Sashe 4
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da haka muka shashantar da batun Hajiya muka shiga fallasa asirin zukatanmu kowa na fa
a ma
an uwanshi yadda yaji lokacin da akayi kaza da kaza_kaza......., haka mukaita birgima a gado na lura alhaji nason wannan birgimar sosai, kuma shima wani nau'in salon soyayyane mai tsaiwa a zuchiya Allah Daga haka mukai bacci fes zuchiyoyinmu muka wayi gari, shi ya tafi masallaci kafin ya dawo na shalla wankan
ananun kaya masu
aukar hankali.
Ai kuwa saida muka yi kafi karin kumallo kafin muka koma bacci bamu muka farka ba sai wajajen goman safe, shima ni na soma farkawa na tashi na sauka a hankali gudun kada in tasheshi yana da bashin bacci sosai bawan Allah.
Har nayo wanka, na sake saka wani riga sa siket
in na kanti bai farka ba.
Ga yinwa sai
ibana take yi, na ciro gumbata ta dabino da ri
i na dinga ci, ni dai saida naci kusan rabin bokiti lita
aya wallahi kafin na
anji dama dama na kora da laban ragowar ta jiya.
Sai sha
ayan rana Alhaji ya tashi.
Yana bu
e idanu yayi tozali dani.
Murmushi na sakar mishi kawai, waya ya soma yi da masu kawo abinci kafin ya fa
a ban
aki.
Kafin ya fito na gyare gadon na ciro mishi kayanshi.
Ni na taimaka mishi wajen shafa mai da saka kayan.
"Kinyi kyau sosai.
Kayan sun kar
eki in dan tanine atampa sai dai a saka in za'a fita.
Amman in ganki cikin irin wannan shigar nafi jin da
i musamman in ganki babu
ankwali.
Kina sake burgeni kan wanda kike mun uhm wazirat
ina mai sambatu uhm"
Dariya nayi mishi shima dariyar yake ta mun yana ta tsokanata.
A haka muka karya cikin farin ciki sosai.
Bayan la'asar yace in shirya mu
an fita yana da abokinshi
an Kano mazaunin nan jidda muje mu yawata inga gari.
Ai kuwa ba shiri na shirya cikin abaya fara sol ni da kaina nasan abayar tayi mun.
"To abayarma inaso gaskiya dan itama tana miki kyau uhm inaga zamu
ara kafin mu tafi ko?
"
Murmushi nayi mishi na ri
e mishi hannu muka fita.
Sai da muka fita, muka shiga tasi muka isa unguwarsu ya kira abokin nashi da lambarshi ta saudiyya sai yake sanar mishi basa nan suna madina ya raka madam
inshi.
"To Shalelena mu shiga gari ga prince majid park a bayanmu da
afa ma zamu gangara muje kisha kallo uhm"
Ai kuwa nasha kallo sosai gashi park
in babu hayaniya duk da lokacin mutane suka soma zuwa dama ance su Labaraba da daddare suka fiye fitowa da safe rana matansu na killace a gida.
Mun sha soyayya harda guje_guje wallahi kamar kada mu bar wajen.
Amman dole anayin Magriba muka hau abun hawa zuwa asibiti wajen Hajiya.
Mun dai shiga mun dubata tana kwance ana
ara mata ruwa tana ta bacci.
Naga lokacin da muke park ma ya kira asibitin yana tambaya.
Daga gidansu Hajiyan ma sun kira dan jin lafiyarta.
akin ya barni yaje yayo sallah ya dawo kana muka bar asibitin akan gobe sassafe zamu dawo dan zata iya farkawa ko yaushe goben.
A ta
aice mu kam sai wajajen sha biyun dare muka shiga gida.
A wannan darenma kwanan nutsuwa gami da farin ciki muka yi.
Sassafe muka nufi asabiti ana mu
u_ mu
un sanyi.
Ai kuwa Allah cikin ikonshi da amincewarshi sai muka samu Hajiya ta farka.
