azahar a hanya
Nima sallar la'asar
in na kabbara har ya shigo ina kan sallaya da azkar
ina ina karantawa da
yar.
Tsugunnawa yayi a gabana ina karantawa a tsanake yana yi mun gyara.
Zamanshi yayi daf dani ya kar
e littafin ya ajjiye.
"Ki dinga fa
a in na fa
a zai fi miki sau
Ai kuwa nai ta bin bakinshi har muka gama"
"Naji da
i sosai dana ga kina azkar.
Waye ya baki littafin"
Yaronka Aminu ne yai mun kyautarshi"
"Allah sarki.
Yau zamu soma karatunmu in sha Allah kuma ba zamu dena ba, sai dai zai kasance duk ranar kwananki ne uhm?
Kaina na jingina a kafa
arshi nace.
A ofice ba za'a dinga
ara mun ba, ko da lokacin hutune da cin abinci.
Inaso inji ina
ira'a irin taka data yara"
Murmushi yayi mun ya mi
e tsaye.
"Tashi muje ki rakani Rano Baba Abdullahi babu lafiya
anin mahaifinane a hannunshi nake"
ewa nayi na kuma shiryawa muka fito tare muna tafe muna nisha
i da farin ciki.
Duk yadda na
auka zan sha wuya wajen ganar da Alhaji sai abun yazo da sau
i dake yana da sani kuma yana amfani da sanin nashi baya tauye hakkin kowa.
Ba irin su o_o ba.
Muna tafe muna hira har muka iso Rano.
"Ki shiga zan gaisa da Mutane.
Kinga ga motar Hajiya ma ashe bata tafi ba"
Sakkowa nayi a hankali na ratsa almajiran dake karatu a
ofar gidan kaina a
asa naita shigewa zaurukan gidan har na
ullo tsakar gida da sallamata.
Matan gida duk suka tarbeni cikin fara'a.
Anty khadija kamilar mace taimun jagora zuwa
arayin Kawu Abdullahi wanda yake dam
am da
a da jikoki, da surukai.
Ina shiga muka ha
a idanu da Mandiya ta hakimce a
asa ga gwalagwalai ta zubasu.
A kusa da'ita ta nuna mun inzo in zauna baki a washe.
Da bismillah na zauna nan aka shiga gaisuwa tare da tambayar mai jiki.
Anty Tani tace.
"Kinga gashi can a gado mai rumfa bacci yake yi anyi mishi allura.
Jikin sai godiyar Allah kinsan yanayin tsufa ciwon sai ha
uri.
Ya kika baro gida duk kowa lafiya ko?"
Suna lafiya Anty Tani.
Allah yaba Kawu lafiya"
"Madam ashe kin dawo, shine Hauwa bata kirani ba, hala baku shiga gidan bane ko?
"
Ta tambaya tana dafe da kafa
ata.
Uhm nadawo Hajiya.
Bamu je gida ba nan muka yo shi yasa bata kiraki ba.
"
"Ayya to maraba da dawowa bakya gidan duk sai ka
aici koma yayane ana jin motsinki yafi wallahi"
Hajiya Amina tace.
"Ke dai Hajiya munubiya akwai kyautatama kishiya.
Allah ya dubeki in kina da rabo ya dubi zuchiyarki mai kyau da sadaukarwar da kikai ma Zaidu ya baki
a ko
Duk
akin aka amsa da.
"Ameen" Ciki har da ni.
Kiraye kirayen sallar magriba yasa aka watse a
arayin izuwa
arayin su Goggo Amfana.
Ina bakin famfo ina alwala Alhaji Zaidu ya fito daga falon Goggo Amfana.
"Kuna nan ashe?
To ni na tafi masallaci"
Shigewarshi yayi da sauri.
A kusa da Goggo Amfana nayi sallah su Hajiya suna bayanmu ita da
akinta mai jegon da naje suna.
Muna idarwa Goggo tace.
"Ashe kece kusa dani Sabuwa.
Allah sarki ya kika baro iyayen to?
"
Lafiyansu
alau Goggo ya jikin Kawu?
"
"Kaiya jikin tsufa ciwonshi sai dai ya sassauta kawai.
Yanzu Zaidu yake mun wani bayani mai saka farin ciki bamu gama maganar ba lokacin sallah yayi amman yanzu zaki ganshi ya dawo"
Hajiya da jin haka tayi sauri ta matso suka gaisa da Goggo da fara'arta.
Itama Goggon da fara'a ta amsa.
"Munubiya sai ha
uri ita rayuwa haka ta gada.
Jarabawar wani sai kiga daban da jarabawar wani.
