← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 28

Sashe 7

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washegari ina gaban akwatina ina ha
a kayan tsaraba Alhaji ya shigo saye da farar shadda yayi kyau sosai.

Ya nemi waje ya zauna a bakin gado.

Yace dani.

"Wani abune ya taso mun wallahi wasu fulotaine gwamnati zata yanka a Kaduna sai yanzu ake sanar mun.

Yana da kyau in kasance a wajen sabida zamu samu alkhairi sosai Wazirat ga maganar tafiyarmu Dutse kuma"
Zama nayi kusa dashi nace.

To ai babu komai inka amince mun ba sai in bi Maigogul mu tafi tare ba in yaso in zai dawo ma dawo tare, in kuma kwana biyu zaiyi kai sai kazo ka
aukeni mu dawo ko?

"
Ajjiyar zuchiya ya sauke yace.

"To shikenan hakan ma yayi wazirat.

Akwai kayan abinci da tun jiya da daddare nasa aka loda a bayan motar da zamu tafi dashi sai a kwashe ga keyn motar da ba
ar zan tafi in kin kwashe ki ba Hajiya keyn."
i ya zaro a ajjihu masu kauri kashi kashi ya kasafta har Madamcy saida yace ga nata da Rita.

Yace kuma zai tura mun wasu a account in ba su Mardiyya"
Allah ya saka da alkhairi nagode sosai.

Dan Allah inaso zanje gidan kakannin su Mardiyya in dubo su, sabida zan gaishe da Baba Malam kakansu in ka amince amman"
Shiru yayi yana kallona can dai ya mi
e tsaye.

"To shikenan.

Ina fatan ba a gidan Babansu yake ba ko?

"
A_a ba'a nan yake ba"
"To kije ba damuwa, jibi zan zo sai mu dawo in sha Allah.

Tunda Kaduna ayau zanje a yau zan dawo inna gama ma Hajiya kwananta sai inzo ko?

"
Murmushi muka yi ma juna, muka sakko tare na jirashi yaje yayi sallama da Hajiya.

Sai ta biyoshi ni a wajen nayi mishi adawo lafiya nayi komawata ciki naci gaba da shiri.

Ya tafi bai jima ba sai ga Uzairu zuchiyata da maigogul ina jiyosu suna gaisawa da Hajiya nazo na bu
e musu muka shiga.

Ko zama basu yi ba aka shiga buga
ofa haka na koma naje na bu
e Hauwa ce da kular abinci.

Godiya nayi mata na kar
a na shigo.

Maigogul ya ri
e bakinshi yana kallon ikon Allah, nima abun mamaki ya bani lamarin Hajiya yana firgitamun lissafina.

Ga batun
ankwalinnan dana rasa wallahi hankalina yayi mugun tashi, gashi zan kuma tafiya in bar gidan bansan meye zai sake biyo baya ba.

Allah ka
ai yasan ma mai akayi mun a
akin gashi bansan ta inda zan
ulloma Alhaji da maganar ba.

Amman maigogul zan soma fa
ama ko zai mun mafita.

Ku bani shawara dan Allah wallahi ina cikin tsaka mai wuyar fita.

Mrs BUKHARI
[10/20, 8:03 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
4
Wai me zan gani lolo, abinci ta aiko mana dashi almurar?

Ohh so take ta asircemu kenan, ko tana nufin mu mayinwatane dan kawai munzo bakya nan ta bamu abinci mun miki kara munci?

Ai kuwa wannan abinci saidai ki zabtara ki zuba a leda in zamu fita mu fita dashi ma zubar a hanya, ba zata siyemu da abinci ba, munfi
arfinta wallahi tana wasa da nine bata san kura bace tayi lafiya ba"
Uzairu zuchiyata dariya harda ri
e ciki.

"To ai gaskiya ne Uzze wallahi jikina yana bani tana da muguwar nufa
a a zuchiyarta sosai.

Ki dai bi a hankali wallahi.

Lolo nace kin yo ma su kayi nayi
ar tsaraba kuwa?

"
E nayo Maigogul zan tafi musu dashi.

Alhaji wani abunne ya taso mishi ya tafi Kaduna ku zanbi muje"
"Eh ya kirani ya tura mun ku
in man fetur wallahi.

Yanzu abinda za'ayi mu dai mun karya Hajiya ta ha
o mu da soyayyar kaza da fura suna mota shiryo kawai mu kama hanya.

"
Sama na haura na fito da kayana na kulle uwar
akin saida na kalli komai tsab domin in tabbatar da a yaya na bar
akina kana na gangaro.

Leda na samu na juye rabin farfesun da doya a ciki na
ulle a leda muka fito.

Kulolin na ni
a ma Hauwa harda godiya naima Hajiya data kafa ta tsare a babban falo tana jiran fitowarmu.

Maigogul ma harda godiyarshi.

Hajiya har gaban mota ta rakomu ta tafi ta
i tafiya dole haka na bu
e bayan motar Alhaji Uzairu zuchiyata ya
ebe kayan abincin ya dawo dashi bayan motar Maigogul duk Hajiya na tsaye.

Keyn motar na mi
a mata mukai mata sallama.

Har motarmu ta fice a gidan Hajiya na tsaye a wajen.

Muna tafe Maigogul da Uzairu zuchiyata suna ta hirarsu suna dariya ni kuma nayi shiru inata tunanin rayuwata da irin kishiyar da kuma Allah ya jarabceni da'ita.

"Lolo na lura tunda muka kamo hanya kike karanta wasi
ar jaki.

Shin menene matsalarki?

Kada kiyi sake ki rasa Aurenki Hajiya tayi miki wani abunne kome?

"
Ajjiyar zuchiya na sauke na zayyanama Maigogul komai da komai da yadda muka yi da Maman Yasmin, da
ankwalina dana rasa dan wallahi abun ya dameni sosai hankalina baya jikina akan wannan
ankwali.

