Sashe 21
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu dai kamar wasa sai lafiyar
ar Shuwa ta soma ta
uwa yau ciwo gobe lafiya.
Itace in abun ya tashi sai kishiyoyi sun daddanneta sunyi ta faman yi mata tofi tana cewa gasunan zasu kasheni.
Banda rubutu da Babangida yake rubuta mata tana sha.
Abubuwan dai sai sake tsananta suke yi saida aka danganta da gidan masu magani, duk dukiyar haram data tara saida ciwonta ya cinye tas bai bar mata komai ba
Daman ance garin banza a farau_farau
in banza yake
arewa
Shi kanshi Babangida saida dukiyarshi ta
are tas kafin Allah yasa komai ya daidaita suka fita a cikin rayuwarta sakamakon tsayuwar Baba Malam.
Sai dai ta rasa
afa za'a iya cewa dan
afarta ta hagu bata iya
agawa sam sai dai ta dinga janta a
asa, hatta kamanninta saida suka canja idanunta suka firfito ta dawo abun tausayi kamar ba ita bace wannan
ar shuwan mai ji da izza da ta
ama ba, ta zama musaka
arfi da yaji a hakannma ta Auna arziki sosai.
Yau sai gaji Allah ya toni asirinta kab unguwa babu mai mu'amala da'ita cewa ma akeyi a unguwar
ungiyar asirice ita, inta fito zata je makaranta yara sai su gudu, makarantar dole ita kam sai dai ta ha
ura da zuwa sabida yadda ake gulmarta da yadda mata ke nuna
yamarsu gareta.
Daidai da Zo
o da Hamida take saidawa saida takai ta kawo ba'a siyan komai.
Abinci kuwa Babangida baya iya ajjiye na wata guda a gidanshi albashin baya isarshi sai Baba malam ya tallafa mishi duk watan duniya
Abubbuwa dai na jarabawa sukaita faffaruwa marasa da
Wannan kenan
Mrs Bukhari.
[10/28, 11:53 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
10
SABUWA:.
Abubuwa sun yi sau
i sosai dana baro wannan gida na dawo Malam madori.
Ga magungunana dasu na tawo da rubutuna da dai komai.
Wallahi tunda na dawo ban sake wani ciwo ba face na laulayi.
an uwana naga soyayya ma
aukakiya a wajensu ko da yaushe cikin sintirin zuwa dubani suke yi.
Da lokacin aikin Hajji yayi aka maye kujerata da Hauwa suka tafi suka je suka sauke farali suka dawo.
Alhaji Zaidu Maigogul yana fa
amun irin damuwar da yake ciki sosai akan rashin ganina ko rashin waya dani.
Amman ko da yaushe a cikin hidima dani yake a haka a haka har cikina ya isa haihuwa ranar monday na wayi gari da na
uda zanga_ zanga su Adama suka rufu a kaina.
"Allah ya raba lafiya.
Aisha kirawo wayar Maigogul yace data soma na
uda komai dare a kirashi"
Cewar Rahama dake ri
e dani, ni kuma sai zufa nake ha
akawa.
Ai cikin hukuncin Ubangiji kafin awa uku na haifo yarinyata mace
atuwar gaske lafiyayya kuma tana fa
owa ta fashe da kuka inya_inya.
A hankali wata iska ta soma ka
amun illahirin jikina sai nake jin tamkar an saukemun dala da gwauron dutse a kaina wallahi.
Nayi lamo ina kallon Rahama na yanke ma yarinya cibi Adama kuma tana saka mahaifa a leda, Aisha na
arin tattare leda da zanin da aka shinfi
amun.
"Lolo Allah mai iko wannan yarinya zata ga gata irin wanda sai an yi mamaki.
Allah sarki Alhaji Zaidu ko wanne irin farin ciki zai yi sai Allah.
Murmushi nayi nace.
Alhamdulillahi Rahama nagode Allah ya yasa yarinyarnan ta fito lafiya kuma da ranta gata lafiyayya.