Amman wallahi da gaske bata da lafiya yanzu kam na tabbatar, duk da likitocinma sun tabbatar.
Sai dai hawan jinin da take ciki yafi yawa sama da cutar damuwan cewar likitanta.
Na lura bata ko so da
aunar ganina.
Ko da na gaisheta hannu kawai ta
aga mun ta
i magana dani sai mijinta da take ta manne mishi.
Baifa samu sukuni ba har saida akai mata allurai bayan taci abinci wajajen
arfe goman safe kuma ance sai zuwa gobe zata farka.
Sanda abokinshi da iyalinshi suka zo ma mu muna shirin tafiyane sai kawai muka tafi tare dasu gidan nasu, ga matar Abokin mai fara'a da son mutane tana da wayewa sosai a yadda na fahimceta.
Dan ko da muka isa gidansu tana ta haba haba dani har cikin
akin baccinta ta shigar dani.
Muka zauna ga yaranta mata guda biyu
anana sai shige da fice suke yi.
"Amarya ikon Allah ai mu bamu da labarin Alhaji Zaidu ya sake Aure.
Mu munyi tunanin ya ha
ura ma da Auren tunda matarshi ba barin yaran su zauna take yi ba"
Saita
arashe tana murmushi mai
auke da fassarar da ita ta barma kanta sani.
Cikin mamaki nace.
Banganeba ita take koran matan Maman Yasmin?
Ai naga Hajiya bata da matsala.
Har akwati tayi mun fa, kuma tunda aka auroni take haba_haba dani"
Murmushi tayi tace.
"Hmm Amarya kenan.
Kin ganni nan?
anwata uwa
aya uba
aya ta Auri Mijinku ni na ha
a Auren.
Kinsan Allah ita ke koran matan cikin ruwan sanyi.
Da wannan kirkin da kikai mata ishara dashi.
Kada in cika ki da surutu bari in kawo mana abin motsa baki"
Tana shirin sakkowa daga gado nayi maza na ri
eta.
Dan Allah Maman Yasmin k
i sakani a hanya.
Wallahi bana fatan abinda zai rabani da mijina wallahi Allah"
Murmushi tayi tace.
"Wasa kike da wuta Sabuwa baki sani ba.
Hajiya Munubiya Ha
ari gareta fa sosai.
Ta wuce duk yadda za'a baki labarinta.
Amman zan taimakeki zan ha
aki da ita
anwar tawa tana nan a Abuja tana Auren wani babban mai mu
ami gwamnati ne a hannunsu ma.
Zata fini sanin abinda zata ce miki.
Kiyi
ari ki tabbatar da kun koma kin Ha
u da Aisha kun tattauna.
Nima zan tsokata miki abinda ba za'a rasaba.
Ke dai ina zuwa"
Fita tayi ta barni illahirin mamaki ya hanani sukuni wallahi Allah.
Nasan Hajiya makircinta mai girma ne, amman ban ta
a tunanin ita ke koran matan da Alhaji ya Auro ba.
Lallai akwai aiki a gabana domin daga kaina in sha Allah alkadarinta saiya karye.
Saina nemi kab matan da Alhaji ya zauna zaman Aure dasu na ha
a ilimin zama da Hajiya ni na ba kaina wannan aikin.
Ni dai ina zaune a inda ta barni ta dawo da tiren kayan
walam da ma
ulashe ta dure mana.
Muna ci amman munyi shiru dukkanmu da abinda muke sa
awa a zuchiyarmu.
Ni na soma katse shirun ta hanyar cewa.
Amman Maman Yasmin Alhaji baisan wacece Hajiya Munubiya ba.
Kuma bashi da ilimin sanin ita ke koran mishi mata ko?
"
Dariya tayi naga idanta cike da
walla sai tsoro ya kamani.
"Sabuwa Alhaji ya yadda da Hajiya Munubiya fiye da yadda ya yadda da kanshi.
Bana tunanin zai yadda da wata mace irin dai yaddar da yayi mata.
Bashi da masaniya akan hali da makircin matarshi.