Hawaye na share na sauke kaina
asa inajin wani irin
aci.

"Tabb kikace me lolo.

Itace ke koran matanshi fa kikace.

Ita Aishan da aka baki lambarta kin nemeta ne?

"
Maigogul sai zazzare idanu yake yi.

A_a ban kirata ba tukunna.

Bansan me zance mai bane ya barni inje Abuja ba shiyasa"
Ai sai Maigogul ya faka mota a kan titi tunda a lokacin muna daf da shiga dutse ne.

"Lolo kwana nawa ya baki kiyi a Dutse?

"
Kwana biyu yace jibi zai zo mu tafi tare"
"To ya zama dole muje in kai ki Abuja.

Ni da kaina zan kirashi in ro
eshi zaku rakani ke da Uzairu zuchiyata muje mu dawo a goben inta kama ma sai mu tafi tun biyar na asuba mayi sallar asuba a hanya sabida mu samu mu dawo a goben, nine ka
ai zan iya tsaya miki a duk abinda ya shige miki wallahi wallahi ta Allah bata Hajiya ba.

Ke kayan tsubbuna fa ba zubarwa nayi ba.

Kuma ina da tulin tarin abokai masu tsubbu wasu da rauhanai ma suke aiki fa afa bini a hankali.

Lolo kada kiyi sake da adda'a kuma kita tsayuwar dare.

Ke da izinin Allah asirinta saiya tonu.

Ki mayar da hankalinki kan aikinki kuma ki dena shiga
arayinta in ta fito ki le
o ku gaisa, ke inma zaki shiga ki tabbatar tare dashi zaku je kudun kada ta she
a miki wani abun.

Sannan batun
ankwalin data turo aka
auka bazai wuce
ar aikinta ta saka wannan aikin ba.

In kika dage da adda'a shikenan.

Zan rakaki wajen Baba Malam muyi mishi bayani ko da taimakon da zai bamu ta Allah ba tata ba.

Lallai Lolo dole kiyi shiru ki kasa magana, domin zama da makiran mata abune da bashi da sau
i.

Kada ki sake ki fa
ama kayi nayi halin da kike ciki dan terere zata yi miki kinsanta ba'a abun arziki da'ita sam."
Ajjiyar zuchiya na sauke.

Ni kaina dama nayi niyyar in tunkari Baba Malam da lamarin nasan zai taimaka mun sosai.

Motarmu muka ja muka shiga garin Dutse.

Sai gamu a layinmu a
ofar gida.

Magazin na zaune a benci a
ofar gidan yana ta busa haya
i ya hangomu ba shiri ya wangale get Maigogul ya shiga da motar har cikin gida.

Su Rahama duk suna tsakar gida, da
akin Hauwa.

Ganinane yasa su Rahama duk suka mi
e suka tawo bakin motar.

"Ahh mutanen Jidda kece a tafe tare dasu Maigogul mu muna shirin zuwa miki ashe ke zaki zo mana"
Cewar Rahama data bu
e mun murfin motar na fito.

Layuza ta dubeni sama da
asa sai ciwon hassadarta ya motsa.

Wallahi kinganni na biyosu in zo in ganku.

Ina Rakiya fa?

"
"Kayi nayi ai tun sassafe ta fice da buhu kema fa kin sani.

Madamcy kuma sun tafi Asibiti da Sadiya da Hauwa Haihuwarce"
Maigogul ya fito yace.

"Wato kayi nayi koda nace mata zanzo yau shine ta tafi kayi nayinta ko?

Ai shikenan Lolo muje sama ki huta kinji"
Shigewarshi yayi yana sa
a malum _malum, ko da Layuza tace mishi sannu da zuwa hannu kawai ya
aga mata baiko kalleta ba.

Muka bi bayanshi yuu.

Magazin kuma aka barshu da tiri tirin fito da kayan abinci tare da haurowa dasu sama.

"Lolo ashe kun dawo daga jiddan ya jikin kishiyar taki kuwa?"
Cewar Raliya"
Wallahi mun dawo Raliya jikinta da sau
i sosai "
Sama muka haura da kayayyakin tsarabobin dana yo musu.

A falo muka zube nan muka shiga
arin zancen yaushe gamo anata dariya da musu.

"Ke Lolo Sadiya ta fa
a miki kuwa madubala yazo gidannan har kusan sau uku ma?

"
Ras naji gabana ya fa
i na dubi Magazin daya dure buhun shinkafa nace.

Magazin takashin labari bani to in sha"
"Wallahi kawai ranar farko ne yazo da ledarshi shake fal da kayan shayi ya kawo ma Rakiya fa.

Shine tace mai ko zai Auri Aisha ko Sadiya tunda ke kinyi Aure.

To shine bayan yayi zuwa na biyun Rakiya ta sake taranshi da maganar dai.

To zuwa na uku wajenta yazo sukaita hira a
ofar gida in fa
a miki, amman fa yace tayi ha
uri bazai iya Aurenta ba kinji yadda akayi fa."
Murmushi nayi kawai na girgiza kai.

A raina nace.

Allah sarki madubala Ubangiji Allah ya
ullo maka da wacce zaka so ta fiye da yadda muka kasance a baya.

Muna cikin hirarmu Hauwa tayi kiran waya Madamcy ta haifi
iya mace suna asibiti babu yadda take hawan jini ya rabketa.

Gaza dai ya turo dubu goma gashi sun
are tas.

Rahama ce ta mi
e tace.

"Ku harha
o maza inje asibitin Uzairu zuchiyata
an Hajiya ko kai zaka
auki nauyin komai?

"
Ta fa
a da zolaya.
Chapter 7 · 0% Book details