Kishiyar Adama ce ta le
o tace.
"Kaddai mai ciki ce ta haihu Adama.
Muna aikace aikace sai muka ji kukan jariri?
"
"Eh wallahi Hafsatu itace ta haihu ta samu mace"
"Ah Allah sarki Allah ya raya ya inganta lafiya"
Rahama tace.
"Adama dubo ruwan wankan da kuka
aura in yayi lolo tayi wanka taji da
in jikinta"
Ai kuwa nan da nan aka juye mun ruwa na shiga ban
aki na dinga dukan jikina da ganyen runhu ina jin wani da
i.
A bayan gidannan kafin in gama wanka naci kuka naci kuka kamar me na farin ciki da godema Allah kafin na fito.
Ai kuwa takalman su Rakiya da Maigogul na gani.
A hankali na shiga yarinyar tana hannun Maigogul ya rungumeta tana nanna
e a cikin bargon farin seti na kausar.
"Sabuwa ashe Allah ya nufa har kin sauka?
Ga yarinya mai kama da mahaifinta masha Allah.
Ko jiya sai da shi Alhajin yazo ya duba su kayi nayi ya kawo kayan abinci.
Dake ma Goggonshi Amfana ta rasu da
anin mahaifinshi Kawu Abdullahi tsiransu kwana
aya rak."
Zama nayi a kusa da Hauwa nace.
Allah sarki tsohuwar arziki Allah ya kai haske kabarinta ya gafarta musu baki
aya.
Lallai Alhaji yayi rashi sosai.
To Maigogul wanne suna za'a saka ma yarinyar sunan mahaifiyarshi ko sunan Goggon?
"
Maigogul yace.
"Ni ina ganin ki saka mata sunan Goggon tunda ita kika sani kuma ta soki sosai kuma tana da amana kamar ba kishiyar uwaba, ba irinsu Hauwa bane da ana binsu da Alkhairi suna bin mutum da sharri ba.
Zanyi mata hu
uba da sunanta in sha Allah.
Sai ki shirya kuna ha
e arba'in zaki koma
akin mijinki"
Murmushi kawai nayi.
Akaima yarinya hu
uba da sunan Goggo Amfana wato Hajara.
Farfesu Adama ta kawo mun da shayi mai kauri naci na
oshi Maogogul ya
aukeni ni da Rahama ya kaimu asibiti a can Dutse aka duba lafiyata da lafiyar yarinya.
Ananne likita tace ai na
aru sai an yi mun
inki.
Ai kuwa haka akaimun
inkinnan Maigogul ya tasomu a gaba muka dawo.
akin Adama cike da dangi suna ta cin jallof
in shinkafa da wake ta manja harda su Gaza da Sama da matansu duk sun tawo
aki dai sha
e da mutane.
"Lolo sannu ashe Allah yayi yarinya eh ta sha
i iskar duniya?
Shekaranjiya muka dawo daga kwatano, jiya kuma Alhaji yace in dawo Dutse in duba su Rakiya
arama wallahi.
Baki ganshi ba duk ya fita hayyacinshi wallahi lissafinshi ya kunce.
Kinsan fa yayi jinya kusan watanshi
aya a asibiti lokacin da asirin matarshi ya tuno ya gane duk ita take
aurama yaran da eh ya aura ciwo.
To shine da ya kamata ya tabbatar da hakan yaita jinya a asibiti"
Hawayena na share nace.
Kuma yanzu ita Hajiyan tana ina?
"
"Tuni ya eh saketa fa.
Maigogul yafa san komai bai eh fa
a muku ba ashe?
"
Maigogul yace.
"To dama na bari ta haihu ne inta samu nutsuwa sai taji dukkan abinda ke wakana"
Nayi mamaki sosai, sannan ko babu komai naji farin ciki da Hajiya munubiya ta fita a rayuwar Alhaji Zaidu.
Ni dai bazan iya yafe mata akan halin da ta jefani ba abadan.