Haka zalika danginshi basu da masaniya akan halinta.
Baki sani ba.
Macace fa mai ha
arin gaske.
Sannan tasan kanta tasan takunta.
Aisha ta wahala har bayan rabuwarta da Alhaji Zaidu tayi jinya sosai.
Shi dake ya
auki yadda ya bata bawan Allah baisan komai ba, gashi da kirki da son taimako wallahi haka danginshi gasu dai da yawa amman suna da ha
in kai son juna da sanin ya kamata.
Ai shawarar da zan baki ki yagi dukiya sosai ki zauna da shirinki nayi miki imani da Allah Hajiya Munubiya ba zata bari Alhaji Zaidu ya rayu da wata macen ba sai ita ka
ai."
Murmusgi nayi mata cikin
arfafa guiwa da mi
a lamurana ga Allah nace mata.
Rana dubu ta
arawo rana
aya ta mai kaya.
Maman Yasmin Hajiya Munubiya
ila alkadarinta ne zai karye shi yasa Allah ya ha
a Aurena da Alhaji Zaidu.
ila suma sauran matan wayo take musu tayi amfani da wayewarta da yawan shekarunta ta
arar dasu ko?
Ni bazawarace daidai gwargwado ina da
an ilimin rayuwa na zauna da kishiyoyi sun kai goma, kuma ko wacce da irin nata makircin take zuwa.
Duk da sunci nasara a kaina amman na koyi darasi sun koya mun ilimi, shi wani wuyar rayuwar matattakalar ilimin mutum ne ba tare daya sani ba, gwagwarmaya na taimakon mutum a tafiyarshi musamman in da Allah ya dogara."
Murmushi tayi mun tace.
"Ya kamata mu shiga Kitchen mu san abinda zamu sarrafa musu suci rana tayi.
"
Tare muka shiga Kitchen har muka gama girki hira muke yi kuma hirar ta shafi hirar mata da hirar rayuwa bai
aya.
Sai azahar muka kammala komai.
A lokacin su Alhaji sun mana sallama sun tafi masallaci.
Ni na jera kayan abincin a
asa, ita kuma ta kunna turaren wutanta mai da
i shima
an Saudiyya wanda duk yawanci in mahajjata sunje irinshi suke siyowa yana da farin jini sosai wani mai jan murfi da kwalbarshi irin na basilin
in maigurguwa.
Saida muka kintsa ko ina kana muka tafi yin Sallah kuma.
Mun yi sallah muna zaune muna ci gaba da labari muka jiyo sallamarsu sai muma muka fita.
Maman yasmin taci abinci da mijinta a faranti
aya.
Muma tare muka ci muna hirarmu
asa_
asa.
Sai kalaman soyayya yake fa
amun.
Wallahi ni dashi sai naji ina tausaya mana.
Ko yaya zanyi in Hajiya Munubiya ta rabani da farin cikina?
Shi
inma yaya zaiyi to dan tabbas na yadda yana mun wani irin so marar misaltuwa.
"Amman zan dai kaika Hotel ne ka
akko kayanku ko?
Ai anan ya kamata ku sauka ga waje ko?
"
Cewar Mijin Maman Yasmin.
Dariya Alhaji yayi yace.
"Ina za dai mu dinga wuni muku in kuka bu
ata amman na riga na biya ku
aki na kwana goma kaga ai ba'ayi asararshi ba ko?
Maman Yasmin ya Aisha take a gidan mijinta?
"
"Aisha tana lafiya tama kusan haihuwa ta biyu.
Basu da
e da barin Jidda ba ita da mijin"
Dariya yayi yace.
"Aisha kenan.
Yanzu ta girma kenan.
Allah yaima zuriya albarka.
Ga Amarya Maman Yasmin ai zaku yi
awance ko?
Kin ganta bata da
awa, sai nine na ha
ata
awance da Zarah da Anty Khadija"
Murmushi Maman Yasmin tayi tace.
"To gani nima na zama
awarta in sha Allah, zamu dinga waya.