A babin mutuntaka a matsayinki na babba uwargida obarol dama yana da kyau ace kin kasance gidanki daban yake ba wai a ha
aki da abokiyar zama ba"
Carab ta tari numfashinta da cewa.
"Ai babu komai Goggo ni ra'ayina nafi son mu zauna gida
aya domin mu taimaki juna kuma shima a sauwa
e mishi wahalar.
Ni nake za
an a kawosu sabida wanzuwar sha
uwa a tsakani"
Shiru Goggo tayi can tace.
"To hakane abun?
To Allah yasa mu dace.
Ke Sabuwa ki shiga wajen Khadija
awarki kuci abinci.
Ke kuma sai kije wajen Huwaila ina jiran wannan yaro Zaidu yazo muna tattaunawa ne"
ewa nayi nace
A tashi lafiya Goggo"
Na saka kai na fito a wajen na bar Hajiya a zaune.
Na zauna a
akin Anty Khadija ta kawo mun dambu da lemun za
i kenan Goggo Amfana ta aiko Zarah tayi kirana.
Da sallama na shiga falon bata ciki.
Daga uwar
akinta na jiyo tace.
arnan shigo gani nan a ciki nazo shan maganine"
Na bu
e labulen
akin na shiga na zauna a gabanta hannunta ta saka a kaina tace.
"Naji da
i da farin ciki da kika za
i zaki zauna a gida daban ba a gidan da Zaidu ya saba Auren matanshi ya ajjiye ba.
Akwai abinda nake tunani sosai akan yawan rabuwa da mata suke yi dashi sabida rashin haihuwa kawai.
A nagarta irin ta Zaidu da son kyautatama duk wanda ya ra
eshi ka
ai yaci ace mace ta zauna dashi ko da baya haihuwar.
To sai kiga abu ya
Ya tabbatar mun yana sonki sosai nace ya baki farin ciki.
Kuma wannan gida da kika za
a yayi ka
an ya zagaya dake zuwa gobe ki duba a cikin gidajenshi wannene yayi miki sai ki tare acan.
Kinyi dabara sosai.
Akwai wani abu da kika fuskantane a zamanki da ita Hajiyan?
Nasan dai tana takurama matan Zaidu sosai ala dole sai sun sha
u da'ita a lokuta da yawa sai naita tunanin ko babu zuchiya a
irjinta ne.
Munyi wani irin zama na girmama juna ni da yaya amman kowa na da iyakarshi.
Bata matsawa ta shige mun yadda zan takura ko ace komai nawa ta sani.
Haka nima bana yi mata hakan.
Amman kullum muna tare hatta kaya kala
aya muke sakawa.
Kinga wannan azurfa dana baki?
Azurfarta ce tafi shekara ashirin a wuyanta da kunnenta duk wanda ya santa ya san wannan azurfa shi yasa zaki ganta da nauyi.
Mu mutan da muna
aura azurfa a matsayin tsarine babba, shi yasa hatta jirajirai muke
aura musu a wuya ko a
ugu maganice kuma tana maganin kambun baka sosai.
Sai da ilimi ya yawaita ne komai ya canja.
Da zaki mayar da azurfarnan wuyanki ta zamana ko da yaushe kina tare da'ita da yadda sonki zai
aru a zuchiyar mijinki zaki yi mamaki, wannan azurfa zata zame miki garkuwa.
Duk wani abu da zai ta
aki da sunan cutarwa zai ji zafin kamar ita akayi ma."
Sallamarshi ce ta katse mana hirarmu.
Suka shigo shi da
aninshi mijin Anty Khadija wallahi kamar
an biyu tsayi kawai Alhaji yafi mijin Anty khadija da ka
an.
"Ashe tana nan.
Hajiya ta kara
e gidannan tana nemanta fa.
Goggo wannan yarinyar me tayi miki ne?"
"Soyayya min indillahi nake yi mata sosai.
Shi yasa na ha
ata da Khadijanka nasan zasu
aru da juna sosai."
Da kunya na gaishe da mijin Anty khadija shi kuma ya mutuntani a matsayin matar wanshi.
Goggo bari inje wajen Anty khadija"
"To shikenan Allah yayi albarka.
Neman me munubiya take yi mata ita da bata barin mutum ya sha ruwa?
"
Na saka kai na fice ba tare da sanin amsar me suka bata ba.
Tsohuwarnan tana zargin Hajiya bata da tudun dafawane babu hujja shi yasa.
Nayi imani ba za'a rasa wa
anda suma suke zargin nata ba.
akin Anty Khadija na shiga, ina shiga na soma cin dambu kenan Hajiya ta le
o firit babu sallama.
Sai ta washe baki.