Haka mukaita zaman jego ni da
an uwana mata ko da yaushe suna tare dani su suke mun komai.
Ana gobe suna sai ga Maigogul da
atin
atin
in tumakai har biyu da kayan abinci him sun tawo da Hajiya Balaraba.
Ranar suna matan
auyen malam madori ne suka zo suka taya mu suna.
Ni dai sai sharar hawaye nake yi ina tuno wannan sunan da ace a gidan Alhaji Zaidu akayishi irin hidimar da za'ayi bana wasa bane irin taron da za'ayi shima bana wasa bane gaskiya.
Allah sarki haka
addarar tazo a rubuce abu mai mahimmanci shine Alhaji Zaidu Allah ya nufa zai ga jininshi a duniya kafin ya mutu.
A haka taron suna ya watse lami lafiya.
Washegari kuma suka tashi da suyan nama gida duk ya kaure da
amshi tako ta ina.
Ni dai ina daga
aki an zubo mun nama mai zafi ina dankwalar namannan da yajin daddawa ina korawa da kunun kanwa lafiyayye.
Jego nake yi mai da
i inci in sha in yi wanka in yi kwanciyata
an uwana zasu yi mun komai.
Hajara kullum tana hannunsu suna lelenta ko kuma tana bayan Rahama.
A zamanmu a Malam madori
anin mijin Adama ya
yalla idanu akan Rahama ya ga farar fata sai ya turo wanshi akan shi fa yana so.
A lokacin shekarar matarshi
aya da rasuwa ta barshi da yara tara da cikin na goma Allah ya amshi abunshi.
Rahama tayi na'am dashi harma an saka ranar biki.
Gidansu jere yake da gidan Adama, manomine sosai yana da arziki irin na
auye babu laifi sai dai fa ri
on yara masu yawa haka ba abu bane mai sau
Amman kuma dake mafaka Rahama take nema tuni ta yadda zata ri
e yarannan ta kama sana'a da zata dogara da kanta kamar yadda Adama Allah ya albarkacin kasuwancinta hakama Labbai gashi Allah ya taimaki Labbai cicib ya daina daudu sai dai muryarshi bata dawo sak ta maza ba abune ma mai wuya gaskiya.
Haka tafiyar tashi sai a hankali yana dai
artawa.
Ga fuskarshi tayi duhu sosai kamar mutum ya sa
ule ya warke haka fuskarshi wallahi ta zama abun tausayi sai sai yana shafa man ka
anya ance zai rage mishi wannan
onewar.
Ana gobe zamu yi arba'in muka tarkato Maigogul ya dawo damu Dutse muka ya da zango a gida.
Naga Sama sana'arshi ta shagon saida su biskit siga madara abun babu laifi wuni yake yi a shago yana ciniki babu laifi, magazin shima Allah ya kawo mishi tashi shiriyar mahauta yake bi yana sana'ar nama harma ya samu teburi a wata
ar kasuwa anan yake saida nama.
Kuma babu laifi yace a rana yana siyar da kaso
aya bisa takwas na naman balamar saniya.
Ma'aru ma yana dako a kasuwa amman Masa'u gaskiya kamar ya haukace kawai gaskiya babu ragowar hankali a tattare dashi sam.
Washegari muka yi arba'in a ranar Maigogul ya kira Alhaji Zaidu yake shaida mishi mun dawo daga gidan magani zai iya zuwa ya dubani jiki yayi sau
i fes.
Ina zaune ina ba Hajara Mama sai ga Maigogul ya le
o ina kan gadon Rakiya su basanan sun tafi islamiyya.
"Lolo yau ki shirya tarbar mijinki na sanar dashi kun dawo.
Nasan nan da awa hu
u zaki ganshi baki ji yadda yake kabbaraba..
Sai ki yima Hajara kwalliya tayi kyau taita
amshi yau dai ubanta zai gana da'ita.
Yau Alhaji Zaidu zaiji
umin kininshi.
Nasan dai naci kujerar makka ko kyautar
aton gida a Kano wallahi.